African Languages
-
Tantance gaskiyar da’awar da aka yi kan Abba Kyari, halin da ya ke ciki, batun karin girma da inda aka kwana a batun shari’arsa
Da’awa: Wani mai amfani da Facebook Mamman Modukur, ranar tara ga watan Yunin 2025, ya yi da’awar cewa Abba Kyari…
Read More » -
Jimilar abin da Najeriya ke samu kowace shekara kan kowane mutun daya: Warware gaskiya tsakanin da’awowin da Adesina da Onanuga suka yi
Cikakken bayani Wata takaddamar da ta afku kwanan nan tsakanin Bayo Onanuga, mai magana da yawun shugaban kasa da Akinwumi…
Read More » -
Shin da gaske ne mataimakin shugaban Najeriya ya tashi daga gidansa bayan gano an makala masa na’urar CCTV
Da’awa: Wani mai amfani da shafin X, Biafra_Daily Mirror (@biafra_daily), yayi da’awa claimed cewa mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya…
Read More » -
Yaudara ce! Kwan haihuwa na mata baya fara rasa kyau ko inganci daga shekaru 33
Da’awa: Ife Agoro, mai kamfannin DANG Lifestyle brand, ta wallafa wani bidiyo video a shafin X inda tayi da’awar cewa…
Read More » -
Me ya sa mata ba su cin naman ‘yan gwailon dabbobi, kuma shin ya na hana haihuwa?
A kwanan nan ne al’ummar musulmi a fadin duniya suka gudanar da ibadar sallar layya, wadda ake yanka dabbobin ni’ima…
Read More » -
Ǹjẹ́ ti aláboyún bá lo oogun ‘Paracetamol’ o le fa ìpènijà Autism àti àìlè farabalẹ̀ ADHD fun ọmọ rẹ̀?
Ahesọ: Olumulo ikanni Instagram, @dalishealth, fi fọnran kan si oju opo rẹ̀, fidio naa ṣ’alaye pe ti alaboyun ba lo…
Read More » -
Shin da gaske ne shugaban majalisar dokokin Legas ya bukaci a zabi dantakara da aka taba kama shi da laifi ?
Da’awa: Wani mai amfani da shafin X ya yada wani bidiyo video yana mai da’awar cewa Mudashiru Obasa shugaban majalisar…
Read More » -
Ǹjẹ́ olórí ile igbimọ aṣofin Eko paṣẹ fun ara ìlú ki won dìbò fun oludije biotileje ọ̀daràn?
Aheso: Olumulo ikanni X ṣ’atunpin fonran kan nibi ti Mudashiru Obasa, eni ti o je olori ile igbimọ asofin Eko…
Read More » -
Aṣinilọna ni àwòrán to ṣ’afihan ibi ti àwọn ọmọ Yoruba ti péjọ fun ounje ajeku
Ahesọ: Olumulo ikanni abẹyẹfo, Marquis Of Infamy (@Unabombaar), fi àwòrán kan ti o ṣ’afihan àwọn eniyan ti wọ́n tò sórí…
Read More » -
Shin da gaske ne an jefi sarkin Kano Sanusi II a gidan gwamnatin Kano?
DA’AWA: Wasu sun jefi sarkin Kano Sanusi na biyu yayin da ya ke jawabi a gidan gwamnatin Kano HUKUNCI: Yaudara…
Read More »