{"id":10240,"date":"2021-12-03T12:00:21","date_gmt":"2021-12-03T11:00:21","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=10240"},"modified":"2021-12-03T12:00:23","modified_gmt":"2021-12-03T11:00:23","slug":"nphda-za-ta-dauki-maaikata-na-musamman-domin-kaddamar-da-shirim-samar-da-allurar-rigakafi-a-kasa-baki-daya","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/nphda-za-ta-dauki-maaikata-na-musamman-domin-kaddamar-da-shirim-samar-da-allurar-rigakafi-a-kasa-baki-daya\/","title":{"rendered":"NPHDA za ta dauki ma\u2019aikata na musamman domin kaddamar da shirim samar da allurar rigakafi a kasa baki daya"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\"><strong>Zargi: wata sanarwa na zargin cewa Hukumar Lafiya ta kasa (NPHCDA) tare da hadin gwiwar wasu kungiyoyi masu zaman kansu za su dauki matakan karfafa bayar da allurar rigakafin COVID-19 a kasar baki daya.\u00a0<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wata sanarwar da ake yadawa a shafukan soshiyal mediya na zargin wai Hukumar Lafiya ta Kasa (NPHCDA)<em> <\/em>tare da hadin kan wadansu kungiyoyin da take kawance da su za su kaddamar da wani shirin rigakafin COVID-19 a duk fadin kasar.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Sakon ya ce duk \u2018yan Najeriyan da suka cancanta na damar neman aikin, ko a matsayin masu allura, ko masu daukan bayanan jama\u2019a ko kuma masu tabbatarwa, wato wadanda suke da kwarewa a fannin kiown lafiya kuma sun iya bayar da allura.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Sakon ya kara da cewa za\u2019a dauki wadanda suke da akalla karatun sakandare kuma cikin su wadanda suka yi allurar COVID-19 ko da guda daya ne za\u2019a fara zaba.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">An yada wannan labarin a WhatsApp kuma da yawa na shakkun sahihancin labarin, har ma wani mai amfani da shafin ya yi tsokaci kamar haka, \u201cKu daina sanya irin wannan bayannan a nan. Ba gaskiya ba ne, Ku na so sai mun fada mu ku ne?\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ba wannan ne karon farko da Dubawa ke karyata zargi irin wannan ba, wato sanarwar da ke zargin wai gwamnati na neman ma\u2019aikata. Lokacin COVID-19 na kololuwarta bayan an sanya dokar hana fita a 2020, irin wadannan batutuwan sun yi sanadiyyar fadawar jama\u2019a da dama cikin tarkon masu yaudara. Shi ya sa Dubawa ta dauki nauyin tantance wannan labarin<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Tatanacewa&nbsp;<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Lokacin da Dubawa ta tuntubi jami\u2019in sadarwar NPHCDA, Muhammad Onitoto ya tabbatar mana cewa sanarwar na neman ma\u2019aikata gaskiya ne. Ya ce: \u201cGaskiya ne. NPHCDA ta shirya ta gudanar da gangami na allurar rigakafi. Duk wanda ya cancanta zai sami wannan dama,\u201d a cewar Mr. Onitoto da muka zanta da shi ta wayar tarho.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Sanarwar na kan shafin NPHCA kuma tana kira ga duk wadanda suka cancanta da su sa takardar nuna sha\u2019awa.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>A Karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Zargin wai NPHCA tare da hadin gwiwar kungiyoyi masu zaman kansu na neman ma\u2019aikata dan kaddamar da allurar rigakafi a kasa baki daya gaskiya ne.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Zargi: wata sanarwa na zargin cewa Hukumar Lafiya ta kasa (NPHCDA) tare da hadin gwiwar wasu kungiyoyi masu zaman kansu za su dauki matakan karfafa bayar da allurar rigakafin COVID-19 a kasar baki daya.\u00a0 Wata sanarwar da ake yadawa a shafukan soshiyal mediya na zargin wai Hukumar Lafiya ta Kasa (NPHCDA) tare da hadin kan wadansu kungiyoyin da take kawance da su za su kaddamar da wani shirin rigakafin COVID-19 a duk fadin kasar. Sakon ya ce duk \u2018yan Najeriyan da suka cancanta na damar neman aikin, ko a matsayin masu allura, ko masu daukan bayanan jama\u2019a ko kuma masu tabbatarwa, wato wadanda suke da kwarewa a fannin kiown lafiya kuma sun iya bayar da allura. Sakon ya kara da cewa za\u2019a dauki wadanda suke da akalla karatun sakandare kuma cikin su wadanda suka yi allurar COVID-19 ko da guda daya ne za\u2019a fara zaba. An yada wannan labarin a WhatsApp kuma da yawa na shakkun sahihancin labarin, har ma wani mai amfani da shafin ya yi tsokaci kamar haka, \u201cKu daina sanya irin wannan bayannan a nan. Ba gaskiya ba ne, Ku na so sai mun fada mu ku ne?\u201d Ba wannan ne karon farko da Dubawa ke karyata zargi irin wannan ba, wato sanarwar da ke zargin wai gwamnati na neman ma\u2019aikata. Lokacin COVID-19 na kololuwarta bayan an sanya dokar hana fita a 2020, irin wadannan batutuwan sun yi sanadiyyar fadawar jama\u2019a da dama cikin tarkon masu yaudara. Shi ya sa Dubawa ta dauki nauyin tantance wannan labarin Tatanacewa&nbsp; Lokacin da Dubawa ta tuntubi jami\u2019in sadarwar NPHCDA, Muhammad Onitoto ya tabbatar mana cewa sanarwar na neman ma\u2019aikata gaskiya ne. Ya ce: \u201cGaskiya ne. NPHCDA ta shirya ta gudanar da gangami na allurar rigakafi. Duk wanda ya cancanta zai sami wannan dama,\u201d a cewar Mr. Onitoto da muka zanta da shi ta wayar tarho. Sanarwar na kan shafin NPHCA kuma tana kira ga duk wadanda suka cancanta da su sa takardar nuna sha\u2019awa. A Karshe Zargin wai NPHCA tare da hadin gwiwar kungiyoyi masu zaman kansu na neman ma\u2019aikata dan kaddamar da allurar rigakafi a kasa baki daya gaskiya ne.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":10177,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"","_twitter_share_type":"","_linkedin_share_type":"","_pinterest_share_type":"","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[2451],"tags":[2880,726,2883,2840,2882],"verdict":[],"ppma_author":[1983],"class_list":["post-10240","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-hausa","tag-allularar-rigakafi","tag-covid-19","tag-maaikata","tag-national-primary-health-care-development-agency-nphcda","tag-sanarwa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-2Fa","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":1983,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"aisha-ali","display_name":"Aisha Ali","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/03948b9cc5a10a76acf81e69ede9371002270641cc990320daeb1046cb98a4a9?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2021\/11\/True-NPHDA-to-engage-Ad-hoc-Personnel-for-Nationwide-Mass-Vaccination-Campaign.jpg?fit=1200%2C1500&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10240","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=10240"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10240\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/10177"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=10240"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=10240"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=10240"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=10240"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=10240"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}