{"id":10373,"date":"2021-12-08T14:17:20","date_gmt":"2021-12-08T13:17:20","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=10373"},"modified":"2021-12-08T14:17:22","modified_gmt":"2021-12-08T13:17:22","slug":"facebook-ya-cire-bayanan-karya-sama-da-milliyan-18-dangane-da-covid-19","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/facebook-ya-cire-bayanan-karya-sama-da-milliyan-18-dangane-da-covid-19\/","title":{"rendered":"Facebook ya cire bayanan karya sama da milliyan 18 dangane da COVID-19"},"content":{"rendered":"\n<figure class=\"wp-block-image\"><img decoding=\"async\" src=\"https:\/\/lh6.googleusercontent.com\/6QkAYc-ZccJiZQvC3tDkagt_NpPDxL_HOfGm0JuBlVXKVzDDzyEKAX6p5F_ZUopgEIVoJDt-aU5bvR7u74tVOeLva6gguTChRqWm6djuq0PHkbPqn6UmzF4lwj4rr9nAUBou_E0p\" alt=\"\" title=\"\"><\/figure>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Jami\u2019in ya ce sun yi ta cire duk shafukan da ke yada bayanan karya<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Manajan kula da manufofin bayanan karya na kamfanin Facebook a reshen da ke Yankin Gabas Ta Tsakiya, Afirka da Turkiyya Tom Nvumba-O\u2019Bryan, ranar laraba ya bayyana cewa sun cire shafuka da labarai sama da miliyan 18 wadanda ke bayanai na karya kan kwayar cutar COVID-19 daga dandalin Facebook.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mr. Nvumba-O\u2019Bryan ya bayyana hakan ne lokacin da ya ke jawabi kan hanyoyin amfani da fasaha wajen yaki da labaran karya a taron da ke gudana na matsalar samar da bayanai masu nagarta a yankin yammacin Afirka (IDWAC) a Abuja.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ce ta shirya taron na wuni biyu, wanda ke da burin hada kan \u2018Yan jarida, malaman makaranta, masu bincike da ma jama\u2019a baki daya wajen tattauna matsalolin da ke tattare da yaduwar bayanan jarya da ma irin yinkurin da ake yi na dakile wannan batu.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mr Nvumba-O\u2019Bryan ya ce kamfanin Facebook wanda yanzu ake kira Meta Platforms, Inc, yana amfani da matakai uku wajen tantance labaran karya kamar haka: Ragewa, cirewa da sanarwa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ya ce: \u201cdaya daga cikin dalilan da ya sa muke abota da kungiyoyin da ke tabbatar da sahihanci labarai shi ne irin taimakon da mu ke samu wajen tantance labaran karya da yin watsi wadanda wadanda ba su da tushe.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Jami\u2019in ya ce ko da yaushe suna cire shafukan da ke wallafa labaran karya. Shafukan da ke karkashin kamfanin Meta Inc., wadanda ke hada-hada da sunan Meta wanda kuma aka fi sani da Facebook babban kamfanin fasaha ne mai rassa daban-daban da ke da mazaunin shi a Menlo Park jihar Carlifornia. Kamfanin ya mallaki shafukan Facebook, Instagram, WhatsApp da ma wasu sauran kananan kamfanoni.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A na sa jawabin, Tobi Oluwatola, babban darektan riko na Cibiyar bincike a aikin jarida na Premium Times ya mika godiyarta ga wadanda suka ba da tallafin kudin shirya taron da mahalarta, wadanda ya ce dukansu na da buri daya, wato yaki da bazuwan labaran karya a yankin yammacin Afirka.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Yayin da ya ke jaddada cewa \u201caikin da \u2018yan jarida ke yi na da mahimmnaci a al\u2019ummar yau,\u201d ya kara da cewa labarai marasa gaskiya hadari ne ga kowace irin al\u2019umma wanda ke bukatan sa ido na musamman.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Jochen Luckscheiter, babban darektan giduauniyar Heinrich B\u00f6ll a Najeriya ya nuna farincikin shi da taron abin da ya ce ya zo daidai da manufofin gidauniyar kuma za ta cigaba da tallafawa ayyukanta.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ya kuma jadddada bukatar fahimtar yanayi da kuma suffan da irin wadannan labaran ke dauka a kowace al\u2019umma.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cYa na da mahimmanci a gano dalilai da halayen da ke baiwa labaran karya ikon yin irin tasirin da su ke yi kuma wadannan ne za su kasance batutuwan da ya kamata a yi amfani da su a duniya baki daya,\u201d in ji Mr Luckscheiter.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Jami\u2019in ya ce sun yi ta cire duk shafukan da ke yada bayanan karya Manajan kula da manufofin bayanan karya na kamfanin Facebook a reshen da ke Yankin Gabas Ta Tsakiya, Afirka da Turkiyya Tom Nvumba-O\u2019Bryan, ranar laraba ya bayyana cewa sun cire shafuka da labarai sama da miliyan 18 wadanda ke bayanai na karya kan kwayar cutar COVID-19 daga dandalin Facebook. Mr. Nvumba-O\u2019Bryan ya bayyana hakan ne lokacin da ya ke jawabi kan hanyoyin amfani da fasaha wajen yaki da labaran karya a taron da ke gudana na matsalar samar da bayanai masu nagarta a yankin yammacin Afirka (IDWAC) a Abuja. DUBAWA ce ta shirya taron na wuni biyu, wanda ke da burin hada kan \u2018Yan jarida, malaman makaranta, masu bincike da ma jama\u2019a baki daya wajen tattauna matsalolin da ke tattare da yaduwar bayanan jarya da ma irin yinkurin da ake yi na dakile wannan batu. Mr Nvumba-O\u2019Bryan ya ce kamfanin Facebook wanda yanzu ake kira Meta Platforms, Inc, yana amfani da matakai uku wajen tantance labaran karya kamar haka: Ragewa, cirewa da sanarwa. Ya ce: \u201cdaya daga cikin dalilan da ya sa muke abota da kungiyoyin da ke tabbatar da sahihanci labarai shi ne irin taimakon da mu ke samu wajen tantance labaran karya da yin watsi wadanda wadanda ba su da tushe.\u201d Jami\u2019in ya ce ko da yaushe suna cire shafukan da ke wallafa labaran karya. Shafukan da ke karkashin kamfanin Meta Inc., wadanda ke hada-hada da sunan Meta wanda kuma aka fi sani da Facebook babban kamfanin fasaha ne mai rassa daban-daban da ke da mazaunin shi a Menlo Park jihar Carlifornia. Kamfanin ya mallaki shafukan Facebook, Instagram, WhatsApp da ma wasu sauran kananan kamfanoni. A na sa jawabin, Tobi Oluwatola, babban darektan riko na Cibiyar bincike a aikin jarida na Premium Times ya mika godiyarta ga wadanda suka ba da tallafin kudin shirya taron da mahalarta, wadanda ya ce dukansu na da buri daya, wato yaki da bazuwan labaran karya a yankin yammacin Afirka. Yayin da ya ke jaddada cewa \u201caikin da \u2018yan jarida ke yi na da mahimmnaci a al\u2019ummar yau,\u201d ya kara da cewa labarai marasa gaskiya hadari ne ga kowace irin al\u2019umma wanda ke bukatan sa ido na musamman. Jochen Luckscheiter, babban darektan giduauniyar Heinrich B\u00f6ll a Najeriya ya nuna farincikin shi da taron abin da ya ce ya zo daidai da manufofin gidauniyar kuma za ta cigaba da tallafawa ayyukanta. Ya kuma jadddada bukatar fahimtar yanayi da kuma suffan da irin wadannan labaran ke dauka a kowace al\u2019umma. \u201cYa na da mahimmanci a gano dalilai da halayen da ke baiwa labaran karya ikon yin irin tasirin da su ke yi kuma wadannan ne za su kasance batutuwan da ya kamata a yi amfani da su a duniya baki daya,\u201d in ji Mr Luckscheiter.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":10105,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"","_twitter_share_type":"","_linkedin_share_type":"","_pinterest_share_type":"","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[2451],"tags":[2916,2914,726,282],"verdict":[],"ppma_author":[1088],"class_list":["post-10373","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-hausa","tag-afirka","tag-bayanan-karya","tag-covid-19","tag-facebook"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-2Hj","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":1088,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"cap-silas-jonathan","display_name":"Silas Jonathan","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2021\/11\/Facebook-removes-18-million-COVID-19-misinformation.jpg?fit=1200%2C800&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10373","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=10373"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10373\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/10105"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=10373"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=10373"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=10373"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=10373"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=10373"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}