{"id":13016,"date":"2023-02-02T14:05:04","date_gmt":"2023-02-02T13:05:04","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=13016"},"modified":"2023-02-02T14:05:07","modified_gmt":"2023-02-02T13:05:07","slug":"a-shekarar-2019-peter-obi-ya-gana-da-paparoma-francis-ba-kwanan-nan-ba-kamar-yadda-ake-zargi","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/a-shekarar-2019-peter-obi-ya-gana-da-paparoma-francis-ba-kwanan-nan-ba-kamar-yadda-ake-zargi\/","title":{"rendered":"A shekarar 2019 Peter Obi ya gana da Paparoma Francis ba kwanan nan ba kamar yadda ake zargi"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Zargi: Wani mai amfani da shafin Facebook ya wallafa wasu hotunan dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam\u2019iyyar Leba wato Peter Obi tare da Paparoma Francis ya na zargin cewa dan siyasar ya je neman addu\u2019a daga babban malamin addinin gabannin zabukan 2023<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"132\" height=\"55\" data-attachment-id=\"11820\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/nigerian-minister-did-not-say-asuu-strike-would-be-called-off-next-week\/false-3-13\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/06\/FALSE-3.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"132,55\" data-comments-opened=\"1\" data-image-meta=\"{&quot;aperture&quot;:&quot;0&quot;,&quot;credit&quot;:&quot;&quot;,&quot;camera&quot;:&quot;&quot;,&quot;caption&quot;:&quot;&quot;,&quot;created_timestamp&quot;:&quot;0&quot;,&quot;copyright&quot;:&quot;&quot;,&quot;focal_length&quot;:&quot;0&quot;,&quot;iso&quot;:&quot;0&quot;,&quot;shutter_speed&quot;:&quot;0&quot;,&quot;title&quot;:&quot;&quot;,&quot;orientation&quot;:&quot;0&quot;}\" data-image-title=\"FALSE-3\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/06\/FALSE-3.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/06\/FALSE-3.png?resize=132%2C55\" alt=\"\" class=\"wp-image-11820\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#f41216\">Bincikenmu ya nuna mana cewa a shekarar 2019 aka dauki wadannan hotunan kuma ba su da wata alaka da zabukan 2023<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Cikakken labari<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Peter Obi dan takarar shugaban kasa a inuwar jam\u2019iyyar Leba na cigaba da kasasncewa kan gaba a tattaunawar jama\u2019ar Najeriya a duk wani dandali na soshiyal mediya,\u00a0 kamar dai sauran abokan hamayyarsa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Kwanan nan wani mai amfani da shafin Facebook Victor Ifeanyi Ugwu ya wallafa hotunan Obi tare da Paparoma Francis da taken wai dan takarar ya gana da paparoman dan \u201cayyukan nan gaba.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ugwu ya rubuta : \u201cLabari da dumi-dumi\u2026 Peter Obi ya gana da Paparoma Francis da samun addu\u2019o\u2019i domin ayyukan nan gaba..\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Da yawa daga cikin masu amfani da shafin na Facebook irin su Boldoracle House su ma sun wallafa hotuna masu kama da wannan a shafukan su.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Duk da cewa wadanda suka sanya hotunan ba su ambaci shekarar 2023 ba wadanda suka karanta labarai sun dauka ganawar kwanan nan ne kuma Obi ya sami goyon bayan Paparoman.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Misali, Victor Ifeanyi Ugwu ya mayar da martanin da ke cewa, \u201cZa mu kai bawa mai biyayya zuwa fadar Aso Rock 2023.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wani mai tsokacin shi ma ya ce \u201cwannan abin kayatarwa ne\u201d yayin da Emmanuel Ebbi shi ma ya ce \u201can fara motsawa..\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta nemi fayyace gaskiyar wannan batun domin kwatantawa masu zabe abubuwan da \u2018yan takara ke yi domin yana iya tasiri sosai a kan irin shawarar da masu zabe za su yanke dangane da wanda za su zaba.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Tantancewa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><strong>DUBAWA <\/strong>ta fara da binciken mahimman kalmomin domin tantance ko Obi ya gana da Paparoma Francis kwanan nan.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mun gano cewa jaridar The Eagle Online ta yi rahoto dangane da ganawar Peter Obi da Paparoma Francis a 2018 lokacin da Obi ya ke takarar kujerar mataimakin shugaban kasa a inuwar jam\u2019iyyar PDP. Sai dai hoton da aka sanya a labarin ba iri daya ba ne da hotunan da suka bulla a Facebook.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Dan haka DUBAWA sai ta sake sanya hotunan cikin manhajan binciken hotuna na google dan gano inda mai zargin ya samo hotunan da ya yi amfani da su a shafin shi.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wannan ne ya kai mu shafin tiwitar Peter Obin kan sa zuwa wani labari da ya wallafa a 2019 mai cewa \u201cNajeriya na fama da rashin ci-gaba saboda rashin kulawar da ake bai wa ilimi. Ina farin cikin aiki da gidauniyar ofishin paparoma na Scholas Occurentes, @InfoScholas, wani yunkuri na @Pontifex domin kawo ci-gaba a fannin ilimi da wasannin motsa jiki a Najeriya.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Jaridar The Herald ma ta dauki wannan labari na ganawar Paparoma da Peter Obi a 2019, kuma makasudin ganawar shi ne kawo ci-gaba a fannonin ilimi da wasannin motsa jiki.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>A Karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mun gano cewa hotunan na labarin sadda Peter Obi ya gana da Paparoman ne a 2019. Dan haka ba su da wata alaka da da wasi \u201cayyukan nan gaba\u201d wanda wata kila wadanda su ka karanta suka dauka a matsayin zabukan da za\u2019a gudanar a 2023.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Zargi: Wani mai amfani da shafin Facebook ya wallafa wasu hotunan dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam\u2019iyyar Leba wato Peter Obi tare da Paparoma Francis ya na zargin cewa dan siyasar ya je neman addu\u2019a daga babban malamin addinin gabannin zabukan 2023 Bincikenmu ya nuna mana cewa a shekarar 2019 aka dauki wadannan hotunan kuma ba su da wata alaka da zabukan 2023 Cikakken labari Peter Obi dan takarar shugaban kasa a inuwar jam\u2019iyyar Leba na cigaba da kasasncewa kan gaba a tattaunawar jama\u2019ar Najeriya a duk wani dandali na soshiyal mediya,\u00a0 kamar dai sauran abokan hamayyarsa. Kwanan nan wani mai amfani da shafin Facebook Victor Ifeanyi Ugwu ya wallafa hotunan Obi tare da Paparoma Francis da taken wai dan takarar ya gana da paparoman dan \u201cayyukan nan gaba.\u201d Ugwu ya rubuta : \u201cLabari da dumi-dumi\u2026 Peter Obi ya gana da Paparoma Francis da samun addu\u2019o\u2019i domin ayyukan nan gaba..\u201d Da yawa daga cikin masu amfani da shafin na Facebook irin su Boldoracle House su ma sun wallafa hotuna masu kama da wannan a shafukan su. Duk da cewa wadanda suka sanya hotunan ba su ambaci shekarar 2023 ba wadanda suka karanta labarai sun dauka ganawar kwanan nan ne kuma Obi ya sami goyon bayan Paparoman. Misali, Victor Ifeanyi Ugwu ya mayar da martanin da ke cewa, \u201cZa mu kai bawa mai biyayya zuwa fadar Aso Rock 2023. Wani mai tsokacin shi ma ya ce \u201cwannan abin kayatarwa ne\u201d yayin da Emmanuel Ebbi shi ma ya ce \u201can fara motsawa..\u201d DUBAWA ta nemi fayyace gaskiyar wannan batun domin kwatantawa masu zabe abubuwan da \u2018yan takara ke yi domin yana iya tasiri sosai a kan irin shawarar da masu zabe za su yanke dangane da wanda za su zaba. Tantancewa DUBAWA ta fara da binciken mahimman kalmomin domin tantance ko Obi ya gana da Paparoma Francis kwanan nan. Mun gano cewa jaridar The Eagle Online ta yi rahoto dangane da ganawar Peter Obi da Paparoma Francis a 2018 lokacin da Obi ya ke takarar kujerar mataimakin shugaban kasa a inuwar jam\u2019iyyar PDP. Sai dai hoton da aka sanya a labarin ba iri daya ba ne da hotunan da suka bulla a Facebook. Dan haka DUBAWA sai ta sake sanya hotunan cikin manhajan binciken hotuna na google dan gano inda mai zargin ya samo hotunan da ya yi amfani da su a shafin shi. Wannan ne ya kai mu shafin tiwitar Peter Obin kan sa zuwa wani labari da ya wallafa a 2019 mai cewa \u201cNajeriya na fama da rashin ci-gaba saboda rashin kulawar da ake bai wa ilimi. Ina farin cikin aiki da gidauniyar ofishin paparoma na Scholas Occurentes, @InfoScholas, wani yunkuri na @Pontifex domin kawo ci-gaba a fannin ilimi da wasannin motsa jiki a Najeriya. Jaridar The Herald ma ta dauki wannan labari na ganawar Paparoma da Peter Obi a 2019, kuma makasudin ganawar shi ne kawo ci-gaba a fannonin ilimi da wasannin motsa jiki. A Karshe Mun gano cewa hotunan na labarin sadda Peter Obi ya gana da Paparoman ne a 2019. Dan haka ba su da wata alaka da da wasi \u201cayyukan nan gaba\u201d wanda wata kila wadanda su ka karanta suka dauka a matsayin zabukan da za\u2019a gudanar a 2023.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":11816,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"","_twitter_share_type":"","_linkedin_share_type":"","_pinterest_share_type":"","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[204,486,60],"verdict":[],"ppma_author":[3014],"class_list":["post-13016","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa","tag-fake-news","tag-misinformation","tag-nigeria"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-3nW","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":3014,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"muktar-balogun","display_name":"Muktar Balogun","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/06\/Peter-Obi-met-Pope-Francis-in-2019-not-recently.jpg?fit=1200%2C800&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/13016","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=13016"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/13016\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":13017,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/13016\/revisions\/13017"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/11816"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=13016"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=13016"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=13016"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=13016"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=13016"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}