{"id":13060,"date":"2023-02-04T04:56:18","date_gmt":"2023-02-04T03:56:18","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=13060"},"modified":"2023-02-04T04:56:54","modified_gmt":"2023-02-04T03:56:54","slug":"gaskiya-ne-wai-adamu-na-apc-ya-yabawa-peter-obi-kamar-yadda-ake-zargi-a-tiwita","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/gaskiya-ne-wai-adamu-na-apc-ya-yabawa-peter-obi-kamar-yadda-ake-zargi-a-tiwita\/","title":{"rendered":"Gaskiya ne wai Adamu na APC ya yaba wa Peter Obi kamar yadda ake zargi a Tiwita?"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Zargi: Ana zargin wai ciyaman din jam\u2019iyyar APC ya ce ko daya bai raina irin kwazo da himmar da Peter Obi ke da shi ba, domin da hakan yana iya kai labari<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"135\" height=\"57\" data-attachment-id=\"12030\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/did-apc-chairman-adamu-praise-sing-peter-obi-as-claimed-in-this-tweet\/true-2-6\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/07\/TRUE-2.png?fit=135%2C57&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"135,57\" data-comments-opened=\"1\" data-image-meta=\"{&quot;aperture&quot;:&quot;0&quot;,&quot;credit&quot;:&quot;&quot;,&quot;camera&quot;:&quot;&quot;,&quot;caption&quot;:&quot;&quot;,&quot;created_timestamp&quot;:&quot;0&quot;,&quot;copyright&quot;:&quot;&quot;,&quot;focal_length&quot;:&quot;0&quot;,&quot;iso&quot;:&quot;0&quot;,&quot;shutter_speed&quot;:&quot;0&quot;,&quot;title&quot;:&quot;&quot;,&quot;orientation&quot;:&quot;0&quot;}\" data-image-title=\"TRUE-2\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/07\/TRUE-2.png?fit=135%2C57&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/07\/TRUE-2.png?resize=135%2C57\" alt=\"\" class=\"wp-image-12030\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#0aa403\">Gaskiya ne, yayin da ya ke hira da Arise TV ciyaman na APC Abdullahi Adamu ya ce ba ya shakkun cewa Peter Obi zai iya jagorantar magoya bayansa ga nasara<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\">Cikakken labari<\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Yayin da zaben 2023 ke kara matsowa kusa, masu ruwa da tsaki a harkokin siyasar kasar na cigaba da zuwa gidajen talbijin dan tattauna batutuwan da suka shafi jam\u2019iyyunsu da zaben mai zuwa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Kwannan nan aka fara yawo da wani hoton da ke zargin cewa shugaban jam\u2019iyya mai mulki ta APC, Abdullahi Adamu ya yaba wa Peter Obi dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam\u2019iyyar Leba.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bayanin da ake dangantawa da ciyaman na cewa : \u201cNa ziyarci Peter Obi lokacin yana gwamna a jihar Anambra, mutun ne mai kyakyawar nufi wa Najeriya dan haka ba ni da wani dalili mai kwari na raina kwarewar da ya ke da shi wajen jagorantar mutanensa zuwa ga nasara.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Hoton bai nuna sunan mai shafin tiwitan da aka ga hoton ba sai dai akwai tambarin gidan talbijin din Arise abin da ke nuna cewa a wannan tashar ne Adamu ya yi hirar.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Da zarar aka fara shirye-shiryen zabe, yana da mahimmanci \u2018yan siyasa su rika kulawa da abin da su ke fada domin ana iya juya maganar yadda za ta yadda zai taimaki wata jam\u2019iyyar ta fi wata, shi ya sa mu ke so mu tantance wannan bayanin.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Tantancewa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mun gano shafin wanda ya fara wallafa hoton da ke dauke da bayanin a shafin Tiwita. Sunar sa Olisamekalum OrakwyelumOdujwe (@ddukehmself).&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A wurin yin tsokaci wani mai amfani da shafin mai suna Edena MD ya ce a bayyana mi shi tushen labarin inda ya ce \u201cMajiya In ka yarda.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wani kuma (@Tovinctokwy) cewa ya yi idan har akwai bidiyon inda Adamu ya ke wannan maganar ya kamata a sauke bidiyon domin ana iya amfani da shi a ci gyaransu.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wani wanda ya amsa tsokacin da mutumin farko ya yi,&nbsp; Will (@Free_dom237) ya bayar da adireshin shafin Arise a youtube inda ya ce \u201cga bidiyon, ku shakata\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Da muka yi binciken mahimman kalmomi, ya kai mu zuwa rahotannin da jaridun Daily Post, Legit da Top Naija su ka wallafa dangane da wannan zargin, inda suka yi amfani da hirar da Abdullahi Adamun ya yi da Arise a matsayin majiyarsu.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Dan haka ne DUBAWA ta nufi shafin Arise a Youtube domin samun hirar da ya yi kwanan nan da ciyaman din APC. Mun gano wani bidiyo mai tsawon minti 59 wanda aka wallafa ranar lahadi 17 ga watan Yunin 2022.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">An yi wa bidiyon taken \u201cBa ni da masaniyar cewa APC ta sha kaye a jihar Osun\u201d ya yi tsokaci dangane da sakamakon zaben jihar Osun da tasirin da zai yi a zaben 2023 mai zuwa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bayan an kai minto 31 da hirar, an tambayi ciyaman din ko yana kallon&nbsp; jam\u2019iyyun hammaya na PDP da Lp a matsayin barazana, sai ya ce \u201cban raina jam\u2019iyyun ko \u2018yan takararsu idan ya zo maganar jagorantar magoya bayansu zuwa nasara.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cPeter Obi, na san shi lokacin da ya ke gwamna a jihar Anambra. Ni ziyarce shi lokacin da na ke gwamna kuma wadannan mutane ne wadanda ke da kyakyawar nufi wa Najeriya a ra\u2019ayi na. Daga ma yadda suke bayanai, ana iya gane cewa suna da nufi mai kyau.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cSuna da kwarewa, ba ni da wata shakkar cewa ba za su iya yin nasara ba sai dai mun fi so tsari kuma muna abubuwa a tsanake\u2026\u201d a cewar Abdullahi Adamu<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>A Karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bincikenmu ya nuna mana cewa ciyaman din APC ya ce baya shakkun cewa Peter Obi ko wani dan takara a jam\u2019iyyar hamayya zai iya kai labari. Ya yi wannan furucin ne lokacin da ya yi wata hira da Arise TV amma ya ce na shi jam\u2019iyyar ta fi su da tsarin da zai taimaka mata wajen lashe zaben 2023<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Zargi: Ana zargin wai ciyaman din jam\u2019iyyar APC ya ce ko daya bai raina irin kwazo da himmar da Peter Obi ke da shi ba, domin da hakan yana iya kai labari Gaskiya ne, yayin da ya ke hira da Arise TV ciyaman na APC Abdullahi Adamu ya ce ba ya shakkun cewa Peter Obi zai iya jagorantar magoya bayansa ga nasara Cikakken labari Yayin da zaben 2023 ke kara matsowa kusa, masu ruwa da tsaki a harkokin siyasar kasar na cigaba da zuwa gidajen talbijin dan tattauna batutuwan da suka shafi jam\u2019iyyunsu da zaben mai zuwa. Kwannan nan aka fara yawo da wani hoton da ke zargin cewa shugaban jam\u2019iyya mai mulki ta APC, Abdullahi Adamu ya yaba wa Peter Obi dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam\u2019iyyar Leba. Bayanin da ake dangantawa da ciyaman na cewa : \u201cNa ziyarci Peter Obi lokacin yana gwamna a jihar Anambra, mutun ne mai kyakyawar nufi wa Najeriya dan haka ba ni da wani dalili mai kwari na raina kwarewar da ya ke da shi wajen jagorantar mutanensa zuwa ga nasara.\u201d Hoton bai nuna sunan mai shafin tiwitan da aka ga hoton ba sai dai akwai tambarin gidan talbijin din Arise abin da ke nuna cewa a wannan tashar ne Adamu ya yi hirar. Da zarar aka fara shirye-shiryen zabe, yana da mahimmanci \u2018yan siyasa su rika kulawa da abin da su ke fada domin ana iya juya maganar yadda za ta yadda zai taimaki wata jam\u2019iyyar ta fi wata, shi ya sa mu ke so mu tantance wannan bayanin. Tantancewa Mun gano shafin wanda ya fara wallafa hoton da ke dauke da bayanin a shafin Tiwita. Sunar sa Olisamekalum OrakwyelumOdujwe (@ddukehmself).&nbsp; A wurin yin tsokaci wani mai amfani da shafin mai suna Edena MD ya ce a bayyana mi shi tushen labarin inda ya ce \u201cMajiya In ka yarda.\u201d Wani kuma (@Tovinctokwy) cewa ya yi idan har akwai bidiyon inda Adamu ya ke wannan maganar ya kamata a sauke bidiyon domin ana iya amfani da shi a ci gyaransu. Wani wanda ya amsa tsokacin da mutumin farko ya yi,&nbsp; Will (@Free_dom237) ya bayar da adireshin shafin Arise a youtube inda ya ce \u201cga bidiyon, ku shakata\u201d Da muka yi binciken mahimman kalmomi, ya kai mu zuwa rahotannin da jaridun Daily Post, Legit da Top Naija su ka wallafa dangane da wannan zargin, inda suka yi amfani da hirar da Abdullahi Adamun ya yi da Arise a matsayin majiyarsu.&nbsp; Dan haka ne DUBAWA ta nufi shafin Arise a Youtube domin samun hirar da ya yi kwanan nan da ciyaman din APC. Mun gano wani bidiyo mai tsawon minti 59 wanda aka wallafa ranar lahadi 17 ga watan Yunin 2022. An yi wa bidiyon taken \u201cBa ni da masaniyar cewa APC ta sha kaye a jihar Osun\u201d ya yi tsokaci dangane da sakamakon zaben jihar Osun da tasirin da zai yi a zaben 2023 mai zuwa. Bayan an kai minto 31 da hirar, an tambayi ciyaman din ko yana kallon&nbsp; jam\u2019iyyun hammaya na PDP da Lp a matsayin barazana, sai ya ce \u201cban raina jam\u2019iyyun ko \u2018yan takararsu idan ya zo maganar jagorantar magoya bayansu zuwa nasara.\u201d \u201cPeter Obi, na san shi lokacin da ya ke gwamna a jihar Anambra. Ni ziyarce shi lokacin da na ke gwamna kuma wadannan mutane ne wadanda ke da kyakyawar nufi wa Najeriya a ra\u2019ayi na. Daga ma yadda suke bayanai, ana iya gane cewa suna da nufi mai kyau. \u201cSuna da kwarewa, ba ni da wata shakkar cewa ba za su iya yin nasara ba sai dai mun fi so tsari kuma muna abubuwa a tsanake\u2026\u201d a cewar Abdullahi Adamu A Karshe Bincikenmu ya nuna mana cewa ciyaman din APC ya ce baya shakkun cewa Peter Obi ko wani dan takara a jam\u2019iyyar hamayya zai iya kai labari. Ya yi wannan furucin ne lokacin da ya yi wata hira da Arise TV amma ya ce na shi jam\u2019iyyar ta fi su da tsarin da zai taimaka mata wajen lashe zaben 2023<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":12031,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"","_twitter_share_type":"","_linkedin_share_type":"","_pinterest_share_type":"","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451,123],"tags":[115,60],"verdict":[],"ppma_author":[1106],"class_list":["post-13060","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa","category-mainstream","tag-fact-check","tag-nigeria"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-3oE","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":1106,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"lois-ugbede","display_name":"Lois Ugbede","avatar_url":{"url":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2019\/11\/Lois.jpg","url2x":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2019\/11\/Lois.jpg"},"author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/07\/Did-APC-Chairman-Adamu-praise-sing-Peter-Obi-as-claimed-in-this-tweet.jpg?fit=1200%2C675&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/13060","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=13060"}],"version-history":[{"count":3,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/13060\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":13064,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/13060\/revisions\/13064"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/12031"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=13060"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=13060"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=13060"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=13060"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=13060"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}