{"id":13092,"date":"2023-02-04T07:59:57","date_gmt":"2023-02-04T06:59:57","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=13092"},"modified":"2023-02-04T07:59:59","modified_gmt":"2023-02-04T06:59:59","slug":"wani-shafin-masu-zamba-na-bayyana-kan-sa-a-matsayin-shafin-daukar-maaikata-na-nerc","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wani-shafin-masu-zamba-na-bayyana-kan-sa-a-matsayin-shafin-daukar-maaikata-na-nerc\/","title":{"rendered":"Wani shafin masu zamba na bayyana kan sa a matsayin shafin daukar ma\u2019aikata na NERC"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Zargi: Wani sako da ke yawo a WhatsApp na zargin wai Hukumar Kula da Wutar Lantarkin Najeriya na (NERC) na daukar ma\u2019aikata<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"132\" height=\"55\" data-attachment-id=\"12176\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/recurring-conspiracy-theory-claims-covid-19-vaccines-infect-users-with-hiv\/false-4-14\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/08\/FALSE-4.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"132,55\" data-comments-opened=\"1\" data-image-meta=\"{&quot;aperture&quot;:&quot;0&quot;,&quot;credit&quot;:&quot;&quot;,&quot;camera&quot;:&quot;&quot;,&quot;caption&quot;:&quot;&quot;,&quot;created_timestamp&quot;:&quot;0&quot;,&quot;copyright&quot;:&quot;&quot;,&quot;focal_length&quot;:&quot;0&quot;,&quot;iso&quot;:&quot;0&quot;,&quot;shutter_speed&quot;:&quot;0&quot;,&quot;title&quot;:&quot;&quot;,&quot;orientation&quot;:&quot;0&quot;}\" data-image-title=\"FALSE-4\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/08\/FALSE-4.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/08\/FALSE-4.png?resize=132%2C55\" alt=\"\" class=\"wp-image-12176\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#f41216\">Bincikenmu ya nuna mana cewa NERC ba ya daukar ma&#8217;aikata, kuma adireshin shafin da ake zargin nan ne ake tura takardun neman aikin ba shi da nagarta<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\">Cikakken bayani<\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Masu zamba na cigaba da amfani da labaran daukar ma\u2019aikata su yaudari wadanda ba su ji ba su gani ba su kuma saci bayanan jama\u2019a.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Kwanan nan aka turowa DUBAWA wani sakon da ke cewa Hukumar Kula da Wutar Lantarkin Najeriya na daukar ma\u2019aikata domin ta tantance.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wannan sakon na dauke da adireshi da aka kwatanta a matsayin shafin da hukumar ke bukatar masu sha\u2019awar samun aikin su shiga su bayar da bayanansu dan samun damar kasancewa daga cikin ma\u2019aikatan da za\u2019a dauka a bana wato shekarar 2022<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Tantancewa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta fara da bude adireshin da ake yadawa a WhatsApp wanda ya kai ta zuwa wani shafi mai suna recruitment.online amma ba a rubuta kalmar recriutment daidai ba, sai dai aka rubuta ta kamar haka recruitment a cikin adireshin wannan babban alamar tambaye ne bisa sahihancin shafin.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Daga nan sai muka bi shawarwarin da aka bayar na yin rejista wanda aka raba shi zuwa&nbsp; kashi uku. Na farko ya bukaci masu neman aikin su bayar da bayanansu kamar suna, lambar waya, shekaru da makarantar da suka yi sa\u2019anan jihar da suka fito.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A kashi na biyu akwai tambayoyin da ya kamata a amsa sai a kashi na uku, an bukaci masu neman aikin su gayyaci \u2018yan uwa da abokai kafin a basu ainihin fam din neman aikin da ya kamata su cika. Wannan ya zo daidai da dabi\u2019ar shafukan masu damfara da zamba a cikin aminci.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mun yi binciken mahimman kalmomi wanda ya kai zuwa shafin da ke da ke dauke da sanarwar da hukumar NERC ta yi dangane da mazambatan da ke cewa suna daukar ma\u2019aikata. Hukumar ta yi gargadin cewa masu irin wadannan tallace-tallacen su kan bukaci kudin rajista.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Baya ga haka mun kuma gano cewa lallai hukumar ta fitar da sanarwar neman ma\u2019aikata a shafinta na Tiwita, amma tun a watan Yuni kuma wa\u2019adin ya riga ya cika tun 15 ga watan Yulin 2022.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A wancan lokacin, adireshin shafin da suka yi amfani da shi na daukar ma\u2019aikatan shi ne careers.nerc.gov.ng, wanda ya banbanta daga wanda aka bayar cikin wannan sakon.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Daga nan mun je shafin daukar ma\u2019aikatan na NERC inda muka tarar da babban sanarwar da ke bayanin cewa an kammala daukar ma\u2019aikta.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bacin haka mun sake sanya adireshin cikin manhajan tantance sahihancin adiresoshi wanda ke iya gano shafukan zamba ya kuma yi amfani da alkaluma ya auna sahihancin shafin da maki bisa 100. A nan ma shafin ya bayyana shi a matsayin mara gaskiya ya kuma ba shi maki 1\/100<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>A Karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Binciken da muka yi ya nuna mana cewa NERC ba ta daukar ma\u2019aikata. Adireshin da aka bayar a sanarwar da ake yadawa a WhatsApp ba daidai ne da na hukumar ba.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Zargi: Wani sako da ke yawo a WhatsApp na zargin wai Hukumar Kula da Wutar Lantarkin Najeriya na (NERC) na daukar ma\u2019aikata Bincikenmu ya nuna mana cewa NERC ba ya daukar ma&#8217;aikata, kuma adireshin shafin da ake zargin nan ne ake tura takardun neman aikin ba shi da nagarta Cikakken bayani Masu zamba na cigaba da amfani da labaran daukar ma\u2019aikata su yaudari wadanda ba su ji ba su gani ba su kuma saci bayanan jama\u2019a. Kwanan nan aka turowa DUBAWA wani sakon da ke cewa Hukumar Kula da Wutar Lantarkin Najeriya na daukar ma\u2019aikata domin ta tantance. Wannan sakon na dauke da adireshi da aka kwatanta a matsayin shafin da hukumar ke bukatar masu sha\u2019awar samun aikin su shiga su bayar da bayanansu dan samun damar kasancewa daga cikin ma\u2019aikatan da za\u2019a dauka a bana wato shekarar 2022 Tantancewa DUBAWA ta fara da bude adireshin da ake yadawa a WhatsApp wanda ya kai ta zuwa wani shafi mai suna recruitment.online amma ba a rubuta kalmar recriutment daidai ba, sai dai aka rubuta ta kamar haka recruitment a cikin adireshin wannan babban alamar tambaye ne bisa sahihancin shafin. Daga nan sai muka bi shawarwarin da aka bayar na yin rejista wanda aka raba shi zuwa&nbsp; kashi uku. Na farko ya bukaci masu neman aikin su bayar da bayanansu kamar suna, lambar waya, shekaru da makarantar da suka yi sa\u2019anan jihar da suka fito. A kashi na biyu akwai tambayoyin da ya kamata a amsa sai a kashi na uku, an bukaci masu neman aikin su gayyaci \u2018yan uwa da abokai kafin a basu ainihin fam din neman aikin da ya kamata su cika. Wannan ya zo daidai da dabi\u2019ar shafukan masu damfara da zamba a cikin aminci. Mun yi binciken mahimman kalmomi wanda ya kai zuwa shafin da ke da ke dauke da sanarwar da hukumar NERC ta yi dangane da mazambatan da ke cewa suna daukar ma\u2019aikata. Hukumar ta yi gargadin cewa masu irin wadannan tallace-tallacen su kan bukaci kudin rajista. Baya ga haka mun kuma gano cewa lallai hukumar ta fitar da sanarwar neman ma\u2019aikata a shafinta na Tiwita, amma tun a watan Yuni kuma wa\u2019adin ya riga ya cika tun 15 ga watan Yulin 2022. A wancan lokacin, adireshin shafin da suka yi amfani da shi na daukar ma\u2019aikatan shi ne careers.nerc.gov.ng, wanda ya banbanta daga wanda aka bayar cikin wannan sakon. Daga nan mun je shafin daukar ma\u2019aikatan na NERC inda muka tarar da babban sanarwar da ke bayanin cewa an kammala daukar ma\u2019aikta. Bacin haka mun sake sanya adireshin cikin manhajan tantance sahihancin adiresoshi wanda ke iya gano shafukan zamba ya kuma yi amfani da alkaluma ya auna sahihancin shafin da maki bisa 100. A nan ma shafin ya bayyana shi a matsayin mara gaskiya ya kuma ba shi maki 1\/100 A Karshe Binciken da muka yi ya nuna mana cewa NERC ba ta daukar ma\u2019aikata. Adireshin da aka bayar a sanarwar da ake yadawa a WhatsApp ba daidai ne da na hukumar ba.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":12138,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"","_twitter_share_type":"","_linkedin_share_type":"","_pinterest_share_type":"","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[204],"verdict":[],"ppma_author":[1106],"class_list":["post-13092","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa","tag-fake-news"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-3pa","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":1106,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"lois-ugbede","display_name":"Lois Ugbede","avatar_url":{"url":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2019\/11\/Lois.jpg","url2x":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2019\/11\/Lois.jpg"},"author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/08\/NERC-960x787-1.jpg?fit=960%2C787&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/13092","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=13092"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/13092\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":13093,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/13092\/revisions\/13093"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/12138"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=13092"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=13092"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=13092"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=13092"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=13092"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}