{"id":13389,"date":"2023-02-21T06:43:48","date_gmt":"2023-02-21T05:43:48","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=13389"},"modified":"2023-02-21T06:43:51","modified_gmt":"2023-02-21T05:43:51","slug":"ba-duka-hotunan-yakin-neman-zaben-tinubu-a-katsina-ne-sabbi-ba-wasu-daga-2019-ne","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/ba-duka-hotunan-yakin-neman-zaben-tinubu-a-katsina-ne-sabbi-ba-wasu-daga-2019-ne\/","title":{"rendered":"Ba duka hotunan yakin neman zaben Tinubu a Katsina ne sabbi ba wasu daga 2019 ne"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Zargi: An wallafa wadansu hotuna a shafukan sada zumunta ana zargin wai yawan mutanen da suka halarci yakin neman zaben dan takrarar jam\u2019iyyar APC, Bola Tinubu ke nan a jihar Katsina<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"136\" height=\"59\" data-attachment-id=\"12131\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/this-is-not-a-video-of-nigerian-kidnappers-smuggling-ransom-money-into-ghana\/misleading-4-5\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/08\/MISLEADING-4.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"136,59\" data-comments-opened=\"1\" data-image-meta=\"{&quot;aperture&quot;:&quot;0&quot;,&quot;credit&quot;:&quot;&quot;,&quot;camera&quot;:&quot;&quot;,&quot;caption&quot;:&quot;&quot;,&quot;created_timestamp&quot;:&quot;0&quot;,&quot;copyright&quot;:&quot;&quot;,&quot;focal_length&quot;:&quot;0&quot;,&quot;iso&quot;:&quot;0&quot;,&quot;shutter_speed&quot;:&quot;0&quot;,&quot;title&quot;:&quot;&quot;,&quot;orientation&quot;:&quot;0&quot;}\" data-image-title=\"MISLEADING-4\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/08\/MISLEADING-4.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/08\/MISLEADING-4.png?resize=136%2C59\" alt=\"\" class=\"wp-image-12131\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#7f7e07\">Hotunan tsoffi ne wadanda aka dauka a 2019 lokacin da Buhari kansa ya je Katsinar yana neman yin tazarce<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Cikakken bayani<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ranar 25 ga watan Fabrairu \u2018yan Najeriya za su kada kuri\u2019ar da zai zabi sabon shugaban kasa. Mutane 18 suka yi rajista da hukumar zabe mai zaman kanta na INEC domin neman mukamin mafi mahimmanci a kasar.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Gabannin wannan zabe da ake kosa ya zo, jam\u2019iyyun siyasa da magoya bayansu na cigaba da yin iya kokarinsu wajen rinjayar jama\u2019a su jefa musu kuri\u2019a<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Abun ya ma zama babbar takara tsakanin jam\u2019iyyun da magiya bayansu wadanda ke kokarin nuna jam\u2019iyyar da ta fi tara mutane wanda shi ne tamkar ma\u2019aunin yanayin karbuwar jam\u2019iyyar ko ma dai dan takarar a wajen al\u2019umma.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bacin hakan ba lallai ne ya kara yawan kuri\u2019un dan takara ba, magoya bayan jam\u2019iyyun suna ztuwa shafukan sada zumunta irin su Twitter domin su wallafa hotunan gangaminsu a jihohi daban-daban suna yabawa \u2018yan takarar da suka tara jama\u2019a su kuma yi dariya wa wadanda ba su tara jama\u2019a sosai ba.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Saboda irin tsananin damuwar da wasu magoya bayan suka yi da abin da mutane za su ce, wadansunsu sun fara wallafa hotunan da bidiyoyin da aka dauka a baya a sunan abubuwan da aka yi a shekarar 2023, wanda ke yawan yaudarar jama\u2019a.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Al misali,, wannan gangamin na APC wanda aka yi a jihar Katsine raar 6 ga watan Fabrairu.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><a href=\"https:\/\/twitter.com\/ShettimaDogo?t=cec6J3AEPHgNYYE1EWZ48A&amp;s=09\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Dogo Shettima<\/a> wanda shi ne mataimaki na musamman na Babagana Zulum, gwamnan jihar Borno, kwanan nan ya wallafa wadansu <a href=\"https:\/\/twitter.com\/ShettimaDogo\/status\/1622635885681311756?t=3BCKFLehdQvIUPE8mSfmCg&amp;s=19\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">hotuna <\/a>a shafin Twitter ya na cewa yadda yakin neman zaben APC ya kasance ke nan a Katshina. Wajen tsokacin ya ce Mr Tinubu ya tara jama\u2019a sosai a Katsina saboda irin goyon bayan da ya ke da shi daga jama\u2019ar Katsnia.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cAbun da idanu na suka gani a Katsina baki na ba zai iya fada ba \u2026..@officialBAT ya yi sa\u2019ar samun Allad da @MBuhari a gefensa. Jihar Katsina ta bayar da tabbacin cewa @MBuhari nasu ne,\u201d ya rubuta tare da hotunan da ke nuna shugaba Buhari cikin wata mota tare da magoya bayansa<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">An sake wallafa wadannan hotunan a wadansu shafukan wadanda suka hada da<strong>\u00a0 <\/strong><a href=\"https:\/\/twitter.com\/Mohammadpato1\/status\/1622636441002975232?t=DSw9K8-eHEz74HqNSLK0cw&amp;s=19\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">nan<\/a><strong>, <\/strong><a href=\"https:\/\/twitter.com\/AlwaysJayjam\/status\/1622658481487585289?t=yik6k6cbVuHsRO5tAbWUpw&amp;s=19\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">nan<\/a><strong> d<\/strong>a<strong> <\/strong><a href=\"https:\/\/twitter.com\/Qdpaper2\/status\/1622629915626438658?t=yik6k6cbVuHsRO5tAbWUpw&amp;s=19\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">nan<\/a><strong>.\u00a0<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">To sai dai bisa bayanan binciken DUBAWA Wadansu daga cikin hotunan tsofaffi ne<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\">Tantancewa<\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta fara da amfani da manhajar da ke tantance hotuna dan gano ainihin mafarin hotunan da ma sadda aka fara wallafa su a duniyar gizo-gizo.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Sakamakon da aka samu daga google ya nuna cewa wasu daga cikin hotunan an dauke su ne a shekarar 2019 lokacin da Buhari ya je yakin neman zabe Katsina a watan Fabrairun 2019<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bisa dukkan alamu, da gangar Mr Shettima ya hada hotunan da wadanda aka dauka a yakin neman zaben jam\u2019iyyar a 2019 dan a yaudari wadansu wadanda ba su ji ba su gani ba.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mai aiki da gwamnan bai dauki lokaci ya banbanta hotunan ba ya fayyace wa jama\u2019a cewa wasu tsoffi ne a yayin da wasu kuma sabbi &#8211; wanda da zai fada wa jama\u2019a gaskiyar abin da ke faruwa a cikin hotunan.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta gano cewa ainihin hotunan sun kasance cikin wani rahoton da jaridar TheCable ta yi inda ta sa hotunan shugaban lokacin yana neman yin tazarce, kuma a cikin hoton yana tare da Aminu Masari, gwamnan jihar Katsinar.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\">A Karshe<\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wasu daga cikin hotunan yakin neman zaben Tinubu a Katsinan da aka wallafa a shekarar 2019 aka dauka lokacin da jam\u2019iyyar ta APC ta je yakin neman zaba a katsina tare da shugaba Buhari.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Zargi: An wallafa wadansu hotuna a shafukan sada zumunta ana zargin wai yawan mutanen da suka halarci yakin neman zaben dan takrarar jam\u2019iyyar APC, Bola Tinubu ke nan a jihar Katsina Hotunan tsoffi ne wadanda aka dauka a 2019 lokacin da Buhari kansa ya je Katsinar yana neman yin tazarce Cikakken bayani Ranar 25 ga watan Fabrairu \u2018yan Najeriya za su kada kuri\u2019ar da zai zabi sabon shugaban kasa. Mutane 18 suka yi rajista da hukumar zabe mai zaman kanta na INEC domin neman mukamin mafi mahimmanci a kasar. Gabannin wannan zabe da ake kosa ya zo, jam\u2019iyyun siyasa da magoya bayansu na cigaba da yin iya kokarinsu wajen rinjayar jama\u2019a su jefa musu kuri\u2019a Abun ya ma zama babbar takara tsakanin jam\u2019iyyun da magiya bayansu wadanda ke kokarin nuna jam\u2019iyyar da ta fi tara mutane wanda shi ne tamkar ma\u2019aunin yanayin karbuwar jam\u2019iyyar ko ma dai dan takarar a wajen al\u2019umma. Bacin hakan ba lallai ne ya kara yawan kuri\u2019un dan takara ba, magoya bayan jam\u2019iyyun suna ztuwa shafukan sada zumunta irin su Twitter domin su wallafa hotunan gangaminsu a jihohi daban-daban suna yabawa \u2018yan takarar da suka tara jama\u2019a su kuma yi dariya wa wadanda ba su tara jama\u2019a sosai ba. Saboda irin tsananin damuwar da wasu magoya bayan suka yi da abin da mutane za su ce, wadansunsu sun fara wallafa hotunan da bidiyoyin da aka dauka a baya a sunan abubuwan da aka yi a shekarar 2023, wanda ke yawan yaudarar jama\u2019a. Al misali,, wannan gangamin na APC wanda aka yi a jihar Katsine raar 6 ga watan Fabrairu. Dogo Shettima wanda shi ne mataimaki na musamman na Babagana Zulum, gwamnan jihar Borno, kwanan nan ya wallafa wadansu hotuna a shafin Twitter ya na cewa yadda yakin neman zaben APC ya kasance ke nan a Katshina. Wajen tsokacin ya ce Mr Tinubu ya tara jama\u2019a sosai a Katsina saboda irin goyon bayan da ya ke da shi daga jama\u2019ar Katsnia. \u201cAbun da idanu na suka gani a Katsina baki na ba zai iya fada ba \u2026..@officialBAT ya yi sa\u2019ar samun Allad da @MBuhari a gefensa. Jihar Katsina ta bayar da tabbacin cewa @MBuhari nasu ne,\u201d ya rubuta tare da hotunan da ke nuna shugaba Buhari cikin wata mota tare da magoya bayansa An sake wallafa wadannan hotunan a wadansu shafukan wadanda suka hada da\u00a0 nan, nan da nan.\u00a0 To sai dai bisa bayanan binciken DUBAWA Wadansu daga cikin hotunan tsofaffi ne Tantancewa DUBAWA ta fara da amfani da manhajar da ke tantance hotuna dan gano ainihin mafarin hotunan da ma sadda aka fara wallafa su a duniyar gizo-gizo. Sakamakon da aka samu daga google ya nuna cewa wasu daga cikin hotunan an dauke su ne a shekarar 2019 lokacin da Buhari ya je yakin neman zabe Katsina a watan Fabrairun 2019 Bisa dukkan alamu, da gangar Mr Shettima ya hada hotunan da wadanda aka dauka a yakin neman zaben jam\u2019iyyar a 2019 dan a yaudari wadansu wadanda ba su ji ba su gani ba.&nbsp; Mai aiki da gwamnan bai dauki lokaci ya banbanta hotunan ba ya fayyace wa jama\u2019a cewa wasu tsoffi ne a yayin da wasu kuma sabbi &#8211; wanda da zai fada wa jama\u2019a gaskiyar abin da ke faruwa a cikin hotunan.&nbsp; DUBAWA ta gano cewa ainihin hotunan sun kasance cikin wani rahoton da jaridar TheCable ta yi inda ta sa hotunan shugaban lokacin yana neman yin tazarce, kuma a cikin hoton yana tare da Aminu Masari, gwamnan jihar Katsinar.&nbsp; A Karshe Wasu daga cikin hotunan yakin neman zaben Tinubu a Katsinan da aka wallafa a shekarar 2019 aka dauka lokacin da jam\u2019iyyar ta APC ta je yakin neman zaba a katsina tare da shugaba Buhari.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":13358,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"","_twitter_share_type":"","_linkedin_share_type":"","_pinterest_share_type":"","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[115,75],"verdict":[],"ppma_author":[1920],"class_list":["post-13389","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa","tag-fact-check","tag-president-muhammadu-buhari"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-3tX","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":1920,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"elizabeth-ogunbamowo","display_name":"Elizabeth Ogunbamowo","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/7043a07f4ff292637cb75d13c8340fa9afb2ec87eceec4eedd980077c8bfd304?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2023\/02\/Tinubu-Bola.jpg?fit=640%2C360&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/13389","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=13389"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/13389\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":13390,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/13389\/revisions\/13390"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/13358"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=13389"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=13389"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=13389"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=13389"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=13389"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}