{"id":14350,"date":"2023-04-01T13:11:11","date_gmt":"2023-04-01T12:11:11","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=14350"},"modified":"2023-04-01T13:11:14","modified_gmt":"2023-04-01T12:11:14","slug":"hoton-yaron-da-aka-ce-ya-kashe-kan-shi-ba-shi-da-alaka-da-zabukan-2023","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/hoton-yaron-da-aka-ce-ya-kashe-kan-shi-ba-shi-da-alaka-da-zabukan-2023\/","title":{"rendered":"Hoton yaron da aka ce ya kashe kan shi ba shi da alaka da zabukan 2023"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-black-color has-cyan-bluish-gray-background-color has-text-color has-background wp-block-paragraph\">Zargi: Wani mai amfani da shafin Twitter ya yi zargin cewa wani yaro da kashe kan shi ta hanyar rataya ya yi haka ne saboda Bola Tinubu ya kayar da&nbsp; Peter Obi a zaben shugaban kasa.<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"132\" height=\"55\" data-attachment-id=\"12180\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/how-true-is-claim-babies-can-be-grown-in-a-bag-instead-of-womb\/false-5-13\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/08\/FALSE-5.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"132,55\" data-comments-opened=\"1\" data-image-meta=\"{&quot;aperture&quot;:&quot;0&quot;,&quot;credit&quot;:&quot;&quot;,&quot;camera&quot;:&quot;&quot;,&quot;caption&quot;:&quot;&quot;,&quot;created_timestamp&quot;:&quot;0&quot;,&quot;copyright&quot;:&quot;&quot;,&quot;focal_length&quot;:&quot;0&quot;,&quot;iso&quot;:&quot;0&quot;,&quot;shutter_speed&quot;:&quot;0&quot;,&quot;title&quot;:&quot;&quot;,&quot;orientation&quot;:&quot;0&quot;}\" data-image-title=\"FALSE-5\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/08\/FALSE-5.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/08\/FALSE-5.png?resize=132%2C55\" alt=\"\" class=\"wp-image-12180\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#f41216\">Sakamakon Binciken: Karya. Wannan hoton yana shafukan intanet tun kafin zabe<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\">Cikakken bayani<\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Hoton wani matashi wanda ya kashe kansa ya bulla a shafukan soshiyal mediya tare da labari mai sosa rai. Wani mai shafin da ya kira Peter Obi\u2019s Kidney (Wato kodar Peter Obi (@Dalapflourish) ya wallafa hoton yana zargin wai yaron ya dauki ransa saboda ya kasa lamuntar yadda Bola Tinubu ya yi nasara kan Peter Obi a zabukan 2023 wadanda aka kammala kwanan nan.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mai amfani da shafin na Twitter ya yi labarin rayuwar matashin yayin da yake bayyana dalilin mutuwarsa a matsayin rashin kyakyawar makomar da hangar wa Najeriya bayan da Mr. Obi ya sha kaye a zaben.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201c*LABARI MAI BAN TAUSAYI:\u201d Ya rubutaHe tweeted, \u201cZan fada wa ubangiji cewa INEC ce ta kashe ni. Wani matashi daga jihar Filato ya kashe kansa bayan da Obi ya rasa zaben da aka yi magudi. Yaron mai shekaru 19 na haihuwa ya bar \u2018yar gajeruwar wasika mai cewa &#8211; babu kyakyawar fata wa Najeriya a shekaru 20 masu zuwa tunda Obi bai ci zabe ba.\u201d&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Labarin ya janyo ra\u2019ayoyi mabanbanta a kan dandalin. Misali, (<a href=\"https:\/\/twitter.com\/mrbalance13?s=21&amp;t=lDhbXbx76L9z-LZjtr2SoA\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">@Mrbalance13<\/a>),&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wanda ya yi imanin cewa labarin gaskiya ne, ya bayyana takaicinsa dangane da batun. \u201cLabari mai ban tausayi,\u201d ya rubuta. Wani shi ma mai suna Bernard Clifford Asoka (<a href=\"https:\/\/twitter.com\/asikaclifford?s=21&amp;t=lDhbXbx76L9z-LZjtr2SoA\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">@AsikaClifford<\/a>), ya yi tsokaci mai cewa, \u201cYa ubangiji ka yi mana jinkai.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wasu kuwa, kai tsaye suka ce labarin ba gaskiya ba ne. Samsonyte (<a href=\"https:\/\/twitter.com\/ogbebor_samson?s=21&amp;t=lDhbXbx76L9z-LZjtr2SoA\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">@ogbebor_samson<\/a>) na daya daga cikin su. Ya ce, \u201cwannan ba gaskiya ba ne, dan Allah.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A daidai lokacin da muke hada wannan rahoton mutane sun ga labarin sau 8,947 wsau 70 sun latsa alamar nuna amince na likes, 58 sun sake labarin&nbsp; a yayin da wasu 10 suka yi amfani da shi cikin tsokacinsu a shafin.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Irin sosa ran da wannan labarin ke da shi da yiwuwar yaduwa cikin sauri ta yadda zai yaudari jama\u2019a ne ya sa DUBAWA ta dauki nauyin tantance labarin dan kada a sami matsala nan gaba.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\">Tantancewa&nbsp;<\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta fara da binciken hoton a google dan gano inda ya fara bulla da labarin da ya fita tare da hoton a lokacin da ya fito. Sakamakon binciken ya nuna cewa a shekarar 2016 wannan hoton ya fara bulla a duniyar gizo<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wata taska ta blog, mai suna Talk Glitz Media, ranar 26 ga watan Disemban 2016 ta yi wani <a href=\"https:\/\/talkglitz.media\/news\/12\/2016\/yahoo-boy-commits-suicide-in-warri\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">labari<\/a> da hoton matashin da ake zargi a ciki tare da kan labarin da ke cewa \u201cWani dan Yahoo ya kashe kansa a Warri\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Duk da cewa DUBAWA ba za ta iya tantance gaskiyar rahotannin da ke cikin wadannan taskokin blog din ba, labarin ya bamu tabbacin cewa hoton na kan shafukan yanar gizo tun 2016.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Jihar Filato (inda ake zargi lamarin ya faru) \u2018yansanda sun karyata labarin cewa wani ya kashe kan shi sakamakon zaben shugaban kasa. DSP Alabi Alfred jami\u2019in hulda da jama\u2019a na \u2018yan sandan jihar ya fadawa \u2018yan jarida cewa zargin <a href=\"https:\/\/thenigerialawyer.com\/police-debunk-lp-supporters-suicide-after-obi-lost-election\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">karya ne kuma ba shi da tushe<\/a> bacin haka yana iya haddasa tashe-tashen hankula a cikin jihar.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mr Alfred ya kuma kara da cewa sun tuntubi duka hdikwatocin \u2018yansandan da ke yankunan jihar kuma kowannensu ya tabbatar ba su sami wani rahoto haka ba.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cDomin tantance gaskiyar batun, ofishinmu ya tuntubi duka ofisoshin \u2018yan sandan da ke jihar, kuma babu wani wanda ya kai irin wannan karar zuwa ofishin \u2018yan sandan da ke jihar,\u201d jami\u2019in hulda da jama\u2019an ya bayyana<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>A karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wannan labarin ba gaskuya ba ne. Tun shekarar 2016 hoton ke yawo a kafafen sadarwa da labarai na yanar gizo. Ofishin \u2018yan sandan jihar Filato, jihar da ake zargi lamafin ya faru, ya fito ya karyata labarin.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Zargi: Wani mai amfani da shafin Twitter ya yi zargin cewa wani yaro da kashe kan shi ta hanyar rataya ya yi haka ne saboda Bola Tinubu ya kayar da&nbsp; Peter Obi a zaben shugaban kasa. Sakamakon Binciken: Karya. Wannan hoton yana shafukan intanet tun kafin zabe Cikakken bayani Hoton wani matashi wanda ya kashe kansa ya bulla a shafukan soshiyal mediya tare da labari mai sosa rai. Wani mai shafin da ya kira Peter Obi\u2019s Kidney (Wato kodar Peter Obi (@Dalapflourish) ya wallafa hoton yana zargin wai yaron ya dauki ransa saboda ya kasa lamuntar yadda Bola Tinubu ya yi nasara kan Peter Obi a zabukan 2023 wadanda aka kammala kwanan nan.&nbsp; Mai amfani da shafin na Twitter ya yi labarin rayuwar matashin yayin da yake bayyana dalilin mutuwarsa a matsayin rashin kyakyawar makomar da hangar wa Najeriya bayan da Mr. Obi ya sha kaye a zaben. \u201c*LABARI MAI BAN TAUSAYI:\u201d Ya rubutaHe tweeted, \u201cZan fada wa ubangiji cewa INEC ce ta kashe ni. Wani matashi daga jihar Filato ya kashe kansa bayan da Obi ya rasa zaben da aka yi magudi. Yaron mai shekaru 19 na haihuwa ya bar \u2018yar gajeruwar wasika mai cewa &#8211; babu kyakyawar fata wa Najeriya a shekaru 20 masu zuwa tunda Obi bai ci zabe ba.\u201d&nbsp; Labarin ya janyo ra\u2019ayoyi mabanbanta a kan dandalin. Misali, (@Mrbalance13),&nbsp; Wanda ya yi imanin cewa labarin gaskiya ne, ya bayyana takaicinsa dangane da batun. \u201cLabari mai ban tausayi,\u201d ya rubuta. Wani shi ma mai suna Bernard Clifford Asoka (@AsikaClifford), ya yi tsokaci mai cewa, \u201cYa ubangiji ka yi mana jinkai.\u201d Wasu kuwa, kai tsaye suka ce labarin ba gaskiya ba ne. Samsonyte (@ogbebor_samson) na daya daga cikin su. Ya ce, \u201cwannan ba gaskiya ba ne, dan Allah.\u201d A daidai lokacin da muke hada wannan rahoton mutane sun ga labarin sau 8,947 wsau 70 sun latsa alamar nuna amince na likes, 58 sun sake labarin&nbsp; a yayin da wasu 10 suka yi amfani da shi cikin tsokacinsu a shafin.&nbsp; Irin sosa ran da wannan labarin ke da shi da yiwuwar yaduwa cikin sauri ta yadda zai yaudari jama\u2019a ne ya sa DUBAWA ta dauki nauyin tantance labarin dan kada a sami matsala nan gaba.&nbsp; Tantancewa&nbsp; DUBAWA ta fara da binciken hoton a google dan gano inda ya fara bulla da labarin da ya fita tare da hoton a lokacin da ya fito. Sakamakon binciken ya nuna cewa a shekarar 2016 wannan hoton ya fara bulla a duniyar gizo Wata taska ta blog, mai suna Talk Glitz Media, ranar 26 ga watan Disemban 2016 ta yi wani labari da hoton matashin da ake zargi a ciki tare da kan labarin da ke cewa \u201cWani dan Yahoo ya kashe kansa a Warri\u201d Duk da cewa DUBAWA ba za ta iya tantance gaskiyar rahotannin da ke cikin wadannan taskokin blog din ba, labarin ya bamu tabbacin cewa hoton na kan shafukan yanar gizo tun 2016. Jihar Filato (inda ake zargi lamarin ya faru) \u2018yansanda sun karyata labarin cewa wani ya kashe kan shi sakamakon zaben shugaban kasa. DSP Alabi Alfred jami\u2019in hulda da jama\u2019a na \u2018yan sandan jihar ya fadawa \u2018yan jarida cewa zargin karya ne kuma ba shi da tushe bacin haka yana iya haddasa tashe-tashen hankula a cikin jihar. Mr Alfred ya kuma kara da cewa sun tuntubi duka hdikwatocin \u2018yansandan da ke yankunan jihar kuma kowannensu ya tabbatar ba su sami wani rahoto haka ba. \u201cDomin tantance gaskiyar batun, ofishinmu ya tuntubi duka ofisoshin \u2018yan sandan da ke jihar, kuma babu wani wanda ya kai irin wannan karar zuwa ofishin \u2018yan sandan da ke jihar,\u201d jami\u2019in hulda da jama\u2019an ya bayyana A karshe Wannan labarin ba gaskuya ba ne. Tun shekarar 2016 hoton ke yawo a kafafen sadarwa da labarai na yanar gizo. Ofishin \u2018yan sandan jihar Filato, jihar da ake zargi lamafin ya faru, ya fito ya karyata labarin.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":14004,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"","_twitter_share_type":"","_linkedin_share_type":"","_pinterest_share_type":"","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[3781],"class_list":["post-14350","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-3Js","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":3781,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"ogar-monday","display_name":"Ogar Monday","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2023\/03\/2023-ELECTION.jpg?fit=500%2C328&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/14350","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=14350"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/14350\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":14351,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/14350\/revisions\/14351"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/14004"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=14350"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=14350"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=14350"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=14350"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=14350"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}