{"id":14648,"date":"2023-05-01T13:17:38","date_gmt":"2023-05-01T12:17:38","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=14648"},"modified":"2023-05-01T14:02:45","modified_gmt":"2023-05-01T13:02:45","slug":"bidiyon-olumide-oworu-yayin-da-ake-nadar-fim-ne-aka-yti-amfani-da-shi-wajen-yin-zargin-an-kai-masa-hari","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/bidiyon-olumide-oworu-yayin-da-ake-nadar-fim-ne-aka-yti-amfani-da-shi-wajen-yin-zargin-an-kai-masa-hari\/","title":{"rendered":"Bidiyon Olumide Oworu a lokacin da yake nadar fim ne ake amfani da shi da zargin wai an kai masa Hari"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Zargi: Hoton dan takarar majalisar jihar Legas a karkashin inuwar jam\u2019iyyar LP Olumide Owuro inda aka nuno jina-jina an dauka lokacin da aka kai ma sa harin ne a ofishin yakin neman zaben shi<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"136\" height=\"59\" data-attachment-id=\"12069\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/fact-checking-several-claims-on-causes-of-kidney-disease\/misleading-2-12\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/08\/MISLEADING-2.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"136,59\" data-comments-opened=\"1\" data-image-meta=\"{&quot;aperture&quot;:&quot;0&quot;,&quot;credit&quot;:&quot;&quot;,&quot;camera&quot;:&quot;&quot;,&quot;caption&quot;:&quot;&quot;,&quot;created_timestamp&quot;:&quot;0&quot;,&quot;copyright&quot;:&quot;&quot;,&quot;focal_length&quot;:&quot;0&quot;,&quot;iso&quot;:&quot;0&quot;,&quot;shutter_speed&quot;:&quot;0&quot;,&quot;title&quot;:&quot;&quot;,&quot;orientation&quot;:&quot;0&quot;}\" data-image-title=\"MISLEADING-2\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/08\/MISLEADING-2.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/08\/MISLEADING-2.png?resize=136%2C59\" alt=\"\" class=\"wp-image-12069\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#7f7e07\">Sakamakon binciken: Babu cikakken gaskiya. Binciken mu ya nuna mana cewa hoton inda aka ga Mr Owuro jina-jina daga wani fim ne da aka yi. Ba sakamakon wani harin da aka kai kan tawagar yakin neman zaben sa ba ne.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><strong>Cikakken Bayani<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Kasa da sa\u2019o\u2019i 48 kafin zaben gwamna da na \u2018yan majalisar jiha a Legas, wani hoto ya bulla na <a href=\"https:\/\/www.instagram.com\/olumideoworu\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Olumide Oworu<\/a>, da fuska jina-jina, wato dan takarar majalisar jiha a Legas daga mazabar Surulere 1 a karkashin jam\u2019iyyar LP.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bayanai sun ce \u2018yan daba ne suka kai hari kan Mr Oworu da magoya bayan sa ranar Alhamis 16 ga watan Maris 2023, kamar yadda <a href=\"https:\/\/www.channelstv.com\/2023\/03\/16\/thugs-attack-lp-supporters-in-surulere-lagos\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">gidan talibijin na Channels ya rawaito<\/a>.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Hoton da ke yawo a duniyar gizo-gizo bayan da aka yi zargin harin ya nuna Mr Owuro da da jina ko\u2019ina a fuskarsa da rigar da ya ke sanye da ita, tare da zargin cewa \u2018yan daban da jam\u2019iyyar APC suka yi haya ne suka yi mi shi dan banzan duka lokacin harin kwanton baunar da suka yi masa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wani mai amfani da shafin twitter, @omolerinjare, <a href=\"https:\/\/archive.is\/SqBuI\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">ya wallafa hoton <\/a>tare da zargin cewa Desmond Elliot ne ya shirya harin. Bayan shi, wani kumamai suna @ayemojuba shi ma ya wallafa labarin tare da taken cewa, \u201c\u2018Yan daban APC sin kai gari kan.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ganin yadda wannan batun ke da sarkakiya ne ya sa muka dauki nauyin tantance gaskiyar wannan batun gabannin zaben.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Tantancewa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Binciken da kungiyar bincike da tantance gaskiyar bayanai ta FactCheckHub ta gudanar ya nuna cewa hoton Mr Oworu ya dade a shafukan sada zumunta ya kai wajen watanni biyar. Mr Oworu wanda dan wasan kwaikwayo wanda ya fito a fina-finan Nollywood da dama wanda kuma ya sami lambobin yabo da yawa saboda wasu daga cikin fitowar da ya yi, ya sanya hoton a shafinsa na instagram tare da taken da ya bayyana cewa fim ne ake dauka.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ya wallafa hoton ranar 3 ga watan Oktoban 2022,&nbsp; da taken \u201cALagbado John Wick. #OntheEdge a shafinsa na Instagram.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Haka nan kuma, ba mu iya tantance sahihanci labarin cewa \u2018yan daban APC ne suka kai mi shi harin ba yayin da muke rubuta wannan rahoton.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>A karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bincikenmu ya nuna mana cewa hoton da aka yada na Mr Oworu jina-jina daga daya daga cikin fina-finan da ya yi ne.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">FactCheckHub ta rubuta wannan labarin yayin da DUBAWA ta sake wallafawa a matsayin wani yunkurin hadin gwiwa na masu bincike da tantance gaskiyar bayanai. Dan karanta ainihin labarin da suka rubuta <a href=\"https:\/\/factcheckhub.com\/viral-photo-of-bloodied-olumide-oworu-is-not-recent\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">latsa nan<\/a>.&nbsp;<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Zargi: Hoton dan takarar majalisar jihar Legas a karkashin inuwar jam\u2019iyyar LP Olumide Owuro inda aka nuno jina-jina an dauka lokacin da aka kai ma sa harin ne a ofishin yakin neman zaben shi Sakamakon binciken: Babu cikakken gaskiya. Binciken mu ya nuna mana cewa hoton inda aka ga Mr Owuro jina-jina daga wani fim ne da aka yi. Ba sakamakon wani harin da aka kai kan tawagar yakin neman zaben sa ba ne. Cikakken Bayani Kasa da sa\u2019o\u2019i 48 kafin zaben gwamna da na \u2018yan majalisar jiha a Legas, wani hoto ya bulla na Olumide Oworu, da fuska jina-jina, wato dan takarar majalisar jiha a Legas daga mazabar Surulere 1 a karkashin jam\u2019iyyar LP. Bayanai sun ce \u2018yan daba ne suka kai hari kan Mr Oworu da magoya bayan sa ranar Alhamis 16 ga watan Maris 2023, kamar yadda gidan talibijin na Channels ya rawaito. Hoton da ke yawo a duniyar gizo-gizo bayan da aka yi zargin harin ya nuna Mr Owuro da da jina ko\u2019ina a fuskarsa da rigar da ya ke sanye da ita, tare da zargin cewa \u2018yan daban da jam\u2019iyyar APC suka yi haya ne suka yi mi shi dan banzan duka lokacin harin kwanton baunar da suka yi masa. Wani mai amfani da shafin twitter, @omolerinjare, ya wallafa hoton tare da zargin cewa Desmond Elliot ne ya shirya harin. Bayan shi, wani kumamai suna @ayemojuba shi ma ya wallafa labarin tare da taken cewa, \u201c\u2018Yan daban APC sin kai gari kan.\u201d Ganin yadda wannan batun ke da sarkakiya ne ya sa muka dauki nauyin tantance gaskiyar wannan batun gabannin zaben. Tantancewa Binciken da kungiyar bincike da tantance gaskiyar bayanai ta FactCheckHub ta gudanar ya nuna cewa hoton Mr Oworu ya dade a shafukan sada zumunta ya kai wajen watanni biyar. Mr Oworu wanda dan wasan kwaikwayo wanda ya fito a fina-finan Nollywood da dama wanda kuma ya sami lambobin yabo da yawa saboda wasu daga cikin fitowar da ya yi, ya sanya hoton a shafinsa na instagram tare da taken da ya bayyana cewa fim ne ake dauka. Ya wallafa hoton ranar 3 ga watan Oktoban 2022,&nbsp; da taken \u201cALagbado John Wick. #OntheEdge a shafinsa na Instagram. Haka nan kuma, ba mu iya tantance sahihanci labarin cewa \u2018yan daban APC ne suka kai mi shi harin ba yayin da muke rubuta wannan rahoton. A karshe Bincikenmu ya nuna mana cewa hoton da aka yada na Mr Oworu jina-jina daga daya daga cikin fina-finan da ya yi ne. FactCheckHub ta rubuta wannan labarin yayin da DUBAWA ta sake wallafawa a matsayin wani yunkurin hadin gwiwa na masu bincike da tantance gaskiyar bayanai. Dan karanta ainihin labarin da suka rubuta latsa nan.&nbsp;<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":14024,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"","_twitter_share_type":"","_linkedin_share_type":"","_pinterest_share_type":"","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[865],"class_list":["post-14648","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-3Og","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":865,"user_id":1,"is_guest":0,"slug":"elele","display_name":"CJID Web","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/75b3b9d9593be227341be07811dea3e3f4f9ea407210adecc46d70959601220b?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"Web","first_name":"CJID","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2023\/03\/Olumide-Oworu.jpg?fit=799%2C1280&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/14648","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=14648"}],"version-history":[{"count":2,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/14648\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":14652,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/14648\/revisions\/14652"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/14024"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=14648"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=14648"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=14648"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=14648"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=14648"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}