{"id":15976,"date":"2023-09-16T06:51:32","date_gmt":"2023-09-16T05:51:32","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=15976"},"modified":"2023-09-16T06:51:35","modified_gmt":"2023-09-16T05:51:35","slug":"karya-inec-ba-ta-sake-sauya-wa-maaikatanta-a-abuja-wajen-aiki-ba","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/karya-inec-ba-ta-sake-sauya-wa-maaikatanta-a-abuja-wajen-aiki-ba\/","title":{"rendered":"<strong>KARYA! INEC ba ta sake sauya wa ma\u2019aikatanta a Abuja wajen aiki ba<\/strong>"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Zargi: INEC ta sake tura ma\u2019aikatanta dake aiki a sashen bayanai, sadarwa da fasaha na ICT zuwa wani wurin da ke wajen Abuja inda za\u2019a sake gudanar da zabe<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"132\" height=\"55\" data-attachment-id=\"12096\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/unrelated-pictures-used-falsely-to-depict-peter-obis-demolition-of-mosque\/false-40\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/08\/FALSE.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"132,55\" data-comments-opened=\"1\" data-image-meta=\"{&quot;aperture&quot;:&quot;0&quot;,&quot;credit&quot;:&quot;&quot;,&quot;camera&quot;:&quot;&quot;,&quot;caption&quot;:&quot;&quot;,&quot;created_timestamp&quot;:&quot;0&quot;,&quot;copyright&quot;:&quot;&quot;,&quot;focal_length&quot;:&quot;0&quot;,&quot;iso&quot;:&quot;0&quot;,&quot;shutter_speed&quot;:&quot;0&quot;,&quot;title&quot;:&quot;&quot;,&quot;orientation&quot;:&quot;0&quot;}\" data-image-title=\"FALSE\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/08\/FALSE.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/08\/FALSE.png?resize=132%2C55\" alt=\"\" class=\"wp-image-12096\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#f41216\">Sakamakon Bincike: KARYA. Babu wani bayani da ke alaka da wannan zargin a shafin INEC. A watan Agustan 2022 ne hukumar ta sake tura ma\u2019aikatanta wasu wurare kuma ma tiransifa kawai ba dan zabe ba.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\" id=\"h-cikakken-bayani\"><strong>Cikakken bayani<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wani mai amfani da Facebook, John Nwaokorie, <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/groups\/221438715652354\/permalink\/1004788097317408\/?_rdc=1&amp;_rdr\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">ya wallafa batun cewa <\/a>&nbsp;Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta (INEC)&nbsp; za ta tura wasu daga cikin ma\u2019aikatanta da keaiki a a sashen ICT gabannin sabon zaben da ake shirin gudanarwa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cWatakila za\u2019a sake gudanar da zaben shugaban kasa saboda sun fara tura ma\u2019aikatan da ke aiki a sashen ICT a Abuja, da wadanda suka fito daga wani yanki, wuraren da suke tunani jam\u2019iyyar LP na da magoyabaya,\u201d wani bangare na abun da ya wallafa ya bayyana.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mai zargin ya kuma kara da cewa sakamakon wannan sauyin wurin aikin, zuwa wani yankin da bai bayyana bam ma\u2019aikatan da suka rage a sashen na ICT yanzu yawancin sun fito ne daga yankin arewa da na kudu maso yammacin kasar.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Kafin <a href=\"https:\/\/www.channelstv.com\/2023\/09\/06\/live-presidential-tribunal-delivers-judgement\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">a bayyana hukunci karshe<\/a> a shari\u2019ar da aka yi dangane da zaben shugaban kasa (PEPT) of the Presidential Election Petition Tribunal (PEPT), wanda <a href=\"https:\/\/blueprint.ng\/presidential-tribunal-legal-fireworks-end-as-atiku-obi-tinubus-camps-await-judgment\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">aka kammala<\/a> ranar 6 ga watan Satumban 2023, an rika yin <a href=\"https:\/\/businessday.ng\/opinion\/article\/needless-calls-for-a-run-off-of-the-presidential-election\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">rade-radin<\/a> cewa za\u2019a sake gudanar da zaben shigaban kasa. Sai dai zaben ya danganci hukuncin da kwamitin da ke sauraron kararrakin zaben ya yanke.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Labarin bai dauki hankali sosai ba tunda a ranar Larabar 6 ga watan Satumba alamar Like 21 ne kawai sa\u2019annan kuma akwai tsokaci 12. Sai dai wasu daga cikin masu tsokacin sun bayyana shakkarsu ne dangane da batun baki daya.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cKo za ka iya sada ne da wanda ya yi maka wannan zanen? Ya yi aiki mai kyau wajen kokari yaudarar jama\u2019a,\u201d Michael Olajide <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/groups\/221438715652354\/permalink\/1004788097317408\/?_rdc=1&amp;_rdr\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">ya bayyana<\/a>.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cMun sa idanunmu a kan dukkansu(.)\u201d <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/groups\/221438715652354\/permalink\/1004788097317408\/?_rdc=1&amp;_rdr\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">a cewar<\/a> Martin Luther Agweye.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Saboda sarkakiyar da irin wannan zargin ke da shi ne ya sa muka yanke shawarar tantancewa.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\" id=\"h-tantancewa\"><strong>Tantancewa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mun fara da duba <a href=\"https:\/\/www.inecnigeria.org\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">shafin <\/a>&nbsp;INEC amma da mu ga wani labari dangane da tura ma\u2019aikata wani yanki ba a fannin labaran shafin.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mun gano cewa sadda hukumar ta tura wasu manyan jami\u2019anta wani wuri a ciki har da kwamishinoni da darektoci watan Agustan 2022 ne. Kafofin yada labarai irin su <a href=\"https:\/\/punchng.com\/2023-inec-redeploys-recs-others\/#:~:text=Others%20are%20Engr.,the%20Administrative%20Secretary%2C%20Enugu%20State\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Punch<\/a>, <a href=\"https:\/\/www.thisdaylive.com\/index.php\/2022\/08\/17\/inec-redeploys-two-recs-eight-directors\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">This Day<\/a>, <a href=\"https:\/\/dailypost.ng\/2022\/08\/16\/2023-inec-redeploys-recs-others\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Daily Post<\/a>, da <a href=\"https:\/\/sunnewsonline.com\/shakeup-as-inec-redeploys-2-recs-8-directorate-staff\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">The Sun<\/a> duk sun dauki labarin.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Abun da ya fi mahimmanci kuma shi ne a cikin duka ma\u2019aikatan da aka tura babu wanda ke aiki a ICT, duk daga wasu sassa na daban ne a huumar. Bacin haka, sauyin wajen aikin ko kum tiransfa ya shafi ma\u2019aika ta yankunan arewa da kumakudu maso yammacin kasar ne sabanin zargin da mai shafin na Facebook ya so ya yi.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A halin da ake ciki dai yanzu INEC na shirin gudanar da zaben gwamna dana majalisar dokokin jiha a jihohin Bayelsa, Imo, da Kogi ne kadar kamar yadda ta baayyana a <a href=\"https:\/\/www.inecnigeria.org\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">shafinta<\/a>. Ba\u2019asanar cewa za\u2019a sake gudanar da wani zabe ba.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mun kuma kira kwanishanan INEC da shugaban sashe bayanai da shugabana kwamitin bayanai da ilimantar da masu zabem Festus okoye dan neman karin bayani amma bai riga ya ba mu amsa ba.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\" id=\"h-a-karshe\"><strong>A Karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wannan batun karya ne. Babu wani bayani dangane da wannan zargin a shafin INEC. Haka nan kuma bisa bayanann kafafen yada labarai, a watan Agustan 2022 ne INEC ta yi wani abu makamancin wannan.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Zargi: INEC ta sake tura ma\u2019aikatanta dake aiki a sashen bayanai, sadarwa da fasaha na ICT zuwa wani wurin da ke wajen Abuja inda za\u2019a sake gudanar da zabe Sakamakon Bincike: KARYA. Babu wani bayani da ke alaka da wannan zargin a shafin INEC. A watan Agustan 2022 ne hukumar ta sake tura ma\u2019aikatanta wasu wurare kuma ma tiransifa kawai ba dan zabe ba. Cikakken bayani Wani mai amfani da Facebook, John Nwaokorie, ya wallafa batun cewa &nbsp;Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta (INEC)&nbsp; za ta tura wasu daga cikin ma\u2019aikatanta da keaiki a a sashen ICT gabannin sabon zaben da ake shirin gudanarwa. \u201cWatakila za\u2019a sake gudanar da zaben shugaban kasa saboda sun fara tura ma\u2019aikatan da ke aiki a sashen ICT a Abuja, da wadanda suka fito daga wani yanki, wuraren da suke tunani jam\u2019iyyar LP na da magoyabaya,\u201d wani bangare na abun da ya wallafa ya bayyana. Mai zargin ya kuma kara da cewa sakamakon wannan sauyin wurin aikin, zuwa wani yankin da bai bayyana bam ma\u2019aikatan da suka rage a sashen na ICT yanzu yawancin sun fito ne daga yankin arewa da na kudu maso yammacin kasar. Kafin a bayyana hukunci karshe a shari\u2019ar da aka yi dangane da zaben shugaban kasa (PEPT) of the Presidential Election Petition Tribunal (PEPT), wanda aka kammala ranar 6 ga watan Satumban 2023, an rika yin rade-radin cewa za\u2019a sake gudanar da zaben shigaban kasa. Sai dai zaben ya danganci hukuncin da kwamitin da ke sauraron kararrakin zaben ya yanke. Labarin bai dauki hankali sosai ba tunda a ranar Larabar 6 ga watan Satumba alamar Like 21 ne kawai sa\u2019annan kuma akwai tsokaci 12. Sai dai wasu daga cikin masu tsokacin sun bayyana shakkarsu ne dangane da batun baki daya. \u201cKo za ka iya sada ne da wanda ya yi maka wannan zanen? Ya yi aiki mai kyau wajen kokari yaudarar jama\u2019a,\u201d Michael Olajide ya bayyana. \u201cMun sa idanunmu a kan dukkansu(.)\u201d a cewar Martin Luther Agweye. Saboda sarkakiyar da irin wannan zargin ke da shi ne ya sa muka yanke shawarar tantancewa. Tantancewa Mun fara da duba shafin &nbsp;INEC amma da mu ga wani labari dangane da tura ma\u2019aikata wani yanki ba a fannin labaran shafin. Mun gano cewa sadda hukumar ta tura wasu manyan jami\u2019anta wani wuri a ciki har da kwamishinoni da darektoci watan Agustan 2022 ne. Kafofin yada labarai irin su Punch, This Day, Daily Post, da The Sun duk sun dauki labarin. Abun da ya fi mahimmanci kuma shi ne a cikin duka ma\u2019aikatan da aka tura babu wanda ke aiki a ICT, duk daga wasu sassa na daban ne a huumar. Bacin haka, sauyin wajen aikin ko kum tiransfa ya shafi ma\u2019aika ta yankunan arewa da kumakudu maso yammacin kasar ne sabanin zargin da mai shafin na Facebook ya so ya yi. A halin da ake ciki dai yanzu INEC na shirin gudanar da zaben gwamna dana majalisar dokokin jiha a jihohin Bayelsa, Imo, da Kogi ne kadar kamar yadda ta baayyana a shafinta. Ba\u2019asanar cewa za\u2019a sake gudanar da wani zabe ba. Mun kuma kira kwanishanan INEC da shugaban sashe bayanai da shugabana kwamitin bayanai da ilimantar da masu zabem Festus okoye dan neman karin bayani amma bai riga ya ba mu amsa ba. A Karshe Wannan batun karya ne. Babu wani bayani dangane da wannan zargin a shafin INEC. Haka nan kuma bisa bayanann kafafen yada labarai, a watan Agustan 2022 ne INEC ta yi wani abu makamancin wannan.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":15852,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"","_twitter_share_type":"","_linkedin_share_type":"","_pinterest_share_type":"","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[3699],"class_list":["post-15976","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-49G","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":3699,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"cole-praise","display_name":"Cole Praise","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/7934b84f51e2c1f4c1e77cce93c223ac97cc2da29198aa9141fd944b0407bb2d?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2023\/09\/INEC-logo.png?fit=757%2C380&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/15976","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=15976"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/15976\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":15977,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/15976\/revisions\/15977"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/15852"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=15976"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=15976"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=15976"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=15976"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=15976"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}