{"id":16832,"date":"2023-11-16T01:09:57","date_gmt":"2023-11-16T00:09:57","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=16832"},"modified":"2023-11-16T01:12:30","modified_gmt":"2023-11-16T00:12:30","slug":"jamiar-fuoye-ta-kammala-daukar-dalibai-na-2023-2024","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/jamiar-fuoye-ta-kammala-daukar-dalibai-na-2023-2024\/","title":{"rendered":"Jami\u2019ar\u00a0 FUOYE ta kammala daukar dalibai na 2023\/2024\u00a0"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Zargi: Mai amfani da shafin Facebook Adetunmobi Jibola na zargin wai jami\u2019ar FUOYE da ke jihar Ekiti&nbsp; na cigaba da daukar dalibai na 2023\/2024.<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"136\" height=\"59\" data-attachment-id=\"12069\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/fact-checking-several-claims-on-causes-of-kidney-disease\/misleading-2-12\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/08\/MISLEADING-2.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"136,59\" data-comments-opened=\"1\" data-image-meta=\"{&quot;aperture&quot;:&quot;0&quot;,&quot;credit&quot;:&quot;&quot;,&quot;camera&quot;:&quot;&quot;,&quot;caption&quot;:&quot;&quot;,&quot;created_timestamp&quot;:&quot;0&quot;,&quot;copyright&quot;:&quot;&quot;,&quot;focal_length&quot;:&quot;0&quot;,&quot;iso&quot;:&quot;0&quot;,&quot;shutter_speed&quot;:&quot;0&quot;,&quot;title&quot;:&quot;&quot;,&quot;orientation&quot;:&quot;0&quot;}\" data-image-title=\"MISLEADING-2\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/08\/MISLEADING-2.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/08\/MISLEADING-2.png?resize=136%2C59\" alt=\"\" class=\"wp-image-12069\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#7f7e07\">Sakamakon Binciken: FUOYE ta riga ta rufe daukar dalibai a hukumance musamman wadanda suka nemi shiga makarantar ta yin amfani da sakamakon JAMB. Sai dai a waje guda, jami\u2019an makarantar na biytar sakamakon wadanda suka yi nasara a jarabawar JUPEB dan ganin ko akwai wadanda za su iya dauka. Dan haka babu cikakken gaskiya a labarin.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\" id=\"h-cikakken-bayani\"><strong>Cikakken bayani<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Adetunmobi Jibola mai amfani da shafin Fecebook na <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/groups\/1550879914937178\/permalink\/24541132752151902\/?mibextid=NOb6eG\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">bukatar<\/a>\u00a0 jama\u2019a su yi watsi da batun cewa Jami\u2019ar Tarayya ta Oye-Ekiti ta daina daukar dalibai wadanda za su yi karatu a shekarrar 2023\/2024, da zargin cewa dama can wa\u2019adin 14 ga watan Nuwamba 2023 ne. Ya kuma kara da cewa akwai bukata ya musamman na dalibai sa\u2019annan ya kuma shawarce su, da su tuntube shi ta hanyar tura masa sako kai tsaye idan har suna bukatar karin bayani.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bisa la\u2019akari da irin matsalar da wannan bayanin zai iya kawowa idan har ya kasance karya, DUBAWA ta yanke shawarar tantance gaskiyar batun.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\" id=\"h-tantancewa\"><strong>Tantancewa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Da muka duba shafin facebook din Mr Jibola, mun gano cewa ya dade yana wallafa bayanan da suka shafi daukar dalibai a makarantar FUOYE, inda kusan kamar yana gabatar da kansa ne a matsayin wanda ke da wata alaka ta musamman da jami\u2019ar ta FUOYE kuma yana iya bai wa jama\u2019a damar samun shiga. Sai dai babu wani abu a shafin da ke nuna cewa shi ma\u2019aikacin jami\u2019ar ne ko kuma wadda ke da wata alaka mai nagarta da ita.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Daga nan sai Dubawa ta nufi <a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/FederalUniversityOyeEkiti?mibextid=ZbWKwL\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">shafin Facebook<\/a> din FUOYE, inda muka gano wani bayanin da ke tsokaci kan cewa jami\u2019ar ta rufe daukar dalibai na karo na 2023\/2024 a hukumance.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cDaukar dalibai a karo na 2023\/2024 ya kammala!!!\u201d aka bayyana.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bugu da kari, mun gano cewa mahukuntan makarantar, cikin wata <a href=\"https:\/\/m.facebook.com\/story.php?story_fbid=pfbid0UPw6EWBUGZKK6eCezs1EcvWkS2sQn2JaFc6GBuDeeMzuQhtFNwYTB9nvSN2sxuVPl&amp;id=100057642212088&amp;mibextid=Nif5oz\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">sanarwar<\/a>, sun shawarci wadanda ba su yi nasara a wannan karon ba da su shiga wani shirin da ta tanadar wanda ake iya yi kafin a fara jami\u2019a.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cMun fahimci cewa takaicin rashin samun damar shiuga jami\u2019ar wannan karon na iya kashe wa mutun jiki, amma ka da ku damu! Muna da labari mai kayatarwa. FUOYE na da shirin da za ku iya farawa kafin ku fara karatun digirin, kuma shirin zai taimaka mu ku wajen shiryawa badi ya kuma kara muku damar samun shiga jami\u2019ar dan daukar kowanne daga cikin kwasa-kwasai 77 da mu ke da su a jami\u2019ar,\u201d wani bangare na sanarawar ya bayyana.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta tuntubi Wole Balogun, mai bai shugaban makarantar shawara na musamman kan harkokin kafafen yada labara, wanda ya bayyana mana cewa an kammala daukar dalibai wadanda suka yi JAMB amma kuma tana sa ran daukar wasu dalibai kalilan daga cikin wadanda suka dauki jarabawar JUPEB wadanda za su iya shiga makarantar kai tsaye.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cAkwai labarin da muka wallafa kwanan nan inda mahukuntan makarantar ke tabbatar wa masu sha\u2019awar shiga makarantar cewa akwai gurabe wa wadanda suka yi shirin JUPEB kadai amma ba kowa ba,\u201d ya bayyana.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\" id=\"h-a-karshe\"><strong>A karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bincikenmu ya nuna mana cewa mahukuntan FUOYE sun kammala daukar dalibai a hukumance na karom 2023\/2024. Sai dai har yanzu suna duba sakamakon wadanda suka yi JUPEB. Dan haka wannan ya karyata zargin Mr. Jibola.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Zargi: Mai amfani da shafin Facebook Adetunmobi Jibola na zargin wai jami\u2019ar FUOYE da ke jihar Ekiti&nbsp; na cigaba da daukar dalibai na 2023\/2024. Sakamakon Binciken: FUOYE ta riga ta rufe daukar dalibai a hukumance musamman wadanda suka nemi shiga makarantar ta yin amfani da sakamakon JAMB. Sai dai a waje guda, jami\u2019an makarantar na biytar sakamakon wadanda suka yi nasara a jarabawar JUPEB dan ganin ko akwai wadanda za su iya dauka. Dan haka babu cikakken gaskiya a labarin. Cikakken bayani Adetunmobi Jibola mai amfani da shafin Fecebook na bukatar\u00a0 jama\u2019a su yi watsi da batun cewa Jami\u2019ar Tarayya ta Oye-Ekiti ta daina daukar dalibai wadanda za su yi karatu a shekarrar 2023\/2024, da zargin cewa dama can wa\u2019adin 14 ga watan Nuwamba 2023 ne. Ya kuma kara da cewa akwai bukata ya musamman na dalibai sa\u2019annan ya kuma shawarce su, da su tuntube shi ta hanyar tura masa sako kai tsaye idan har suna bukatar karin bayani. Bisa la\u2019akari da irin matsalar da wannan bayanin zai iya kawowa idan har ya kasance karya, DUBAWA ta yanke shawarar tantance gaskiyar batun. Tantancewa Da muka duba shafin facebook din Mr Jibola, mun gano cewa ya dade yana wallafa bayanan da suka shafi daukar dalibai a makarantar FUOYE, inda kusan kamar yana gabatar da kansa ne a matsayin wanda ke da wata alaka ta musamman da jami\u2019ar ta FUOYE kuma yana iya bai wa jama\u2019a damar samun shiga. Sai dai babu wani abu a shafin da ke nuna cewa shi ma\u2019aikacin jami\u2019ar ne ko kuma wadda ke da wata alaka mai nagarta da ita. Daga nan sai Dubawa ta nufi shafin Facebook din FUOYE, inda muka gano wani bayanin da ke tsokaci kan cewa jami\u2019ar ta rufe daukar dalibai na karo na 2023\/2024 a hukumance. \u201cDaukar dalibai a karo na 2023\/2024 ya kammala!!!\u201d aka bayyana. Bugu da kari, mun gano cewa mahukuntan makarantar, cikin wata sanarwar, sun shawarci wadanda ba su yi nasara a wannan karon ba da su shiga wani shirin da ta tanadar wanda ake iya yi kafin a fara jami\u2019a. \u201cMun fahimci cewa takaicin rashin samun damar shiuga jami\u2019ar wannan karon na iya kashe wa mutun jiki, amma ka da ku damu! Muna da labari mai kayatarwa. FUOYE na da shirin da za ku iya farawa kafin ku fara karatun digirin, kuma shirin zai taimaka mu ku wajen shiryawa badi ya kuma kara muku damar samun shiga jami\u2019ar dan daukar kowanne daga cikin kwasa-kwasai 77 da mu ke da su a jami\u2019ar,\u201d wani bangare na sanarawar ya bayyana. DUBAWA ta tuntubi Wole Balogun, mai bai shugaban makarantar shawara na musamman kan harkokin kafafen yada labara, wanda ya bayyana mana cewa an kammala daukar dalibai wadanda suka yi JAMB amma kuma tana sa ran daukar wasu dalibai kalilan daga cikin wadanda suka dauki jarabawar JUPEB wadanda za su iya shiga makarantar kai tsaye. \u201cAkwai labarin da muka wallafa kwanan nan inda mahukuntan makarantar ke tabbatar wa masu sha\u2019awar shiga makarantar cewa akwai gurabe wa wadanda suka yi shirin JUPEB kadai amma ba kowa ba,\u201d ya bayyana. A karshe Bincikenmu ya nuna mana cewa mahukuntan FUOYE sun kammala daukar dalibai a hukumance na karom 2023\/2024. Sai dai har yanzu suna duba sakamakon wadanda suka yi JUPEB. Dan haka wannan ya karyata zargin Mr. Jibola.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":16766,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"","_twitter_share_type":"","_linkedin_share_type":"","_pinterest_share_type":"","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[3009],"class_list":["post-16832","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-4nu","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":3009,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"sunday-awosoro","display_name":"Sunday Awosoro","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2023\/11\/fuoye-gate-768x439-1.jpg?fit=768%2C439&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/16832","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=16832"}],"version-history":[{"count":2,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/16832\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":16834,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/16832\/revisions\/16834"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/16766"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=16832"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=16832"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=16832"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=16832"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=16832"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}