{"id":16993,"date":"2023-12-13T00:36:22","date_gmt":"2023-12-12T23:36:22","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=16993"},"modified":"2023-12-13T00:36:26","modified_gmt":"2023-12-12T23:36:26","slug":"karya-ne-oau-bata-ayyana-hutu-ba-saboda-wasannin-waug","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/karya-ne-oau-bata-ayyana-hutu-ba-saboda-wasannin-waug\/","title":{"rendered":"<strong>KARYA NE! OAU bata ayyana hutu ba saboda wasannin\u00a0 WAUG<\/strong>"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Da\u2019awa: Jami\u2019ar Obafemi Awolowo za ta fara hutun dole saboda za ta dauki bakuncin Wasannin Jami\u2019oin Afurka ta Yamma (WAUG) a wannan shekara.<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"132\" height=\"55\" data-attachment-id=\"16176\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/false-akeredolu-did-not-impeach-two-deputy-governors-in-eight-years\/false-44\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2023\/10\/FALSE.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"132,55\" data-comments-opened=\"1\" data-image-meta=\"{&quot;aperture&quot;:&quot;0&quot;,&quot;credit&quot;:&quot;&quot;,&quot;camera&quot;:&quot;&quot;,&quot;caption&quot;:&quot;&quot;,&quot;created_timestamp&quot;:&quot;0&quot;,&quot;copyright&quot;:&quot;&quot;,&quot;focal_length&quot;:&quot;0&quot;,&quot;iso&quot;:&quot;0&quot;,&quot;shutter_speed&quot;:&quot;0&quot;,&quot;title&quot;:&quot;&quot;,&quot;orientation&quot;:&quot;0&quot;}\" data-image-title=\"FALSE\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2023\/10\/FALSE.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2023\/10\/FALSE.png?resize=132%2C55\" alt=\"\" class=\"wp-image-16176\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#f41216\">Sakamakon bincike: KARYA NE! A tattaunawa da jami\u2019ai na jami\u2019ar ta tabbatar da cewa makarantar ba ta bayyana tafiya hutun karatu ba.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><strong>Cikakken sako<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A ranar Litinin 4 ga watan Disamba, 2023, wasu labarai da aka wallafa a kafofin sadarwa sun yi da\u2019awar cewa zaa tafi hutun sabuwar shekara a Jami\u2019ar Obafemi Awolowo University (OAU) daga ranar 15 ga watan Disamba, 2023 zuwa 8 ga watan Janairu 2024.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Sakon da aka watsa ya ce bayan wani zama na hukumar gudanarwar jami\u2019ar (senate) a ranar Juma\u2019a daya ga watan Disamba shugabancin jami\u2019ar ya amince cewa za a fara hutun daga 15 ga watan Disamba,2023 zuwa 8 ga watan Janairu,2024.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cBa da bata lokaci ba za a shiga hutu saboda wasannin da jami\u2019a za ta karba daga 15 ga watan Disamba zuwa 23, wannan ya sanya za a yi amfani da mazaunin dalibai ga wadanda za su shiga gasar.\u201d Wannan sakon na nufin gasar jami\u2019oi na kasashen Yammacin Afurka (WAUG) wanda jami\u2019ar za ta karba <a href=\"https:\/\/www.premiumtimesng.com\/sports\/nigeria-sports-news\/639737-oau-set-to-host-2023-west-african-universities-games.html\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">&nbsp;(hosted<\/a>) a wannan shekara.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mun ga dacewar gudanar da bincike kan wannan labari duba da yadda daliban jami\u2019ar suka shiga rudani, wanda ke nuna masu cewa za su tafi hutu a yayin da hannu guda kuma ga hutu na watan Disamba.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\" id=\"h-tantancewa\"><strong>Tantancewa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wannan kafa mai bin kwakkwafi ta tuntubi jami\u2019ar ta hanyar jin tabakin shugaban da ke kula da harkokin dalibai a jami\u2019a (DSA), John Odediran, wanda ya tabbatar da cewa wannan labari karya ne kasancewar ba ra\u2019ayin hukumar gudanarwar jami\u2019ar ba ne.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Har ila yau mun ji ta bakin shugaban Tsangayar Fasaha a jami\u2019ar Farfesa Olufemi Adebola Koya, wanda ke zama mamba na (senate) wanda ya sake tabbatar da cewa labarin karya ne. Ya ce jami\u2019a za ta tafi hutu ne a a ranar 23 ga watan Disamba, 2023 saboda ai wasannin na WAUG wani bangare ne na harkokin rayuwar makaranta, saboda haka ana karatu ana wasanni tare.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ya ce wadanda za su zo wasannin na WAUG yawansu ba zai kawo cikas ba ga zaman daliban.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ya kara da cewa \u201cKo da anan ko a wani wajen ne za a yi wasannin na WAUG wadanda ke zuwa wasan wani adadi ne\u201d idan ba haka ba ai dukkanin makarantun sai su rufe. Kazalika yawan adadin wadanda za su zo, ba za su sa \u2018yan makaranta su ba su waje ba. Daliban ba za su bar makarantar ba, su&nbsp; bar baki a wajen kwanansu ba.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Farfesa Koya ya kara da cewa wannan labarin yayi ta yaduwa kwanaki ma kafin mu zauna tattaunawa a (senate)<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cLabarin karyar ya rika yaduwa kwanaki kafin zaman (senate) na ranar Juma\u2019a wanda zaman kawai ya mayar da hankali kan sakamakon jarrabawar dalibai.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Omisore Elijah, jami\u2019in hulda da jama\u2019a na kungiyar dalibai shima ya tabbatar wa da DUBAWA cewa babu wani batun hutu a wannan lokaci da aka bayyana kamar yadda ya jiyo shima daga hukumar gudanarwar jami\u2019a.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\" id=\"h-a-karshe\"><strong>A Karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bayanan da suka nunar da cewa za a tafi hutu daga ranar 15 ga watan Disamba, 2023 zuwa 8 ga watan Janairu 2024 saboda wasannin WAUG karya ne. Hukumar jami\u2019ar ta nesanta kanta da wannan labari.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Da\u2019awa: Jami\u2019ar Obafemi Awolowo za ta fara hutun dole saboda za ta dauki bakuncin Wasannin Jami\u2019oin Afurka ta Yamma (WAUG) a wannan shekara. Sakamakon bincike: KARYA NE! A tattaunawa da jami\u2019ai na jami\u2019ar ta tabbatar da cewa makarantar ba ta bayyana tafiya hutun karatu ba. Cikakken sako A ranar Litinin 4 ga watan Disamba, 2023, wasu labarai da aka wallafa a kafofin sadarwa sun yi da\u2019awar cewa zaa tafi hutun sabuwar shekara a Jami\u2019ar Obafemi Awolowo University (OAU) daga ranar 15 ga watan Disamba, 2023 zuwa 8 ga watan Janairu 2024. Sakon da aka watsa ya ce bayan wani zama na hukumar gudanarwar jami\u2019ar (senate) a ranar Juma\u2019a daya ga watan Disamba shugabancin jami\u2019ar ya amince cewa za a fara hutun daga 15 ga watan Disamba,2023 zuwa 8 ga watan Janairu,2024.\u201d \u201cBa da bata lokaci ba za a shiga hutu saboda wasannin da jami\u2019a za ta karba daga 15 ga watan Disamba zuwa 23, wannan ya sanya za a yi amfani da mazaunin dalibai ga wadanda za su shiga gasar.\u201d Wannan sakon na nufin gasar jami\u2019oi na kasashen Yammacin Afurka (WAUG) wanda jami\u2019ar za ta karba &nbsp;(hosted) a wannan shekara. Mun ga dacewar gudanar da bincike kan wannan labari duba da yadda daliban jami\u2019ar suka shiga rudani, wanda ke nuna masu cewa za su tafi hutu a yayin da hannu guda kuma ga hutu na watan Disamba. Tantancewa Wannan kafa mai bin kwakkwafi ta tuntubi jami\u2019ar ta hanyar jin tabakin shugaban da ke kula da harkokin dalibai a jami\u2019a (DSA), John Odediran, wanda ya tabbatar da cewa wannan labari karya ne kasancewar ba ra\u2019ayin hukumar gudanarwar jami\u2019ar ba ne. Har ila yau mun ji ta bakin shugaban Tsangayar Fasaha a jami\u2019ar Farfesa Olufemi Adebola Koya, wanda ke zama mamba na (senate) wanda ya sake tabbatar da cewa labarin karya ne. Ya ce jami\u2019a za ta tafi hutu ne a a ranar 23 ga watan Disamba, 2023 saboda ai wasannin na WAUG wani bangare ne na harkokin rayuwar makaranta, saboda haka ana karatu ana wasanni tare. Ya ce wadanda za su zo wasannin na WAUG yawansu ba zai kawo cikas ba ga zaman daliban. Ya kara da cewa \u201cKo da anan ko a wani wajen ne za a yi wasannin na WAUG wadanda ke zuwa wasan wani adadi ne\u201d idan ba haka ba ai dukkanin makarantun sai su rufe. Kazalika yawan adadin wadanda za su zo, ba za su sa \u2018yan makaranta su ba su waje ba. Daliban ba za su bar makarantar ba, su&nbsp; bar baki a wajen kwanansu ba.\u201d Farfesa Koya ya kara da cewa wannan labarin yayi ta yaduwa kwanaki ma kafin mu zauna tattaunawa a (senate) \u201cLabarin karyar ya rika yaduwa kwanaki kafin zaman (senate) na ranar Juma\u2019a wanda zaman kawai ya mayar da hankali kan sakamakon jarrabawar dalibai.\u201d Omisore Elijah, jami\u2019in hulda da jama\u2019a na kungiyar dalibai shima ya tabbatar wa da DUBAWA cewa babu wani batun hutu a wannan lokaci da aka bayyana kamar yadda ya jiyo shima daga hukumar gudanarwar jami\u2019a. A Karshe Bayanan da suka nunar da cewa za a tafi hutu daga ranar 15 ga watan Disamba, 2023 zuwa 8 ga watan Janairu 2024 saboda wasannin WAUG karya ne. Hukumar jami\u2019ar ta nesanta kanta da wannan labari.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":16962,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"","_twitter_share_type":"","_linkedin_share_type":"","_pinterest_share_type":"","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[4029],"class_list":["post-16993","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-4q5","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":4029,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"adedimeji-khadeejah","display_name":"Adedimeji Khadeejah","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2023\/12\/OAU-image.jpeg?fit=640%2C480&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/16993","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=16993"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/16993\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":16994,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/16993\/revisions\/16994"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/16962"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=16993"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=16993"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=16993"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=16993"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=16993"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}