{"id":16998,"date":"2023-12-13T03:06:57","date_gmt":"2023-12-13T02:06:57","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=16998"},"modified":"2023-12-13T03:08:37","modified_gmt":"2023-12-13T02:08:37","slug":"karya-ne-funaab-ba-ita-ce-jamiar-da-ta-fi-kyau-a-mataki-na-biyu-a-najeriya-ba","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/karya-ne-funaab-ba-ita-ce-jamiar-da-ta-fi-kyau-a-mataki-na-biyu-a-najeriya-ba\/","title":{"rendered":"KARYA NE! ba FUNAAB ce jami&#8217;a mafi martaba a mataki na biyu a Najeriya ba\u00a0"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Da\u2019awa: Jami&#8217;ar Noma ta Tarayya da ke Abeokuta, Abeokuta (FUNAAB) Ita ce jami\u2019a mafi kyau a mataki na biyu a Najeriya.<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"132\" height=\"55\" data-attachment-id=\"16060\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/video-on-tinubus-plans-to-abolish-the-naira-for-dollars-manipulated\/false-43\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2023\/09\/FALSE.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"132,55\" data-comments-opened=\"1\" data-image-meta=\"{&quot;aperture&quot;:&quot;0&quot;,&quot;credit&quot;:&quot;&quot;,&quot;camera&quot;:&quot;&quot;,&quot;caption&quot;:&quot;&quot;,&quot;created_timestamp&quot;:&quot;0&quot;,&quot;copyright&quot;:&quot;&quot;,&quot;focal_length&quot;:&quot;0&quot;,&quot;iso&quot;:&quot;0&quot;,&quot;shutter_speed&quot;:&quot;0&quot;,&quot;title&quot;:&quot;&quot;,&quot;orientation&quot;:&quot;0&quot;}\" data-image-title=\"FALSE\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2023\/09\/FALSE.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2023\/09\/FALSE.png?resize=132%2C55\" alt=\"\" class=\"wp-image-16060\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#f41216\">Sakamakon bincike: Karya. Wani rahoton bayanan da Times ta wallafa kan makarantun jami\u2019ar da su ka fi inganci a duniya ya nuna cewa wannan da\u2019awar ba gaskiya ba ce.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\" id=\"h-cikakken-bayani\">Cikakken bayani<\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ba sabon abu ba ne a ga mutane suna alfahari da irin cigaban da jami\u2019o\u2019in da suka je suke samu. Mahawara ce yawanci wadda ta kan ki ci ta ki cinyewa muddin aka fara ta dangane da ko wace jami\u2019a ce ta fi inganci.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wani mau amfani da shafi X Millennium.py (<a href=\"https:\/\/twitter.com\/the_millenium1\/status\/1724504488998809640?t=Peh3uldSP4PlNFPA_1QyDw&amp;s=19\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">@the_millenium1<\/a>), ya yi ikirarin cewa jami\u2019ar FUNAAB ce mafi inganci a Najeriya a mataki na biyu.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cTarihin FUNAAB. Daukakar zamaninmu, Jami\u2019ar da ta fi inganci a Najeriya a mataki na biyu,\u201d mai amfani da shafin ya rubuta.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ya zuwa ranar da muka fara yin wannan labarin, 14 ga watan Nuwmanab 2023, Mutane 4,644 suka karanta labarin, 48 suka sake wallafawa, mutun uku suka ambaci batun yayin da wasu 170 suka latsa alamar Like.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Duk da cewa akwai wadanda ba su gamus da labarin ba, da yawa sun yi gaggawar amicewa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">While some X users doubted the claim\u2019s authenticity, others quickly believed it.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cA ina kuka sami wannan labarin na jami\u2019ar da ta fi inganci a mataki na biyu? In ji&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Enigma.eth (<a href=\"https:\/\/x.com\/enigma137x\/status\/1724505032005996644?t=sE6E8KW5JPPrkw0Iz_UNtQ&amp;s=09\">@enigma137x<\/a>)<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cWannan ya yi kyau.\u201d Lexzee (<a href=\"https:\/\/twitter.com\/devlexzee\/status\/1724715031755903176?t=BWhYowIzfrXqzupYfd5QAA&amp;s=19\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">@devlexzee<\/a>) ta ce.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">To sai dai ganin irin sarkakiyar da batun ke tattare da shi, ya sa muka yanke shawarar tantance gaskiyar labarin.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\" id=\"h-tantancewa\">Tantancewa<\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Da muka yi amfani da manhajar google dan gudanar da binciken mahimman kalmomi, mun gano wani rahoton da jaridar <a href=\"https:\/\/punchng.com\/covenant-ui-futa-emerge-top-universities-in-nigeria\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Punch<\/a> ta wallafa, wanda ke dauke da jerin sunayen jami\u2019o\u2019i da martabarsu. Wannan rahoton ya sa jami\u2019ar Ibadan a mataki na biyu.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><a href=\"https:\/\/punchng.com\/covenant-ui-futa-emerge-top-universities-in-nigeria\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Rahoton<\/a> na Punch ta ce an sami wannan sakamakon ne bayan da aka yi amfani da salon auna martabar jami\u2019o\u2019i na World University Ranking wato WUR 3.0, wanda ke amfani da wasu mahimman abubuwa wajen tantance ingancin jami\u2019a irinsu &#8211; koyarwa, yanayin bincike, ingancin bincike, fasahohi da himma, da kuma gogayya ko la\u2019akari da matakin kasa da kasa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><a href=\"https:\/\/www.premiumtimesng.com\/news\/top-news\/628979-ranking-two-nigerian-institutions-make-top-1000-list-of-global-universities.html\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Premium Times<\/a> ma ta wallafa rahoto makamancin wannan.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Dan haka muka duba rahoton da aka samu daga <a href=\"https:\/\/www.timeshighereducation.com\/student\/best-universities\/best-universities-nigeria\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Times Higher Education<\/a>, wata kungiya mai zaman kansa wanda aka sani da wallafa batutuwa dangane da martabar jami\u2019o\u2019i tun shekarar 2004.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A nan ne muka gano cewa kungiyar ta sa Jami\u2019ar Ibadan a bayan Jami\u2019ar Covenant a shekarar 2024<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Da muka cigaba da binciken mun ga cewa jami\u2019ar ta FUNAAB ta na mataki na takwas ne tare da jami\u2019ar Afe Babalola, Jami\u2019ar Benin, Jami\u2019ar Ladoke Akintola, da jamiar Legas da jami\u2019ar Nnamdi Azikiwe da ta Obafemi Awolowo da kuma jami\u2019ar Port Harcourt.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><a href=\"https:\/\/www.myschoolgist.com\/ng\/top-100-universities-in-nigeria\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Ranking Web<\/a>, wanda kuma shi ne shafin yanar gizo-gizo mafi girma wajen auna jami\u2019o\u2019i ya kan yio amfani da shafukansu na intanet da abubuwan da suke sanyawa a shafukan, da kuma irin kasidun da ake wallafawa daga cibiyoyin ilimin.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bisa bayanann da shafin na Ranking Web ya wallafa a wannan shekarar ta 2023, Jami\u2019ar Covenantce a mataki na biyu wadda ta zo a mataki na 1354 a dunita yayin da Jami\u2019ar Ibadan ta zo na farko a mataki na 1207 a duniya.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A wannan jerin sunayen jam\u2019i\u2019o\u2019in FUNAAB ta zo na 30 kuma a na duniya ta na mataki na 4,139.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta kuma tuntubi masu wallafa shafin da ke tantance martabar jami\u2019o\u2019i na cikin gida wanda ake kira <a href=\"https:\/\/www.universityguru.com\/universities--nigeria#academia-section\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">UniversityGuru<\/a> dan samun karin bayani. Sai dai duk cewa sun goyi bayan wanda Times Higher Education ya fitar sun ce su ba su bayyana abun da suke amafani da shi su tantance martaba ko ingancin jami\u2019a.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\" id=\"h-a-karshe\"><strong>A karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wannan batun ba gaskiya ba ne. Binciken Times Higher Education da Ranking Web sun karyata hakan.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Da\u2019awa: Jami&#8217;ar Noma ta Tarayya da ke Abeokuta, Abeokuta (FUNAAB) Ita ce jami\u2019a mafi kyau a mataki na biyu a Najeriya. Sakamakon bincike: Karya. Wani rahoton bayanan da Times ta wallafa kan makarantun jami\u2019ar da su ka fi inganci a duniya ya nuna cewa wannan da\u2019awar ba gaskiya ba ce. Cikakken bayani Ba sabon abu ba ne a ga mutane suna alfahari da irin cigaban da jami\u2019o\u2019in da suka je suke samu. Mahawara ce yawanci wadda ta kan ki ci ta ki cinyewa muddin aka fara ta dangane da ko wace jami\u2019a ce ta fi inganci. Wani mau amfani da shafi X Millennium.py (@the_millenium1), ya yi ikirarin cewa jami\u2019ar FUNAAB ce mafi inganci a Najeriya a mataki na biyu. \u201cTarihin FUNAAB. Daukakar zamaninmu, Jami\u2019ar da ta fi inganci a Najeriya a mataki na biyu,\u201d mai amfani da shafin ya rubuta. Ya zuwa ranar da muka fara yin wannan labarin, 14 ga watan Nuwmanab 2023, Mutane 4,644 suka karanta labarin, 48 suka sake wallafawa, mutun uku suka ambaci batun yayin da wasu 170 suka latsa alamar Like. Duk da cewa akwai wadanda ba su gamus da labarin ba, da yawa sun yi gaggawar amicewa. While some X users doubted the claim\u2019s authenticity, others quickly believed it. \u201cA ina kuka sami wannan labarin na jami\u2019ar da ta fi inganci a mataki na biyu? In ji&nbsp; Enigma.eth (@enigma137x) \u201cWannan ya yi kyau.\u201d Lexzee (@devlexzee) ta ce. To sai dai ganin irin sarkakiyar da batun ke tattare da shi, ya sa muka yanke shawarar tantance gaskiyar labarin. Tantancewa Da muka yi amfani da manhajar google dan gudanar da binciken mahimman kalmomi, mun gano wani rahoton da jaridar Punch ta wallafa, wanda ke dauke da jerin sunayen jami\u2019o\u2019i da martabarsu. Wannan rahoton ya sa jami\u2019ar Ibadan a mataki na biyu. Rahoton na Punch ta ce an sami wannan sakamakon ne bayan da aka yi amfani da salon auna martabar jami\u2019o\u2019i na World University Ranking wato WUR 3.0, wanda ke amfani da wasu mahimman abubuwa wajen tantance ingancin jami\u2019a irinsu &#8211; koyarwa, yanayin bincike, ingancin bincike, fasahohi da himma, da kuma gogayya ko la\u2019akari da matakin kasa da kasa. Premium Times ma ta wallafa rahoto makamancin wannan. Dan haka muka duba rahoton da aka samu daga Times Higher Education, wata kungiya mai zaman kansa wanda aka sani da wallafa batutuwa dangane da martabar jami\u2019o\u2019i tun shekarar 2004. A nan ne muka gano cewa kungiyar ta sa Jami\u2019ar Ibadan a bayan Jami\u2019ar Covenant a shekarar 2024 Da muka cigaba da binciken mun ga cewa jami\u2019ar ta FUNAAB ta na mataki na takwas ne tare da jami\u2019ar Afe Babalola, Jami\u2019ar Benin, Jami\u2019ar Ladoke Akintola, da jamiar Legas da jami\u2019ar Nnamdi Azikiwe da ta Obafemi Awolowo da kuma jami\u2019ar Port Harcourt. Ranking Web, wanda kuma shi ne shafin yanar gizo-gizo mafi girma wajen auna jami\u2019o\u2019i ya kan yio amfani da shafukansu na intanet da abubuwan da suke sanyawa a shafukan, da kuma irin kasidun da ake wallafawa daga cibiyoyin ilimin. Bisa bayanann da shafin na Ranking Web ya wallafa a wannan shekarar ta 2023, Jami\u2019ar Covenantce a mataki na biyu wadda ta zo a mataki na 1354 a dunita yayin da Jami\u2019ar Ibadan ta zo na farko a mataki na 1207 a duniya. A wannan jerin sunayen jam\u2019i\u2019o\u2019in FUNAAB ta zo na 30 kuma a na duniya ta na mataki na 4,139. DUBAWA ta kuma tuntubi masu wallafa shafin da ke tantance martabar jami\u2019o\u2019i na cikin gida wanda ake kira UniversityGuru dan samun karin bayani. Sai dai duk cewa sun goyi bayan wanda Times Higher Education ya fitar sun ce su ba su bayyana abun da suke amafani da shi su tantance martaba ko ingancin jami\u2019a. A karshe Wannan batun ba gaskiya ba ne. Binciken Times Higher Education da Ranking Web sun karyata hakan.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":16864,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"","_twitter_share_type":"","_linkedin_share_type":"","_pinterest_share_type":"","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[3699],"class_list":["post-16998","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-4qa","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":3699,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"cole-praise","display_name":"Cole Praise","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/7934b84f51e2c1f4c1e77cce93c223ac97cc2da29198aa9141fd944b0407bb2d?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2023\/11\/FUNAAB.jpg?fit=1280%2C720&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/16998","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=16998"}],"version-history":[{"count":2,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/16998\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":17000,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/16998\/revisions\/17000"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/16864"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=16998"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=16998"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=16998"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=16998"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=16998"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}