{"id":17014,"date":"2023-12-15T07:04:32","date_gmt":"2023-12-15T06:04:32","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=17014"},"modified":"2023-12-15T07:04:36","modified_gmt":"2023-12-15T06:04:36","slug":"karya-hoton-da-ke-yawo-ba-dan-najeriyar-da-ake-daawar-ya-biya-bashin-wani-mai-amfani-da-layin-mtn-ba-ne","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/karya-hoton-da-ke-yawo-ba-dan-najeriyar-da-ake-daawar-ya-biya-bashin-wani-mai-amfani-da-layin-mtn-ba-ne\/","title":{"rendered":"<strong>Karya! Hoton da ke yawo ba dan Najeriyar da ake da\u2019awar ya biya bashin wani mai amfani da layin MTN ba ne<\/strong>"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Da\u2019awa: An kama dalibin da ya biya duk bashin da ake bin wani mai amfani da layin MTN<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"132\" height=\"55\" data-attachment-id=\"16076\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/is-naira-marley-ndlea-ambassador\/false-1-16\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2023\/09\/FALSE-1.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"132,55\" data-comments-opened=\"1\" data-image-meta=\"{&quot;aperture&quot;:&quot;0&quot;,&quot;credit&quot;:&quot;&quot;,&quot;camera&quot;:&quot;&quot;,&quot;caption&quot;:&quot;&quot;,&quot;created_timestamp&quot;:&quot;0&quot;,&quot;copyright&quot;:&quot;&quot;,&quot;focal_length&quot;:&quot;0&quot;,&quot;iso&quot;:&quot;0&quot;,&quot;shutter_speed&quot;:&quot;0&quot;,&quot;title&quot;:&quot;&quot;,&quot;orientation&quot;:&quot;0&quot;}\" data-image-title=\"FALSE-1\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2023\/09\/FALSE-1.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2023\/09\/FALSE-1.png?resize=132%2C55\" alt=\"\" class=\"wp-image-16076\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#f41216\">Sakamakon bincike: KARYA. Hoton da ake amfani da shi ana zargin wai dalibin nan ne da ya biya bashin wani mai amfani da layin MTN na wani dan Najeriyan ne daban wanda ake zargi da kisan kai a Landan a shekarar 2014. Haka nan kuma, bisa bayana jaridar Punch, \u201cbashin da ak biya\u201d tangarda ce ta na\u2019ura ba wai an biya bashin ba ne da gaske.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\" id=\"h-cikakken-bayani\"><strong>Cikakken bayani<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A watan Nuwamban 2023, masu amfani da layin MTN sun yi ta <a href=\"https:\/\/businessday.ng\/technology\/article\/subscribers-rejoice-as-debt-on-mtn-network-vanish\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">farin ciki da ma bukin<\/a> \u201csoke\u201d wasu basussukar da aka yi wa masu amfani da layin MTN a kan shirinsu na <a href=\"https:\/\/www.mtn.ng\/personal\/xtratime\/#:~:text=Borrow%20Airtime%20via%20*303%23%20Menu,you%20to%20confirm%20the%20transaction\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">XtraTime<\/a>. XtraTime na barin masu amfani da layin su karbi rancen mintoci indan har kudin su ya kare kuma suna bukatar su yi waya cikin gaggawa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ranar Asabar 11 ga watan Disemban 2023, wani mai amfani da shafin Facebook, <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/photo?fbid=122122139036053170&amp;set=a.122104354358053170\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Update King<\/a>, ya sanar cewa wani dalibi wanda ya je koyon aiki a MTN ya kuma biya bashin duk mutanen da suka karbi rance a kan shirin Xtratime, ya shiga hannun \u2018yan sandan Najeriya.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201c \u2018Yan sanda sun cafke dalibin nan da ya soke basussukan masu amfani da layin MTN sadda ya je koyon aiki a MTN.\u201d Mai amfani da shafin ya bayyana.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Tare da bayanin, ya wallaga hoton wani mutumi mai kama da wanda ke da shekaru akalla 20 da \u2018yan kai a tsakiyar \u2018yan sanda biyu wadanda ke rike da shi a kowani gefe.<\/p>\n\n\n\n<figure class=\"wp-block-image\"><img decoding=\"async\" src=\"https:\/\/lh7-us.googleusercontent.com\/bJxL8R5tOzFhob-Y0sJ2uNHy3T_UO8CguSgQdzPkPHbpG5PE72itsTl7wI2isxzEPcULbQYh4Tx6h1OdOJi3vnHYiDveg85UlyJe-D-y3dmPyBujuP9QHrUt_MdtwCJMhI60hiRS5PfHlSxCa8uVT6o\" alt=\"\" title=\"\"><\/figure>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Hoton da aka kwafo daga shafon na Facebook<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Tuni dai mutane 89 suka latsa alamar like a kan labarin yayin da mutane 54 suka yi tsokaci wasu kuma suka raba labarin sau 102, daga sadda ya wallafa labarin zuwa ranar 11 ga watan Disemba kadai.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Yawancin wadanda suka yi tsokacin sun bukaci da a sake shi ya koma gida.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cKu sake shi kawai.\u201d Dar Ling <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/photo?fbid=122122139036053170&amp;set=a.122104354358053170\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">ya bayyana<\/a>. \u201cIdan kun yarda ku sake shi.\u201d Uquaa Edison also <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/photo?fbid=122122139036053170&amp;set=a.122104354358053170\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">ya roka<\/a>.&nbsp;&nbsp;&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Kawo yanzu dai batun ya shiga kusan ko\u2019ina a shafukan sada zumunta, har da <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/search\/top\/?q=ICT%20student%20who%20cleared%20MTN%20debts%20has%20been%20arrested%20a\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Facebook<\/a>, <a href=\"https:\/\/x.com\/AkpraiseMedia\/status\/1733573979196047772?s=20\">X<\/a> da&nbsp; <a href=\"https:\/\/www.tiktok.com\/@laprinceblink\/video\/7300827235081014534?_d=secCgYIASAHKAESPgo8KVQ6ZW1gBRw4qUxoEXO50JHIP3lZzkFieAg%2FmnfkaSrtJx24XwFjmiAWhrD3Vgn3ArkjDf72eWhvPNnwGgA%3D&amp;_r=1&amp;aweme_type=150&amp;checksum=6fc57815cce042ba679c49c0fafc4e1551e6de90da1cd32ff8385eedd401903c&amp;pic_cnt=1&amp;preview_pb=0&amp;sec_user_id=MS4wLjABAAAAQcqzUPE0PEGDYc8gHV3GXln_wxdjPl7D-QbArP4hQiSl8H_FImHS8XAc4pst_ejT&amp;share_app_id=1233&amp;share_item_id=7300827235081014534&amp;share_link_id=ce690e38-4d56-47e3-b4f3-8f955f3b3a16&amp;sharer_language=en&amp;social_share_type=0&amp;source=h5_m&amp;timestamp=1702124362&amp;u_code=e0f0cj1akkk8ih&amp;ug_btm=b2001&amp;ugbiz_name=UNKNOWN&amp;user_id=7070824320239666182&amp;utm_campaign=client_share&amp;utm_medium=android&amp;utm_source=whatsapp\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">TikTok<\/a>.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Dan sarkakiyar da irin wannan batun ke da shi ne DUBAWA Ta ce zata bincika ta gano gaskiyar lamarin.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\" id=\"h-tantancewa\"><strong>Tantancewa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mun ti binciken mahimman kalmomi a shafin Google, dan samun wani abu da ke dangantaka da kama mutumin da aka yi zargin ya biya basussukan, amma ba mu ga wani rahoto mai sahihanci dangane da batun ba. Sai dai mun ga wani <a href=\"https:\/\/punchng.com\/no-debt-cancellation-for-subscribers-says-mtn\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">rahoton<\/a> da jaridar Punch ta wallafa ranar 11 ga watan Nuwamban 2023.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A <a href=\"https:\/\/punchng.com\/no-debt-cancellation-for-subscribers-says-mtn\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">rahoton<\/a>, MTN ta amince da abin da ya faru kuma ta kwatanta shi a matsayin \u201ctangardar na\u2019ura\u201d kamfanin ya&nbsp; tantance matsalar da aka samu ya ce \u201ckutse ne a bangaren na\u2019urar da ake amfani da ita.\u201d To sai dai basussukan da ake bin mutane na nan babu abin da ya sauya.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mun kuma yi amfani da manhajar da ke tantance hotuna a google dan yin binciken kwa-kwaf a kan hoton, wanda shi kuma ya hada mu da wani <a href=\"https:\/\/www.premiumtimesng.com\/news\/top-news\/170781-trial-of-extradicted-nigerian-jerry-okafor-begins-in-london.html?tztc=1\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">rahoton<\/a> ta jaridar Premium Times ta wallaga. A wannan rahoton, ta bayar da labarin wani dan Najeriya wanda aka bayyana sa a matsayin Jefferey Okafor, mai shekaru 23 na haihuwa wanda aka tasa keyarsa daga Landan a shekarar 2014 saboda ya bayyana a shari\u2019ar da ake zarginsa da kisa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Da ma Mr Okafor ya tsere daga Landan ne zuwa Najeriya bayan da aka gano cewa da hannunsa a kisan wani Carl Asiedu mai shekaru 19 na haihuwa wanda ke aikin Dijay a watan Augustan 2009. Sai dai a shekarar 2014, \u2018yan sandan Najeriya suka gano Mr Okafor a Asaba babban birnin jihar Delta, sa\u2019annan sika yi shirin mayar da shi can Landan din inda zai fiskanci shari\u2019a.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<figure class=\"wp-block-image\"><img decoding=\"async\" src=\"https:\/\/lh7-us.googleusercontent.com\/gLjlzPQISzds8dyFFHyvdyK3s8ElQSu7u_dnSYd_J5SDINGQ1pCiUy6jE6vbFDU5y0fqVDuH7JUQ5QhrXKWRlNjOKfVOMf3msDUfNyXnGeI3CBKOmtuU1lhRjwZmnwomiMn-AvM4TCEN3KYDVcs4OnY\" alt=\"\" title=\"\"><\/figure>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta tuntubi MTN da ma \u2018yan sanda ta imel amma babu wanda ya amsa sakonnin da suka tura.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\" id=\"h-a-karshe\"><strong>A Karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Hoton da aka yi amfani da shi ana cewa an kama mutumin da ya biya basussukan masu amfani da MTN ne ba shi ba ne, wani dan Najeriyar ne wanda ake zargi da kisan kai a Landan a shekarar 2014. MTN ya kuma fadawa jaridar Punch cewa ba\u2019a biya wani kudi ba, matsala ce aka samu da na\u2019ura.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Da\u2019awa: An kama dalibin da ya biya duk bashin da ake bin wani mai amfani da layin MTN Sakamakon bincike: KARYA. Hoton da ake amfani da shi ana zargin wai dalibin nan ne da ya biya bashin wani mai amfani da layin MTN na wani dan Najeriyan ne daban wanda ake zargi da kisan kai a Landan a shekarar 2014. Haka nan kuma, bisa bayana jaridar Punch, \u201cbashin da ak biya\u201d tangarda ce ta na\u2019ura ba wai an biya bashin ba ne da gaske. Cikakken bayani A watan Nuwamban 2023, masu amfani da layin MTN sun yi ta farin ciki da ma bukin \u201csoke\u201d wasu basussukar da aka yi wa masu amfani da layin MTN a kan shirinsu na XtraTime. XtraTime na barin masu amfani da layin su karbi rancen mintoci indan har kudin su ya kare kuma suna bukatar su yi waya cikin gaggawa. Ranar Asabar 11 ga watan Disemban 2023, wani mai amfani da shafin Facebook, Update King, ya sanar cewa wani dalibi wanda ya je koyon aiki a MTN ya kuma biya bashin duk mutanen da suka karbi rance a kan shirin Xtratime, ya shiga hannun \u2018yan sandan Najeriya. \u201c \u2018Yan sanda sun cafke dalibin nan da ya soke basussukan masu amfani da layin MTN sadda ya je koyon aiki a MTN.\u201d Mai amfani da shafin ya bayyana. Tare da bayanin, ya wallaga hoton wani mutumi mai kama da wanda ke da shekaru akalla 20 da \u2018yan kai a tsakiyar \u2018yan sanda biyu wadanda ke rike da shi a kowani gefe. Hoton da aka kwafo daga shafon na Facebook Tuni dai mutane 89 suka latsa alamar like a kan labarin yayin da mutane 54 suka yi tsokaci wasu kuma suka raba labarin sau 102, daga sadda ya wallafa labarin zuwa ranar 11 ga watan Disemba kadai. Yawancin wadanda suka yi tsokacin sun bukaci da a sake shi ya koma gida. \u201cKu sake shi kawai.\u201d Dar Ling ya bayyana. \u201cIdan kun yarda ku sake shi.\u201d Uquaa Edison also ya roka.&nbsp;&nbsp;&nbsp; Kawo yanzu dai batun ya shiga kusan ko\u2019ina a shafukan sada zumunta, har da Facebook, X da&nbsp; TikTok.&nbsp; Dan sarkakiyar da irin wannan batun ke da shi ne DUBAWA Ta ce zata bincika ta gano gaskiyar lamarin. Tantancewa Mun ti binciken mahimman kalmomi a shafin Google, dan samun wani abu da ke dangantaka da kama mutumin da aka yi zargin ya biya basussukan, amma ba mu ga wani rahoto mai sahihanci dangane da batun ba. Sai dai mun ga wani rahoton da jaridar Punch ta wallafa ranar 11 ga watan Nuwamban 2023. A rahoton, MTN ta amince da abin da ya faru kuma ta kwatanta shi a matsayin \u201ctangardar na\u2019ura\u201d kamfanin ya&nbsp; tantance matsalar da aka samu ya ce \u201ckutse ne a bangaren na\u2019urar da ake amfani da ita.\u201d To sai dai basussukan da ake bin mutane na nan babu abin da ya sauya. Mun kuma yi amfani da manhajar da ke tantance hotuna a google dan yin binciken kwa-kwaf a kan hoton, wanda shi kuma ya hada mu da wani rahoton ta jaridar Premium Times ta wallaga. A wannan rahoton, ta bayar da labarin wani dan Najeriya wanda aka bayyana sa a matsayin Jefferey Okafor, mai shekaru 23 na haihuwa wanda aka tasa keyarsa daga Landan a shekarar 2014 saboda ya bayyana a shari\u2019ar da ake zarginsa da kisa. Da ma Mr Okafor ya tsere daga Landan ne zuwa Najeriya bayan da aka gano cewa da hannunsa a kisan wani Carl Asiedu mai shekaru 19 na haihuwa wanda ke aikin Dijay a watan Augustan 2009. Sai dai a shekarar 2014, \u2018yan sandan Najeriya suka gano Mr Okafor a Asaba babban birnin jihar Delta, sa\u2019annan sika yi shirin mayar da shi can Landan din inda zai fiskanci shari\u2019a. .&nbsp; DUBAWA ta tuntubi MTN da ma \u2018yan sanda ta imel amma babu wanda ya amsa sakonnin da suka tura. A Karshe Hoton da aka yi amfani da shi ana cewa an kama mutumin da ya biya basussukan masu amfani da MTN ne ba shi ba ne, wani dan Najeriyar ne wanda ake zargi da kisan kai a Landan a shekarar 2014. MTN ya kuma fadawa jaridar Punch cewa ba\u2019a biya wani kudi ba, matsala ce aka samu da na\u2019ura.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":16981,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"","_twitter_share_type":"","_linkedin_share_type":"","_pinterest_share_type":"","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[3699],"class_list":["post-17014","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-4qq","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":3699,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"cole-praise","display_name":"Cole Praise","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/7934b84f51e2c1f4c1e77cce93c223ac97cc2da29198aa9141fd944b0407bb2d?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2023\/12\/MTN-1.png?fit=837%2C470&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/17014","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=17014"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/17014\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":17015,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/17014\/revisions\/17015"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/16981"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=17014"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=17014"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=17014"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=17014"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=17014"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}