{"id":18503,"date":"2024-05-02T12:54:51","date_gmt":"2024-05-02T11:54:51","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=18503"},"modified":"2024-05-02T12:57:21","modified_gmt":"2024-05-02T11:57:21","slug":"hotunan-da-ke-nuna-babban-titin-lagos-calabar-yawanci-gaskiya-ne","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/hotunan-da-ke-nuna-babban-titin-lagos-calabar-yawanci-gaskiya-ne\/","title":{"rendered":"Hotunan da ke nuna babban titin Legas zuwa Calabar da ake ginawa yawanci gaskiya ne"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Da\u2019awa: Wani mai amfani da shafin Facebook ya wallafa wasu hotunan da ya ce aikin da ake yi ke nan a sabon shirin da aka kaddamar na gina babban titin da zai hada Legas da Calabar.<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"132\" height=\"55\" data-attachment-id=\"12064\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/fact-checking-several-claims-on-causes-of-kidney-disease\/mostly-true-4\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/08\/MOSTLY-TRUE.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"132,55\" data-comments-opened=\"1\" data-image-meta=\"{&quot;aperture&quot;:&quot;0&quot;,&quot;credit&quot;:&quot;&quot;,&quot;camera&quot;:&quot;&quot;,&quot;caption&quot;:&quot;&quot;,&quot;created_timestamp&quot;:&quot;0&quot;,&quot;copyright&quot;:&quot;&quot;,&quot;focal_length&quot;:&quot;0&quot;,&quot;iso&quot;:&quot;0&quot;,&quot;shutter_speed&quot;:&quot;0&quot;,&quot;title&quot;:&quot;&quot;,&quot;orientation&quot;:&quot;0&quot;}\" data-image-title=\"MOSTLY-TRUE\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/08\/MOSTLY-TRUE.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/08\/MOSTLY-TRUE.png?resize=132%2C55\" alt=\"\" class=\"wp-image-12064\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#0fdc05\">Hukunci: DUBAWA ta bi diddigin hotunan ta gano cewa daya daga cikinsu titi ne a Amurka yayun da sauran kuma ainihin hotunan aikin da ake yi ne a wurin. Dan haka akwai gaskiya a da\u2019awar.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\" id=\"h-cikakken-bayani\"><strong>Cikakken bayani<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Shekaru da dama bayan da aka amince da shirin, gwamnatin tarayyar Najeriya kwanan nan ta<a href=\"https:\/\/punchng.com\/fg-begins-700km-lagos-calabar-coastal-highway-construction\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">kaddamar <\/a>&nbsp;da ginin sashen farko na babban titin Legas &#8211; Calabar mai tsawon kilometa 700. Titin wanda aka dauko daga titin Ahmadu Bello Way a cikin birnin Legas, ana sa ran zai ci kimanin Nera triliyan 15 wato kimanin Nera biliyan 4 ke nan kan kowace kilometa kuma zai bi ta yankuna tara wadanda ke kusa da gabar ruwa wadanda suka hada da Lekki Deep Seaport (Tashar ruwan Lekki), da jihohin Ogun, Ondo, Delta, Bayelsa, Ribas, da Akwa Ibom.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Kwanaki kadan bayan an kaddamar da shirin, <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/adeniyi.adedayo.1042\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Olusegun Adeniyi<\/a>, wani mai amfani da shafin Facebook ya <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/adeniyi.adedayo.1042\/posts\/pfbid02TMQoYysVnJ7uU54Pm6CHHDRAVsdbp5Ne1XHpDZGTG8GCFs7PDBeqEvCkynFynDSLl\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">wallafa <\/a>hotuna guda uku inda ya ke bayyana matakin da aka kai wajen gina babban titin. \u201cWannan ne babban titin Legas -Calabar mai tsawon kilometa 700, a Najeriya,\u201d wani bangaren rubutun na sa ya bayyana.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cBabban titi ne wanda ke da layi biyar a kowane bangare a tsakaninsu a wasu wuraren kuma akwai titin jirgin kasa. Ana yin shi ne da fasahar da ke amfani da siminti, da karafa kuma dan su karfafa abun ba ha\u2019inci. Da zarar aka kammala, zai shafe akalla shekaru 40 ba tare da wata matsala ba. Najeriya na gina ababen more rayuwa dan habbaka tattalin arziki. Ku zuba jari a Najeriya.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wannan bayanin na Adeniyi ya sami alamar amincewa na Like guda 377 da tsokaci 116. Yayin da yawa suka yaba wa gwamnatin tarayyar , wata mai suna Success Emhabino ita ma mai amfani da shafin Facebook ba sanya alamar tambaya kadai ta yi kan sahihancin wadannan hotunan ba, ta ma bayyana shakkunta dangane da kasancewar shiri irin wannan ma baki daya.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A cewarta, \u201cAkwai wani da ke zama kusa da wurin da zai iya tantance ko akwai wannan shirin ma. Ban yarda da gwamnatin Najeriya ba.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ganin cewa akwai yiwuwar samun hotunan bogi daga cikin hotunan ko ma bayanai masu yaudara, shi ya sa DUBAWA ta dauki nauyin tantance batun.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\" id=\"h-tantancewa\"><strong>Tantancewa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mun sanya hotunan cikin rukunnai dan fayyacewa kamar haka:<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Hoton farko (1)<\/p>\n\n\n\n<figure class=\"wp-block-image\"><img decoding=\"async\" src=\"https:\/\/lh7-us.googleusercontent.com\/Hbbr4h6pn7EngFuuL52aGoUnLorbvM_bdHxbLfs4xvl-ttbSeXw56zAKEBHw5cJ8Xewa3lcp96v2skTMk_P9c9EAKWol319MKBw2HONq6K7pRly6F4L9N9Edwu2rKYzUCBTniHLtGXJfjBPv46THsKM\" alt=\"\" title=\"\"><\/figure>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Hoton farko ya nuna hanya ce wacce aka riga aka kammala har ma an fara amfani da ita, kuma tana da layuka biyar a kowani bangare da kuma layin jirgin kasa a tsakiya. Da muka sake kallon hoton da kyau sai muka sami damuwa. Na farko dai titin Legas Calabar bai dade da aka fara ba, dan haka ba za\u2019a iya cewa an yi an gama har ma an fara amfani da shi ba. Haka nan kuma, ministan ayyuka na kasa, David Umahi <a href=\"https:\/\/www.premiumtimesng.com\/news\/top-news\/685379-lagos-calabar-coastal-highway-umahi-replies-atiku-says-project-to-gulp-n15trn.html#:~:text=%E2%80%9CThe%20contract%20that%20was%20awarded,project%20didn&#039;t%20take%20off.\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">ya riga ya fayyace cewa<\/a> ko da shi ke akwai tanadin gina layin jirgin kasa, ba\u2019a riga an fara ba.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Da muka yi amfani da manhajar tantance hotuna ya kai mu ga wata <a href=\"https:\/\/dcist.com\/story\/22\/11\/01\/metro-exploring-silver-line-express-train\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">mujallar Amurka<\/a> mai kwanan watan daya ga watan Nuwamban 2022. Bisa bayanan da aka yi cikin mujallar, hoton na wani layin jirgi ne da ke Ashburn a birnin Virginia na kasar Amurka..&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\" id=\"h-hotuna-na-2-da-na-3\"><strong>Hotuna na 2 da na 3<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<figure class=\"wp-block-image\"><img decoding=\"async\" src=\"https:\/\/lh7-us.googleusercontent.com\/SXKxoslMQw6wlXSBYcZxVUWDW74OKz0e9PWee4CD6cG2q3UcuSHc0BHlUe2YqNMl5G9WDnkFiuf59FAROah3lW-w4azR2il22veB3zogt-Q3L9ZYBS2CdLHGGh15948YNEG_4Our08usvCUURMVUbHE\" alt=\"\" title=\"\"><\/figure>\n\n\n\n<figure class=\"wp-block-image\"><img decoding=\"async\" src=\"https:\/\/lh7-us.googleusercontent.com\/xMVRItECIpzHHSSIAOwitPLgo7s3vLcCgmhCDtMtSq2KBWGxfwC0i85BDhYjYarBjsHdrsY6HnSejVkdDHPMpuJfsWecwpsRMfvJbi0lgAkdH1tsFHCaW2oo1a88_2e87jmRQNAnKJocXuU7jCSoWD0\" alt=\"\" title=\"\"><\/figure>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Hotuna na biyu da na uku sun nuna yadda ake gina titi a wani wuri wanda ba\u2019a bayyana ba. Ana iya ganin ma\u2019aikatan suna amfami da abun sa siminti na SP 94 wanda ake amfani da shi wajen shafe saman titi.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mun binciki hotunan da ke shafin Facebook na ministan ayyuka Mr Umahi dan tantance su. Ranar 29 ga watan Maris 2024, ya wallafa hotuna hudu na wurin da ake gina titunan, a ciki har da hoto na biyu. Sai dai bai bayyana ko ina ba ne, iyakaci dai ya ce \u201cKu yi imani da tsarin da ake bi kawai.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Haka nan kuma, mun gano wani <a href=\"https:\/\/www.youtube.com\/watch?v=0xIVwg31tTQ\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">bidiyon <\/a>da wasu masu dora shirye-shirye a YouTube suka sa inda suka wurin da ake gina titunan da kansu suka gudanar da bincike kan halin da ake ciki tare da Mr Umahi ranar tara ga watan Afrilun 2024. A cikin bidiyon mun ga hotunan da suka dace da hotunan da ke kan shafin Adeniyi.<\/p>\n\n\n\n<figure class=\"wp-block-image\"><img decoding=\"async\" src=\"https:\/\/lh7-us.googleusercontent.com\/qT54jrJxcb8ke7Kr9fsXpCiuR9J9a0EZRHNld64mJSg-wTG-tlXxgkIl26M_0E0zrbP8oTnYClK8Tlr-K_lgayE8F-fvf2EQBHZCN2Uhphdv8iRhNgiUnGSOGdBpes409FoqodoFF3tSeE7c93zzEn4\" alt=\"\" title=\"\"><\/figure>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mun hango wannan benen a cikin bidiyon.<\/p>\n\n\n\n<figure class=\"wp-block-image\"><img decoding=\"async\" src=\"https:\/\/lh7-us.googleusercontent.com\/WCFmvsA53Vu7BzcI7aPxUYJW9WXe03e7vb9DtOPD6jQkQcCDSouuB8Sxhe6LWVm37m_BC1kSgThJGCR0EsmBn3IjsYnPehOapOCVKicEW3lwDrOaH5XXad3H5Ry4mas41odeKz8qtQOyg1MIlSFHVOs\" alt=\"\" title=\"\"><\/figure>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ga kuma benen a cikin bidiyon<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\" id=\"h-a-karshe\"><strong>A Karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Yayin da hoton farko ya fito daga wani shirin a Amurka, bincikenmu ya nuna mana cewa hotuna na biyu da na uku hotuna ne da aka dauko daga daidai inda ake gina titin na Legas &#8211; Calabar. Wannan ne ma ya sa da\u2019awar ya kasance cewa akwai gaskiya a yawancin abubuwan da aka bayyana.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Da\u2019awa: Wani mai amfani da shafin Facebook ya wallafa wasu hotunan da ya ce aikin da ake yi ke nan a sabon shirin da aka kaddamar na gina babban titin da zai hada Legas da Calabar. Hukunci: DUBAWA ta bi diddigin hotunan ta gano cewa daya daga cikinsu titi ne a Amurka yayun da sauran kuma ainihin hotunan aikin da ake yi ne a wurin. Dan haka akwai gaskiya a da\u2019awar. Cikakken bayani Shekaru da dama bayan da aka amince da shirin, gwamnatin tarayyar Najeriya kwanan nan takaddamar &nbsp;da ginin sashen farko na babban titin Legas &#8211; Calabar mai tsawon kilometa 700. Titin wanda aka dauko daga titin Ahmadu Bello Way a cikin birnin Legas, ana sa ran zai ci kimanin Nera triliyan 15 wato kimanin Nera biliyan 4 ke nan kan kowace kilometa kuma zai bi ta yankuna tara wadanda ke kusa da gabar ruwa wadanda suka hada da Lekki Deep Seaport (Tashar ruwan Lekki), da jihohin Ogun, Ondo, Delta, Bayelsa, Ribas, da Akwa Ibom. Kwanaki kadan bayan an kaddamar da shirin, Olusegun Adeniyi, wani mai amfani da shafin Facebook ya wallafa hotuna guda uku inda ya ke bayyana matakin da aka kai wajen gina babban titin. \u201cWannan ne babban titin Legas -Calabar mai tsawon kilometa 700, a Najeriya,\u201d wani bangaren rubutun na sa ya bayyana. \u201cBabban titi ne wanda ke da layi biyar a kowane bangare a tsakaninsu a wasu wuraren kuma akwai titin jirgin kasa. Ana yin shi ne da fasahar da ke amfani da siminti, da karafa kuma dan su karfafa abun ba ha\u2019inci. Da zarar aka kammala, zai shafe akalla shekaru 40 ba tare da wata matsala ba. Najeriya na gina ababen more rayuwa dan habbaka tattalin arziki. Ku zuba jari a Najeriya.\u201d Wannan bayanin na Adeniyi ya sami alamar amincewa na Like guda 377 da tsokaci 116. Yayin da yawa suka yaba wa gwamnatin tarayyar , wata mai suna Success Emhabino ita ma mai amfani da shafin Facebook ba sanya alamar tambaya kadai ta yi kan sahihancin wadannan hotunan ba, ta ma bayyana shakkunta dangane da kasancewar shiri irin wannan ma baki daya. A cewarta, \u201cAkwai wani da ke zama kusa da wurin da zai iya tantance ko akwai wannan shirin ma. Ban yarda da gwamnatin Najeriya ba. Ganin cewa akwai yiwuwar samun hotunan bogi daga cikin hotunan ko ma bayanai masu yaudara, shi ya sa DUBAWA ta dauki nauyin tantance batun. Tantancewa Mun sanya hotunan cikin rukunnai dan fayyacewa kamar haka: Hoton farko (1) Hoton farko ya nuna hanya ce wacce aka riga aka kammala har ma an fara amfani da ita, kuma tana da layuka biyar a kowani bangare da kuma layin jirgin kasa a tsakiya. Da muka sake kallon hoton da kyau sai muka sami damuwa. Na farko dai titin Legas Calabar bai dade da aka fara ba, dan haka ba za\u2019a iya cewa an yi an gama har ma an fara amfani da shi ba. Haka nan kuma, ministan ayyuka na kasa, David Umahi ya riga ya fayyace cewa ko da shi ke akwai tanadin gina layin jirgin kasa, ba\u2019a riga an fara ba. Da muka yi amfani da manhajar tantance hotuna ya kai mu ga wata mujallar Amurka mai kwanan watan daya ga watan Nuwamban 2022. Bisa bayanan da aka yi cikin mujallar, hoton na wani layin jirgi ne da ke Ashburn a birnin Virginia na kasar Amurka..&nbsp; Hotuna na 2 da na 3 Hotuna na biyu da na uku sun nuna yadda ake gina titi a wani wuri wanda ba\u2019a bayyana ba. Ana iya ganin ma\u2019aikatan suna amfami da abun sa siminti na SP 94 wanda ake amfani da shi wajen shafe saman titi. Mun binciki hotunan da ke shafin Facebook na ministan ayyuka Mr Umahi dan tantance su. Ranar 29 ga watan Maris 2024, ya wallafa hotuna hudu na wurin da ake gina titunan, a ciki har da hoto na biyu. Sai dai bai bayyana ko ina ba ne, iyakaci dai ya ce \u201cKu yi imani da tsarin da ake bi kawai.\u201d Haka nan kuma, mun gano wani bidiyon da wasu masu dora shirye-shirye a YouTube suka sa inda suka wurin da ake gina titunan da kansu suka gudanar da bincike kan halin da ake ciki tare da Mr Umahi ranar tara ga watan Afrilun 2024. A cikin bidiyon mun ga hotunan da suka dace da hotunan da ke kan shafin Adeniyi. Mun hango wannan benen a cikin bidiyon. Ga kuma benen a cikin bidiyon A Karshe Yayin da hoton farko ya fito daga wani shirin a Amurka, bincikenmu ya nuna mana cewa hotuna na biyu da na uku hotuna ne da aka dauko daga daidai inda ake gina titin na Legas &#8211; Calabar. Wannan ne ma ya sa da\u2019awar ya kasance cewa akwai gaskiya a yawancin abubuwan da aka bayyana.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":18371,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"","_twitter_share_type":"","_linkedin_share_type":"","_pinterest_share_type":"","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[3009],"class_list":["post-18503","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-4Or","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":3009,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"sunday-awosoro","display_name":"Sunday Awosoro","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/04\/Lagos-calabar.jpg?fit=1600%2C1066&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/18503","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=18503"}],"version-history":[{"count":3,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/18503\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":18506,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/18503\/revisions\/18506"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/18371"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=18503"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=18503"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=18503"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=18503"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=18503"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}