{"id":18645,"date":"2024-05-11T14:56:47","date_gmt":"2024-05-11T13:56:47","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=18645"},"modified":"2024-05-11T14:59:30","modified_gmt":"2024-05-11T13:59:30","slug":"karya-ne-baa-dakatar-da-hon-bello-el-rufai-daga-mukaminsa-ba-a-lokacin-da-ya-rubuta-wasu-kalaman-da-aka-yi-wa-kallon-rashin-daa-a-shafin-x","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/karya-ne-baa-dakatar-da-hon-bello-el-rufai-daga-mukaminsa-ba-a-lokacin-da-ya-rubuta-wasu-kalaman-da-aka-yi-wa-kallon-rashin-daa-a-shafin-x\/","title":{"rendered":"Karya ne ba\u2019a dakatar da Bello El-Rufai daga mukaminsa ba a lokacin da ya rubuta wasu kalaman da aka yi wa kallon \u2018rashin da\u2019a\u2019 a shafin X"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\"><strong>Da\u2019awa<\/strong>: DDL Hausa tayi da\u2019awar cewa, <a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/Dandalinlabarai?mibextid=LQQJ4d\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">&nbsp;shugabannin Jam&#8217;iyyar APC na Mazabar Kawo Sun Dakatar da Dan Gidan Malam Nasiru El-Rufa&#8217;i<\/a> Hon. Bello El-Rufai na Tsawon Watanni Uku Bisa Dalilan Nuna Rashin Da&#8217;a, Rashin Biyayya da kuma Rashin Mutunta Majalisar Dokokin Jihar da ma Kakakin Majalisar.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#f41216\"><strong>Hukunci: Karya ne! <\/strong>Bincike ya tabbatar cewar babu wani zancen dakatar da dan tsohon gwamnar Kaduna Hon. Bello El-Rufai da aka yi, kuma ma shi dan majalisar wakilai ne dan haka ba majalisar jiha ce ke da hurumin hukunta shi ba ko da ya yi laifi<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Cikakkayen Bayani<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A wani&nbsp; labari da DDL Hausa ta wallafa, tayi da\u2019awar cewa Shugabannin Jam&#8217;iyyar APC na Mazabar Kawo Sun Dakatar da Dan Gidan Malam Nasiru El-Rufa&#8217;i Hon. Bello El-Rufai na Tsawon Watanni Uku Bisa Dalilan Nuna Rashin Da&#8217;a, Rashin Biyayya, Rashin Mutunta Majalisar Dokokin Jihar da Kuma Kakakin Majalisar.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ta ce ba za ta lamunci kalaman \u201drashin \u0257a\u2019a\u201d daga wajen Bello El-Rufai, \u0257an majalisar tarayya mai wakiltar maza\u0253ar Kaduna ta Arewa ba, a kan dambarwar da ake yi da ta shafi binciken gwamnatin mahaifinsa, tsohon gwamna Nasir El-Rufai.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A sanarwar da majalisar ta wallafa a shafinta na X, ta ce tun bayan da ta \u0199addamar da wani kwamiti da zai binciki al\u2019amuran da suka shafi kashe ku\u0257a\u0257e da kar\u0253ar basussuka daga shekarar 2015 zuwa 2023 a Jihar Kaduna, \u201csai Bello ya wallafa wasu kalamai a X na neman fa\u0257a.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Sai dai sanarwar mai \u0257auke da sa hannun Suraj Bamalli, mai taimaka wa Shugaban Majalisar kan harkokin sadarwa, ta ce duk da cewa tuni Bello, ya goge sa\u0199onnin, sun kasance \u201cna raini ga kafatanin \u0253angaren dokoki na jihar.&#8221; Kamar yadda muka gani a cikin wannan labarin da <a href=\"https:\/\/www.trtafrika.com\/ha\/africa\/majalisar-dokokin-jihar-kaduna-ta-ja-kunne-bello-an-el-rufai-17825544\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">trtafrika ta wallafa a shafinta<\/a> wanda muka tsakura da yin karin bayani dangane da abin da ya faru.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ko bayan da DDL ta wallafa batun a shafinta da yawa sun yi tsokaci kamar haka: Muhammd Uwaisu Khaleefa ya ce \u201cAllah ya sa mu dace, ku kuke kidan ku ku ke rawar ku, Allah ya kara farraka a tsakaninku.\u201d Yayin da Muhammad Auwal kuma ya ce \u201cAbin da ya yi ya yi daidai.\u201d Bacin haka akwai da yawa kuma da suka rika danganta batun da halayyar Bellon da mahaifinsa a maimakon tsokaci kadai a kan batun da ke da nasaba da siyasa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ganin yadda dai wannan batun da ma ke tattare sarkakiya kuma ya na iya ruda jama\u2019a ne ya DUBAWA ta dauki nauyin gudanar da wannan binciken na tabbaar da gaskiyar lamarin.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Tantancewa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Dan haka, DUBAWA ta fara da binciken zagin da ake zargi Hon. Bello El-Rufai ya yi wa gwamnatin jihar Kaduna, sai dai ba ta gani ba a shafinshi, bisa dukkan alamu dai ya goge sakon da gaske kuma buba shaidar zagin ko barazanar da ake cewa ya yi.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Daga nan sai DUBAWA ta yi binciken&nbsp; tabbatar da wannan da\u2019awar a manharajar Google ta hanyar amfani da wasu muhimman kalmomin da za su nuna labarai dangane da batun ko kuma ma dai masu alaka da batun. Sakamakon binciken ya nuna da cewar &nbsp; babu wata kafar yada labarai sahihiya a Najeriya baki daya da ta bada wannan rahoto illa DDL Hausa.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Duk da haka DUBAWA ta kara bincika kafafen yada labarai daban-daban tunda da yawa sun dauki labarin badakalar Bello El Rufa\u2019in tun bayan da ya shiga shafin X ya na kare mahaifin nasa.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Sai dai ta ga duk babu rahoto akan wannan batun dakatar da Hon.Bello El-Rufai illa shafin DDL Hausa in da DUBAWA ta ga labarin. In ban da binciken da ake wa mahaifinsa tsohon gwamnar Kaduna Mal. Nasiru El-Rufai a kan bashin da ya ciwo wa jihar da ayyukan da aka yi da ku\u0257a\u0257en, ba bu wata maganar dakatar da dan sa Hon. Bello El-Rufai.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Ra\u2019ayin kwararre<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Domin karin bayyani, DUBAWA ta sami kwararre a harkokin siyasa mai suna Hon. Ali Kalat wanda ke wakiltar maza\u0253ar karamar hukumar Jema\u2019a a a jihar Kaduna in da ya shaida mana cewa na farko basu da \u2018yancin dakatar da Hon. Bello El-Rufai saboda ba mamba ba ne na jiha amma a matakin tarayya ya ke wato can a majalisar Wakilai. Dan haka majalisar dokoki na jiha ba ta isa ko kuwa bata da ikon dakatar da shi.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ya kara bayyana mana cewa ko a matakin jiha, ba\u2019a dakatar da mutun hakanan sai an girka kwamitin da\u2019a wanda zai yi zama na musamman ya tantance laifukan da ake zarginsa da shi su tabbatar ko ya cancanci dakatarwa ko bai cancanta ba, kafin su kawo zancen gaban mambobin majalisa.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cWannan kwamitin zai gudanar da bincike ne sosai, bauan ya kammala binciken ya gamsu, sai su tura mi shi wasika suna bayyana masa abubuwan da suka gano, daga nan sai su saurari amsarasa,\u201d ya bayyana.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cBayan wannan binciken sai su rubuta cikakken rahoto su gabatar wa majalisar su ba ta shawarar cewa su dakatar da shi idan har sun gamsu da cewa abun da ya yi ya cancanci dakatarwa.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ya kuma kara da cewa bayan haka ne majalisa za ta karanta rahoton sa\u2019annan sai a yi zabe. Wadanda suka fi rinjaye ne za\u2019a bi wato idan har mafi yawan \u2018yan majalisar sun amince a dakatar da shi bisa shawarar da kwamiti ya bayar sai a dakatar da shi, idan kuma ba haka ba sai ya cigaba da mukaminsa.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Kammalawa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A karshe, binciken DUBAWA ya tabbatar da cewa babu gaskiya kan wannan da\u2019awar msi cewa an dakatar da Hon. Bello El-Rufai na Tsawon Watanni Uku bisa dalilan nuna rashin da\u2019a;rashin biyayya, rashin mutunta majalisar dokokin jihar Kaduna, da kuma kakakin majalisar.&nbsp; Don&nbsp; haka da\u2019awar<strong> Karya ce!<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><strong>An yi wannan binciken ne karkashin shirin Binciken Gaskiya na DUBAWA wato Indigenous Language Fact-Checking 2024, tare da hadin gwiwar, Deborah Majingina Habu, domin dabbaka labarun &#8220;gaskiya&#8221; a cikin aikin jarida da karfafa ilimin yada labarai.<\/strong><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Da\u2019awa: DDL Hausa tayi da\u2019awar cewa, &nbsp;shugabannin Jam&#8217;iyyar APC na Mazabar Kawo Sun Dakatar da Dan Gidan Malam Nasiru El-Rufa&#8217;i Hon. Bello El-Rufai na Tsawon Watanni Uku Bisa Dalilan Nuna Rashin Da&#8217;a, Rashin Biyayya da kuma Rashin Mutunta Majalisar Dokokin Jihar da ma Kakakin Majalisar. Hukunci: Karya ne! Bincike ya tabbatar cewar babu wani zancen dakatar da dan tsohon gwamnar Kaduna Hon. Bello El-Rufai da aka yi, kuma ma shi dan majalisar wakilai ne dan haka ba majalisar jiha ce ke da hurumin hukunta shi ba ko da ya yi laifi Cikakkayen Bayani A wani&nbsp; labari da DDL Hausa ta wallafa, tayi da\u2019awar cewa Shugabannin Jam&#8217;iyyar APC na Mazabar Kawo Sun Dakatar da Dan Gidan Malam Nasiru El-Rufa&#8217;i Hon. Bello El-Rufai na Tsawon Watanni Uku Bisa Dalilan Nuna Rashin Da&#8217;a, Rashin Biyayya, Rashin Mutunta Majalisar Dokokin Jihar da Kuma Kakakin Majalisar. Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ta ce ba za ta lamunci kalaman \u201drashin \u0257a\u2019a\u201d daga wajen Bello El-Rufai, \u0257an majalisar tarayya mai wakiltar maza\u0253ar Kaduna ta Arewa ba, a kan dambarwar da ake yi da ta shafi binciken gwamnatin mahaifinsa, tsohon gwamna Nasir El-Rufai. A sanarwar da majalisar ta wallafa a shafinta na X, ta ce tun bayan da ta \u0199addamar da wani kwamiti da zai binciki al\u2019amuran da suka shafi kashe ku\u0257a\u0257e da kar\u0253ar basussuka daga shekarar 2015 zuwa 2023 a Jihar Kaduna, \u201csai Bello ya wallafa wasu kalamai a X na neman fa\u0257a.\u201d Sai dai sanarwar mai \u0257auke da sa hannun Suraj Bamalli, mai taimaka wa Shugaban Majalisar kan harkokin sadarwa, ta ce duk da cewa tuni Bello, ya goge sa\u0199onnin, sun kasance \u201cna raini ga kafatanin \u0253angaren dokoki na jihar.&#8221; Kamar yadda muka gani a cikin wannan labarin da trtafrika ta wallafa a shafinta wanda muka tsakura da yin karin bayani dangane da abin da ya faru. Ko bayan da DDL ta wallafa batun a shafinta da yawa sun yi tsokaci kamar haka: Muhammd Uwaisu Khaleefa ya ce \u201cAllah ya sa mu dace, ku kuke kidan ku ku ke rawar ku, Allah ya kara farraka a tsakaninku.\u201d Yayin da Muhammad Auwal kuma ya ce \u201cAbin da ya yi ya yi daidai.\u201d Bacin haka akwai da yawa kuma da suka rika danganta batun da halayyar Bellon da mahaifinsa a maimakon tsokaci kadai a kan batun da ke da nasaba da siyasa. Ganin yadda dai wannan batun da ma ke tattare sarkakiya kuma ya na iya ruda jama\u2019a ne ya DUBAWA ta dauki nauyin gudanar da wannan binciken na tabbaar da gaskiyar lamarin.&nbsp; Tantancewa Dan haka, DUBAWA ta fara da binciken zagin da ake zargi Hon. Bello El-Rufai ya yi wa gwamnatin jihar Kaduna, sai dai ba ta gani ba a shafinshi, bisa dukkan alamu dai ya goge sakon da gaske kuma buba shaidar zagin ko barazanar da ake cewa ya yi. Daga nan sai DUBAWA ta yi binciken&nbsp; tabbatar da wannan da\u2019awar a manharajar Google ta hanyar amfani da wasu muhimman kalmomin da za su nuna labarai dangane da batun ko kuma ma dai masu alaka da batun. Sakamakon binciken ya nuna da cewar &nbsp; babu wata kafar yada labarai sahihiya a Najeriya baki daya da ta bada wannan rahoto illa DDL Hausa.&nbsp; Duk da haka DUBAWA ta kara bincika kafafen yada labarai daban-daban tunda da yawa sun dauki labarin badakalar Bello El Rufa\u2019in tun bayan da ya shiga shafin X ya na kare mahaifin nasa.&nbsp; Sai dai ta ga duk babu rahoto akan wannan batun dakatar da Hon.Bello El-Rufai illa shafin DDL Hausa in da DUBAWA ta ga labarin. In ban da binciken da ake wa mahaifinsa tsohon gwamnar Kaduna Mal. Nasiru El-Rufai a kan bashin da ya ciwo wa jihar da ayyukan da aka yi da ku\u0257a\u0257en, ba bu wata maganar dakatar da dan sa Hon. Bello El-Rufai. Ra\u2019ayin kwararre Domin karin bayyani, DUBAWA ta sami kwararre a harkokin siyasa mai suna Hon. Ali Kalat wanda ke wakiltar maza\u0253ar karamar hukumar Jema\u2019a a a jihar Kaduna in da ya shaida mana cewa na farko basu da \u2018yancin dakatar da Hon. Bello El-Rufai saboda ba mamba ba ne na jiha amma a matakin tarayya ya ke wato can a majalisar Wakilai. Dan haka majalisar dokoki na jiha ba ta isa ko kuwa bata da ikon dakatar da shi.&nbsp; Ya kara bayyana mana cewa ko a matakin jiha, ba\u2019a dakatar da mutun hakanan sai an girka kwamitin da\u2019a wanda zai yi zama na musamman ya tantance laifukan da ake zarginsa da shi su tabbatar ko ya cancanci dakatarwa ko bai cancanta ba, kafin su kawo zancen gaban mambobin majalisa.&nbsp; \u201cWannan kwamitin zai gudanar da bincike ne sosai, bauan ya kammala binciken ya gamsu, sai su tura mi shi wasika suna bayyana masa abubuwan da suka gano, daga nan sai su saurari amsarasa,\u201d ya bayyana.&nbsp; \u201cBayan wannan binciken sai su rubuta cikakken rahoto su gabatar wa majalisar su ba ta shawarar cewa su dakatar da shi idan har sun gamsu da cewa abun da ya yi ya cancanci dakatarwa.\u201d Ya kuma kara da cewa bayan haka ne majalisa za ta karanta rahoton sa\u2019annan sai a yi zabe. Wadanda suka fi rinjaye ne za\u2019a bi wato idan har mafi yawan \u2018yan majalisar sun amince a dakatar da shi bisa shawarar da kwamiti ya bayar sai a dakatar da shi, idan kuma ba haka ba sai ya cigaba da mukaminsa. Kammalawa A karshe, binciken DUBAWA ya tabbatar da cewa babu gaskiya kan wannan da\u2019awar msi cewa an dakatar da Hon. Bello El-Rufai na Tsawon Watanni Uku bisa dalilan nuna rashin da\u2019a;rashin biyayya, rashin mutunta majalisar dokokin jihar Kaduna, da kuma kakakin majalisar.&nbsp; Don&nbsp; haka da\u2019awar Karya ce! An yi wannan binciken ne karkashin shirin Binciken Gaskiya na DUBAWA wato Indigenous Language Fact-Checking 2024, tare da hadin gwiwar, Deborah Majingina Habu, domin dabbaka labarun &#8220;gaskiya&#8221; a cikin aikin jarida da karfafa ilimin yada labarai.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":18646,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"","_twitter_share_type":"","_linkedin_share_type":"","_pinterest_share_type":"","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[4145],"class_list":["post-18645","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-4QJ","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":4145,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"deborah-majingina-habu","display_name":"Deborah Majingina Habu","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/05\/Bello-Rufai.jpeg?fit=341%2C512&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/18645","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=18645"}],"version-history":[{"count":3,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/18645\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":18650,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/18645\/revisions\/18650"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/18646"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=18645"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=18645"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=18645"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=18645"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=18645"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}