{"id":18885,"date":"2024-05-30T12:50:45","date_gmt":"2024-05-30T11:50:45","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=18885"},"modified":"2024-05-30T12:50:49","modified_gmt":"2024-05-30T11:50:49","slug":"wai-wata-yar-%c6%99asar-brazil-wadda-ta-auri-dan-tsana-ta-haifi-yara-uku-shin-da-gaske-ne","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wai-wata-yar-%c6%99asar-brazil-wadda-ta-auri-dan-tsana-ta-haifi-yara-uku-shin-da-gaske-ne\/","title":{"rendered":"Wai wata \u2018yar \u0199asar Brazil wadda ta auri dan tsana ta haifi yara uku, shin da gaske ne?\u00a0"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\"><strong>Da\u2019awa: <\/strong>Wata yar \u0199asar <a href=\"https:\/\/danmasaniradio.com\/inda-ranka-wata-yar-%C6%99asar-brazil-da-ta-auri-dan-tsana-ta-haifi-yan-uku\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Brazil da ta auri dan tsana ta haifi yan Uku\u00a0<\/a><\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"136\" height=\"59\" data-attachment-id=\"17991\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/misleading-soludo-reprimanded-lga-chairman-in-viral-video-not-anambra-commissioner\/misleading-4-1\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/03\/MISLEADING-4-1.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"136,59\" data-comments-opened=\"1\" data-image-meta=\"{&quot;aperture&quot;:&quot;0&quot;,&quot;credit&quot;:&quot;&quot;,&quot;camera&quot;:&quot;&quot;,&quot;caption&quot;:&quot;&quot;,&quot;created_timestamp&quot;:&quot;0&quot;,&quot;copyright&quot;:&quot;&quot;,&quot;focal_length&quot;:&quot;0&quot;,&quot;iso&quot;:&quot;0&quot;,&quot;shutter_speed&quot;:&quot;0&quot;,&quot;title&quot;:&quot;&quot;,&quot;orientation&quot;:&quot;0&quot;}\" data-image-title=\"MISLEADING-4-1\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/03\/MISLEADING-4-1.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/03\/MISLEADING-4-1.png?resize=136%2C59\" alt=\"\" class=\"wp-image-17991\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#7f7e07\"><strong>Hukunci: <\/strong>Yaudara ce! Bincike ya nuna cewa babu yadda za\u2019a yi mutum da \u2019adam ya haifi dan tsana.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Cikakken bayani<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Shafin A yau da ke Facebook ya yi labarin da ke bayani kan wata mata yar kasar Brazil mai suna Meirivone Rocha Moraes wadda ta yi ikirarin haifar yan Uku tare da mijinta dan tsana.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bisa bayanan da A Yau ta bayar,&nbsp; matar ta ce ta yanke shawarar aurar dan tsanar ne bayan da ta gaza samun namijin da za ta iya natsuwa da shi, mai rikon amana.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A karshe dai mahaifiyarta ta hada mata dan tsana wanda suka sanya wa suna Marcelo inda suka yi soyayya ta aure shi, gashi har an samu albarkar aure&#8230;<\/p>\n\n\n\n<figure class=\"wp-block-image\"><img decoding=\"async\" src=\"https:\/\/lh7-us.googleusercontent.com\/ptdRrFpHaTy-pbv31jrn2CIoxZK9cz9gAq1b7sLBh1pa6syQBqgrlweOY6-cnxQlD4tW0pC4YAFtq9QqDCODwG-Me2zWdqD9C_Izr6n2iTaV3uT7hDulNANbXns52I_k7jsfjbPmaO6Ex3gNjeLfuL0\" alt=\"\" title=\"\"><\/figure>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wannan labarin ya dauki hankalin jama\u2019a sosai domin jin kadan bayan wallafa shi mutane sama da dubu daya suka latsa alamar like, ya kuma sami tsokaci sama da 400 yayin da aka sake rabawa sau 50.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Da DUBAWA ta duba irin ra\u2019ayoyin da jama\u2019a suka bayyana, yawanci sun gwada cewa karya ne kuma ma rainin hankali misali Abdulmumin Ibrahim Khalil ya yi bayani kamar haka: \u201cCewa za ku yi an samu wani ya yi wa \u2018yar ysana kokari kawai ya yi masa \u2018ya\u2019ya uku.\u201d Yayin da shi kuma Abdoulrasheed Sami Mai Atamfa ya ce \u201cda na gida da na asibit Allah ya ba su lafiya.\u201d Bisa la\u2019akari da yadda ake yawan wallafa labarai irin wadannan a shafukan sada zumunta wadanda yawanci su kan kasance yaudara ne ya si DUBAWA ta dauki nauyin tantance gaskiyar wannan batun da fadakarwa da wayar da kan jama\u2019a<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Tantancewa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mun fara da binciken mahimman kalmomi inda muka gano cewa lallai labari ne wanda ya faru a zahiri a kasar Brazil da wata mata yar shekara 37&nbsp; Meirivone Rocha Moraes \u2018yar kasar Brazil wadda ta auri dan tsana a ranar 20 ga watan Nuwamba 2021. Labarin ya ce ta haifa&nbsp; masa yara uku, da mai shekara 1 Marcelinho da yan biyun da ta haifa bayan shi wadanda aka radawa sunayen Marcela and Emilia, wato namiji da na mace.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bayan nan mun cigaba da bin labarin inda muka gano makalar shafinta na Instagram inda a nan ma muka ga cewar da gaske ne ta aurin dan tsanar da mahaifiyarta ta dinka mata. A A wannan shafin ne ma muka ga hotuna da bidiyoyi da yawa na ta da iyalin ta na \u2018yan tsanan.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">To sai dai duk da cewa akwai wadannan hotunan na ta wadanda suka nuna cewa tana cikin walwala da nishadi, hakan na iya faruwa a zahiri?<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Domin karin bayani akan lamarin, DUBAWA ta tuntubi likita kwararre mai su na Dr. Joshua Badi, in da ya shaida mana ba zai taba yiwuwa ba mutun dan adam ya haifi dan tsana saboda shi kan sa mahaifin su Marcelo dan tsana ne mara rai dan haka bazai iya haihuwa ba. Ya shaida mana da cewar kila tana da tabin hankali ne yasa ta ke zaton tayi auri dan tsana har da haifan masa yaya ko kuma dai kawai tana yi ne dan farin jinin kafar yada zumunta.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>A Karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bincike ya nuna wannan labari <strong>Yaudara Ce! <\/strong>Duk da cewa matar ta fito fili tana cewa ta haifi yara da maigidanta wanda mahaifiyarta ta dinka mata kuma kowa ya sani<strong>, <\/strong>babu yadda mutum dan adam zai haifi \u2018yan tsana.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Da\u2019awa: Wata yar \u0199asar Brazil da ta auri dan tsana ta haifi yan Uku\u00a0 Hukunci: Yaudara ce! Bincike ya nuna cewa babu yadda za\u2019a yi mutum da \u2019adam ya haifi dan tsana. Cikakken bayani Shafin A yau da ke Facebook ya yi labarin da ke bayani kan wata mata yar kasar Brazil mai suna Meirivone Rocha Moraes wadda ta yi ikirarin haifar yan Uku tare da mijinta dan tsana. Bisa bayanan da A Yau ta bayar,&nbsp; matar ta ce ta yanke shawarar aurar dan tsanar ne bayan da ta gaza samun namijin da za ta iya natsuwa da shi, mai rikon amana. A karshe dai mahaifiyarta ta hada mata dan tsana wanda suka sanya wa suna Marcelo inda suka yi soyayya ta aure shi, gashi har an samu albarkar aure&#8230; Wannan labarin ya dauki hankalin jama\u2019a sosai domin jin kadan bayan wallafa shi mutane sama da dubu daya suka latsa alamar like, ya kuma sami tsokaci sama da 400 yayin da aka sake rabawa sau 50. Da DUBAWA ta duba irin ra\u2019ayoyin da jama\u2019a suka bayyana, yawanci sun gwada cewa karya ne kuma ma rainin hankali misali Abdulmumin Ibrahim Khalil ya yi bayani kamar haka: \u201cCewa za ku yi an samu wani ya yi wa \u2018yar ysana kokari kawai ya yi masa \u2018ya\u2019ya uku.\u201d Yayin da shi kuma Abdoulrasheed Sami Mai Atamfa ya ce \u201cda na gida da na asibit Allah ya ba su lafiya.\u201d Bisa la\u2019akari da yadda ake yawan wallafa labarai irin wadannan a shafukan sada zumunta wadanda yawanci su kan kasance yaudara ne ya si DUBAWA ta dauki nauyin tantance gaskiyar wannan batun da fadakarwa da wayar da kan jama\u2019a Tantancewa Mun fara da binciken mahimman kalmomi inda muka gano cewa lallai labari ne wanda ya faru a zahiri a kasar Brazil da wata mata yar shekara 37&nbsp; Meirivone Rocha Moraes \u2018yar kasar Brazil wadda ta auri dan tsana a ranar 20 ga watan Nuwamba 2021. Labarin ya ce ta haifa&nbsp; masa yara uku, da mai shekara 1 Marcelinho da yan biyun da ta haifa bayan shi wadanda aka radawa sunayen Marcela and Emilia, wato namiji da na mace.&nbsp; Bayan nan mun cigaba da bin labarin inda muka gano makalar shafinta na Instagram inda a nan ma muka ga cewar da gaske ne ta aurin dan tsanar da mahaifiyarta ta dinka mata. A A wannan shafin ne ma muka ga hotuna da bidiyoyi da yawa na ta da iyalin ta na \u2018yan tsanan.&nbsp; To sai dai duk da cewa akwai wadannan hotunan na ta wadanda suka nuna cewa tana cikin walwala da nishadi, hakan na iya faruwa a zahiri? Domin karin bayani akan lamarin, DUBAWA ta tuntubi likita kwararre mai su na Dr. Joshua Badi, in da ya shaida mana ba zai taba yiwuwa ba mutun dan adam ya haifi dan tsana saboda shi kan sa mahaifin su Marcelo dan tsana ne mara rai dan haka bazai iya haihuwa ba. Ya shaida mana da cewar kila tana da tabin hankali ne yasa ta ke zaton tayi auri dan tsana har da haifan masa yaya ko kuma dai kawai tana yi ne dan farin jinin kafar yada zumunta. A Karshe Bincike ya nuna wannan labari Yaudara Ce! Duk da cewa matar ta fito fili tana cewa ta haifi yara da maigidanta wanda mahaifiyarta ta dinka mata kuma kowa ya sani, babu yadda mutum dan adam zai haifi \u2018yan tsana.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":18886,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"default","_twitter_share_type":"default","_linkedin_share_type":"default","_pinterest_share_type":"default","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"default","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[4145],"class_list":["post-18885","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-4UB","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":4145,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"deborah-majingina-habu","display_name":"Deborah Majingina Habu","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/05\/Meirivone.jpeg?fit=512%2C512&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/18885","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=18885"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/18885\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":18887,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/18885\/revisions\/18887"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/18886"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=18885"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=18885"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=18885"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=18885"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=18885"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}