{"id":19183,"date":"2024-06-26T13:33:18","date_gmt":"2024-06-26T12:33:18","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=19183"},"modified":"2024-06-26T13:33:23","modified_gmt":"2024-06-26T12:33:23","slug":"sabanin-abin-da-wani-mai-amfanin-da-shafin-x-ya-wallafa-a-cikin-kasashen-afurka-akwai-wadanda-ke-biyan-mafi-karancin-albashi-sama-da-naira-n400000","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/sabanin-abin-da-wani-mai-amfanin-da-shafin-x-ya-wallafa-a-cikin-kasashen-afurka-akwai-wadanda-ke-biyan-mafi-karancin-albashi-sama-da-naira-n400000\/","title":{"rendered":"Sabanin abin da wani mai amfanin da shafin X ya wallafa, a cikin kasashen Afurka akwai wadanda ke\u00a0 biyan mafi karancin albashi sama da Naira N400,000\u00a0\u00a0"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Da\u2019awa: Wani mai amfani da shafin X, Kawu Garba (@KawuGarba), yayi&nbsp; da\u2019awar (<a href=\"https:\/\/x.com\/KawuGarba\/status\/1797655402785771525?t=umo8g-jZgwqhrePjwuEODA&amp;s=08\">claimed<\/a>) cewa babu wata kasa a Afurka da ke biyan N400,000 a matsayin mafi karancin albashi.<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"132\" height=\"55\" data-attachment-id=\"17979\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/false-nokia-3310-does-not-contain-gold\/false-4-16\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/03\/FALSE-4.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"132,55\" data-comments-opened=\"1\" data-image-title=\"FALSE-4\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/03\/FALSE-4.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/03\/FALSE-4.png?resize=132%2C55\" alt=\"\" class=\"wp-image-17979\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#f41216\">Hukunci: Karya ce! Kasashe kamar\u00a0 Seychelles da Libya da\u00a0 Morocco na biyan sama da N400,000 a matsayin mafi karancin albashi.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Cikakken Sakon<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Gwamnatin Tarayyar Najeriya na fuskantar matsin lamba daga hadakar kungiyoyin kwadago na NLC da TUC a dangane da mafi karancin albashi da za a biya ma\u2019aikata a kasar.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Kawo yanzu mafi karancin albashi a kasar shine N30,000 a duk wata wanda aka kara shi daga 18,000 a 2019 karkashin mulkin tsohon shugaban kasar Muhammadu Buhari.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A lokacin yakin neman zanbe na 2023 wanda ya kai Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan karagar mulki , yayi alkawarin cewa zai tabbatar da ganin cewa ma\u2019aikata na rayuwa mai tsafta a kasar ta hanyar biyansu albashi mai kyau. Jaridar PremiumTimes<a href=\"https:\/\/www.premiumtimesng.com\/news\/top-news\/596106-workers-day-tinubu-promises-nigerian-workers-living-wage-says-minimum-wage-not-enough.html?tztc=1\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"> ta jiyo shugaban na cewa (quoted<\/a>) `Na samu dama da daukaka ta jagorantar wannan kasa tun daga ranar 29 ga watan Mayu, ma\u2019aikata za su samu albashi da za su rika rayuwa mai kyau su rika sama wa iyalansu ababen masarufi.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Sai dai duba da halin tattalin arziki da ake ciki \u2018yankwadagon sun amince cewa mafi karancin albashi N30,000 ba zai wadatar da ma\u2019aikaci ba.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Hadakar kungoyoyin kwadagon dai sun nemi da gwamnatin tarayya ta biya mafi karancin albashi 615,000, suka kuma ba wa gwamnatin wa\u2019adi zuwa 31 ga watan Mayu idan ba a biya ba za su tsunduma yajin aiki a fadin kasar.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">An dai zauna tattaunawa da bangarori masu zaman kansu da&nbsp; gwamnati kan kudin da za a biya a matsayin mafi karancin albashi, amma dai zaman da aka yi ba a cimma wata nasara ba.&nbsp;&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A ranar 31 ga watan Mayu gamayyar kungiyoyin kwadagon sun ayyana (<a href=\"https:\/\/www.channelstv.com\/2024\/05\/31\/breaking-labour-declares-nationwide-strike-over-new-minimum-wage\/#:~:text=The%20Nigeria%20Labour%20Congress%20(NLC,and%20hike%20in%20electricity%20tariff.\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"> declared<\/a> )yajin aiki a kasa baki daya inda aka fara a uku ga watan Yuni bayan da kwamitin mai bangarori uku ya gaza cimma matsaya kan mafi karancin na albashi ga kuma ta\u2019azzarar farashin lantarki.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wannan yajin aiki ko da yake an dakatar da shi (<a href=\"https:\/\/www.vanguardngr.com\/2024\/06\/breaking-organised-labour-suspends-strike-for-five-days\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">suspended<\/a>) bayan da bangaren kwadagon da bangaren gwamnati suka cimma wata matsaya. Ta bayyana cewa an cimma wata matsaya da bangaren na gwamnati, bayan da ta bayyana gwamnatin karkashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu&nbsp; ta bayyana (<a href=\"https:\/\/punchng.com\/breaking-minimum-wage-nlc-tuc-suspend-strike-for-five-days\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">expressed<\/a>) shirinta na samar da kari akan N60,000 da gwamnatin ta bayyana mafi karancin albashi tun da fari.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Anan kuma a ranar ta uku ga watan Yuni sai wani mai amfani da shafin X, Kawu Garba (@KawuGarba),<a href=\"https:\/\/x.com\/KawuGarba\/status\/1797655402785771525?t=umo8g-jZgwqhrePjwuEODA&amp;s=08\"> claimed<\/a>, yayi da\u2019awar cewa babu wata kasa a Afurka da ke biyan N400K a matsayin mafi karancin albashi.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ya zuwa ranar biyar ga watan na Yuni, wannan wallafa ta samu mutane miliyan daya da suka kalla ( views) an samu wadanda suka sake wallafawa su 257 baya ga masu sharhi 362 da masu kafa hujja 17. Da dama \u2018yankasar na cewa ma\u2019aikata a Najeriya sun cancanci abin da yafi wanda gwamnati ke cewa za ta basu duba da halin tattalin arziki da kasar ke ciki.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ya shirya gudanar da bincike kan wannan da\u2019awa da ke cewa babu wata kasa a Afurka da ke biyan mafi karancin albashi N400,000.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Tantancewa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta hanyar amfani da wasu muhimman kalmomi ta nemi bayanai kan mafi karancin albashi a nahiyar ta Afurka. Mun samu a ranar 23 ga watan Maris jaridar BusinessDay ta fitar da rahoto inda take kwatanta mafi karancin albashi na Najeriya (<a href=\"https:\/\/businessday.ng\/news\/article\/nigerias-minimum-wage-lowest-among-7-selected-african-countries\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"> Nigeria\u2019s minimum wage<\/a>) N30,000 da wasu kasashe na Afurka.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Rahoton ya nunar <a href=\"https:\/\/businessday.ng\/news\/article\/nigerias-minimum-wage-lowest-among-7-selected-african-countries\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">&nbsp;(shows<\/a>), inda ya kwatanta bisa kiyasi idan ana siyar da kowace dalar Amurka 1,500, to ma\u2019aikaci a Najeriya bayan kwashe kwanaki 30 yana aiki zai tafi gida da Dalar Amurka $20.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cYayin da takwarorinsa a 2023 a kasashe irin su Seychelles, Libya, Morocco, Gabon, South Africa, <a href=\"https:\/\/businessday.ng\/news\/article\/nigerias-minimum-wage-lowest-among-7-selected-african-countries\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Mauritius<\/a>, da&nbsp; Equatorial Guinea suke da&nbsp; $456, $325, $315, $256, $242, $240, and $224, daya bayan daya. Abin da kowannensu zai samu kenan a karshen kowane wata.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ga yadda kiyasin zai nuna idan aka kwatanta da yadda Babban Bankin Najeriya ke canza kudin kasar daga Dala zuwa Naira a ranar 4, ga watan Yuni 2024:<\/p>\n\n\n\n<figure class=\"wp-block-table\"><table><tbody><tr><td>Kasashe<\/td><td>Asalin kudin<\/td><td>A rubanya (sau) N1,474<\/td><\/tr><tr><td>Seychelles<\/td><td>$456<\/td><td>\u20a6672,144<\/td><\/tr><tr><td>Libya<\/td><td>$325<\/td><td>\u20a6479,050<\/td><\/tr><tr><td>Morocco<\/td><td>$315<\/td><td>\u20a6464,310<\/td><\/tr><tr><td>Gabon<\/td><td>$256<\/td><td>\u20a6377,344<\/td><\/tr><tr><td>South Africa<\/td><td>$242<\/td><td>\u20a6356,708<\/td><\/tr><tr><td>Mauritius<\/td><td>$240<\/td><td>\u20a6353,760<\/td><\/tr><tr><td>Equatorial Guinea<\/td><td>$224<\/td><td>\u20a6330,176<\/td><\/tr><\/tbody><\/table><\/figure>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A ranar 16 ga watan Agusta ma 2023, jaridar The Nation ta fitar da irin wannan bayani (<a href=\"https:\/\/thenationonlineng.net\/list-of-africas-highest-minimum-wages-per-month\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">report<\/a>) Hakanan Business Insider Africa\u2019s<a href=\"https:\/\/africa.businessinsider.com\/local\/markets\/10-african-countries-with-the-highest-minimum-wage\/lw9glf1\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"> report<\/a> a ranar 4 ga watan Maris, 2024, ta tattaro bayananta daga Wisevoter, ta kuma zayyano Seychelles da Libiya da Marocco a matsayin kasashe da ke a saman teburi da suka fi biyan kudi a matsayin mafi karancin albashin. Wisevoter wani dandali ne da ke tattara bayanai da wasu abubuwa kan mutane da masu zabe da jami\u2019an da aka zaba, DUBAWA ya ziyarci shafin Wisevoter don tabbatar da bayanan da ya gano inda nan ya ga yadda aka bayyana Seychelles a matsayin wacce ke biyan mafi karancin albashi na&nbsp; $465.4&nbsp; a duk wata, inda ta kasance ta 38 a duniya, Libiya ita ce ta biyu a Afurka inda take biyan&nbsp; $321.83 ta kasance ta 45 a duniya, sai kuma Morocco wacce ta zama ta uku tana biyan mafi karancin albashi $314.7 ita ce ta 47 a duniya.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\">A <strong>Karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Da\u2019awar cewa babu kasar Afurka da ke biyan&nbsp; N400,000 a matsayin mafi karancin albashi karya ne kasancewar akwai wadannan kasashe Seychelles, Libya da Morocco duka suna biyan sama da wannan adadi a matsayin mafi karancin albashi.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wannan rahoto an fitar dav shi ne karkashin shirin gano gaskiya na DUBAWA 2024 karkashin shirin kwararrun masu gano gaskiya labari na Kwame Karikari da hadin giwa da Hope Newspaper a kokarin da ake yi na mutunta fadin gaskiya a aikin jarida da inganta ilimin aikin jarida a Najeriya.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Da\u2019awa: Wani mai amfani da shafin X, Kawu Garba (@KawuGarba), yayi&nbsp; da\u2019awar (claimed) cewa babu wata kasa a Afurka da ke biyan N400,000 a matsayin mafi karancin albashi. Hukunci: Karya ce! Kasashe kamar\u00a0 Seychelles da Libya da\u00a0 Morocco na biyan sama da N400,000 a matsayin mafi karancin albashi. Cikakken Sakon Gwamnatin Tarayyar Najeriya na fuskantar matsin lamba daga hadakar kungiyoyin kwadago na NLC da TUC a dangane da mafi karancin albashi da za a biya ma\u2019aikata a kasar.&nbsp; Kawo yanzu mafi karancin albashi a kasar shine N30,000 a duk wata wanda aka kara shi daga 18,000 a 2019 karkashin mulkin tsohon shugaban kasar Muhammadu Buhari. A lokacin yakin neman zanbe na 2023 wanda ya kai Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan karagar mulki , yayi alkawarin cewa zai tabbatar da ganin cewa ma\u2019aikata na rayuwa mai tsafta a kasar ta hanyar biyansu albashi mai kyau. Jaridar PremiumTimes ta jiyo shugaban na cewa (quoted) `Na samu dama da daukaka ta jagorantar wannan kasa tun daga ranar 29 ga watan Mayu, ma\u2019aikata za su samu albashi da za su rika rayuwa mai kyau su rika sama wa iyalansu ababen masarufi.\u201d Sai dai duba da halin tattalin arziki da ake ciki \u2018yankwadagon sun amince cewa mafi karancin albashi N30,000 ba zai wadatar da ma\u2019aikaci ba. Hadakar kungoyoyin kwadagon dai sun nemi da gwamnatin tarayya ta biya mafi karancin albashi 615,000, suka kuma ba wa gwamnatin wa\u2019adi zuwa 31 ga watan Mayu idan ba a biya ba za su tsunduma yajin aiki a fadin kasar. An dai zauna tattaunawa da bangarori masu zaman kansu da&nbsp; gwamnati kan kudin da za a biya a matsayin mafi karancin albashi, amma dai zaman da aka yi ba a cimma wata nasara ba.&nbsp;&nbsp; A ranar 31 ga watan Mayu gamayyar kungiyoyin kwadagon sun ayyana ( declared )yajin aiki a kasa baki daya inda aka fara a uku ga watan Yuni bayan da kwamitin mai bangarori uku ya gaza cimma matsaya kan mafi karancin na albashi ga kuma ta\u2019azzarar farashin lantarki. Wannan yajin aiki ko da yake an dakatar da shi (suspended) bayan da bangaren kwadagon da bangaren gwamnati suka cimma wata matsaya. Ta bayyana cewa an cimma wata matsaya da bangaren na gwamnati, bayan da ta bayyana gwamnatin karkashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu&nbsp; ta bayyana (expressed) shirinta na samar da kari akan N60,000 da gwamnatin ta bayyana mafi karancin albashi tun da fari. Anan kuma a ranar ta uku ga watan Yuni sai wani mai amfani da shafin X, Kawu Garba (@KawuGarba), claimed, yayi da\u2019awar cewa babu wata kasa a Afurka da ke biyan N400K a matsayin mafi karancin albashi. Ya zuwa ranar biyar ga watan na Yuni, wannan wallafa ta samu mutane miliyan daya da suka kalla ( views) an samu wadanda suka sake wallafawa su 257 baya ga masu sharhi 362 da masu kafa hujja 17. Da dama \u2018yankasar na cewa ma\u2019aikata a Najeriya sun cancanci abin da yafi wanda gwamnati ke cewa za ta basu duba da halin tattalin arziki da kasar ke ciki. DUBAWA ya shirya gudanar da bincike kan wannan da\u2019awa da ke cewa babu wata kasa a Afurka da ke biyan mafi karancin albashi N400,000. Tantancewa DUBAWA ta hanyar amfani da wasu muhimman kalmomi ta nemi bayanai kan mafi karancin albashi a nahiyar ta Afurka. Mun samu a ranar 23 ga watan Maris jaridar BusinessDay ta fitar da rahoto inda take kwatanta mafi karancin albashi na Najeriya ( Nigeria\u2019s minimum wage) N30,000 da wasu kasashe na Afurka.&nbsp; Rahoton ya nunar &nbsp;(shows), inda ya kwatanta bisa kiyasi idan ana siyar da kowace dalar Amurka 1,500, to ma\u2019aikaci a Najeriya bayan kwashe kwanaki 30 yana aiki zai tafi gida da Dalar Amurka $20. \u201cYayin da takwarorinsa a 2023 a kasashe irin su Seychelles, Libya, Morocco, Gabon, South Africa, Mauritius, da&nbsp; Equatorial Guinea suke da&nbsp; $456, $325, $315, $256, $242, $240, and $224, daya bayan daya. Abin da kowannensu zai samu kenan a karshen kowane wata.\u201d Ga yadda kiyasin zai nuna idan aka kwatanta da yadda Babban Bankin Najeriya ke canza kudin kasar daga Dala zuwa Naira a ranar 4, ga watan Yuni 2024: Kasashe Asalin kudin A rubanya (sau) N1,474 Seychelles $456 \u20a6672,144 Libya $325 \u20a6479,050 Morocco $315 \u20a6464,310 Gabon $256 \u20a6377,344 South Africa $242 \u20a6356,708 Mauritius $240 \u20a6353,760 Equatorial Guinea $224 \u20a6330,176 A ranar 16 ga watan Agusta ma 2023, jaridar The Nation ta fitar da irin wannan bayani (report) Hakanan Business Insider Africa\u2019s report a ranar 4 ga watan Maris, 2024, ta tattaro bayananta daga Wisevoter, ta kuma zayyano Seychelles da Libiya da Marocco a matsayin kasashe da ke a saman teburi da suka fi biyan kudi a matsayin mafi karancin albashin. Wisevoter wani dandali ne da ke tattara bayanai da wasu abubuwa kan mutane da masu zabe da jami\u2019an da aka zaba, DUBAWA ya ziyarci shafin Wisevoter don tabbatar da bayanan da ya gano inda nan ya ga yadda aka bayyana Seychelles a matsayin wacce ke biyan mafi karancin albashi na&nbsp; $465.4&nbsp; a duk wata, inda ta kasance ta 38 a duniya, Libiya ita ce ta biyu a Afurka inda take biyan&nbsp; $321.83 ta kasance ta 45 a duniya, sai kuma Morocco wacce ta zama ta uku tana biyan mafi karancin albashi $314.7 ita ce ta 47 a duniya. A Karshe Da\u2019awar cewa babu kasar Afurka da ke biyan&nbsp; N400,000 a matsayin mafi karancin albashi karya ne kasancewar akwai wadannan kasashe Seychelles, Libya da Morocco duka suna biyan sama da wannan adadi a matsayin mafi karancin albashi. Wannan rahoto an fitar dav shi ne karkashin shirin gano gaskiya na DUBAWA 2024 karkashin shirin kwararrun masu gano gaskiya labari na Kwame Karikari da hadin giwa da Hope Newspaper a kokarin da ake yi na mutunta fadin gaskiya a aikin jarida da inganta ilimin aikin jarida a Najeriya.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":19008,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"default","_twitter_share_type":"default","_linkedin_share_type":"default","_pinterest_share_type":"default","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"default","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[4066],"class_list":["post-19183","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-4Zp","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":4066,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"saheed-ibrahim","display_name":"Saheed Ibrahim","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/06\/minimun-wage.jpg?fit=700%2C400&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/19183","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=19183"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/19183\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":19184,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/19183\/revisions\/19184"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/19008"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=19183"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=19183"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=19183"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=19183"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=19183"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}