{"id":19829,"date":"2024-08-27T11:53:04","date_gmt":"2024-08-27T10:53:04","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=19829"},"modified":"2024-08-27T11:53:07","modified_gmt":"2024-08-27T10:53:07","slug":"yaudara-ce-hoton-sojoji-da-aka-kashe-da-ya-yadu-ba-sojojin-najeriya-ba-ne","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/yaudara-ce-hoton-sojoji-da-aka-kashe-da-ya-yadu-ba-sojojin-najeriya-ba-ne\/","title":{"rendered":"Yaudara ce! Hoton sojoji da aka kashe da ya yadu ba sojojin Najeriya ba ne"},"content":{"rendered":"\n<ol class=\"wp-block-list\"><\/ol>\n\n\n\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Da\u2019awa: Simon Ekpa ya wallafa a shafin Twitter wani hoto (<a href=\"https:\/\/x.com\/simon_ekpa\/status\/1816374321255735520\">an image<\/a>) wanda ke nuna cewa wasu dakarun sojan Najeriya ne da \u2018yan Biafra suka kashe.<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"136\" height=\"59\" data-attachment-id=\"17991\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/misleading-soludo-reprimanded-lga-chairman-in-viral-video-not-anambra-commissioner\/misleading-4-1\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/03\/MISLEADING-4-1.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"136,59\" data-comments-opened=\"1\" data-image-meta=\"{&quot;aperture&quot;:&quot;0&quot;,&quot;credit&quot;:&quot;&quot;,&quot;camera&quot;:&quot;&quot;,&quot;caption&quot;:&quot;&quot;,&quot;created_timestamp&quot;:&quot;0&quot;,&quot;copyright&quot;:&quot;&quot;,&quot;focal_length&quot;:&quot;0&quot;,&quot;iso&quot;:&quot;0&quot;,&quot;shutter_speed&quot;:&quot;0&quot;,&quot;title&quot;:&quot;&quot;,&quot;orientation&quot;:&quot;0&quot;}\" data-image-title=\"MISLEADING-4-1\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/03\/MISLEADING-4-1.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/03\/MISLEADING-4-1.png?resize=136%2C59\" alt=\"\" class=\"wp-image-17991\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#7f7e07\">Hukunci: Hotan na Mista Ekpa ba shi da wata alaka da dakarun sojan Najeriya, kuma abin da ake fadi a kai yaudara ce.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Cikakken Sako<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A ranar 25 ga watan Yuli, 2024 Simon Ekpa dan fafutukar samun \u2018yancin Biafra ya wallafa wani hoto da ke nuna wasu hotuna (<a href=\"https:\/\/x.com\/simon_ekpa\/status\/1816374321255735520\">posted two images<\/a>) a shafin X tare da nuna alamar dariya cewa wannan hoto na wasu jami\u2019an tsaron Najeriya ne uku da aka kashe cikin kayan soja a daji, yayin da daya hoton ya nuna rabin wasu\u2019ya\u2019yan itacen mangoro da aka sha aka yar.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wannan hoto ya yadu sosai mutane na ta sharshi kan gawarwakin da aka ce na dakarun sojan Najeriya ne da aka kashe yayin kai farmaki na masu fafutukar samar da yankin Biafra wato \u2018yan IPOB.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">&nbsp;Ga misali <a href=\"https:\/\/x.com\/MidBrgie\/status\/1816409678386999327\">@MidBrgie<\/a> wani mai amfani da shafin yayi zolaya ga gawarwakin sojojin (<a href=\"https:\/\/x.com\/MidBrgie\/status\/1816409678386999327\">mocked the deceased<\/a>) yana mai cewa&nbsp; \u201c \u2018yanta\u2019adda daga gidan zoo na dakarun sojan Najeriya sun fita shan mangoro sai suka yi bacci.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wadannan kalmomi na gidan namun daji Zoo da \u2018yanta\u2019adda sune kalmomi da \u2018yan IPOB ke amfani da su suke fassara Najeriya da sojojinta.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wani da ke jaddada labarin na \u201c Yaki a gidan Biafra\u201d mai amfanin da shafin na X <a href=\"https:\/\/x.com\/Autopilothomee\/status\/1816365022974533745\">another user said<\/a> yace an kashe sojoji lokacin da suke \u201clalata kasar Biafra\u201dsuna kashe mata da yara.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cKun ga yadda aka kai su kasarmu su kashe mata da yara su kone gidaje da shaguna su kashe wanda suke so, amma dakarun na BLA\/BDF sun kawar da wannan barazana.\u201d abin da ya rubuta kenan a wallafar da yayi.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Saboda saninsa da aka yi wajen tada hankali a yankin Kudu maso Gabashi dama kakaba wa al\u2019umma dokar zama a gida mutumin da ke zaune a Finland Mista Ekpa a watan Maris na 2024 rundunar sojan Najeriya ta bayyana nemansa ruwa a jallo (<a href=\"https:\/\/punchng.com\/dhq-declares-simon-ekpa-96-others-wanted\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">declared wanted<\/a>). Tsawon shekaru <a href=\"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?s=Simon+Ekpa\">DUBAWA<\/a> ya sha fallasa da\u2019awar da yake a shafukan sada zumunta.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Saboda kalaman harzuka jama\u2019a da irin yadda yake yada bayanansa da sanin Mista Ekpa sai muka ga dacewar gudanar da bincike kan wannan da\u2019awa ta hotuna da ya yada.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Tantancewa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">&nbsp;Da aka yi amfani da dabarun gano asalin hoto an ga yadda wannan&nbsp; hoto&nbsp; ya bayyana a gumurzun da aka yi tsakanin dakarun soja da \u2018yanta\u2019adda a yankin Savanes da ke arewacin Togo.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Kamar yadda mujallar&nbsp; Journal Du Togo, ta ba da rahoto (<a href=\"https:\/\/www.journaldutogo.com\/togo-40-terroristes-gsim-neutralises-12-soldats-tues\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">reported<\/a>), wadannan \u2018yanta\u2019adda sun kaddamar da hari a ranar 20 ga watan Yuli, 2024 inda suka kashe dakarun kasar Togo 12, da raunata wasu da dama sannan suka \u201cdauke da lalata kayan sojoji da makamansu.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">&nbsp;A wannan gumurzu dakarun kasar ta Togo sun hallaka maharan 40.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\">A <strong>Karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Hoton da Mista Ekpa ya wallafa ba shi da wata alaka da Najeriya ko sojojinta, kuma labarin da ake dangantawa da su yaudara ce.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Da\u2019awa: Simon Ekpa ya wallafa a shafin Twitter wani hoto (an image) wanda ke nuna cewa wasu dakarun sojan Najeriya ne da \u2018yan Biafra suka kashe. Hukunci: Hotan na Mista Ekpa ba shi da wata alaka da dakarun sojan Najeriya, kuma abin da ake fadi a kai yaudara ce. Cikakken Sako A ranar 25 ga watan Yuli, 2024 Simon Ekpa dan fafutukar samun \u2018yancin Biafra ya wallafa wani hoto da ke nuna wasu hotuna (posted two images) a shafin X tare da nuna alamar dariya cewa wannan hoto na wasu jami\u2019an tsaron Najeriya ne uku da aka kashe cikin kayan soja a daji, yayin da daya hoton ya nuna rabin wasu\u2019ya\u2019yan itacen mangoro da aka sha aka yar. Wannan hoto ya yadu sosai mutane na ta sharshi kan gawarwakin da aka ce na dakarun sojan Najeriya ne da aka kashe yayin kai farmaki na masu fafutukar samar da yankin Biafra wato \u2018yan IPOB. &nbsp;Ga misali @MidBrgie wani mai amfani da shafin yayi zolaya ga gawarwakin sojojin (mocked the deceased) yana mai cewa&nbsp; \u201c \u2018yanta\u2019adda daga gidan zoo na dakarun sojan Najeriya sun fita shan mangoro sai suka yi bacci.\u201d Wadannan kalmomi na gidan namun daji Zoo da \u2018yanta\u2019adda sune kalmomi da \u2018yan IPOB ke amfani da su suke fassara Najeriya da sojojinta. Wani da ke jaddada labarin na \u201c Yaki a gidan Biafra\u201d mai amfanin da shafin na X another user said yace an kashe sojoji lokacin da suke \u201clalata kasar Biafra\u201dsuna kashe mata da yara.&nbsp; \u201cKun ga yadda aka kai su kasarmu su kashe mata da yara su kone gidaje da shaguna su kashe wanda suke so, amma dakarun na BLA\/BDF sun kawar da wannan barazana.\u201d abin da ya rubuta kenan a wallafar da yayi. Saboda saninsa da aka yi wajen tada hankali a yankin Kudu maso Gabashi dama kakaba wa al\u2019umma dokar zama a gida mutumin da ke zaune a Finland Mista Ekpa a watan Maris na 2024 rundunar sojan Najeriya ta bayyana nemansa ruwa a jallo (declared wanted). Tsawon shekaru DUBAWA ya sha fallasa da\u2019awar da yake a shafukan sada zumunta. Saboda kalaman harzuka jama\u2019a da irin yadda yake yada bayanansa da sanin Mista Ekpa sai muka ga dacewar gudanar da bincike kan wannan da\u2019awa ta hotuna da ya yada. Tantancewa &nbsp;Da aka yi amfani da dabarun gano asalin hoto an ga yadda wannan&nbsp; hoto&nbsp; ya bayyana a gumurzun da aka yi tsakanin dakarun soja da \u2018yanta\u2019adda a yankin Savanes da ke arewacin Togo. Kamar yadda mujallar&nbsp; Journal Du Togo, ta ba da rahoto (reported), wadannan \u2018yanta\u2019adda sun kaddamar da hari a ranar 20 ga watan Yuli, 2024 inda suka kashe dakarun kasar Togo 12, da raunata wasu da dama sannan suka \u201cdauke da lalata kayan sojoji da makamansu.\u201d &nbsp;A wannan gumurzu dakarun kasar ta Togo sun hallaka maharan 40. A Karshe Hoton da Mista Ekpa ya wallafa ba shi da wata alaka da Najeriya ko sojojinta, kuma labarin da ake dangantawa da su yaudara ce.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":19644,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"default","_twitter_share_type":"default","_linkedin_share_type":"default","_pinterest_share_type":"default","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"default","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[3009],"class_list":["post-19829","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-59P","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":3009,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"sunday-awosoro","display_name":"Sunday Awosoro","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/08\/soldier-uniform.jpg?fit=1000%2C570&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/19829","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=19829"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/19829\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":19830,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/19829\/revisions\/19830"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/19644"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=19829"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=19829"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=19829"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=19829"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=19829"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}