{"id":20492,"date":"2024-10-17T10:51:12","date_gmt":"2024-10-17T09:51:12","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=20492"},"modified":"2024-10-17T10:51:15","modified_gmt":"2024-10-17T09:51:15","slug":"yaudara-ce-hoton-mutum-dauke-da-kan-mutum-daga-gasar-hako-kan-mutane","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/yaudara-ce-hoton-mutum-dauke-da-kan-mutum-daga-gasar-hako-kan-mutane\/","title":{"rendered":"Yaudara ce! Hoton mutum dauke da kan mutum daga \u201cgasar hako kan mutane\u201d"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Da\u2019awa: Wani hoto <a href=\"https:\/\/x.com\/ChiemekaEb9240\/status\/1826307125381091524\">image<\/a> mutum dauke da kai ya daga sama da ya bazu a shafukan sada zumunta an yi zargin cewa ya fito ne daga \u201cgasar hako kan mutane.\u201d\u00a0<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"136\" height=\"59\" data-attachment-id=\"19998\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/video-of-purported-brawl-between-nigerian-ghanaian-women-in-france-misleading\/misleading-4-1-2\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/09\/MISLEADING-4-1.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"136,59\" data-comments-opened=\"1\" data-image-meta=\"{&quot;aperture&quot;:&quot;0&quot;,&quot;credit&quot;:&quot;&quot;,&quot;camera&quot;:&quot;&quot;,&quot;caption&quot;:&quot;&quot;,&quot;created_timestamp&quot;:&quot;0&quot;,&quot;copyright&quot;:&quot;&quot;,&quot;focal_length&quot;:&quot;0&quot;,&quot;iso&quot;:&quot;0&quot;,&quot;shutter_speed&quot;:&quot;0&quot;,&quot;title&quot;:&quot;&quot;,&quot;orientation&quot;:&quot;0&quot;}\" data-image-title=\"MISLEADING-4-1\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/09\/MISLEADING-4-1.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/09\/MISLEADING-4-1.png?resize=136%2C59\" alt=\"\" class=\"wp-image-19998\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#7f7e07\">Hukunci: A bincikenmu mun gano hoton na wani mutum ne da aka kama da laifin cire kan wani a jihar Binuwai a watan Yuli, 2015. Labarin da aka makalawa wannan hoto yaudara ce.\u00a0<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Cikakken Sakon<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wani hoto (<a href=\"https:\/\/x.com\/ChiemekaEb9240\/status\/1826307125381091524\">image<\/a>) mutum ya daga kan mutum da aka cire a baya-bayan nan ya bazu a shafin X da <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/search\/posts\/?q=Behold%20Adekunle%2C%20the%20winner%20of%20the%202023%2F2024%20skull%20mining%20competition.%20It%20was%20keenly%20contested%20competition.%20Congratulations%2C%20more%20heads%20Adekunle.\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Facebook<\/a>. Mutumin an bayyana shi da suna \u201cAdekunle,\u201d ana taya shi murna ta yin nasara a wata \u201czazzafar gasa\u201d ta hako kan mutane a wani yanki da ba a sani ba a Kudu maso Yammacin Najeriya.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Hoton an rika baza shi da wannan rubutu guda daya:<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><em>\u201cKu kalli Adekunle, wanda yayi nasara a gasar samun kawuna ta 2023\/2024.\u201d Gasa ce mai zafi da aka fafata , muna tayaka murna da fatan samun kawuna da dama Adekunle.\u201d<\/em><\/p>\n\n\n\n<figure class=\"wp-block-image\"><img decoding=\"async\" src=\"https:\/\/lh7-rt.googleusercontent.com\/docsz\/AD_4nXcjMnMR21GlGOR8yqJvLRx-c3N8WeYY0wIp5rJGzJhyvZ4y711LvbeLc-wbgH2G5eIoIJhpFOeXB4kAWR36hE5xxzeTvadWtHO-lhZEovV-rPawMDBAluocGC7dzTyN0tNXIJ1cz2sLaD96_8gqYfb5g6vV?key=ClppMBS_SAkQzbdJfqpnhw\" alt=\"Misleading! Image of man holding human head not from skull-mining competition\" title=\"Misleading! Image of man holding human head not from skull-mining competition 3\"\/><\/figure>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><em>Hoton da ake tantama a kansa. Asalin hoto : Facebook.<\/em><\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wasu daga masu amfani da shafukan sun yarda da labarin, wasu kuwa sun nuna shakku kan yiwuwr hakan, wasu kuwa sun sanya kabilanci kan batun , DUBAWA ta gudanar da bincike kan batun don warware komai.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\">Tantancewa<\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta gaza gano inda ake gudanar da gasar hako kan mutane a koina a fadin Najeriya. Wannan ana ganinsa babban laifi kamar yadda aka tanada a sashi na 329A na dokar miyagun laifuka wacce ta bayyana cewa, \u201cDuk mutumin da aka samu da kai ko kwarangal na kan mutum cikin watanni shida da aka yanko kan nan daga jikin mutum ko kwarangal na jikin dan Adam da niyar cewa a ajiye da wannan kai a matsayin wata shedar nasara ko tsafi ko Juju ko ya mika abun zuwa ga wani ko aka bashi a matsayin alamar nasara ko tsafi ko juju to an same shi da laifin cin amanar kasa kuma za a tsare shi a gidan gyara hali tsawon shekaru biyar.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">&nbsp;Da muka gudanar da bincike don gano asalin hoton sai muka lura cewa hoton an dauko shine daga wani rahoto na laifi da aka bayar ranar 13 ga Yuli,2015 a Utonkon, karamar hukumar Ado a jihar Benue. Hoton mutumin da ke a hoton sunansa Raphael Agazi wanda aka kama shi bisa zargin yanke kan mokocinsa Ajah Asim saboda rikici a kan gona.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A cewar labaran da jaridun <a href=\"https:\/\/thenationonlineng.net\/why-i-beheaded-my-neighbour-by-suspect\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><em>The Nation<\/em><\/a> da <a href=\"https:\/\/www.vanguardngr.com\/2015\/07\/land-dispute-man-beheads-neighbour-in-benue\/#google_vignette\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><em>Vanguard<\/em><\/a>, Mista Agazi ya bayyana cewa ya so yayi amfani da jikin makocinsa ne don tsafi. Dukkaninsu manoma ne.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\">A <strong>Karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Da\u2019awar cewa wannan hoto an dauko shine daga wata \u201cgasar hako kan mutane\u201d yaudara ce&nbsp; kuma ya kawar da hakikanin abin da ya faru na cewa asalin hoton na wani ne da ya aikata babban laifi.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Da\u2019awa: Wani hoto image mutum dauke da kai ya daga sama da ya bazu a shafukan sada zumunta an yi zargin cewa ya fito ne daga \u201cgasar hako kan mutane.\u201d\u00a0 Hukunci: A bincikenmu mun gano hoton na wani mutum ne da aka kama da laifin cire kan wani a jihar Binuwai a watan Yuli, 2015. Labarin da aka makalawa wannan hoto yaudara ce.\u00a0 Cikakken Sakon Wani hoto (image) mutum ya daga kan mutum da aka cire a baya-bayan nan ya bazu a shafin X da Facebook. Mutumin an bayyana shi da suna \u201cAdekunle,\u201d ana taya shi murna ta yin nasara a wata \u201czazzafar gasa\u201d ta hako kan mutane a wani yanki da ba a sani ba a Kudu maso Yammacin Najeriya.&nbsp; Hoton an rika baza shi da wannan rubutu guda daya: \u201cKu kalli Adekunle, wanda yayi nasara a gasar samun kawuna ta 2023\/2024.\u201d Gasa ce mai zafi da aka fafata , muna tayaka murna da fatan samun kawuna da dama Adekunle.\u201d Hoton da ake tantama a kansa. Asalin hoto : Facebook. Wasu daga masu amfani da shafukan sun yarda da labarin, wasu kuwa sun nuna shakku kan yiwuwr hakan, wasu kuwa sun sanya kabilanci kan batun , DUBAWA ta gudanar da bincike kan batun don warware komai. Tantancewa DUBAWA ta gaza gano inda ake gudanar da gasar hako kan mutane a koina a fadin Najeriya. Wannan ana ganinsa babban laifi kamar yadda aka tanada a sashi na 329A na dokar miyagun laifuka wacce ta bayyana cewa, \u201cDuk mutumin da aka samu da kai ko kwarangal na kan mutum cikin watanni shida da aka yanko kan nan daga jikin mutum ko kwarangal na jikin dan Adam da niyar cewa a ajiye da wannan kai a matsayin wata shedar nasara ko tsafi ko Juju ko ya mika abun zuwa ga wani ko aka bashi a matsayin alamar nasara ko tsafi ko juju to an same shi da laifin cin amanar kasa kuma za a tsare shi a gidan gyara hali tsawon shekaru biyar.\u201d &nbsp;Da muka gudanar da bincike don gano asalin hoton sai muka lura cewa hoton an dauko shine daga wani rahoto na laifi da aka bayar ranar 13 ga Yuli,2015 a Utonkon, karamar hukumar Ado a jihar Benue. Hoton mutumin da ke a hoton sunansa Raphael Agazi wanda aka kama shi bisa zargin yanke kan mokocinsa Ajah Asim saboda rikici a kan gona. A cewar labaran da jaridun The Nation da Vanguard, Mista Agazi ya bayyana cewa ya so yayi amfani da jikin makocinsa ne don tsafi. Dukkaninsu manoma ne.&nbsp; A Karshe Da\u2019awar cewa wannan hoto an dauko shine daga wata \u201cgasar hako kan mutane\u201d yaudara ce&nbsp; kuma ya kawar da hakikanin abin da ya faru na cewa asalin hoton na wani ne da ya aikata babban laifi.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":20337,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"default","_twitter_share_type":"default","_linkedin_share_type":"default","_pinterest_share_type":"default","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"default","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[3009],"class_list":["post-20492","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-5kw","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":3009,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"sunday-awosoro","display_name":"Sunday Awosoro","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/10\/unnamed-21.png?fit=1200%2C720&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/20492","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=20492"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/20492\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":20493,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/20492\/revisions\/20493"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/20337"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=20492"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=20492"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=20492"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=20492"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=20492"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}