{"id":21793,"date":"2025-03-03T23:56:51","date_gmt":"2025-03-03T22:56:51","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=21793"},"modified":"2025-03-03T23:56:54","modified_gmt":"2025-03-03T22:56:54","slug":"bidiyon-trump-na-barazanar-yantar-da-biafra-hadawa-aka-yi","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/bidiyon-trump-na-barazanar-yantar-da-biafra-hadawa-aka-yi\/","title":{"rendered":"Bidiyon Trump na barazanar \u2018yantar da Biafra hadawa aka yi\u00a0!"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Da\u2019awa: Wani bidiyo a shafin (<a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/share\/v\/1BqC1aXnFQ\/?mibextid=wwXIfr\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Facebook video<\/a>) ya nuna shugaban kasar Amurka Trump na yin alkawarin cewa zai \u2018yantar da yankin Biafra daga Najeriya.\u00a0<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"132\" height=\"55\" data-attachment-id=\"20176\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/post-edo-election-fact-checks-edo-2024-governorship-election\/false-4-1-11\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/09\/FALSE-4-1-11.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"132,55\" data-comments-opened=\"1\" data-image-meta=\"{&quot;aperture&quot;:&quot;0&quot;,&quot;credit&quot;:&quot;&quot;,&quot;camera&quot;:&quot;&quot;,&quot;caption&quot;:&quot;&quot;,&quot;created_timestamp&quot;:&quot;0&quot;,&quot;copyright&quot;:&quot;&quot;,&quot;focal_length&quot;:&quot;0&quot;,&quot;iso&quot;:&quot;0&quot;,&quot;shutter_speed&quot;:&quot;0&quot;,&quot;title&quot;:&quot;&quot;,&quot;orientation&quot;:&quot;0&quot;}\" data-image-title=\"FALSE-4-1-11\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/09\/FALSE-4-1-11.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/09\/FALSE-4-1-11.png?resize=132%2C55\" alt=\"\" class=\"wp-image-20176\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#f41216\">Hukunci: Karya ce! DUBAWA a bincike da ta gudanar ta gano cewa bidiyon dabaru ne aka yi don isar da labarin karya . Mun gano cewa asalin bidiyon an sake shi a watan Janairu, 2021 a lokacin da ake yakin neman zabe da yayi sanadi na nasarar Joe Biden shugaban Amurka karo na 46. Wannan bidiyo ba shi da wata alaka da Najeriya.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Cikakken Bayanin<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A shekarar 1967 an taba samun wani yunkuri na ballewar yankin tsohuwar \u201cJamhuriyar Biafra\u201d wanda a yanzu ta zama jihoho biyar a yankin Kudu maso Gabashin Najeriya. Wannan yunkuri shi ya zama sila ta ballewar yakin basasa a 1967.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Nnamdi Kanu, ya zama fitacce da ke kan gaba da ya sake sabunta wata fafutuka ta ganin yankin na Biafra ya balle daga Najeriya ta hanyar kungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB), wanda dalilin haka aka garkame shi bisa zarginsa da laifi na cin amanar kasa (<a href=\"https:\/\/edition.cnn.com\/2021\/06\/29\/africa\/nnamdi-kanu-arrested-nigeria-intl\/index.html\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">remanded on charges of treason<\/a>). Fafutukarsa ta samu goyon baya musamman ta matasa a yankin wadanda suke ganin an mayar da su saniyar ware a hannun gwamnatin Najeriya.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A ranar 11 ga watan Fabrairu wani mai suna&nbsp; <a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/61558709248159\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Olivercan Ezeigwe<\/a>, da ke amfani da shafin Facebook ya wallafa wani biudiyo mai da\u2019awar (<a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/61558709248159\/videos\/632246709354152\/?vh=e&amp;fs=e&amp;mibextid=UalRPS\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">claims<\/a>) Donald Trump shugaban kasar Amurka ya fara wani yunkuri na ganin an \u2018yantar da al\u2019ummar Igbo daga Najeriya.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cShugaba mai ci yanzu a Amurka Donald Trump, ya tsara zai bibiyi batun Biafra a Najeriya ta yadda za ta samu \u2018yancin kanta.\u201d abin da Oliverman ya rubuta kenan.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A wannan hoton bidiyo (<a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/61558709248159\/videos\/632246709354152\/?vh=e&amp;fs=e&amp;mibextid=UalRPS\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">the clip<\/a>), Trump za a ji shi yana cewa zai duba batun Najeriya don \u2018yantar da al\u2019ummar Igbo bayan ya kammala da batun da ke wakana tsakanin Rasha da Ukraine.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cWadanan mutane sun sha wahala a hannun \u2018yan Arewa da ke zama Musulmai wadanda ke ci gaba da cin moriyar albarkatun kasa na kudancin Najeriya. Mutane da ke zama \u2018yan Amurka da ke a Biafra da Nnamdi Kanu shugaban masu wannan fafutuka ya kamata a sake su ba tare da bata lokaci ba.\u201d kamar yadda a zargin ya fada.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Tun bayan da aka wallafa wannan bidiyo ya samu wadanda suka nuna sha\u2019awarsu (likes) 930 da wadanda suka sake yadawa (shares) 3,000 da wadanda suka yi tsokaci wato (comments) su 390, wasu daga cikin masu amfani da shafin sun nuna amannarsu da bidiyon yayin da wasu kuma suke nuna shakku kan sahihancinsa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ga misali, Don Micky yayi tambaya ne cikin zumudi yana cewa \u201cshin wannan ba AI ne ke magana ba?\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wani mai amfani da Facebook, Ezike Doris, yace, \u201cAllah Yayi maka albarka Donald Trump. Da Allah ka tuna da mutanen Biafra.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cBidiyon da aka yi masa kwaskwarima,\u201d a cewar Njoku Christian, wani mai amfani da shafin.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta gudanar da bincike don tabbatar da ingancin wannan da\u2019awa ta yadda za ta kawo maslaha kan wannan abu mai cike da takaddama.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Tantancewa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A wannan bidiyo da ya watsu Donald trump bai bayyana kamar yadda aka saba ganinsa ba, muryarsa ta yi kama da ta mutum-mutumi da amonta, kamar yadda aka ga walle a yadda bakinsa ke motsi da yadda yake kallo da kwarjininsa kai har ma da yadda turancin nasa bai tafiya da nahawu duk an lura da su. Akwai dai wasu alamau da suke tabbatar da cewa bidiyon kwaskwarima ce kawai aka hada da \u2018yandabaru.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta sanya bidiyon cikin manhajar Deepware don tantancewa kuma sakamakon ya nuna cewa bidiyon na karya ne da kaso 82 cikin dari ( <a href=\"https:\/\/scanner.deepware.ai\/result\/6500989bd7bcbc9dbe49873813faeef1547b3338-1740128568\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">the video was 82% deepfake<\/a>.)<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><img fetchpriority=\"high\" decoding=\"async\" width=\"602\" height=\"352\" src=\"https:\/\/lh7-rt.googleusercontent.com\/docsz\/AD_4nXdblPjxGMhgti3xyguSweM_19ygUBqYy6tofetJV_d642VBOvQQFKWeeR_5h3z4O9I-2xYCIM20wi18XoUBEx-aktUqK6SZhfvrVXKabghD_qjZ0f6-Wwpc7IIRPf_ohPHaiZ5Z2Q?key=7O9vvmm7h9JDpNLPzwSR_DPS\" alt=\"Video of Trump threatening to liberate Biafra, doctored\" title=\"\"><img decoding=\"async\" width=\"602\" height=\"193\" src=\"https:\/\/lh7-rt.googleusercontent.com\/docsz\/AD_4nXezqnLgYUWKSnS4E-Abjg2LxCS5aQpZQtcjWrav8MtZmd0ZKKNh2VaFyNcCOt2wDXv_5PsrLS-CQZGr6nh9fOHIZpyKhbDBbzdbl_EEJBuQfM9-uF4Vnktq7aE4ZMoay0ZSIe6gjg?key=7O9vvmm7h9JDpNLPzwSR_DPS\" alt=\"Video of Trump threatening to liberate Biafra, doctored\" title=\"\"><\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><em>Sakamako daga nazarin Deepware.<\/em><\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mun dauki hoto daga bidiyon inda aka tura zuwa manhajar tantance hoto wanda sakamako ya kai ga asalin hoton&nbsp; (<a href=\"https:\/\/youtu.be\/hDNiNdsPHNA?si=37mY6QQH6Ox2dhZD\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">original version<\/a>) inda Trump a lokacin yana shugaban Amurka na 45 yayi jawabi ga Amurkawa a ranar 14 ga watan Janairu, 2021, a lokacin harkokin zabe sun dauki zafi, a zaben da ya kai Joe Biden ga darewa karagar mulkin Amurka a matsayin shugabanta na 46.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Trump na jawabi ne inda yake nuna cewa bai aminta ba da ayyukan tada zaune tsaye da lalata dukiya kasancewar hakan ya sabawa fafutukar da ya tsaya a kanta,<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cBabu wani mai goyon bayana da zai goyi bayan rikicin siyasa, babu mai goyon bayana da zai ki mutunta doka, ko ya ki mutunta tutarmu ta Amurka mai daraja.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Babu wani masoyina na hakika wanda zai ki mutunta dan uwansa Baamurke. Duk mai kai farmaki a Amurka ba za mu lamunci haka ba. Kamar yadda gargadin na Trump ya nunar.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Baya da wasu kura-kuran da aka gano a bidiyon, har ila yau bidiyon da aka yi wa \u2018yandabarun na da tsawon dakika 26 ne kawai, yayin da asalin bidiyon ke da tsawon mintuna 5 da dakika 13. Baya ga wadannan banbance-banbance. Mun kuma gano wasu abubuwan na kamanceceniya: Yanayin kayan da Trump ya sanya a duk bidiyon da labule mai launin gwal a bayansa da hoton tutar Amurka da kujerar da ya zauna da hotuna na mace da namiji a gefansa na dama a dakin.<\/p>\n\n\n\n<figure class=\"wp-block-image\"><img decoding=\"async\" src=\"https:\/\/lh7-rt.googleusercontent.com\/docsz\/AD_4nXdidCGSDVXpu8WUY9CN4S35DZHpdeqJ5-xIXXXsdAN_fHL1NjC58gycchZ49ZyDADBwbyZCcLQO1VUqTr0bko14mNz_CcEIZSmmYP7gdh-DStz3GC_Isax6BuVUKJO2EUc6693E9w?key=7O9vvmm7h9JDpNLPzwSR_DPS\" alt=\"Video of Trump threatening to liberate Biafra, doctored\" title=\"Video of Trump threatening to liberate Biafra, doctored 5\"\/><\/figure>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><em>Hoton da aka dauka na bidiyon asali da wanda aka yiwa kwaskwarima.<\/em><\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>A\u00a0Karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bidiyon da aka yada cewa Trump yayi alkawarin samarwa yankin Biafra \u2018yancin gashin kai dabaru ne kawai aka yi don isar da sakon da ke zama na karya.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Da\u2019awa: Wani bidiyo a shafin (Facebook video) ya nuna shugaban kasar Amurka Trump na yin alkawarin cewa zai \u2018yantar da yankin Biafra daga Najeriya.\u00a0 Hukunci: Karya ce! DUBAWA a bincike da ta gudanar ta gano cewa bidiyon dabaru ne aka yi don isar da labarin karya . Mun gano cewa asalin bidiyon an sake shi a watan Janairu, 2021 a lokacin da ake yakin neman zabe da yayi sanadi na nasarar Joe Biden shugaban Amurka karo na 46. Wannan bidiyo ba shi da wata alaka da Najeriya. Cikakken Bayanin A shekarar 1967 an taba samun wani yunkuri na ballewar yankin tsohuwar \u201cJamhuriyar Biafra\u201d wanda a yanzu ta zama jihoho biyar a yankin Kudu maso Gabashin Najeriya. Wannan yunkuri shi ya zama sila ta ballewar yakin basasa a 1967. Nnamdi Kanu, ya zama fitacce da ke kan gaba da ya sake sabunta wata fafutuka ta ganin yankin na Biafra ya balle daga Najeriya ta hanyar kungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB), wanda dalilin haka aka garkame shi bisa zarginsa da laifi na cin amanar kasa (remanded on charges of treason). Fafutukarsa ta samu goyon baya musamman ta matasa a yankin wadanda suke ganin an mayar da su saniyar ware a hannun gwamnatin Najeriya. A ranar 11 ga watan Fabrairu wani mai suna&nbsp; Olivercan Ezeigwe, da ke amfani da shafin Facebook ya wallafa wani biudiyo mai da\u2019awar (claims) Donald Trump shugaban kasar Amurka ya fara wani yunkuri na ganin an \u2018yantar da al\u2019ummar Igbo daga Najeriya. \u201cShugaba mai ci yanzu a Amurka Donald Trump, ya tsara zai bibiyi batun Biafra a Najeriya ta yadda za ta samu \u2018yancin kanta.\u201d abin da Oliverman ya rubuta kenan. A wannan hoton bidiyo (the clip), Trump za a ji shi yana cewa zai duba batun Najeriya don \u2018yantar da al\u2019ummar Igbo bayan ya kammala da batun da ke wakana tsakanin Rasha da Ukraine. \u201cWadanan mutane sun sha wahala a hannun \u2018yan Arewa da ke zama Musulmai wadanda ke ci gaba da cin moriyar albarkatun kasa na kudancin Najeriya. Mutane da ke zama \u2018yan Amurka da ke a Biafra da Nnamdi Kanu shugaban masu wannan fafutuka ya kamata a sake su ba tare da bata lokaci ba.\u201d kamar yadda a zargin ya fada.&nbsp; Tun bayan da aka wallafa wannan bidiyo ya samu wadanda suka nuna sha\u2019awarsu (likes) 930 da wadanda suka sake yadawa (shares) 3,000 da wadanda suka yi tsokaci wato (comments) su 390, wasu daga cikin masu amfani da shafin sun nuna amannarsu da bidiyon yayin da wasu kuma suke nuna shakku kan sahihancinsa. Ga misali, Don Micky yayi tambaya ne cikin zumudi yana cewa \u201cshin wannan ba AI ne ke magana ba?\u201d Wani mai amfani da Facebook, Ezike Doris, yace, \u201cAllah Yayi maka albarka Donald Trump. Da Allah ka tuna da mutanen Biafra.\u201d \u201cBidiyon da aka yi masa kwaskwarima,\u201d a cewar Njoku Christian, wani mai amfani da shafin. DUBAWA ta gudanar da bincike don tabbatar da ingancin wannan da\u2019awa ta yadda za ta kawo maslaha kan wannan abu mai cike da takaddama. Tantancewa A wannan bidiyo da ya watsu Donald trump bai bayyana kamar yadda aka saba ganinsa ba, muryarsa ta yi kama da ta mutum-mutumi da amonta, kamar yadda aka ga walle a yadda bakinsa ke motsi da yadda yake kallo da kwarjininsa kai har ma da yadda turancin nasa bai tafiya da nahawu duk an lura da su. Akwai dai wasu alamau da suke tabbatar da cewa bidiyon kwaskwarima ce kawai aka hada da \u2018yandabaru. DUBAWA ta sanya bidiyon cikin manhajar Deepware don tantancewa kuma sakamakon ya nuna cewa bidiyon na karya ne da kaso 82 cikin dari ( the video was 82% deepfake.) Sakamako daga nazarin Deepware. Mun dauki hoto daga bidiyon inda aka tura zuwa manhajar tantance hoto wanda sakamako ya kai ga asalin hoton&nbsp; (original version) inda Trump a lokacin yana shugaban Amurka na 45 yayi jawabi ga Amurkawa a ranar 14 ga watan Janairu, 2021, a lokacin harkokin zabe sun dauki zafi, a zaben da ya kai Joe Biden ga darewa karagar mulkin Amurka a matsayin shugabanta na 46. Trump na jawabi ne inda yake nuna cewa bai aminta ba da ayyukan tada zaune tsaye da lalata dukiya kasancewar hakan ya sabawa fafutukar da ya tsaya a kanta, \u201cBabu wani mai goyon bayana da zai goyi bayan rikicin siyasa, babu mai goyon bayana da zai ki mutunta doka, ko ya ki mutunta tutarmu ta Amurka mai daraja. Babu wani masoyina na hakika wanda zai ki mutunta dan uwansa Baamurke. Duk mai kai farmaki a Amurka ba za mu lamunci haka ba. Kamar yadda gargadin na Trump ya nunar. Baya da wasu kura-kuran da aka gano a bidiyon, har ila yau bidiyon da aka yi wa \u2018yandabarun na da tsawon dakika 26 ne kawai, yayin da asalin bidiyon ke da tsawon mintuna 5 da dakika 13. Baya ga wadannan banbance-banbance. Mun kuma gano wasu abubuwan na kamanceceniya: Yanayin kayan da Trump ya sanya a duk bidiyon da labule mai launin gwal a bayansa da hoton tutar Amurka da kujerar da ya zauna da hotuna na mace da namiji a gefansa na dama a dakin. Hoton da aka dauka na bidiyon asali da wanda aka yiwa kwaskwarima. A\u00a0Karshe Bidiyon da aka yada cewa Trump yayi alkawarin samarwa yankin Biafra \u2018yancin gashin kai dabaru ne kawai aka yi don isar da sakon da ke zama na karya.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":21138,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"default","_twitter_share_type":"default","_linkedin_share_type":"default","_pinterest_share_type":"default","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"default","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[3009,3803],"class_list":["post-21793","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-5Fv","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":3009,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"sunday-awosoro","display_name":"Sunday Awosoro","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""},{"term_id":3803,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"mohammed-taoheed","display_name":"Mohammed Taoheed","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/donald-image.jpg?fit=1920%2C1080&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/21793","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=21793"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/21793\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":21794,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/21793\/revisions\/21794"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/21138"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=21793"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=21793"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=21793"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=21793"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=21793"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}