{"id":22401,"date":"2025-04-23T03:38:48","date_gmt":"2025-04-23T02:38:48","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=22401"},"modified":"2025-04-23T03:39:54","modified_gmt":"2025-04-23T02:39:54","slug":"daawar-facebook-cewa-osimhen-ya-rattabawa-kulob-din-man-united-hannu-ba-a-tantance-ba","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/daawar-facebook-cewa-osimhen-ya-rattabawa-kulob-din-man-united-hannu-ba-a-tantance-ba\/","title":{"rendered":"Da\u2019awar Facebook cewa Osimhen ya rattabawa kulob din Man United hannu ba a tantance ba\u00a0"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Da\u2019awa: Wani mai amfani da shafin Facebook yayi da\u2019awa <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/story.php?story_fbid=1187902566679452&amp;id=100063791603975&amp;mibextid=wwXIfr&amp;rdid=cp19D9AmIyVWB2Mm#\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">claims<\/a> Man United ta amince da sanya hanun Osimhen.<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"132\" height=\"55\" data-attachment-id=\"20144\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/election-day-fact-checks-edo-2024-governorship-election\/false-4-1-8\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/09\/FALSE-4-1-8.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"132,55\" data-comments-opened=\"1\" data-image-meta=\"{&quot;aperture&quot;:&quot;0&quot;,&quot;credit&quot;:&quot;&quot;,&quot;camera&quot;:&quot;&quot;,&quot;caption&quot;:&quot;&quot;,&quot;created_timestamp&quot;:&quot;0&quot;,&quot;copyright&quot;:&quot;&quot;,&quot;focal_length&quot;:&quot;0&quot;,&quot;iso&quot;:&quot;0&quot;,&quot;shutter_speed&quot;:&quot;0&quot;,&quot;title&quot;:&quot;&quot;,&quot;orientation&quot;:&quot;0&quot;}\" data-image-title=\"FALSE-4 (1)\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/09\/FALSE-4-1-8.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/09\/FALSE-4-1-8.png?resize=132%2C55\" alt=\"\" class=\"wp-image-20144\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#f41216\">Hukunci: Karya ce. Osimhen a hukumance babu wani kulob da yace zai rattaba wa hannu, bai bayyana aniyarsa ba tukuna kowane kulob zai sanyawa riga a lokacin bazara. Ya dai yi bayani ne da cewa \u201cYana jin dadinsa a wannan lokaci\u201d a kasar Turkiya. Kuma shima kulob din na Manchester United bai bayyana ba a hukumance cewa ya amince zai sayi danwasan dan asalin kasar Najeriya.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\">Cikakken Sakon<\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United na bukatar dan wasa mai zura kwallaye bayan da a wasannin da ta buga a cikin gidanta ta ci kwallaye 32 ne ya zuwa yanzu,inda dan wasan kuliob din na tsakiya Bruno Fernandes ya zura kwallaye 8. Danwasan dan asalin kasar Portugal ya taka muhimmiyar rawa (<a href=\"https:\/\/www.flashscore.com\/news\/soccer-europa-league-opinion-bruno-fernandes-might-not-be-perfect-but-man-united-would-be-lost-without-him\/2mF5ZSJ5\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>impressed greatly<\/strong><\/a>) duk da cewa a bana ba su taka wata muhimmiyar rawa ba, ganin da kyar suka tsallake fadawa kulob din da ke kasa da matakin da suke taka leda a yanzu.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Duk da haka Kulob din na RedDevils zai so ya kara dagowa daga inda yake, bukatar ya zuba sabbin \u2018yankwallo shi ya kamata ya zama abin da kulob din ya sanya a gaba. Kulob din na dogara da \u2018yanwasan gaba Alejandro Garnacho da Rasmus Hojlund wadanda gaba dayansu suka ci kwalllaye takwas. Amad Diallo, dan shekaru&nbsp; 22 da a bana ya taka muhimmiyar rawa da cin kwallaye shida, ya samu jin ciwo a agararsa tun a watan Fabrairu kuma an ajiye shi gefe tun daga wancan lokaci. Shi kuwa Joshua Zirkzee, da aka siye shi a kan kudi Euro miliyan 36.5 gabanin kakar wasa ta shekarar 2024\/2025.&nbsp;&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ana tsaka da wannan takaddama kan yadda za a warware halin da Man United ke cikin , sai ga wani mai amfani da shafin na Facebook na wannan da\u2019awa <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/story.php?story_fbid=1187902566679452&amp;id=100063791603975&amp;mibextid=wwXIfr&amp;rdid=cp19D9AmIyVWB2Mm#\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>Man United News Today<\/strong><\/a>, cewa Man United ta amince da sanya hannun dan wasan Napoli da aka ba da shi bashi Victor Osimhen.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cA karshe Man United ta amince Victor Osimhen zai sa mata hannu daga Napoli.\u201d kamar yadda wani bangare na bayanan na Facebook ke cewa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ya zuwa ranar Litinin 14 ga watan Afrilu, 2025 wannan wallafa ta samu wadanda suka nuna sha\u2019awarsu su 456 kana akwai mutum daya da ya sake yada wannan wallafa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wasu daga cikin masu amfani da shafin na Facebook sun dagawa wallafar hannu suka nuna amincewarsu yayin da wasu kuma ke nuna tantama.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cMan Utd ya kamata ta nemi \u2018yanwasan gaba da suka kware wajen taka leda su dena neman VO,\u201d a martanin Sunday Makinde.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cShin Man UTD tana sane da wannan?\u201d Jude Ejior Adagwa ya kalubalanci wallafar.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cAbubuwa za su iya gyaruwa !\u2019\u2019 a cewar Andy Crowther.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta ga dacewar gudanar da bincike don tabbatar da ingancin wannan da\u2019awa don kaucewa yada labaran karya ko wane iri ne.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Tantancewa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta hanyar amfani da wasu muhimman kalmomi ta nemi ganin wannan labari a Google sai dai bata samu wata kafar yada labarai sahihiya da ta ba da rahoton ba da aka wallafa a Facebook. Har ila yau mun kuma duba shafin Man United <a href=\"https:\/\/www.manutd.com\/en\/news\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>website<\/strong><\/a> anan ma babu wani labarai da kuluob din ya wallafa a dangane da haka.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Sanarwa ta baya-baya da aka wallafa kan musayar \u2018yanwasa (<a href=\"https:\/\/www.footballtransfers.com\/en\/transfer-news\/uk-premier-league\/2025\/04\/victor-osimhen-makes-official-transfer-announcement\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>Football Transfers<\/strong><\/a> ) inda aka bayyana ta \u201cyanwasa da aka ba da su bashi a Napoli, a rahoton da aka wallafa Osimhen ana alakanta shi da gasar ta Premier League a matsayin dan wasan kasa da kasa daga Najeriya wanda a yanzu ke muradin wasanninsa a kulob a Turkiya na Galatasary.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A wannan wallafa ta bayanan musayar \u2018yanwasan <a href=\"https:\/\/www.footballtransfers.com\/en\/transfer-news\/uk-premier-league\/2025\/04\/victor-osimhen-makes-official-transfer-announcement\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>Football Transfers<\/strong><\/a> ta rawaito Osimhen na bayyana cewa \u201cGalatasary a ko da yaushe yana cikin zuciya ta.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cA ko da yaushe ana rade-radi a kai na; Ina ganin kawo yanzu ina jin dadin halin da nake ciki; magoya baya na bani karfin gwiwa, a wannan lokaci matsaya mafiya kyau za a bayyanata \u201da cewar Osimhen a tattaunawa da NTV.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ko da yake kulob din na Galatasaray na iya zabar siyan dan wasan gaban, idan zai ajiye Euro miliyan 75 da ake bukata kafin sakinsa da biyan Euro miliyan 11 duk shekara a matsayin albashi kudin da ake ganin suna da yawan gaske ga kulob din.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Har ila yau wata kafar yada labaran wasanni a Turkiya <a href=\"https:\/\/www.habersarikirmizi.com\/galatasaray-haberleri\/mehmet-ozcan-victor-osimhen-in-galatasaray-disinda-aklinda-h25960.html\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>Haber Sarikirmizi<\/strong><\/a> ta ba da rahoto a ranar Lahadi 13 ga watan Afrilu,2025 cewa Osimhen zai iya tafiya Bercelona (Inda aka yi hasashen cewa zai maye gurbin Robert Lewandowski) ko ya tafi jagora a Serea A a Juventus amma babu wani bayani da ya fita a hukumance.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>A Karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Da\u2019awar karya ce, dan Najeriyan da ke taka leda tsakanin kasa da kasa bai bayyana a hukumance ba, kan kulob din da zai tafi a lokacin bazara, haka nan ita ma Manchester United bata yi wani jawabi ba.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Da\u2019awa: Wani mai amfani da shafin Facebook yayi da\u2019awa claims Man United ta amince da sanya hanun Osimhen. Hukunci: Karya ce. Osimhen a hukumance babu wani kulob da yace zai rattaba wa hannu, bai bayyana aniyarsa ba tukuna kowane kulob zai sanyawa riga a lokacin bazara. Ya dai yi bayani ne da cewa \u201cYana jin dadinsa a wannan lokaci\u201d a kasar Turkiya. Kuma shima kulob din na Manchester United bai bayyana ba a hukumance cewa ya amince zai sayi danwasan dan asalin kasar Najeriya. Cikakken Sakon Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United na bukatar dan wasa mai zura kwallaye bayan da a wasannin da ta buga a cikin gidanta ta ci kwallaye 32 ne ya zuwa yanzu,inda dan wasan kuliob din na tsakiya Bruno Fernandes ya zura kwallaye 8. Danwasan dan asalin kasar Portugal ya taka muhimmiyar rawa (impressed greatly) duk da cewa a bana ba su taka wata muhimmiyar rawa ba, ganin da kyar suka tsallake fadawa kulob din da ke kasa da matakin da suke taka leda a yanzu. Duk da haka Kulob din na RedDevils zai so ya kara dagowa daga inda yake, bukatar ya zuba sabbin \u2018yankwallo shi ya kamata ya zama abin da kulob din ya sanya a gaba. Kulob din na dogara da \u2018yanwasan gaba Alejandro Garnacho da Rasmus Hojlund wadanda gaba dayansu suka ci kwalllaye takwas. Amad Diallo, dan shekaru&nbsp; 22 da a bana ya taka muhimmiyar rawa da cin kwallaye shida, ya samu jin ciwo a agararsa tun a watan Fabrairu kuma an ajiye shi gefe tun daga wancan lokaci. Shi kuwa Joshua Zirkzee, da aka siye shi a kan kudi Euro miliyan 36.5 gabanin kakar wasa ta shekarar 2024\/2025.&nbsp;&nbsp; Ana tsaka da wannan takaddama kan yadda za a warware halin da Man United ke cikin , sai ga wani mai amfani da shafin na Facebook na wannan da\u2019awa Man United News Today, cewa Man United ta amince da sanya hannun dan wasan Napoli da aka ba da shi bashi Victor Osimhen.&nbsp; \u201cA karshe Man United ta amince Victor Osimhen zai sa mata hannu daga Napoli.\u201d kamar yadda wani bangare na bayanan na Facebook ke cewa. Ya zuwa ranar Litinin 14 ga watan Afrilu, 2025 wannan wallafa ta samu wadanda suka nuna sha\u2019awarsu su 456 kana akwai mutum daya da ya sake yada wannan wallafa. Wasu daga cikin masu amfani da shafin na Facebook sun dagawa wallafar hannu suka nuna amincewarsu yayin da wasu kuma ke nuna tantama. \u201cMan Utd ya kamata ta nemi \u2018yanwasan gaba da suka kware wajen taka leda su dena neman VO,\u201d a martanin Sunday Makinde. \u201cShin Man UTD tana sane da wannan?\u201d Jude Ejior Adagwa ya kalubalanci wallafar. \u201cAbubuwa za su iya gyaruwa !\u2019\u2019 a cewar Andy Crowther. DUBAWA ta ga dacewar gudanar da bincike don tabbatar da ingancin wannan da\u2019awa don kaucewa yada labaran karya ko wane iri ne.&nbsp; Tantancewa DUBAWA ta hanyar amfani da wasu muhimman kalmomi ta nemi ganin wannan labari a Google sai dai bata samu wata kafar yada labarai sahihiya da ta ba da rahoton ba da aka wallafa a Facebook. Har ila yau mun kuma duba shafin Man United website anan ma babu wani labarai da kuluob din ya wallafa a dangane da haka. Sanarwa ta baya-baya da aka wallafa kan musayar \u2018yanwasa (Football Transfers ) inda aka bayyana ta \u201cyanwasa da aka ba da su bashi a Napoli, a rahoton da aka wallafa Osimhen ana alakanta shi da gasar ta Premier League a matsayin dan wasan kasa da kasa daga Najeriya wanda a yanzu ke muradin wasanninsa a kulob a Turkiya na Galatasary.&nbsp; .&nbsp; A wannan wallafa ta bayanan musayar \u2018yanwasan Football Transfers ta rawaito Osimhen na bayyana cewa \u201cGalatasary a ko da yaushe yana cikin zuciya ta.\u201d \u201cA ko da yaushe ana rade-radi a kai na; Ina ganin kawo yanzu ina jin dadin halin da nake ciki; magoya baya na bani karfin gwiwa, a wannan lokaci matsaya mafiya kyau za a bayyanata \u201da cewar Osimhen a tattaunawa da NTV. Ko da yake kulob din na Galatasaray na iya zabar siyan dan wasan gaban, idan zai ajiye Euro miliyan 75 da ake bukata kafin sakinsa da biyan Euro miliyan 11 duk shekara a matsayin albashi kudin da ake ganin suna da yawan gaske ga kulob din. Har ila yau wata kafar yada labaran wasanni a Turkiya Haber Sarikirmizi ta ba da rahoto a ranar Lahadi 13 ga watan Afrilu,2025 cewa Osimhen zai iya tafiya Bercelona (Inda aka yi hasashen cewa zai maye gurbin Robert Lewandowski) ko ya tafi jagora a Serea A a Juventus amma babu wani bayani da ya fita a hukumance. A Karshe Da\u2019awar karya ce, dan Najeriyan da ke taka leda tsakanin kasa da kasa bai bayyana a hukumance ba, kan kulob din da zai tafi a lokacin bazara, haka nan ita ma Manchester United bata yi wani jawabi ba.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":22336,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"default","_twitter_share_type":"default","_linkedin_share_type":"default","_pinterest_share_type":"default","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"default","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[2451,3137],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[3699],"class_list":["post-22401","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-hausa","category-african-languages"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-5Pj","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":3699,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"cole-praise","display_name":"Cole Praise","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/7934b84f51e2c1f4c1e77cce93c223ac97cc2da29198aa9141fd944b0407bb2d?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2025\/04\/Man-U.png?fit=768%2C463&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/22401","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=22401"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/22401\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":22402,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/22401\/revisions\/22402"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/22336"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=22401"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=22401"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=22401"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=22401"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=22401"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}