{"id":22403,"date":"2025-04-23T03:49:49","date_gmt":"2025-04-23T02:49:49","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=22403"},"modified":"2025-04-23T03:49:51","modified_gmt":"2025-04-23T02:49:51","slug":"da-gaske-ne-gwamnatin-jihar-jigawa-ta-tilasta-wa-jamian-tsaro-mata-sanya-hijabi","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/da-gaske-ne-gwamnatin-jihar-jigawa-ta-tilasta-wa-jamian-tsaro-mata-sanya-hijabi\/","title":{"rendered":"Da gaske ne gwamnatin jihar Jigawa ta tilasta wa jami\u2019an tsaro mata sanya hijabi?"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\"><strong>Da\u2019awa: <\/strong>Gwamnatin Jigawa ta tilasta wa jami\u2019an tsaro mata sanya hijab a jihar.<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"132\" height=\"55\" data-attachment-id=\"10464\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/experts-say-the-consumption-of-zobo-can-lead-to-miscarriage\/mostly-true-3\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/01\/MOSTLY-TRUE.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"132,55\" data-comments-opened=\"1\" data-image-meta=\"{&quot;aperture&quot;:&quot;0&quot;,&quot;credit&quot;:&quot;&quot;,&quot;camera&quot;:&quot;&quot;,&quot;caption&quot;:&quot;&quot;,&quot;created_timestamp&quot;:&quot;0&quot;,&quot;copyright&quot;:&quot;&quot;,&quot;focal_length&quot;:&quot;0&quot;,&quot;iso&quot;:&quot;0&quot;,&quot;shutter_speed&quot;:&quot;0&quot;,&quot;title&quot;:&quot;&quot;,&quot;orientation&quot;:&quot;0&quot;}\" data-image-title=\"MOSTLY-TRUE\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/01\/MOSTLY-TRUE.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/01\/MOSTLY-TRUE.png?resize=132%2C55\" alt=\"\" class=\"wp-image-10464\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#0fdc05\"><strong>Hukunci: Yawanci Gaskiya ne. <\/strong>An umurci cibiyoyin tsaro ne da su bai wa ma\u2019aikatansu damar sanya hijabi a lokacin aiki, amma gwamnati ba ta tilasta musu ba.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Cikakken Bayani<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A duk lokacin da ake magana a kan batun tilasta sanya hijab, yana daukar hankalin al\u2019ummar Najeriya mai mabanbantan addini da kabilu daban daban, saboda banbancin al\u2019adu tsakanin mazauna kudanci da arewacin kasar<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A ranar Laraba 16 ga watan Afrilu wani shafin Facebook mai suna <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/share\/p\/16L6YDbXPU\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Indaranka<\/a> ya wallafa cewa gwamnatin jihar Jigawa ta bullo da wani tsarin tilasta wa jami\u2019an tsaro mata sanya hijabi.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wannan labari ya karade shafukan sada zumunta musamman Facebook kamar yadda DUBAWA ta gani a <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/share\/p\/1AWTYsiZmK\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">nan <\/a>da <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/share\/p\/18c7kLZb6e\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">nan<\/a> da kuma <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/share\/p\/15J3Hjpywu\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">nan<\/a>.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mutane da dama sun yabawa wannan matakin da wasu ke ganin gagarumin ci gaba yayin da wasu ke ganin ba wannan ne al\u2019umma ke so ba.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cWannan ba shi ne matsalar mu ba, idan za ku gyara ku gyara, ba zamu yarda da renin Hankali ba wallahi.\u201d a cewar <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/share\/p\/15J3Hjpywu\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Ahmad Ahmadiy<\/a>.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ganin yadda wannan labarin ya haifar da cece-kuce, ya sa DUBAWA yin bincike domin tabbatar da sahihancin wannan labari.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Tantancewa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta fara garzayawa a shafin Facebook na gidan gwamnatin jihar Jigawa domin duba ko ya wallafa wannan labarin da ake yadawa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mun samu wani <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/share\/p\/1B3QtcMZ7v\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">bayani<\/a> mai dauke da sa hannun Sagir Musa Ahmed, kwamishinan yada labarai da al\u2019adu na Jigawa, wanda aka yi wa taken \u201cTakaitaccen bayanin bayan taron majalisar zartarwa ta jiha da aka gudanar a ranar Litinin 1 ga Afrilu 2025\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A cewar kwamishinan, majalisar ta bayar da umarni ga kamfanonin tsaro uku da ke aiki a jihar,&nbsp; da su ba wa mata jami\u2019an tsaro damar sanya hijabi a lokacin da suke bakin aiki.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ya ce wannan shawarar ta biyo bayan rahoton da kwamitin samar da tsaro ga makarantu, asibitoci da kuma kotunan jihar ya gabatar.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cWannan na daga cikin kokarin gwamnatin jihar Jigawa na samar da yanayi mai hade da walwala ga dukkan \u2018yan kasa musamman mata, daga cikin matasa 9,969 da ke aikin samar da tsaro a wurare daban daban\u201d in ji Sagir Musa Ahmed<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Jarida <a href=\"https:\/\/punchng.com\/jigawa-approves-hijab-for-security-operatives\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Punch<\/a> da <a href=\"https:\/\/www.pulse.ng\/articles\/news\/jigawa-approves-hijab-for-female-security-officers-2025041615252906530\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Pulse<\/a> duk sun ruwaito labarin.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Na yi kokarin jin ta bakin sakataren ya\u0257a labarai na&nbsp; gwamnatin jihar Jigawa, <a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/share\/1BuFYRebPv\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Hamisu Gumel<\/a>, sai dai bai amsa sakon da na tura ba da kuma kiran waya.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>A Karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Binciken DUBAWA ya gano cewa gwamnatin ta bayar da damar san ya hijabi a lokacin aiki, amma gwamnati ba ta ce tilas ne ba kamar yadda wasu su ke zargi.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Da\u2019awa: Gwamnatin Jigawa ta tilasta wa jami\u2019an tsaro mata sanya hijab a jihar. Hukunci: Yawanci Gaskiya ne. An umurci cibiyoyin tsaro ne da su bai wa ma\u2019aikatansu damar sanya hijabi a lokacin aiki, amma gwamnati ba ta tilasta musu ba. Cikakken Bayani A duk lokacin da ake magana a kan batun tilasta sanya hijab, yana daukar hankalin al\u2019ummar Najeriya mai mabanbantan addini da kabilu daban daban, saboda banbancin al\u2019adu tsakanin mazauna kudanci da arewacin kasar A ranar Laraba 16 ga watan Afrilu wani shafin Facebook mai suna Indaranka ya wallafa cewa gwamnatin jihar Jigawa ta bullo da wani tsarin tilasta wa jami\u2019an tsaro mata sanya hijabi. Wannan labari ya karade shafukan sada zumunta musamman Facebook kamar yadda DUBAWA ta gani a nan da nan da kuma nan. Mutane da dama sun yabawa wannan matakin da wasu ke ganin gagarumin ci gaba yayin da wasu ke ganin ba wannan ne al\u2019umma ke so ba. \u201cWannan ba shi ne matsalar mu ba, idan za ku gyara ku gyara, ba zamu yarda da renin Hankali ba wallahi.\u201d a cewar Ahmad Ahmadiy. Ganin yadda wannan labarin ya haifar da cece-kuce, ya sa DUBAWA yin bincike domin tabbatar da sahihancin wannan labari. Tantancewa DUBAWA ta fara garzayawa a shafin Facebook na gidan gwamnatin jihar Jigawa domin duba ko ya wallafa wannan labarin da ake yadawa. Mun samu wani bayani mai dauke da sa hannun Sagir Musa Ahmed, kwamishinan yada labarai da al\u2019adu na Jigawa, wanda aka yi wa taken \u201cTakaitaccen bayanin bayan taron majalisar zartarwa ta jiha da aka gudanar a ranar Litinin 1 ga Afrilu 2025\u201d A cewar kwamishinan, majalisar ta bayar da umarni ga kamfanonin tsaro uku da ke aiki a jihar,&nbsp; da su ba wa mata jami\u2019an tsaro damar sanya hijabi a lokacin da suke bakin aiki. Ya ce wannan shawarar ta biyo bayan rahoton da kwamitin samar da tsaro ga makarantu, asibitoci da kuma kotunan jihar ya gabatar. \u201cWannan na daga cikin kokarin gwamnatin jihar Jigawa na samar da yanayi mai hade da walwala ga dukkan \u2018yan kasa musamman mata, daga cikin matasa 9,969 da ke aikin samar da tsaro a wurare daban daban\u201d in ji Sagir Musa Ahmed Jarida Punch da Pulse duk sun ruwaito labarin. Na yi kokarin jin ta bakin sakataren ya\u0257a labarai na&nbsp; gwamnatin jihar Jigawa, Hamisu Gumel, sai dai bai amsa sakon da na tura ba da kuma kiran waya. A Karshe Binciken DUBAWA ya gano cewa gwamnatin ta bayar da damar san ya hijabi a lokacin aiki, amma gwamnati ba ta ce tilas ne ba kamar yadda wasu su ke zargi.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":22404,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"default","_twitter_share_type":"default","_linkedin_share_type":"default","_pinterest_share_type":"default","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"default","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[4439],"class_list":["post-22403","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-5Pl","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":4439,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"ukashatu-wakili","display_name":"Ukashatu Wakili","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2025\/04\/gwamnan-Jigawa.jpg?fit=512%2C341&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/22403","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=22403"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/22403\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":22405,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/22403\/revisions\/22405"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/22404"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=22403"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=22403"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=22403"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=22403"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=22403"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}