{"id":23542,"date":"2025-07-10T11:08:23","date_gmt":"2025-07-10T10:08:23","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=23542"},"modified":"2025-07-10T11:08:25","modified_gmt":"2025-07-10T10:08:25","slug":"tantance-gaskiyar-daawar-da-aka-yi-kan-abba-kyari-halin-da-ya-ke-ciki-batun-karin-girma-da-inda-aka-kwana-a-batun-shariarsa","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/tantance-gaskiyar-daawar-da-aka-yi-kan-abba-kyari-halin-da-ya-ke-ciki-batun-karin-girma-da-inda-aka-kwana-a-batun-shariarsa\/","title":{"rendered":"Tantance gaskiyar da\u2019awar da aka yi kan Abba Kyari, halin da ya ke ciki, batun karin girma da inda aka kwana a batun shari\u2019arsa"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Da\u2019awa: Wani mai amfani da Facebook <a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/100053063330412\/posts\/1227823188996447\/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Mamman Modukur<\/a>, ranar tara ga watan Yunin 2025, ya yi da\u2019awar cewa Abba Kyari ya kai matakin mataimakin supeto Janar na \u2018yan sanda kuma yanzu ya isa ya sami karin girma zuwa sufeto Janar na \u2018Yan sanda. Mannan Modukur ya kuma yi wasu karin bayanin da ke bukatar tantancewa.<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"132\" height=\"55\" data-attachment-id=\"21052\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/liberias-finance-ministry-did-not-resubmit-the-countrys-national-budget\/false-4-2-2\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/FALSE-4-2.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"132,55\" data-comments-opened=\"1\" data-image-title=\"FALSE-4-2\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/FALSE-4-2.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/FALSE-4-2.png?resize=132%2C55\" alt=\"\" class=\"wp-image-21052\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#f41216\">Hukunci: Karya ce. Wadansu daga cikin bayanan karya ne, a yayin da wasu kuma yaudara ne kawai babu isashen hujja.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Cikakken bayani<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ranar tara ga watan Yunin 2025 , wani mai amfani da Facebook <a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/100053063330412\/posts\/1227823188996447\/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Mamman Modukur<\/a>, ranar tara ga watan Yunin 2025, ya yi da\u2019awar cewa Abba Kyari ya kai matakin mataimakin supeto Janar na \u2018yan sanda kuma yanzu ya isa ya sami karin girma zuwa sufeto Janar na \u2018Yan sanda. Mannan Modukur ya kuma yi wasu karin bayanin da ke bukatar tantancewa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Daga cikin bayanan da ya wallafa, Modukur ya kuma yi da\u2019awar cewa turjiya a cikin hukumar \u2018yan sandan na nuna cewa \u201cakwai masu ki shi sosai cikin hukumar \u2018yan sandan\u201d ana kuma zargin wadansu wadanda ba\u2019a bayyana ko su wane ne ba da kasancewa \u201cmaciya amana a hukumomin tsaron Najeriya\u201d wadanda suke kaskantar da aikin da Kyari ya yi.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mai da\u2019awar ya ce akwai wata babbar badakalar da ta hada har da kungiyar \u2018yan awaren IPOB, abun da ke nufin cewa tsauraran matakan da Kyari ya dauka kan kungiyar ne ya jawo mi shi bakin jini daga manyan hafsoshin tsaron kasar. Ya kuma kara da cewa babu sauran kararrakin da aka shigar kan Kyari har ma da cewa masu safarar kwayoyin da aka danganta su da shi ma an riga an sake su.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cBabu wata kara a kan Abba Kyari domin ko su wadanda aka kama da aikata laifukan da aka danganta da shi su ma an sake su, wato masu sayar da kwayoyin da wasu yaran shi suka kama. Kotu ta sake su fiye da shekara dayan da ya gabata. Wannan Najeriya ke nan,\u201d wani bangare na labarin ya bayyana.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Yayin da wasu suka yi wa Kyari barka dangane da karin girman da aka ce ya samu, wasu sun nuna shakkunsu ne.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Aboubakar Yousouf tambaya ya yi dangane da da\u2019awar inda ya ce \u201cAnya Abba Kyari ya sami karin girma zuwa AIG? Ke nan ya tsallake DCP da CP?\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Joseph Oyerinde kuwa kai tsaye ya kushe da\u2019awar da kiran shi labaran bogi wato \u201cFake news.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta dauki nauyin tantance gaskiyar dan dakile yaduwar bayanan da ba daidai ba masannan ganin yadda Abba Kyari mutun ne sananne sosai ga jama\u2019a.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\">Tantancewa<\/h2>\n\n\n\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Da\u2019awar farko: Abba Kyari ya kai mukamin mataimakin sufeto janar (AIG) kuma ya cancanki samun karin girma zuwa sufeto janar na \u2018yan sanda wato IGP<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"132\" height=\"55\" data-attachment-id=\"21052\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/liberias-finance-ministry-did-not-resubmit-the-countrys-national-budget\/false-4-2-2\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/FALSE-4-2.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"132,55\" data-comments-opened=\"1\" data-image-title=\"FALSE-4-2\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/FALSE-4-2.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/FALSE-4-2.png?resize=132%2C55\" alt=\"\" class=\"wp-image-21052\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#f41216\">Hukunci: Karya ce<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Abba Kyari mataimakin kwamishinan \u2018yan sanda ne wanda aka dakatar da shi ba mataimakin sufeto janar ba ne. <a href=\"https:\/\/www.channelstv.com\/2021\/08\/01\/breaking-fbi-indictment-police-commission-suspends-abba-kyari\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">A watan Agustan 2021 <\/a>aka dakatar da shi biyo bayan zarge-zargen cewa da hannunsa a wata zambar yanar gizo na kimanin dalar Amurka miliyan daya da digo daya tare da Ramon Abbas (Hushpuppi). Babu wata takardar da ta shaida cewa ya kai mukamin AIG bare ma ce ana kokarin kara masa girma zuwa IGP.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Shugaban sashen kula da manema labarai da hulda da jama\u2019a na hukumar \u2018Yan sandan, Ikechukwu Ani, a cikin wata hirar da ya yi da DUBAWA, ya karyata zargin. Ya ce, \u201cainihi ma ba\u2019a karawa mutane girma zuwa mukamin IGP; shugaban kasa ne ke zaben IGP. Da\u2019awar wai an kara mi shi girma daga DCP zuwa AIG abu ne da ba zai yiwu ba. Hukumar ce ke kula da karin girma kuma ba\u2019a kawo wannan batun a gabanmu ba. A iya sani na, hukumar ba ta sa hannu a kan wannan batun ba kuma ba wani karin girma kamar haka.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A shekarar 2024, Hukumar \u2018Yan sanda a karkashin jagorancin shugaban shi, DIG Hashimu Argungu mai ritaya, ya&nbsp; <a href=\"https:\/\/punchng.com\/psc-abolishes-special-promotion-for-police-officers-2\/?amp\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">sanar<\/a> cewa an dakatar da karin girma irin na Alfarma a Rundunar \u201cYansandan Najeriya.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Da\u2019awa na 2: Babu sauran tuhume-tuhume a kan Abba Kyari; wadanda ke zargin shi ma an sako har ma an wanke shi daga kowane irin zargi.<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"132\" height=\"55\" data-attachment-id=\"21052\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/liberias-finance-ministry-did-not-resubmit-the-countrys-national-budget\/false-4-2-2\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/FALSE-4-2.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"132,55\" data-comments-opened=\"1\" data-image-title=\"FALSE-4-2\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/FALSE-4-2.png?fit=132%2C55&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/FALSE-4-2.png?resize=132%2C55\" alt=\"\" class=\"wp-image-21052\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#f41216\">Hukunci: Karya ce<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Daga watan Afrilun 2025 Abba Kyari na fuskantar zarge-zarge da dama na aikata miyagun laifuka.&nbsp; Da shi da wasu da dama ne <a href=\"https:\/\/www.premiumtimesng.com\/news\/headlines\/787312-cocaine-scandal-court-rules-against-abba-kyari-others.html\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Kotun Tarayya a Abuja<\/a> ta umurce su da su kare kan su bisa zarginsu da ake yi da hannu wajen wani cinikin hodar ibilis mai nauyin kilogram 17.55 kilograms. Haka nan kuma ya na fuskantar <a href=\"https:\/\/www.channelstv.com\/2023\/07\/06\/updated-court-grants-abba-kyari-n50m-bail\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">tuhume-tuhumen<\/a> da ke da alala da rashin bayyana kaddarorinsu. Sakin wadanda ake zarginsu tare ba wai ya na nufin an wanke Kyari daga na shi zarge-zargen ba ne.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Da\u2019awa na 3: An wanke Abba Kyari daga duka zarge-zargen da ake masa<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"136\" height=\"59\" data-attachment-id=\"21059\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/national-elections-commission-did-not-dismiss-over-sixty-employees\/misleading-29\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/MISLEADING.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"136,59\" data-comments-opened=\"1\" data-image-title=\"MISLEADING\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/MISLEADING.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/MISLEADING.png?resize=136%2C59\" alt=\"\" class=\"wp-image-21059\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#7f7e07\">Hukunci: Yaudara ce.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ofishin Antoni Janar (AGF) ya fitar da shawara a watan <a href=\"https:\/\/www.vanguardngr.com\/2022\/03\/hushpuppi-agfs-office-exonerates-abba-kyari-of-money-laundering-allegation\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Maris 2022<\/a> inda ya bayyana cewa bisa hujjojin da ake da su, akwai alaka tsakanin Kyari da magudin wanke haramtattun kudade a shari\u2019ar Hushpuppi.\u00a0 <a href=\"https:\/\/www.channelstv.com\/2022\/03\/13\/i-didnt-exonerate-kyari-i-only-asked-for-further-probe-malami\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">AGF<\/a> din ya kyma fayyace cewa bai wabke Kyari daga wani zargi ba. Wannan zargin da ma a kan tuhumar da ake ma sa na wanke haramtattun kudade ne. Kyari na cigaba da fuskantar shari\u2019a kan miyagun kwayoyi da sauran laifukan da ke da alaka da wadannan zarge-zargen. DUBAWA ta tuntubi matamaikin antoni janar din na musamman kan harkokin sadarwa da hulda da jama\u2019a Kamarudeen Ogundele, ta wayar tarho dan tantance gaskiyar wannan da\u2019awar. Sai dai cewa ya yi \u201czan mayar da martani da zarar na sami karin bayani.\u201d Ko da shi ke har zuwa lokacin da muka hada wannan rahoton bai mayar da wani martani ba.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Da\u2019awa na 4: Kyari na fuskantar matsalolin shari\u2019a ne saboda kishi da irin makarkashiyar da aka yi ma sa a hukumar \u2018yansanda saboda rawar da ya taka a batun IPOB.<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"132\" height=\"56\" data-attachment-id=\"11868\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/several-claims-on-bill-gates-alleged-invasion-atikus-candidacy-fact-checked\/insufficient-evidence-1-7\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/07\/INSUFFICIENT-EVIDENCE-1.png?fit=132%2C56&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"132,56\" data-comments-opened=\"1\" data-image-title=\"INSUFFICIENT-EVIDENCE-1\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/07\/INSUFFICIENT-EVIDENCE-1.png?fit=132%2C56&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/07\/INSUFFICIENT-EVIDENCE-1.png?resize=132%2C56\" alt=\"\" class=\"wp-image-11868\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#db850a\">Hukunci: Babu isasshen hujja<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wannan ra\u2019ayi ne ba zargi ba. Dakatar da tuhume-tuhumen da ake wa Kyari sun danganci binciken da Najeriya da hukumomin kasa da kasa ke yi ne ba wasu bayanann da ba su da tushe ba ko kuma wani batun kishi tsakaninsu su \u2018yan sandan.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\"><strong>Da\u2019awa na 5: Kotu ta saki duk wadanda aka kama da safarar miyagun kwayoyi a karkashin Kyari, kuma wannan na nuna gaskiyarsa.<\/strong><\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"136\" height=\"59\" data-attachment-id=\"21059\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/national-elections-commission-did-not-dismiss-over-sixty-employees\/misleading-29\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/MISLEADING.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"136,59\" data-comments-opened=\"1\" data-image-title=\"MISLEADING\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/MISLEADING.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/MISLEADING.png?resize=136%2C59\" alt=\"\" class=\"wp-image-21059\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#7f7e07\">Hukunci: Yaudara ce<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Yayin da aka yanke hukunci kan <a href=\"https:\/\/www.premiumtimesng.com\/news\/headlines\/787312-cocaine-scandal-court-rules-against-abba-kyari-others.html\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">wasu daga cikin wadanda aka kama su tare<\/a>, matakin bai wanke Kyari ba. Har yanzu ana bukatar shi ya kare kansa a shari\u2019ar da ake yi inda ake zargin shi da taba kayayyakin da aka ajiye a matsayin hujjoji ko kuma shaidar laifukan da ake zarginsu da tabkawa.\u00a0<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><strong>A Karshe<br><\/strong>Abba Kyari bai sami karin girma ba kuma ba\u2019a wanke shi daga zarge-zargen da aka yi masa ba. Rahotannin da muka gani ba su goyi bayan duk wadannan batutuwan ba.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Da\u2019awa: Wani mai amfani da Facebook Mamman Modukur, ranar tara ga watan Yunin 2025, ya yi da\u2019awar cewa Abba Kyari ya kai matakin mataimakin supeto Janar na \u2018yan sanda kuma yanzu ya isa ya sami karin girma zuwa sufeto Janar na \u2018Yan sanda. Mannan Modukur ya kuma yi wasu karin bayanin da ke bukatar tantancewa. Hukunci: Karya ce. Wadansu daga cikin bayanan karya ne, a yayin da wasu kuma yaudara ne kawai babu isashen hujja. Cikakken bayani Ranar tara ga watan Yunin 2025 , wani mai amfani da Facebook Mamman Modukur, ranar tara ga watan Yunin 2025, ya yi da\u2019awar cewa Abba Kyari ya kai matakin mataimakin supeto Janar na \u2018yan sanda kuma yanzu ya isa ya sami karin girma zuwa sufeto Janar na \u2018Yan sanda. Mannan Modukur ya kuma yi wasu karin bayanin da ke bukatar tantancewa. Daga cikin bayanan da ya wallafa, Modukur ya kuma yi da\u2019awar cewa turjiya a cikin hukumar \u2018yan sandan na nuna cewa \u201cakwai masu ki shi sosai cikin hukumar \u2018yan sandan\u201d ana kuma zargin wadansu wadanda ba\u2019a bayyana ko su wane ne ba da kasancewa \u201cmaciya amana a hukumomin tsaron Najeriya\u201d wadanda suke kaskantar da aikin da Kyari ya yi. Mai da\u2019awar ya ce akwai wata babbar badakalar da ta hada har da kungiyar \u2018yan awaren IPOB, abun da ke nufin cewa tsauraran matakan da Kyari ya dauka kan kungiyar ne ya jawo mi shi bakin jini daga manyan hafsoshin tsaron kasar. Ya kuma kara da cewa babu sauran kararrakin da aka shigar kan Kyari har ma da cewa masu safarar kwayoyin da aka danganta su da shi ma an riga an sake su. \u201cBabu wata kara a kan Abba Kyari domin ko su wadanda aka kama da aikata laifukan da aka danganta da shi su ma an sake su, wato masu sayar da kwayoyin da wasu yaran shi suka kama. Kotu ta sake su fiye da shekara dayan da ya gabata. Wannan Najeriya ke nan,\u201d wani bangare na labarin ya bayyana. Yayin da wasu suka yi wa Kyari barka dangane da karin girman da aka ce ya samu, wasu sun nuna shakkunsu ne. Aboubakar Yousouf tambaya ya yi dangane da da\u2019awar inda ya ce \u201cAnya Abba Kyari ya sami karin girma zuwa AIG? Ke nan ya tsallake DCP da CP?\u201d Joseph Oyerinde kuwa kai tsaye ya kushe da\u2019awar da kiran shi labaran bogi wato \u201cFake news.\u201d DUBAWA ta dauki nauyin tantance gaskiyar dan dakile yaduwar bayanan da ba daidai ba masannan ganin yadda Abba Kyari mutun ne sananne sosai ga jama\u2019a. Tantancewa Da\u2019awar farko: Abba Kyari ya kai mukamin mataimakin sufeto janar (AIG) kuma ya cancanki samun karin girma zuwa sufeto janar na \u2018yan sanda wato IGP Hukunci: Karya ce Abba Kyari mataimakin kwamishinan \u2018yan sanda ne wanda aka dakatar da shi ba mataimakin sufeto janar ba ne. A watan Agustan 2021 aka dakatar da shi biyo bayan zarge-zargen cewa da hannunsa a wata zambar yanar gizo na kimanin dalar Amurka miliyan daya da digo daya tare da Ramon Abbas (Hushpuppi). Babu wata takardar da ta shaida cewa ya kai mukamin AIG bare ma ce ana kokarin kara masa girma zuwa IGP.&nbsp; Shugaban sashen kula da manema labarai da hulda da jama\u2019a na hukumar \u2018Yan sandan, Ikechukwu Ani, a cikin wata hirar da ya yi da DUBAWA, ya karyata zargin. Ya ce, \u201cainihi ma ba\u2019a karawa mutane girma zuwa mukamin IGP; shugaban kasa ne ke zaben IGP. Da\u2019awar wai an kara mi shi girma daga DCP zuwa AIG abu ne da ba zai yiwu ba. Hukumar ce ke kula da karin girma kuma ba\u2019a kawo wannan batun a gabanmu ba. A iya sani na, hukumar ba ta sa hannu a kan wannan batun ba kuma ba wani karin girma kamar haka.\u201d A shekarar 2024, Hukumar \u2018Yan sanda a karkashin jagorancin shugaban shi, DIG Hashimu Argungu mai ritaya, ya&nbsp; sanar cewa an dakatar da karin girma irin na Alfarma a Rundunar \u201cYansandan Najeriya. Da\u2019awa na 2: Babu sauran tuhume-tuhume a kan Abba Kyari; wadanda ke zargin shi ma an sako har ma an wanke shi daga kowane irin zargi. Hukunci: Karya ce Daga watan Afrilun 2025 Abba Kyari na fuskantar zarge-zarge da dama na aikata miyagun laifuka.&nbsp; Da shi da wasu da dama ne Kotun Tarayya a Abuja ta umurce su da su kare kan su bisa zarginsu da ake yi da hannu wajen wani cinikin hodar ibilis mai nauyin kilogram 17.55 kilograms. Haka nan kuma ya na fuskantar tuhume-tuhumen da ke da alala da rashin bayyana kaddarorinsu. Sakin wadanda ake zarginsu tare ba wai ya na nufin an wanke Kyari daga na shi zarge-zargen ba ne. Da\u2019awa na 3: An wanke Abba Kyari daga duka zarge-zargen da ake masa Hukunci: Yaudara ce.&nbsp; Ofishin Antoni Janar (AGF) ya fitar da shawara a watan Maris 2022 inda ya bayyana cewa bisa hujjojin da ake da su, akwai alaka tsakanin Kyari da magudin wanke haramtattun kudade a shari\u2019ar Hushpuppi.\u00a0 AGF din ya kyma fayyace cewa bai wabke Kyari daga wani zargi ba. Wannan zargin da ma a kan tuhumar da ake ma sa na wanke haramtattun kudade ne. Kyari na cigaba da fuskantar shari\u2019a kan miyagun kwayoyi da sauran laifukan da ke da alaka da wadannan zarge-zargen. DUBAWA ta tuntubi matamaikin antoni janar din na musamman kan harkokin sadarwa da hulda da jama\u2019a Kamarudeen Ogundele, ta wayar tarho dan tantance gaskiyar wannan da\u2019awar. Sai dai cewa ya yi \u201czan mayar da martani da zarar na sami karin bayani.\u201d Ko da shi ke har zuwa lokacin da muka hada wannan rahoton bai mayar da wani martani ba. Da\u2019awa na 4: Kyari na fuskantar matsalolin shari\u2019a ne saboda kishi da irin makarkashiyar da aka yi ma sa a hukumar \u2018yansanda saboda rawar da ya taka a batun IPOB. Hukunci: Babu isasshen hujja Wannan ra\u2019ayi ne ba zargi ba. Dakatar da tuhume-tuhumen da ake wa Kyari sun danganci binciken da Najeriya da hukumomin kasa da kasa ke yi ne ba wasu bayanann da ba su da tushe ba ko kuma wani batun kishi tsakaninsu su \u2018yan sandan.&nbsp;<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":23383,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"default","_twitter_share_type":"default","_linkedin_share_type":"default","_pinterest_share_type":"default","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"default","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[4087],"class_list":["post-23542","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-67I","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":4087,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"juliet-buna","display_name":"Juliet Buna","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2025\/06\/Aba-Kayari.jpg?fit=300%2C168&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/23542","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=23542"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/23542\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":23543,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/23542\/revisions\/23543"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/23383"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=23542"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=23542"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=23542"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=23542"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=23542"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}