{"id":23602,"date":"2025-07-16T01:16:45","date_gmt":"2025-07-16T00:16:45","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=23602"},"modified":"2025-07-16T01:16:48","modified_gmt":"2025-07-16T00:16:48","slug":"ba-hotunan-zuwan-gawar-buhari-a-najeriya-ne-ba-hoton-janaizar-sarkin-awujale-na-ijebuland-ne","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/ba-hotunan-zuwan-gawar-buhari-a-najeriya-ne-ba-hoton-janaizar-sarkin-awujale-na-ijebuland-ne\/","title":{"rendered":"Ba hotunan zuwan gawar Buhari a Najeriya ne ba &#8211; hoton jana\u2019izar Sarkin Awujale na Ijebuland ne"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\"><strong>Da\u2019awa<\/strong>: Wasu hotunan da wani <a href=\"http:\/\/archive.today\/UtrGc\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">mai amfani Facebook<\/a> sun nuna gawar da ke cikin akwati, tare da ikirarin cewa gawar tsohon shugaban kasa Buhari ce.<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"136\" height=\"59\" data-attachment-id=\"21059\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/national-elections-commission-did-not-dismiss-over-sixty-employees\/misleading-29\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/MISLEADING.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"136,59\" data-comments-opened=\"1\" data-image-meta=\"{&quot;aperture&quot;:&quot;0&quot;,&quot;credit&quot;:&quot;&quot;,&quot;camera&quot;:&quot;&quot;,&quot;caption&quot;:&quot;&quot;,&quot;created_timestamp&quot;:&quot;0&quot;,&quot;copyright&quot;:&quot;&quot;,&quot;focal_length&quot;:&quot;0&quot;,&quot;iso&quot;:&quot;0&quot;,&quot;shutter_speed&quot;:&quot;0&quot;,&quot;title&quot;:&quot;&quot;,&quot;orientation&quot;:&quot;0&quot;}\" data-image-title=\"MISLEADING\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/MISLEADING.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/MISLEADING.png?resize=136%2C59\" alt=\"\" class=\"wp-image-21059\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#7f7e07\"><strong>Hukunci<\/strong>: <strong>Yaudara ce<\/strong>. Hotunan da ke yawo ba daga dawowar gawar Buhari ba ne, an \u0257auki hoton ne daga jana\u2019izar Awujale na Ijebuland, wanda ya rasu a watan Yuli 2025.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><strong>Cikakken Bayani<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A ranar Lahadi, 13 ga Yuli, 2025, tsohon shugaban \u0199asa Muhammadu Buhari ya rasu a wani asibiti a birnin London, kamar yadda fadar shugaban \u0199asa da iyalansa suka tabbatar.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Yayin da ake jiran dawowa da gawarsa domin gudanar da jana\u2019izarsa a gidansa da ke Daura, wasu hotuna suka fara yawo a kafafen sada zumunta.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wasu daga cikinsu sun nuna wani babban akwatin gawa da akayi dafifi da manyan mutane ciki har da Yemi Osinbajo, tsohon mataimakin shugaban \u0199asa, da Aliko Dangote, \u0257an kasuwa sananne da kuma wasu gwamnonin Najeriya.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">An \u0257ora taken cewa \u201cGawar Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ta Isa Jihar Katsina\u201d Wannan ya janyo ce-ce-ku-ce da rikicewar fahimta a tsakanin masu amfani da kafafen sada zumunta, in da wasu ke cewa ba gawar shi ba ce wasu kuma na yi masa addu\u2019a<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Hotunan wanda wani Shafin <a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/profile.php?id=61551129121875\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Nigeria Post<\/a> ya <a href=\"http:\/\/archive.today\/UtrGc\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">wallafa<\/a> a ranar 15 ga Yuli, 2025, an yada shi sau 92 cikin sa\u2019o\u2019i biyar, yayin da aka yi sharhi akansa kusan 50.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Akan wannan ne DUBAWA ta yi bincike domin tabbatar da asalin wadannan hotunan da kuma inda suka fito.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><strong>Tantancewa<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta saka hotunan a cikin shafin nema na Goodle wanda ya nuna cewa ba gawar Buhari ce ba.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Binciken da DUBAWA ta yi ya nuna cewa hoton an \u0257auke shi ne a birnin Ijebu Ode, Jihar Ogun, yayin da ake gudanar da jana\u2019izar Awujale na Ijebuland, Oba Sikiru Adetona.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">An wallafa hoton a shafin Instagram na gwamnan jihar Lagos Babajide Sanwo Olu (@<a href=\"https:\/\/www.instagram.com\/jidesanwoolu\/?hl=en\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>jidesanwoolu<\/strong><\/a>) da kuma shafukan jaridu da dama, inda suka bayyana a fili cewa wannan hoto daga jana\u2019izar Awujale ne.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Hakama, hotunan da ake yadawa ba su nuna alamar filin jirgin saman jihar Katsina ba, wanda aka tabbatar cewa a can ne Buhari ya sauka. A maimakon haka, hoton yana nuna masallachi da gine-gine da alamomin da ba na filin jirgin ba.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A halin da ake ciki, <a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/share\/p\/1HeWtAxTLy\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">sanarwar<\/a> fadar shugaban \u0199asa ta ce Shugaba Bola Tinubu ne ya kar\u0253i gawar Buhari a Katsina, kuma tuni aka binne shi.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><strong>A Karshe<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Hotunan da ake yadawa cewa yana nuna zuwan gawar tsohon shugaban \u0199asa Muhammadu Buhari daga London zuwa Najeriya, an \u0257auke su ne daga jana\u2019izar Awujale na Ijebuland, kuma babu Shugaba Tinubu a cikin hoton.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Da\u2019awa: Wasu hotunan da wani mai amfani Facebook sun nuna gawar da ke cikin akwati, tare da ikirarin cewa gawar tsohon shugaban kasa Buhari ce. Hukunci: Yaudara ce. Hotunan da ke yawo ba daga dawowar gawar Buhari ba ne, an \u0257auki hoton ne daga jana\u2019izar Awujale na Ijebuland, wanda ya rasu a watan Yuli 2025.&nbsp; Cikakken Bayani A ranar Lahadi, 13 ga Yuli, 2025, tsohon shugaban \u0199asa Muhammadu Buhari ya rasu a wani asibiti a birnin London, kamar yadda fadar shugaban \u0199asa da iyalansa suka tabbatar. Yayin da ake jiran dawowa da gawarsa domin gudanar da jana\u2019izarsa a gidansa da ke Daura, wasu hotuna suka fara yawo a kafafen sada zumunta.&nbsp; Wasu daga cikinsu sun nuna wani babban akwatin gawa da akayi dafifi da manyan mutane ciki har da Yemi Osinbajo, tsohon mataimakin shugaban \u0199asa, da Aliko Dangote, \u0257an kasuwa sananne da kuma wasu gwamnonin Najeriya. An \u0257ora taken cewa \u201cGawar Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ta Isa Jihar Katsina\u201d Wannan ya janyo ce-ce-ku-ce da rikicewar fahimta a tsakanin masu amfani da kafafen sada zumunta, in da wasu ke cewa ba gawar shi ba ce wasu kuma na yi masa addu\u2019a Hotunan wanda wani Shafin Nigeria Post ya wallafa a ranar 15 ga Yuli, 2025, an yada shi sau 92 cikin sa\u2019o\u2019i biyar, yayin da aka yi sharhi akansa kusan 50. Akan wannan ne DUBAWA ta yi bincike domin tabbatar da asalin wadannan hotunan da kuma inda suka fito. Tantancewa DUBAWA ta saka hotunan a cikin shafin nema na Goodle wanda ya nuna cewa ba gawar Buhari ce ba. Binciken da DUBAWA ta yi ya nuna cewa hoton an \u0257auke shi ne a birnin Ijebu Ode, Jihar Ogun, yayin da ake gudanar da jana\u2019izar Awujale na Ijebuland, Oba Sikiru Adetona. An wallafa hoton a shafin Instagram na gwamnan jihar Lagos Babajide Sanwo Olu (@jidesanwoolu) da kuma shafukan jaridu da dama, inda suka bayyana a fili cewa wannan hoto daga jana\u2019izar Awujale ne. Hakama, hotunan da ake yadawa ba su nuna alamar filin jirgin saman jihar Katsina ba, wanda aka tabbatar cewa a can ne Buhari ya sauka. A maimakon haka, hoton yana nuna masallachi da gine-gine da alamomin da ba na filin jirgin ba. A halin da ake ciki, sanarwar fadar shugaban \u0199asa ta ce Shugaba Bola Tinubu ne ya kar\u0253i gawar Buhari a Katsina, kuma tuni aka binne shi. A Karshe Hotunan da ake yadawa cewa yana nuna zuwan gawar tsohon shugaban \u0199asa Muhammadu Buhari daga London zuwa Najeriya, an \u0257auke su ne daga jana\u2019izar Awujale na Ijebuland, kuma babu Shugaba Tinubu a cikin hoton.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":23603,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"default","_twitter_share_type":"default","_linkedin_share_type":"default","_pinterest_share_type":"default","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"default","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[4439],"class_list":["post-23602","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-68G","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":4439,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"ukashatu-wakili","display_name":"Ukashatu Wakili","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2025\/07\/Buhari-pix.jpg?fit=512%2C256&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/23602","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=23602"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/23602\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":23604,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/23602\/revisions\/23604"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/23603"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=23602"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=23602"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=23602"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=23602"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=23602"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}