{"id":25957,"date":"2025-11-16T05:56:23","date_gmt":"2025-11-16T04:56:23","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=25957"},"modified":"2025-11-16T05:56:26","modified_gmt":"2025-11-16T04:56:26","slug":"yaudara-ce-yan-taadda-ba-su-cire-kan-shugaban-kungiyar-kiristocin-can-a-jihar-adamawa-ba","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/yaudara-ce-yan-taadda-ba-su-cire-kan-shugaban-kungiyar-kiristocin-can-a-jihar-adamawa-ba\/","title":{"rendered":"Yaudara ce! \u2018Yan ta\u2019adda ba su cire kan shugaban kungiyar kiristocin CAN a jihar Adamawa ba"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Da\u2019awa: Wani mai mafani da shafin Facebook na\u00a0 <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/reel\/1356030549496863\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>da&#8217;awar<\/strong><\/a> wasu \u2018yan ta\u2019addar da ake zargi Fulani ne sun cire kan shugaban kungiyar kiristocin Najeriya na CAN a jihar Adamawa.\u00a0\u00a0<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"136\" height=\"59\" data-attachment-id=\"24138\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/misleading-victor-boniface-did-not-complete-e15m-transfer-to-al-nassr\/misleading-4-7\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2025\/08\/MISLEADING-4.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"136,59\" data-comments-opened=\"1\" data-image-title=\"MISLEADING-4\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2025\/08\/MISLEADING-4.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2025\/08\/MISLEADING-4.png?resize=136%2C59\" alt=\"\" class=\"wp-image-24138\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#7f7e07\">Hukunci: Yaudara ce. Rahotannin da mu ka samu sun nuna cewa bidiyon da aka yo amfani da shi wajen da\u2019awar tsoho ne tunda tun a shekarar 2020 aka yi amfani da shi. Bacin haka ma, kafofin yada labarai masu nagarta sun rawaito cewa shugaban kungiyar CAN din ya na raye a cikin koshin lafiya.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<h1 class=\"wp-block-heading\"><strong>Cikakken bayani<\/strong><\/h1>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A \u2018yan kawanakin da suka gabata al\u2019umma ta yi ta <a href=\"https:\/\/x.com\/search?q=%23Christian%20genocide&amp;src=typed_query\"><strong>koke-koke<\/strong><\/a> kan abin da aka kira \u201ckisan kare dangin da ake wa kiristoci,\u201d tare da zargin cewa da hannun gwamnatin tarayya ma wajen a ciki. Wani ya ja hankalin kasa da kasa har ma shugaban kasar Amurka Donalad Trumo ya ayyana Najeriya a matsayin \u201c<a href=\"https:\/\/abcnews.go.com\/Politics\/us-designates-nigeria-country-concern-after-trump-threat\/story?id=127148133\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>Kasar da ake dauka mai matukar damuwa<\/strong><\/a>.\u201d&nbsp;&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bisa la\u2019akari da haka ne, wani mai amfani da shafin Facebook, <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/search\/top\/?q=Adamawa%20CAN%20Chairman%20beheaded%20by%20Terrorists\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>Ochoms TV<\/strong><\/a>, ya wallafa wani bidiyo wnada ya yi mafari daga gidan talibijin Television Continental (TVC) wanda ke nuna cewa wai wasu \u2018yan ta\u2019adda sun fille kan shugaban kungiyar CAN na jihar Adamawa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cLabari da dumi-dumi!\u201d \u2018Yan ta\u2019adda sun fille kan shugaban kungiyar kiristoci na Kan a jihar Adamawan Najeriya,\u201d Mawallafin Bya rubuta.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wasu da\u2019awowin su ma masu kama da wannan sun bulla a shafin na&nbsp; Facebook <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/reel\/1584705145886584\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>a nan<\/strong><\/a> da <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/reel\/1584705145886584\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>nan<\/strong><\/a>, da kuma&nbsp; <a href=\"https:\/\/x.com\/uceey97\/status\/1987067869494911008\"><strong>wannan<\/strong><\/a> a shafin X.&nbsp;&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ranar Lahadi tara ga watan Nuwamban 2025, mutane 19 su ka latsa alamar like da tsokaci uku sa\u2019annan an raba sau 28.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Duk da cewa wani shi ma mai amfani da shafin ya bayyana cewa \u2018yan sandan jihar Adamawa sun karyata labarain, wasu sun cigaba da nuna takaicinsu.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bisa la\u2019akari da sarkakiyar da irin wannan batun ke da shi musamman yayin da ake wannan mahawara ta kisan kare dangin kiristoci a Najeriya, DUBAWA ta ga cewa ya dace ta tantance sahihancin labarin dan kada ya kai ga wata matsala.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Tantancewa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta fara binciken ne da yin amfani da mahimman kalmomi dangane da sare kan shugaban kungiyar CAN na jihar Adamawa da kuma labarin da tsahar TVC ta wallafa a kan batun. Muna da wani <a href=\"https:\/\/www.youtube.com\/watch?v=YbWb_xGlbzE\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>bidiyon TVC<\/strong><\/a> mai kama da wanda mai da\u2019awar ya wallafa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A shekarar 2020 aka wallafa wannan bidiyon a shafin YouTube, inda a lokacin shugaban kungiyar CAN reshen Adamawa, Steven Manza, ya sanar cewa kungiyar Boko Haram ta cire kan Lawan Andimi, shugaban kungiyar CAN a karamar hukumar Michika da ke jihar ta Adamawan.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cBishop Steven Dami Manza ya yi bayanin cewa, \u2018yan ta\u2019addar wadanda daga farko suka bukaci fam miliyan biyu, sun ki karbar tayin naira miliyan 50 din da aka yi tayin ba su sa\u2019annan suka kashe shi, kamar yadda hoton ya yi karin bayani.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A waje guda kuma sakamakon wannan da\u2019awar da ke cewa an cire kan shugaban kungiyar CAN resehn Adamawa, jaridar <a href=\"https:\/\/guardian.ng\/news\/nigeria\/metro\/yowican-debunks-false-report-on-alleged-beheading-of-adamawa-can-chairman\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>The Guardian<\/strong><\/a> ta yi labarin cewa reshen matasa na kungiyar CAN wadda aka fi sani da YOWICAN ta karyata wannan zargin.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Shugaban kungiyar, Gabriel Shall, ya bayyana hakan cikin wata sanarwar da ya sanywa hannu inda ya ce da\u2019awar \u201cbaki dayanta karya ce.\u201d Ya ce babu wani abu makamancin haka da ya faru a \u2018yan kwanakin nan, duk da cewa a can baya, a shekarar 2020, \u2018yan ta\u2019adda sun kama sun kuma kashe shugaban kungiyar CAN a karamar hukumar Michika, Lawan Andimi.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Haka nan ita ma jaridar, <a href=\"https:\/\/thenationonlineng.net\/adamawa-can-chairman-not-beheaded-police-can\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>The Nation<\/strong><\/a> ta yi rahoton cewa rundunar \u2018yan sandan Adama da ita kanta Kungiyar ta CAN ta karyata labarin wanda ya shuhura a yanar gizo dangane da zargin kisar shugaban na CAN. Kafar yada labaran ta ce \u2018yan sanda da CAN duk sun ce shugaban kungiyar a Adamawa, Joel Manzo ya na raye kuma a cikin koshin lafiya.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>A Karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wannan da\u2019awar yaudara ce kawar. Rahotanni sun nuna cewa a shekarar 2020 ne aka fara dora wannan bidiyon a shafin yanar gizo. Shugaban kungiyar na CAN a jihar Adamawa yanzu yana raye, ba abin da ya same shi.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Da\u2019awa: Wani mai mafani da shafin Facebook na\u00a0 da&#8217;awar wasu \u2018yan ta\u2019addar da ake zargi Fulani ne sun cire kan shugaban kungiyar kiristocin Najeriya na CAN a jihar Adamawa.\u00a0\u00a0 Hukunci: Yaudara ce. Rahotannin da mu ka samu sun nuna cewa bidiyon da aka yo amfani da shi wajen da\u2019awar tsoho ne tunda tun a shekarar 2020 aka yi amfani da shi. Bacin haka ma, kafofin yada labarai masu nagarta sun rawaito cewa shugaban kungiyar CAN din ya na raye a cikin koshin lafiya.&nbsp; Cikakken bayani A \u2018yan kawanakin da suka gabata al\u2019umma ta yi ta koke-koke kan abin da aka kira \u201ckisan kare dangin da ake wa kiristoci,\u201d tare da zargin cewa da hannun gwamnatin tarayya ma wajen a ciki. Wani ya ja hankalin kasa da kasa har ma shugaban kasar Amurka Donalad Trumo ya ayyana Najeriya a matsayin \u201cKasar da ake dauka mai matukar damuwa.\u201d&nbsp;&nbsp; Bisa la\u2019akari da haka ne, wani mai amfani da shafin Facebook, Ochoms TV, ya wallafa wani bidiyo wnada ya yi mafari daga gidan talibijin Television Continental (TVC) wanda ke nuna cewa wai wasu \u2018yan ta\u2019adda sun fille kan shugaban kungiyar CAN na jihar Adamawa. \u201cLabari da dumi-dumi!\u201d \u2018Yan ta\u2019adda sun fille kan shugaban kungiyar kiristoci na Kan a jihar Adamawan Najeriya,\u201d Mawallafin Bya rubuta. Wasu da\u2019awowin su ma masu kama da wannan sun bulla a shafin na&nbsp; Facebook a nan da nan, da kuma&nbsp; wannan a shafin X.&nbsp;&nbsp; Ranar Lahadi tara ga watan Nuwamban 2025, mutane 19 su ka latsa alamar like da tsokaci uku sa\u2019annan an raba sau 28. Duk da cewa wani shi ma mai amfani da shafin ya bayyana cewa \u2018yan sandan jihar Adamawa sun karyata labarain, wasu sun cigaba da nuna takaicinsu. Bisa la\u2019akari da sarkakiyar da irin wannan batun ke da shi musamman yayin da ake wannan mahawara ta kisan kare dangin kiristoci a Najeriya, DUBAWA ta ga cewa ya dace ta tantance sahihancin labarin dan kada ya kai ga wata matsala. Tantancewa DUBAWA ta fara binciken ne da yin amfani da mahimman kalmomi dangane da sare kan shugaban kungiyar CAN na jihar Adamawa da kuma labarin da tsahar TVC ta wallafa a kan batun. Muna da wani bidiyon TVC mai kama da wanda mai da\u2019awar ya wallafa. A shekarar 2020 aka wallafa wannan bidiyon a shafin YouTube, inda a lokacin shugaban kungiyar CAN reshen Adamawa, Steven Manza, ya sanar cewa kungiyar Boko Haram ta cire kan Lawan Andimi, shugaban kungiyar CAN a karamar hukumar Michika da ke jihar ta Adamawan. \u201cBishop Steven Dami Manza ya yi bayanin cewa, \u2018yan ta\u2019addar wadanda daga farko suka bukaci fam miliyan biyu, sun ki karbar tayin naira miliyan 50 din da aka yi tayin ba su sa\u2019annan suka kashe shi, kamar yadda hoton ya yi karin bayani. A waje guda kuma sakamakon wannan da\u2019awar da ke cewa an cire kan shugaban kungiyar CAN resehn Adamawa, jaridar The Guardian ta yi labarin cewa reshen matasa na kungiyar CAN wadda aka fi sani da YOWICAN ta karyata wannan zargin. Shugaban kungiyar, Gabriel Shall, ya bayyana hakan cikin wata sanarwar da ya sanywa hannu inda ya ce da\u2019awar \u201cbaki dayanta karya ce.\u201d Ya ce babu wani abu makamancin haka da ya faru a \u2018yan kwanakin nan, duk da cewa a can baya, a shekarar 2020, \u2018yan ta\u2019adda sun kama sun kuma kashe shugaban kungiyar CAN a karamar hukumar Michika, Lawan Andimi. Haka nan ita ma jaridar, The Nation ta yi rahoton cewa rundunar \u2018yan sandan Adama da ita kanta Kungiyar ta CAN ta karyata labarin wanda ya shuhura a yanar gizo dangane da zargin kisar shugaban na CAN. Kafar yada labaran ta ce \u2018yan sanda da CAN duk sun ce shugaban kungiyar a Adamawa, Joel Manzo ya na raye kuma a cikin koshin lafiya. A Karshe Wannan da\u2019awar yaudara ce kawar. Rahotanni sun nuna cewa a shekarar 2020 ne aka fara dora wannan bidiyon a shafin yanar gizo. Shugaban kungiyar na CAN a jihar Adamawa yanzu yana raye, ba abin da ya same shi.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":25892,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"default","_twitter_share_type":"default","_linkedin_share_type":"default","_pinterest_share_type":"default","_linkedin_share_type_page":"default","_instagram_share_type":"default","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[3699],"class_list":["post-25957","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-6KF","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":3699,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"cole-praise","display_name":"Cole Praise","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/7934b84f51e2c1f4c1e77cce93c223ac97cc2da29198aa9141fd944b0407bb2d?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2025\/11\/image-36.png?fit=317%2C273&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/25957","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=25957"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/25957\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":25958,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/25957\/revisions\/25958"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/25892"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=25957"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=25957"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=25957"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=25957"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=25957"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}