{"id":27090,"date":"2026-01-06T10:08:24","date_gmt":"2026-01-06T09:08:24","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=27090"},"modified":"2026-01-06T10:08:27","modified_gmt":"2026-01-06T09:08:27","slug":"bidiyon-fulani-na-wasa-da-wani-makamin-da-amurka-ta-harbo-a-jihar-sokoto-ne","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/bidiyon-fulani-na-wasa-da-wani-makamin-da-amurka-ta-harbo-a-jihar-sokoto-ne\/","title":{"rendered":"Bidiyon Fulani na wasa da wani makamin da Amurka ta harbo, a jihar Sokoto ne?"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\"><strong>Da\u2019awa:<\/strong> Bidiyo ya nuna wasu Fulani na wasa da wani makami ko sassan makami da Amurka ta harbo a jihar Sokoto.<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"136\" height=\"59\" data-attachment-id=\"24138\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/misleading-victor-boniface-did-not-complete-e15m-transfer-to-al-nassr\/misleading-4-7\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2025\/08\/MISLEADING-4.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"136,59\" data-comments-opened=\"1\" data-image-title=\"MISLEADING-4\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2025\/08\/MISLEADING-4.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2025\/08\/MISLEADING-4.png?resize=136%2C59\" alt=\"\" class=\"wp-image-24138\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#7f7e07\"><strong>Hukunci:<\/strong> Yaudara Ce. Bidiyon ba daga Sokoto yake ba, kuma shaidu sun nuna cewa sojojin Nijeriya sun kwashe tarkacen da aka samu a wurin da lamarin ya faru.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Cikakken bayani<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A \u2018yan kwanakin nan, wani <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/reel\/1546473663088820\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">bidiyo<\/a> (<a href=\"https:\/\/archive.is\/1BX7E\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">an adana a nan<\/a>)ya kara yawo a kafafen sada zumunta, musamman Facebook da WhatsApp, inda ake da\u2019awar cewa wasu Fulani ne ke wasa da wani makami ko tarkacen makami da ake cewa Amurka ta harbo a jihar Sokoto.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Masu yada bidiyon na kokarin hada shi da batun harin da Amurka ta kawo a Najeriya inda ta ce ta jefa makamai akan \u01b4an ta\u2019addan ISIS a yankin arewacin kasar.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bidiyon da ake yadawa bai bayyana fili ko alamar wuri ba da ke nuna jihar Sokoto ne kai tsaye. Abin da ake gani a bidiyon shi ne wasu mutane suna wasa da wasu karafan abubuwa da ake ikirarin sassan makami ne.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Zuwa ranar Litinin, an kalli bidiyo sau 13,000, inda ak ya\u0257a shi sau 77.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Saboda ya\u0257uwar bidiyon da kuma yadda mutane da dama suka aminta da bidiyon, DUBAWA ta bincika wannan batu domin tantance sahihancinsa.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Tantancewa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Rahotanni sun tabbatar da cewa <a href=\"https:\/\/www.dw.com\/ha\/amurka-ta-kai-hari-kan-yan-taadda-a-najeriya\/a-75307704\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Amurka ta kai hare-hare<\/a> kan maboyar \u01b4an ta\u2019adda a Nijeriya, kamar yadda Shugaba Donald Trump ya sanar a shafinsa na sada zumunta.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Duk da cewa harin ya sauka a kan \u01b4an ta\u2019adda a yankin karamar hukumar Tangaza da ke jihar Sokoto, to sai dai kuma harin da aka kai garin Jabo da ke \u0199aramar hukumar Tambuwal ya sauka ne a wani fili da ke bayan wani asibiti da ke \u0199auyen na Jabo.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A cikin bidiyon da aka ya\u0257a babu wata kalma ko bayani da ke nuna inda aka \u0257auke shi, sai dai kamar yadda <a href=\"https:\/\/www.bbc.com\/hausa\/articles\/cx23vgnwdlwo\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">BBC Hausa<\/a> ta ruwaito, yankin Jabo ne kawai ake jama\u2019a ke iya zuwa su gani yayin da yankin Tangaza ya ke cikin da ha\u0257ari.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Domin tantance wannan da\u2019awa, lokacin da wasu \u2018yan jarida suka kai ziyara zuwa daya daga cikin yankunan da ake ikirarin cewa lamarin ya faru a jihar Sokoto, sun tattauna da mazauna yankin, da wasu da suka ce sun shaida abin da ya faru a lokacin.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bayanan da aka tattara sun nuna cewa, bayan wani lamari da ya shafi wasu tarkace da suka fado daga sama a yankin, dakarun Sojin Nijeriya da ke aikin tsaro a garin Jabo na karamar hukumar Tambuwal sun gaggauta kai dauki.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Shaidu daga mazauna yankin sun tabbatar da cewa sojoji sun killace wurin nan take, sannan suka kwashe duk wasu abubuwa da ake ganin suna da alaka da lamarin.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Binciken DUBAWA ya kuma gano cewa wannan bidiyon ba AI ta kirkire shi ba, kamar yadda manhajar Hive AI ta tabbatar.<\/p>\n\n\n\n<figure class=\"wp-block-image size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" fetchpriority=\"high\" decoding=\"async\" width=\"638\" height=\"550\" data-attachment-id=\"27091\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/bidiyon-fulani-na-wasa-da-wani-makamin-da-amurka-ta-harbo-a-jihar-sokoto-ne\/image-1019\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2026\/01\/image-9.png?fit=638%2C550&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"638,550\" data-comments-opened=\"1\" data-image-title=\"image\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2026\/01\/image-9.png?fit=638%2C550&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2026\/01\/image-9.png?resize=638%2C550\" alt=\"\" class=\"wp-image-27091\" title=\"\" srcset=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2026\/01\/image-9.png?w=638&amp;ssl=1 638w, https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2026\/01\/image-9.png?resize=300%2C259&amp;ssl=1 300w\" sizes=\"(max-width: 638px) 100vw, 638px\" \/><\/figure>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><em>Sakamakon binciken bidiyon a manhajar Hive<\/em><\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Duk da cewa ba a tabbatar da takamaiman inda aka dauki bidiyon ba, babu wata hujja da ke danganta shi da jihar Sokoto ko da\u2019awar da ake yi a kai.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>A Karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta tabbatar da cewa da\u2019awar cewa bidiyon ya nuna wasu Fulani na wasa da makamin da Amurka ta harbo&nbsp; ba a Sokoto ba ne.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Da\u2019awa: Bidiyo ya nuna wasu Fulani na wasa da wani makami ko sassan makami da Amurka ta harbo a jihar Sokoto. Hukunci: Yaudara Ce. Bidiyon ba daga Sokoto yake ba, kuma shaidu sun nuna cewa sojojin Nijeriya sun kwashe tarkacen da aka samu a wurin da lamarin ya faru. Cikakken bayani A \u2018yan kwanakin nan, wani bidiyo (an adana a nan)ya kara yawo a kafafen sada zumunta, musamman Facebook da WhatsApp, inda ake da\u2019awar cewa wasu Fulani ne ke wasa da wani makami ko tarkacen makami da ake cewa Amurka ta harbo a jihar Sokoto. Masu yada bidiyon na kokarin hada shi da batun harin da Amurka ta kawo a Najeriya inda ta ce ta jefa makamai akan \u01b4an ta\u2019addan ISIS a yankin arewacin kasar. Bidiyon da ake yadawa bai bayyana fili ko alamar wuri ba da ke nuna jihar Sokoto ne kai tsaye. Abin da ake gani a bidiyon shi ne wasu mutane suna wasa da wasu karafan abubuwa da ake ikirarin sassan makami ne.&nbsp; Zuwa ranar Litinin, an kalli bidiyo sau 13,000, inda ak ya\u0257a shi sau 77. Saboda ya\u0257uwar bidiyon da kuma yadda mutane da dama suka aminta da bidiyon, DUBAWA ta bincika wannan batu domin tantance sahihancinsa. Tantancewa Rahotanni sun tabbatar da cewa Amurka ta kai hare-hare kan maboyar \u01b4an ta\u2019adda a Nijeriya, kamar yadda Shugaba Donald Trump ya sanar a shafinsa na sada zumunta.&nbsp; Duk da cewa harin ya sauka a kan \u01b4an ta\u2019adda a yankin karamar hukumar Tangaza da ke jihar Sokoto, to sai dai kuma harin da aka kai garin Jabo da ke \u0199aramar hukumar Tambuwal ya sauka ne a wani fili da ke bayan wani asibiti da ke \u0199auyen na Jabo. A cikin bidiyon da aka ya\u0257a babu wata kalma ko bayani da ke nuna inda aka \u0257auke shi, sai dai kamar yadda BBC Hausa ta ruwaito, yankin Jabo ne kawai ake jama\u2019a ke iya zuwa su gani yayin da yankin Tangaza ya ke cikin da ha\u0257ari. Domin tantance wannan da\u2019awa, lokacin da wasu \u2018yan jarida suka kai ziyara zuwa daya daga cikin yankunan da ake ikirarin cewa lamarin ya faru a jihar Sokoto, sun tattauna da mazauna yankin, da wasu da suka ce sun shaida abin da ya faru a lokacin. Bayanan da aka tattara sun nuna cewa, bayan wani lamari da ya shafi wasu tarkace da suka fado daga sama a yankin, dakarun Sojin Nijeriya da ke aikin tsaro a garin Jabo na karamar hukumar Tambuwal sun gaggauta kai dauki.&nbsp; Shaidu daga mazauna yankin sun tabbatar da cewa sojoji sun killace wurin nan take, sannan suka kwashe duk wasu abubuwa da ake ganin suna da alaka da lamarin. Binciken DUBAWA ya kuma gano cewa wannan bidiyon ba AI ta kirkire shi ba, kamar yadda manhajar Hive AI ta tabbatar. Sakamakon binciken bidiyon a manhajar Hive Duk da cewa ba a tabbatar da takamaiman inda aka dauki bidiyon ba, babu wata hujja da ke danganta shi da jihar Sokoto ko da\u2019awar da ake yi a kai. A Karshe DUBAWA ta tabbatar da cewa da\u2019awar cewa bidiyon ya nuna wasu Fulani na wasa da makamin da Amurka ta harbo&nbsp; ba a Sokoto ba ne.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":27092,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"default","_twitter_share_type":"default","_linkedin_share_type":"default","_pinterest_share_type":"default","_linkedin_share_type_page":"default","_instagram_share_type":"default","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[4439],"class_list":["post-27090","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-72W","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":4439,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"ukashatu-wakili","display_name":"Ukashatu Wakili","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2026\/01\/Ba-Sokoto-ba-ne.jpg?fit=512%2C340&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/27090","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=27090"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/27090\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":27093,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/27090\/revisions\/27093"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/27092"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=27090"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=27090"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=27090"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=27090"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=27090"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}