{"id":27336,"date":"2026-01-18T08:04:21","date_gmt":"2026-01-18T07:04:21","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=27336"},"modified":"2026-01-18T08:04:25","modified_gmt":"2026-01-18T07:04:25","slug":"gaskiya-ne-dala-%c9%97aya-ta-kai-sama-da-miliyan-%c9%97aya-a-ku%c9%97in-iran","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/gaskiya-ne-dala-%c9%97aya-ta-kai-sama-da-miliyan-%c9%97aya-a-ku%c9%97in-iran\/","title":{"rendered":"Gaskiya ne: Dala \u0257aya ta kai sama da miliyan \u0257aya a ku\u0257in Iran"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\"><strong>Da\u2019awa<\/strong>: Wani mai amfani da Facebook ya yi <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/share\/p\/1ED1YueUD6\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">ikirarin<\/a> cewa dala \u0257aya kacal ($1) ta kai sama da miliyan \u0257aya (IRR 1,137,500) a ku\u0257in Rial na \u0199asar Iran.<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"135\" height=\"57\" data-attachment-id=\"20095\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/live-fact-check-dubawa-nfc-monitor-mis-disinformation-on-edo-governorship-election\/true-1-1-2\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/09\/TRUE-1-1.png?fit=135%2C57&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"135,57\" data-comments-opened=\"1\" data-image-meta=\"{&quot;aperture&quot;:&quot;0&quot;,&quot;credit&quot;:&quot;&quot;,&quot;camera&quot;:&quot;&quot;,&quot;caption&quot;:&quot;&quot;,&quot;created_timestamp&quot;:&quot;0&quot;,&quot;copyright&quot;:&quot;&quot;,&quot;focal_length&quot;:&quot;0&quot;,&quot;iso&quot;:&quot;0&quot;,&quot;shutter_speed&quot;:&quot;0&quot;,&quot;title&quot;:&quot;&quot;,&quot;orientation&quot;:&quot;0&quot;}\" data-image-title=\"TRUE-1-1\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/09\/TRUE-1-1.png?fit=135%2C57&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2024\/09\/TRUE-1-1.png?resize=135%2C57\" alt=\"\" class=\"wp-image-20095\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#0aa403\"><strong>Hukunci<\/strong>: Gaskiya ce. DUBAWA ta gano cewa ku\u0257in Iran (Rial) ya yi mummunar faduwa sakamakon takunkuman \u0199asashen waje, dur\u0199ushewar tattalin arziki, da hauhawar farashi.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Cikakken Bayani<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A \u2019yan kwanakin nan, kasar Iran ta sake fuskantar <a href=\"https:\/\/www.theguardian.com\/world\/2026\/jan\/14\/iran-protests-what-we-know-so-far-about-the-the-spiralling-anti-government-protests\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">zanga-zanga<\/a> a wasu sassa na \u0199asar, sakamakon matsin tattalin arziki, hauhawar farashi, da kuma rashin jin da\u0257in al\u2019umma kan yadda gwamnati ke tafiyar da lamurra.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A daidai wannan lokaci bayanai daban-daban na ci gaba da yawo a kafafen sada zumunta na Nijeriya, musamman a Facebook da WhatsApp, inda ake kwatanta halin tattalin arzikin Iran da na Nijeriya.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Daga cikin wadannan bayanai akwai ikirarin da ke cewa dala \u0257aya ta kai sama da miliyan \u0257aya a ku\u0257in Rial na Iran, lamarin da wasu ke amfani da shi wajen jaddada cewa duk da matsalolin Nijeriya, har yanzu Naira na da daraja fiye da ku\u0257in Iran.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wani mai amfani da Facebook, <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/Uthmankhan11\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Uthman Khan<\/a> ya wallafa sakon da ke cewa (<a href=\"https:\/\/archive.is\/CcLEw\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">an adana a nan<\/a>) dala \u0257aya ($1) ta kai IRR 1,137,500 a Iran.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Zuwa ranar 15 ga watan Janairu, 2025, wallafar ta samu martani 354 (reactions) da sharhi 58, inda ta jawo ce-ce-ku-ce tsakanin masu amfani da kafar.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Daga cikin masu tsokaci, Maryam Shehu Musa ta ce: \u201cHar gwara Naira kenan fa.\u201d Sai dai wani mai suna Salim Ahmed ya \u0199alubalanci ikirarin yana cewa: \u201cSam wannan zancen ba haka yake ba.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Duba da yadda irin wannan bayani ke iya yaudarar jama\u2019a ko haifar da fahimta mara tushe game da tattalin arzikin \u0199asashe, musamman a lokacin da ake fama da tashin hankali da rikice-rikicen siyasa, DUBAWA ta gudanar da bincike domin tantance sahihancin ikirarin.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Tantancewa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta duba bayanai daga manyan shafukan bayanan ku\u0257a\u0257en duniya da ke sa ido kan darajar ku\u0257a\u0257en \u0199asashe.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A cewar bayanan <a href=\"https:\/\/bonbast.com\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Bonbast<\/a>, wani shafin Iran da ke bibiyar kasuwar canjin ku\u0257i ta waje, dala \u0257aya a kasuwar \u2018black market\u2019 ta kai fiye da IRR 1,100,000 a farkon 2025.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Haka kuma, shafin <a href=\"https:\/\/www.xe.com\/currency\/irr-iranian-rial\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">XE Currency Converter<\/a> ya nuna cewa darajar Rial na Iran na ci gaba da raguwa sosai idan aka kwatanta da dala, kodayake gwamnati na da farashi daban na hukuma wanda ba ya aiki a zahiri a kasuwa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Rahotanni daga kamfanin dillancin labarai na <a href=\"https:\/\/www.reuters.com\/world\/middle-east\/iran-currency-plunges-record-low-2024\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Reuters<\/a> sun bayyana cewa Rial na Iran ya rasa darajarsa zuwa matakin da ba a ta\u0253a gani ba, sakamakon tsananin hauhawar farashi da takunkuman tattalin arziki.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bugu da \u0199ari, <a href=\"https:\/\/www.aljazeera.com\/economy\/2024\/iran-currency-crisis\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Al Jazeera<\/a> ta ruwaito cewa darajar Rial ta karye sosai a kasuwar \u2018open market\u2019, inda mutane ke musayar ku\u0257i a farashi mafi muni fiye da na gwamnati.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Me ya sa ku\u0257in Iran ba ya da daraja?<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u0198asar Iran ta shafe shekaru da dama tana fuskantar takunkuman tattalin arziki daga Amurka da \u0199awayenta, musamman tun bayan janyewar Amurka daga yarjejeniyar nukiliyar Iran a 2018.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wannan ya rage yawan ku\u0257in waje da Iran ke samu, ya kuma jefa ku\u0257inta cikin mummunan koma baya.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Rahotanni sun bayyana cewa Iran na fama da:<\/p>\n\n\n\n<ul class=\"wp-block-list\">\n<li>Hauhawar farashi sama da kashi 40%<\/li>\n\n\n\n<li>\u0198arancin ku\u0257in waje<\/li>\n\n\n\n<li>Hana fitar da \u0257anyen mai a kasuwa<\/li>\n\n\n\n<li>Rashin zuba jari daga \u0199asashen waje<\/li>\n<\/ul>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wadannan dalilai sun ha\u0257u wajen rushe darajar Rial, har ta kai matsayin da ake bu\u0199atar fiye da miliyan \u0257aya na Rial don sayen dala \u0257aya a wasu lokuta.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>A Karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ikirarin da ke cewa dala \u0257aya ($1) ta kai IRR 1,137,500 a ku\u0257in Iran gaskiya ce.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Da\u2019awa: Wani mai amfani da Facebook ya yi ikirarin cewa dala \u0257aya kacal ($1) ta kai sama da miliyan \u0257aya (IRR 1,137,500) a ku\u0257in Rial na \u0199asar Iran. Hukunci: Gaskiya ce. DUBAWA ta gano cewa ku\u0257in Iran (Rial) ya yi mummunar faduwa sakamakon takunkuman \u0199asashen waje, dur\u0199ushewar tattalin arziki, da hauhawar farashi. Cikakken Bayani A \u2019yan kwanakin nan, kasar Iran ta sake fuskantar zanga-zanga a wasu sassa na \u0199asar, sakamakon matsin tattalin arziki, hauhawar farashi, da kuma rashin jin da\u0257in al\u2019umma kan yadda gwamnati ke tafiyar da lamurra.&nbsp; A daidai wannan lokaci bayanai daban-daban na ci gaba da yawo a kafafen sada zumunta na Nijeriya, musamman a Facebook da WhatsApp, inda ake kwatanta halin tattalin arzikin Iran da na Nijeriya.&nbsp; Daga cikin wadannan bayanai akwai ikirarin da ke cewa dala \u0257aya ta kai sama da miliyan \u0257aya a ku\u0257in Rial na Iran, lamarin da wasu ke amfani da shi wajen jaddada cewa duk da matsalolin Nijeriya, har yanzu Naira na da daraja fiye da ku\u0257in Iran. Wani mai amfani da Facebook, Uthman Khan ya wallafa sakon da ke cewa (an adana a nan) dala \u0257aya ($1) ta kai IRR 1,137,500 a Iran.&nbsp; Zuwa ranar 15 ga watan Janairu, 2025, wallafar ta samu martani 354 (reactions) da sharhi 58, inda ta jawo ce-ce-ku-ce tsakanin masu amfani da kafar. Daga cikin masu tsokaci, Maryam Shehu Musa ta ce: \u201cHar gwara Naira kenan fa.\u201d Sai dai wani mai suna Salim Ahmed ya \u0199alubalanci ikirarin yana cewa: \u201cSam wannan zancen ba haka yake ba.\u201d Duba da yadda irin wannan bayani ke iya yaudarar jama\u2019a ko haifar da fahimta mara tushe game da tattalin arzikin \u0199asashe, musamman a lokacin da ake fama da tashin hankali da rikice-rikicen siyasa, DUBAWA ta gudanar da bincike domin tantance sahihancin ikirarin. Tantancewa DUBAWA ta duba bayanai daga manyan shafukan bayanan ku\u0257a\u0257en duniya da ke sa ido kan darajar ku\u0257a\u0257en \u0199asashe. A cewar bayanan Bonbast, wani shafin Iran da ke bibiyar kasuwar canjin ku\u0257i ta waje, dala \u0257aya a kasuwar \u2018black market\u2019 ta kai fiye da IRR 1,100,000 a farkon 2025. Haka kuma, shafin XE Currency Converter ya nuna cewa darajar Rial na Iran na ci gaba da raguwa sosai idan aka kwatanta da dala, kodayake gwamnati na da farashi daban na hukuma wanda ba ya aiki a zahiri a kasuwa. Rahotanni daga kamfanin dillancin labarai na Reuters sun bayyana cewa Rial na Iran ya rasa darajarsa zuwa matakin da ba a ta\u0253a gani ba, sakamakon tsananin hauhawar farashi da takunkuman tattalin arziki. Bugu da \u0199ari, Al Jazeera ta ruwaito cewa darajar Rial ta karye sosai a kasuwar \u2018open market\u2019, inda mutane ke musayar ku\u0257i a farashi mafi muni fiye da na gwamnati. Me ya sa ku\u0257in Iran ba ya da daraja? \u0198asar Iran ta shafe shekaru da dama tana fuskantar takunkuman tattalin arziki daga Amurka da \u0199awayenta, musamman tun bayan janyewar Amurka daga yarjejeniyar nukiliyar Iran a 2018.&nbsp; Wannan ya rage yawan ku\u0257in waje da Iran ke samu, ya kuma jefa ku\u0257inta cikin mummunan koma baya. Rahotanni sun bayyana cewa Iran na fama da: Wadannan dalilai sun ha\u0257u wajen rushe darajar Rial, har ta kai matsayin da ake bu\u0199atar fiye da miliyan \u0257aya na Rial don sayen dala \u0257aya a wasu lokuta. A Karshe Ikirarin da ke cewa dala \u0257aya ($1) ta kai IRR 1,137,500 a ku\u0257in Iran gaskiya ce.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":27340,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"default","_twitter_share_type":"default","_linkedin_share_type":"default","_pinterest_share_type":"default","_linkedin_share_type_page":"default","_instagram_share_type":"default","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[4439],"class_list":["post-27336","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-76U","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":4439,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"ukashatu-wakili","display_name":"Ukashatu Wakili","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2026\/01\/iran.jpg?fit=512%2C288&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/27336","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=27336"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/27336\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":27341,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/27336\/revisions\/27341"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/27340"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=27336"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=27336"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=27336"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=27336"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=27336"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}