{"id":28012,"date":"2026-03-01T04:38:19","date_gmt":"2026-03-01T03:38:19","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=28012"},"modified":"2026-03-01T04:38:21","modified_gmt":"2026-03-01T03:38:21","slug":"https-dubawa-org-wp-admin-post-phppost28012action","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/https-dubawa-org-wp-admin-post-phppost28012action\/","title":{"rendered":"Zargin biyan miliyan N60 ku\u0257in fansa da aka ya\u0257a an ciro ne a wani shirin BBC daga 2022"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\"><strong>Da\u2019awa<\/strong>: Wani mai amfani da X ya yi <a href=\"https:\/\/x.com\/OurFavOnlineDoc\/status\/2026424292548980955\">i\u0199irarin<\/a> cewa \u2018yan ta\u2019adda sun tabbatar sun kar\u0253i Naira miliyan 60 daga gwamnatin Najeriya, duk da cewa gwamnatin ta musanta biyan fansa.<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"136\" height=\"59\" data-attachment-id=\"24138\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/misleading-victor-boniface-did-not-complete-e15m-transfer-to-al-nassr\/misleading-4-7\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2025\/08\/MISLEADING-4.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"136,59\" data-comments-opened=\"1\" data-image-title=\"MISLEADING-4\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2025\/08\/MISLEADING-4.png?fit=136%2C59&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2025\/08\/MISLEADING-4.png?resize=136%2C59\" alt=\"\" class=\"wp-image-24138\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#7f7e07\"><strong>Hukunci<\/strong>: Yaudara ce. Binciken DUBAWA ya gano cewa wannan i\u0199irari ya karkata ne kan wani tsohon bidiyo daga shirin BBC na shekarar 2022.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Cikakken Bayani<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wani i\u0199irari da ke yawo a shafin X da Facebook (an adana shi a <a href=\"https:\/\/archive.is\/b6Qlj\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">nan<\/a>) na cewa \u2018yan ta\u2019adda sun tabbatar da kar\u0253ar Naira miliyan 60 daga gwamnatin Najeriya, lamarin da ya saba da ikirarin Gwamnatin Tarayya cewa ba ta ta\u0253a biyan fansa ga Boko Haram ko wasu kungiyoyin masu dauke da makamai ba.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wannan zargi ya samu kar\u0253uwa bayan wani shahararren mai amfani da X, OurFaveOnlineDoc (<a href=\"https:\/\/x.com\/OurFavOnlineDoc\">@OurFavOnlineDoc<\/a>), ya mayar da martani kan wani <a href=\"https:\/\/dailytrust.com\/breaking-we-didnt-pay-any-ransom-to-boko-haram-fg-breaks-silence\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">rahoto <\/a>inda Gwamnatin Tarayya ta musanta biyan fansa domin a saki wa\u0257anda aka sace.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cGwamnati ta biya mu Naira miliyan 60 domin mu saki \u2018yan matan; mun yi amfani da ku\u0257in muka sayi bindigogi,\u201d mai amfani da X ya ambato wani \u0257an ta\u2019adda na cewa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ana ganin cewa wannan zargi ya biyo bayan wani <a href=\"https:\/\/www.africanews.com\/2026\/02\/23\/nigeria-paid-boko-haram-ransom-for-kidnapped-pupils-afp-investigation\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">binciken<\/a> kamfanin dillancin labarai na AFP wanda ya yi i\u0199irarin cewa an biya biliyoyin naira a matsayin fansa domin a saki yara har 230 da ma\u2019aikata da aka sace daga wata makarantar Katolika a Jihar Neja.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Yayin da muhawarar ta \u0199ara \u0199amari, an wallafa irin wannan i\u0199irari a Facebook (<a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/nationnigerianews\/posts\/pfbid0hehMkj5yMay8yZvUnGQaF5cfSV6qjwSF5Pn2FY1FhvCi3rcqCjFap6pyZrFz5G9pl\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">nan<\/a> da <a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/share\/v\/1HU4EUoFFw\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">nan<\/a>), inda wasu shafukan yanar gizo da jaridu suka \u0199ara <a href=\"https:\/\/web.archive.org\/web\/20260226103033\/https:\/\/www.ripplesnigeria.com\/bandit-leader-counters-nigerian-govt-says-n60m-paid-for-release-of-abducted-school-kids-video\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">ya\u0257a<\/a> zargin.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Zuwa ranar Juma\u2019a, 27 ga Fabrairu, 2026, sakon ya samu sake wallafawa 5,417, tsokaci 214, da kuma alamar so 9,815.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wannan ya sa wani mai amfani da X, Nwoji AlgoTrader (<a href=\"https:\/\/x.com\/i\/status\/2026601567114453134\">@H2Wealth365<\/a>), ya yi sharhi cewa, \u201cYayin da kafafen yada labarai ke cewa an biya biliyoyin naira ga \u2018yan ta\u2019adda, ainihin masu garkuwar sun ce an biya su Naira miliyan 60.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wani kuma, Onyekachukwu Aduaka (<a href=\"https:\/\/x.com\/i\/status\/2026902847938322700\">@AduakaO1999<\/a>), ya jaddada wannan ra\u2019ayi, yana cewa gwamnati na \u201ctallafa musu ta kaikaice.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Saboda muhimmancin wannan zargi, DUBAWA ta gudanar da bincike.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Tantancewa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta yi amfani da shafin binciken hoto na Google Reverse Image Search ta hanyar cire wasu hotuna daga bidiyon da ke yawo a X.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Binciken ya nuna cewa bidiyon ya samo asali ne daga wani <a href=\"https:\/\/www.youtube.com\/watch?v=g-fPEHUqhyA\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">shirin<\/a> bincike na kafar ya\u0257a labarai ta \u0199asar Burtaniya, BBC Africa Eye mai taken \u201cThe Bandit Warlords of Zamfara.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">An fitar da shirin a hukumance ranar 25 ga Yuli, 2022, inda ya yi zurfin bincike kan matsalar \u2018yan bindiga a arewa maso yammacin Najeriya. Shirin ya kunshi tattaunawa da shugabannin \u2018yan bindiga, masu shiga tsakani, wadanda abin ya shafa, da jami\u2019an gwamnati na yankin.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta gano ainihin sashen bidiyon da ake ya\u0257awa. Ana iya samun gajeren bidiyon a minti 38 da sakan 5 cikin shirin mai tsawon mintuna 50.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A cikin bidiyon, an nuna wani mutum sanye da riga shu\u0257i tare da rufe fuska, yana magana kan ku\u0257in fansa da harkar satar mutane.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Binciken karin kalmomi da nazarin shirin <a href=\"https:\/\/dailytrust.com\/the-bandit-warlords-of-zamfara\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">ya nuna<\/a> cewa Naira miliyan 60 da aka ambata a bidiyon na da alaka da sace \u2018yan makarantar sakandaren gwamnati ta mata ta Jangebe a Jihar Zamfara a shekarar 2021, lokacin mulkin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A cikin shirin na BBC, dan bindigar da aka rufe fuskarsa ya yi bayani kan yarjejeniyar biyan fansa, inda ya ambaci Naira miliyan 60 dangane da sace \u01b4an matan a baya.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A lokacin sace \u2018yan matan Jangebe a 2021, gwamnan Jihar Zamfara na lokacin ya <a href=\"https:\/\/www.premiumtimesng.com\/news\/top-news\/446277-repentant-bandits-negotiated-release-of-jangebe-schoolgirls-no-ransom-paid-zamfara-governor.html?tztc=1\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">musanta<\/a> cewa an biya fansa.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>A Karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bidiyon da ake ya\u0257awa ba sabon ba ne, kuma ba shi da alaka da sace mutanen a Jihar Neja da rahoton AFP ya ambata. Saboda haka, wannan i\u0199irari yaudara ce.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Da\u2019awa: Wani mai amfani da X ya yi i\u0199irarin cewa \u2018yan ta\u2019adda sun tabbatar sun kar\u0253i Naira miliyan 60 daga gwamnatin Najeriya, duk da cewa gwamnatin ta musanta biyan fansa. Hukunci: Yaudara ce. Binciken DUBAWA ya gano cewa wannan i\u0199irari ya karkata ne kan wani tsohon bidiyo daga shirin BBC na shekarar 2022. Cikakken Bayani Wani i\u0199irari da ke yawo a shafin X da Facebook (an adana shi a nan) na cewa \u2018yan ta\u2019adda sun tabbatar da kar\u0253ar Naira miliyan 60 daga gwamnatin Najeriya, lamarin da ya saba da ikirarin Gwamnatin Tarayya cewa ba ta ta\u0253a biyan fansa ga Boko Haram ko wasu kungiyoyin masu dauke da makamai ba. Wannan zargi ya samu kar\u0253uwa bayan wani shahararren mai amfani da X, OurFaveOnlineDoc (@OurFavOnlineDoc), ya mayar da martani kan wani rahoto inda Gwamnatin Tarayya ta musanta biyan fansa domin a saki wa\u0257anda aka sace. \u201cGwamnati ta biya mu Naira miliyan 60 domin mu saki \u2018yan matan; mun yi amfani da ku\u0257in muka sayi bindigogi,\u201d mai amfani da X ya ambato wani \u0257an ta\u2019adda na cewa. Ana ganin cewa wannan zargi ya biyo bayan wani binciken kamfanin dillancin labarai na AFP wanda ya yi i\u0199irarin cewa an biya biliyoyin naira a matsayin fansa domin a saki yara har 230 da ma\u2019aikata da aka sace daga wata makarantar Katolika a Jihar Neja. Yayin da muhawarar ta \u0199ara \u0199amari, an wallafa irin wannan i\u0199irari a Facebook (nan da nan), inda wasu shafukan yanar gizo da jaridu suka \u0199ara ya\u0257a zargin. Zuwa ranar Juma\u2019a, 27 ga Fabrairu, 2026, sakon ya samu sake wallafawa 5,417, tsokaci 214, da kuma alamar so 9,815. Wannan ya sa wani mai amfani da X, Nwoji AlgoTrader (@H2Wealth365), ya yi sharhi cewa, \u201cYayin da kafafen yada labarai ke cewa an biya biliyoyin naira ga \u2018yan ta\u2019adda, ainihin masu garkuwar sun ce an biya su Naira miliyan 60.\u201d Wani kuma, Onyekachukwu Aduaka (@AduakaO1999), ya jaddada wannan ra\u2019ayi, yana cewa gwamnati na \u201ctallafa musu ta kaikaice.\u201d Saboda muhimmancin wannan zargi, DUBAWA ta gudanar da bincike. Tantancewa DUBAWA ta yi amfani da shafin binciken hoto na Google Reverse Image Search ta hanyar cire wasu hotuna daga bidiyon da ke yawo a X. Binciken ya nuna cewa bidiyon ya samo asali ne daga wani shirin bincike na kafar ya\u0257a labarai ta \u0199asar Burtaniya, BBC Africa Eye mai taken \u201cThe Bandit Warlords of Zamfara.\u201d An fitar da shirin a hukumance ranar 25 ga Yuli, 2022, inda ya yi zurfin bincike kan matsalar \u2018yan bindiga a arewa maso yammacin Najeriya. Shirin ya kunshi tattaunawa da shugabannin \u2018yan bindiga, masu shiga tsakani, wadanda abin ya shafa, da jami\u2019an gwamnati na yankin. DUBAWA ta gano ainihin sashen bidiyon da ake ya\u0257awa. Ana iya samun gajeren bidiyon a minti 38 da sakan 5 cikin shirin mai tsawon mintuna 50. A cikin bidiyon, an nuna wani mutum sanye da riga shu\u0257i tare da rufe fuska, yana magana kan ku\u0257in fansa da harkar satar mutane. Binciken karin kalmomi da nazarin shirin ya nuna cewa Naira miliyan 60 da aka ambata a bidiyon na da alaka da sace \u2018yan makarantar sakandaren gwamnati ta mata ta Jangebe a Jihar Zamfara a shekarar 2021, lokacin mulkin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari. A cikin shirin na BBC, dan bindigar da aka rufe fuskarsa ya yi bayani kan yarjejeniyar biyan fansa, inda ya ambaci Naira miliyan 60 dangane da sace \u01b4an matan a baya. A lokacin sace \u2018yan matan Jangebe a 2021, gwamnan Jihar Zamfara na lokacin ya musanta cewa an biya fansa. A Karshe Bidiyon da ake ya\u0257awa ba sabon ba ne, kuma ba shi da alaka da sace mutanen a Jihar Neja da rahoton AFP ya ambata. Saboda haka, wannan i\u0199irari yaudara ce.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":28013,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"","_twitter_share_type":"","_linkedin_share_type":"","_pinterest_share_type":"","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[123,3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[4439],"class_list":["post-28012","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-mainstream","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-7hO","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":4439,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"ukashatu-wakili","display_name":"Ukashatu Wakili","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2026\/03\/BBC-picture.png?fit=512%2C258&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/28012","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=28012"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/28012\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":28014,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/28012\/revisions\/28014"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/28013"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=28012"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=28012"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=28012"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=28012"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=28012"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}