{"id":28220,"date":"2026-03-16T09:23:36","date_gmt":"2026-03-16T08:23:36","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=28220"},"modified":"2026-03-16T09:23:39","modified_gmt":"2026-03-16T08:23:39","slug":"nuhu-ribadu-efcc-abuja-nigeria-financial-crimes","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/nuhu-ribadu-efcc-abuja-nigeria-financial-crimes\/","title":{"rendered":"Babu sheda Ribadu ya bayyana Tinubu da Akpabio cikin manyan masu cin hanci da rashawa"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"has-cyan-bluish-gray-background-color has-background wp-block-paragraph\">Da\u2019awa: Wani mai amfani da shafin X yayi <a href=\"https:\/\/x.com\/DrKalu_\/status\/2026025419397312705?s=20\">da\u2019awa<\/a> cewa Nuhu Ribadu ya bayyana Shugaba Bola Tinubu da Orji Kalu da Godswill Akpabio a cikin manyan masu cin hanci da rashawa guda biyar a lokacin da suke gwamnoni a 2006.<\/p>\n\n\n<div class=\"wp-block-image\">\n<figure class=\"alignright size-full\"><img data-recalc-dims=\"1\" decoding=\"async\" width=\"132\" height=\"56\" data-attachment-id=\"11868\" data-permalink=\"https:\/\/dubawa.org\/dir\/several-claims-on-bill-gates-alleged-invasion-atikus-candidacy-fact-checked\/insufficient-evidence-1-7\/\" data-orig-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/07\/INSUFFICIENT-EVIDENCE-1.png?fit=132%2C56&amp;ssl=1\" data-orig-size=\"132,56\" data-comments-opened=\"1\" data-image-meta=\"{&quot;aperture&quot;:&quot;0&quot;,&quot;credit&quot;:&quot;&quot;,&quot;camera&quot;:&quot;&quot;,&quot;caption&quot;:&quot;&quot;,&quot;created_timestamp&quot;:&quot;0&quot;,&quot;copyright&quot;:&quot;&quot;,&quot;focal_length&quot;:&quot;0&quot;,&quot;iso&quot;:&quot;0&quot;,&quot;shutter_speed&quot;:&quot;0&quot;,&quot;title&quot;:&quot;&quot;,&quot;orientation&quot;:&quot;0&quot;}\" data-image-title=\"INSUFFICIENT-EVIDENCE-1\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"\" data-large-file=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/07\/INSUFFICIENT-EVIDENCE-1.png?fit=132%2C56&amp;ssl=1\" src=\"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2022\/07\/INSUFFICIENT-EVIDENCE-1.png?resize=132%2C56\" alt=\"\" class=\"wp-image-11868\" title=\"\"><\/figure>\n<\/div>\n\n\n<ol class=\"wp-block-list\"><\/ol>\n\n\n\n<p class=\"has-background wp-block-paragraph\" style=\"background-color:#db850a\">Hukunci: Babu isassun shedu, ko da dai cewa Ribadu ya bayyana cewa 31 daga cikin 36 na gwamnoni da suke kan mulki a 2006 suna fuskantar binciken EFCC, cewa \u201cBiyar na gaba\u201d ko \u201cmafiya cin hanci\u201d wannan shine abin da ke yawo a shafukan sada zumunta.<\/p>\n\n\n\n<h1 class=\"wp-block-heading\"><strong>Cikakken Bayani<\/strong><\/h1>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A ranar 23 ga Fabrairu,2026 wani mai amfani da shafin X mai suna @DrKalu yayi <a href=\"https:\/\/x.com\/DrKalu_\/status\/2026025419397312705?s=20\"><strong>da\u2019awa<\/strong><\/a> kamar yadda za a gani a <a href=\"https:\/\/archive.ph\/jy9es\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>nan<\/strong><\/a> cewa Nuhu Ribadu tsohon shugaban hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya (EFCC) wanda kuma yanzu shine mashawarcin shugaban kasa kan harkokin tsaro ga Shugaba Tinubu ya bayyana sunayen Bola Tinubu da\u00a0Godswill\u00a0Akpabio da Orji Kalu cikin manyan masu cin hanci a gwamnoni da suka yi mulki a 2006.<br>Ya ce dukkaninsu suna rike da manyan kujerun siyasa a wannan gwamnati, duk da cewa an bayyana su da zama shugabanni mafiya cin hanci da rashawa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cA shekarar 2006 shugaban Hukumar EFCC Nuhu Ribadu&nbsp; ya bayyana a gaban majalisar dattawa inda ya bayyana sunayen gwamnoni biyar da suka fi kaurin suna a harkar cin hanci da rashawa, wadanda hukumar ta EFCC ke sanya idanu akansu Orji Kalu na jihar Abia da&nbsp; Ahmed Bola Tinubu na Lagos da Ahmed Sani Yerima, na jihar Zamfara da Godswill Akpabio na Akwa Ibom da George Akume na jihar Benue da Chimaroke Nnamani na jihar Enugu,\u201d kamar yadda mai da\u2019awar ya zayyano.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wannan wallafa ta samu martani kala-kala daga masu amfani da shafin na X inda wasu ke bayyana ci gaban da aka samu a matsayin abun a yaba.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201c Wannan tuni ne na abin kunya da ya nuna irin dolantakarmu mu mutane, wadannan mutane da shugaban yaki da cin hanci da rashawa ya zarga da zama a gaba-gaba a cin hanci da rashawa yanzu suke rike da madafun iko da kujerun majalisa, sannan wanda yayi zargin shi ke zama mai bawa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro na shugaban kasa, cin hanci da rashawa sanye da babbar riga,\u201d a cewar <a href=\"https:\/\/x.com\/jindu7\/status\/2026064274309652840?s=20\"><strong>@jindu7<\/strong><\/a>.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><a href=\"https:\/\/x.com\/StephenMat36723\/status\/2026566560945475823?s=20\"><strong>@StephenMat36723<\/strong><\/a>, shima wani mai amfani da shafin yayi nasa rubutun da cewa \u201cwadanda ke cewa Najeriya na samun jagorancin masu aikata miyagin laifuka, gaskiya suke fada, sai kuma wani ya zauna yana jiran ganin shugabanci nagari daga wadannan mutane.?\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Mun gudanar da binciken gano gaskiya kan wannan da\u2019awa ganin yadda take da sarkakiya da ma irin mutanen da ake zarga a ciki.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Tantancewa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Da farko mun lura cewa shi wannan mai amfani da shafin na X ya bayyana a jawabinsa cewa \u201cgwamnoni&nbsp; biyar ne\u201d sai kuma ya jero sunaye guda shida. Sai kuma ya bayyana sunaye 7.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A karshe alama ta nunar da cewa shi kansa hoton ya kwafo shi ne daga wani waje&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta gano cewa irin wannan da\u2019awa an yi ta a baya wacce ita ma wani mai amfani da shafin na<a href=\"https:\/\/x.com\/RealOlaudah\/status\/1763225830799364412?s=20\"><strong> X <\/strong><\/a>&nbsp;ne yayi a watan Fabrairu,2024.&nbsp;&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Me ya faru a shekarar ta 2006?<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A watan Satumba, 2006, Ribadu a matsayin shugaban EFCC yayi&nbsp; <a href=\"https:\/\/www.justice.gov\/sites\/default\/files\/eoir\/legacy\/2014\/09\/29\/icg_03282007.pdf\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>bayani ga kwamitinm majalisar dattawan Najeriya <\/strong><\/a>inda yace EFCC na gudanar da bincike kan gwamnoni 31 daga cikin 36 kan batun ya shafi cin hanci da rashawa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A wannan karo sai ya ba da misali da gwamnan Abia Kalu, yace Hukumar <a href=\"https:\/\/www.voanews.com\/a\/a-13-2006-09-28-voa34\/400086.html\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>EFCC <\/strong><\/a>ta samu shedu kansa kan batu na almundahna da sata da cin hanci da rashawa da amfani da ofis ba bisa ka\u2019ida ba da karkatar da kudaden al\u2019umma\u201d ya kara da cewa Kalu yayi amfani da sunan wani kamfani na iyalansa wajen karkatar da kudade da yawansu ya kai miliyan dubu 25 daga asusun jihar.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Sai dai kuma babu wasu bayanai da al\u2019umma suka samu da ke nuna cewa bayanai ne daga majalisar dattawan ko wata kafar yada labarai sahihiya da a hukumance ta nuna jerin sunayen \u201cgwamnoni biyar mafiya cin hanci\u201d aga sunayen kamar yadda mai da\u2019awar ya nunar.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Yayin da&nbsp; Bola Tinubu da Orji Kalu da Sani Yerima da&nbsp; George Akume da&nbsp; Chimaroke Nnamani suke zama gwamnoni ne a wancan lokaci, Akpabio, wanda shine shugaban majalisar dattawan Najeriya na yanzu ba gwamna ba ne a 2006, a wancan lokaci kwamishina ne shi a jihar Akwa Ibom karkashin mulkin Gwamna Victor Attah. Duk da cewa ya shiga neman takara a karkashin inuwar jam\u2019iyyar PDP don neman daga tutar jam\u2019iyyar ya kuma samu a 2006, ba a zabe shi ba, ba a kuma rantsar da shi ba har sai a watan Mayu, 2007.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ribadu daga baya ya janye kalaman kan Tinubu da Akume da Kalu&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A watan Fabrairu,2025 a matsayi na mashawarcin shugaban kasa kan harkokin tsaro Ribadu ta hanayar lauyansa a <a href=\"https:\/\/www.vanguardngr.com\/2025\/02\/i-never-said-tinubu-akume-kalu-were-corrupt-when-i-was-efcc-chairman-ribadu\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>hukumance yaki amincewa<\/strong><\/a>&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Cewa ya taba fadin hakan, a bayyane ko a sirrance cewa Bola Tinubu ko&nbsp; George Akume ko Orji Uzor Kalu&nbsp; \u201csune suka fi sata\u201d daga baitil malin al\u2019umma ko ya taba bayyana su a matsayin \u201cbarayi.\u201d<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ko da yake wannan bai ci karo da batun na Kalu a gaban majalisar dattawan ba a 2006, sai dai kai tsaye za a iya cewa yaci karo da fadin cewa Tinubu da Akume da Kalu sune kan gaba a fagen cin hanci da rashawa cikin gwamnonin.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ya zuwa yanzu cikin kafafafan yada labarai da suka zayyano wadannan jihohi da gwamnoninsu a cikin jerin sunayen sune kafafan yada labaran <a href=\"https:\/\/www.nairaland.com\/25014\/governor-involved\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>Nairaland<\/strong><\/a> da <a href=\"https:\/\/proshare.co\/articles\/ribadu-lists-corruption-in-high-places?menu=Market&amp;classification=Read&amp;category=General\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>Proshare<\/strong><\/a>. DUBAWA kuma ba za ta karbi wadannan cikin shedu da za ta kafa hujja da su ba a dangane da wannan labari.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>A Karshe<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Duk da cewa akwai shedu da suka nunar da labarin cewa gwamnoni 31 daga cikin 36 da suka shiga karkashin binciken EFCC, bayyana \u201cbiyar na gaba-gaba\u201d ko \u201cwadanda suka fi cin hanci\u201dzaa iya cewa bai wuce labari ba irin na kafafan sada zumuntar zaman<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Da\u2019awa: Wani mai amfani da shafin X yayi da\u2019awa cewa Nuhu Ribadu ya bayyana Shugaba Bola Tinubu da Orji Kalu da Godswill Akpabio a cikin manyan masu cin hanci da rashawa guda biyar a lokacin da suke gwamnoni a 2006. Hukunci: Babu isassun shedu, ko da dai cewa Ribadu ya bayyana cewa 31 daga cikin 36 na gwamnoni da suke kan mulki a 2006 suna fuskantar binciken EFCC, cewa \u201cBiyar na gaba\u201d ko \u201cmafiya cin hanci\u201d wannan shine abin da ke yawo a shafukan sada zumunta. Cikakken Bayani A ranar 23 ga Fabrairu,2026 wani mai amfani da shafin X mai suna @DrKalu yayi da\u2019awa kamar yadda za a gani a nan cewa Nuhu Ribadu tsohon shugaban hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya (EFCC) wanda kuma yanzu shine mashawarcin shugaban kasa kan harkokin tsaro ga Shugaba Tinubu ya bayyana sunayen Bola Tinubu da\u00a0Godswill\u00a0Akpabio da Orji Kalu cikin manyan masu cin hanci a gwamnoni da suka yi mulki a 2006.Ya ce dukkaninsu suna rike da manyan kujerun siyasa a wannan gwamnati, duk da cewa an bayyana su da zama shugabanni mafiya cin hanci da rashawa. \u201cA shekarar 2006 shugaban Hukumar EFCC Nuhu Ribadu&nbsp; ya bayyana a gaban majalisar dattawa inda ya bayyana sunayen gwamnoni biyar da suka fi kaurin suna a harkar cin hanci da rashawa, wadanda hukumar ta EFCC ke sanya idanu akansu Orji Kalu na jihar Abia da&nbsp; Ahmed Bola Tinubu na Lagos da Ahmed Sani Yerima, na jihar Zamfara da Godswill Akpabio na Akwa Ibom da George Akume na jihar Benue da Chimaroke Nnamani na jihar Enugu,\u201d kamar yadda mai da\u2019awar ya zayyano. Wannan wallafa ta samu martani kala-kala daga masu amfani da shafin na X inda wasu ke bayyana ci gaban da aka samu a matsayin abun a yaba. \u201c Wannan tuni ne na abin kunya da ya nuna irin dolantakarmu mu mutane, wadannan mutane da shugaban yaki da cin hanci da rashawa ya zarga da zama a gaba-gaba a cin hanci da rashawa yanzu suke rike da madafun iko da kujerun majalisa, sannan wanda yayi zargin shi ke zama mai bawa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro na shugaban kasa, cin hanci da rashawa sanye da babbar riga,\u201d a cewar @jindu7. @StephenMat36723, shima wani mai amfani da shafin yayi nasa rubutun da cewa \u201cwadanda ke cewa Najeriya na samun jagorancin masu aikata miyagin laifuka, gaskiya suke fada, sai kuma wani ya zauna yana jiran ganin shugabanci nagari daga wadannan mutane.?\u201d Mun gudanar da binciken gano gaskiya kan wannan da\u2019awa ganin yadda take da sarkakiya da ma irin mutanen da ake zarga a ciki. Tantancewa Da farko mun lura cewa shi wannan mai amfani da shafin na X ya bayyana a jawabinsa cewa \u201cgwamnoni&nbsp; biyar ne\u201d sai kuma ya jero sunaye guda shida. Sai kuma ya bayyana sunaye 7.&nbsp; A karshe alama ta nunar da cewa shi kansa hoton ya kwafo shi ne daga wani waje&nbsp; DUBAWA ta gano cewa irin wannan da\u2019awa an yi ta a baya wacce ita ma wani mai amfani da shafin na X &nbsp;ne yayi a watan Fabrairu,2024.&nbsp;&nbsp; Me ya faru a shekarar ta 2006? A watan Satumba, 2006, Ribadu a matsayin shugaban EFCC yayi&nbsp; bayani ga kwamitinm majalisar dattawan Najeriya inda yace EFCC na gudanar da bincike kan gwamnoni 31 daga cikin 36 kan batun ya shafi cin hanci da rashawa. A wannan karo sai ya ba da misali da gwamnan Abia Kalu, yace Hukumar EFCC ta samu shedu kansa kan batu na almundahna da sata da cin hanci da rashawa da amfani da ofis ba bisa ka\u2019ida ba da karkatar da kudaden al\u2019umma\u201d ya kara da cewa Kalu yayi amfani da sunan wani kamfani na iyalansa wajen karkatar da kudade da yawansu ya kai miliyan dubu 25 daga asusun jihar. Sai dai kuma babu wasu bayanai da al\u2019umma suka samu da ke nuna cewa bayanai ne daga majalisar dattawan ko wata kafar yada labarai sahihiya da a hukumance ta nuna jerin sunayen \u201cgwamnoni biyar mafiya cin hanci\u201d aga sunayen kamar yadda mai da\u2019awar ya nunar. Yayin da&nbsp; Bola Tinubu da Orji Kalu da Sani Yerima da&nbsp; George Akume da&nbsp; Chimaroke Nnamani suke zama gwamnoni ne a wancan lokaci, Akpabio, wanda shine shugaban majalisar dattawan Najeriya na yanzu ba gwamna ba ne a 2006, a wancan lokaci kwamishina ne shi a jihar Akwa Ibom karkashin mulkin Gwamna Victor Attah. Duk da cewa ya shiga neman takara a karkashin inuwar jam\u2019iyyar PDP don neman daga tutar jam\u2019iyyar ya kuma samu a 2006, ba a zabe shi ba, ba a kuma rantsar da shi ba har sai a watan Mayu, 2007. Ribadu daga baya ya janye kalaman kan Tinubu da Akume da Kalu&nbsp; A watan Fabrairu,2025 a matsayi na mashawarcin shugaban kasa kan harkokin tsaro Ribadu ta hanayar lauyansa a hukumance yaki amincewa&nbsp; Cewa ya taba fadin hakan, a bayyane ko a sirrance cewa Bola Tinubu ko&nbsp; George Akume ko Orji Uzor Kalu&nbsp; \u201csune suka fi sata\u201d daga baitil malin al\u2019umma ko ya taba bayyana su a matsayin \u201cbarayi.\u201d Ko da yake wannan bai ci karo da batun na Kalu a gaban majalisar dattawan ba a 2006, sai dai kai tsaye za a iya cewa yaci karo da fadin cewa Tinubu da Akume da Kalu sune kan gaba a fagen cin hanci da rashawa cikin gwamnonin.&nbsp; Ya zuwa yanzu cikin kafafafan yada labarai da suka zayyano wadannan jihohi da gwamnoninsu a cikin jerin sunayen sune kafafan yada labaran Nairaland da Proshare. DUBAWA kuma ba za ta karbi wadannan cikin shedu da za ta kafa hujja da su ba a dangane da wannan labari. A Karshe Duk da cewa akwai shedu da suka nunar da labarin cewa gwamnoni 31 daga cikin 36 da suka shiga karkashin binciken EFCC, bayyana \u201cbiyar na gaba-gaba\u201d ko \u201cwadanda suka fi cin hanci\u201dzaa iya cewa bai wuce labari ba irin na kafafan sada zumuntar zaman<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":28016,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"","_twitter_share_type":"","_linkedin_share_type":"","_pinterest_share_type":"","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[3009],"class_list":["post-28220","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-7la","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":3009,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"sunday-awosoro","display_name":"Sunday Awosoro","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2026\/03\/image.png?fit=1140%2C570&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/28220","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=28220"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/28220\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":28221,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/28220\/revisions\/28221"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/28016"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=28220"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=28220"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=28220"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=28220"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=28220"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}