{"id":28590,"date":"2026-04-11T01:02:21","date_gmt":"2026-04-11T00:02:21","guid":{"rendered":"http:\/\/dubawa.org\/dir\/?p=28590"},"modified":"2026-04-11T01:02:25","modified_gmt":"2026-04-11T00:02:25","slug":"shafin-intanet-a-amurka-na-okripeti-org-an-dakatar-da-shi-bayan-dubawa-ta-bankado-wasu-badakaloli-da-yake-aikatawa","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/shafin-intanet-a-amurka-na-okripeti-org-an-dakatar-da-shi-bayan-dubawa-ta-bankado-wasu-badakaloli-da-yake-aikatawa\/","title":{"rendered":"Shafin intanet a Amurka na Okripeti.org, an dakatar da shi bayan DUBAWA ta bankado wasu badakaloli da yake aikatawa"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Okripeti.org, wani shafin intanet a Amurka an dakatar da shi, bayan dena aikin da kamfanin (NameCheap Incorporation) ke yi masa, abin da ke zuwa bayan da DUBAWA ta fitar da rahoto da ya bankado aika-aikar wannan shafi.\u00a0<\/p>\n\n\n\n<ol class=\"wp-block-list\"><\/ol>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Rahoton da aka wallafa a ranar 13 ga Maris, 2026 ya nunar da cewa <a href=\"http:\/\/okripeti.org\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>okripeti.org<\/strong><\/a>, na lalubo bayanan \u2018yanAfurka, wannan shafin intanet da aka yi masa rijista karkashin kamfanin Namecheap Inc, na ba da dama ga hanyoyin da mazambata ke bi 18, wadanda ke ba da bayanai da suka shafi zabe a Najeriya da bayanan wasu fitattun mutane a Malawi da Ghana da Tanzaniya da Yuganda.&nbsp;<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Binciken har ila yau ya zargi wannan kafa da ke daukar nauyi ko yi wa shafin aiki cewa na ba da kariya ga masu wannan aika-aika karkashin dokar ba da kariya ta (<a href=\"https:\/\/gdpr-info.eu\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>General Data Protection Regulation<\/strong><\/a> (GDPR) saboda samar da hanya da nufin afkawa mutane da babu zargi a kansu a wadannan kasashe da aka bayyana a baya.<\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Dakatarwa<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bayan kimanin mako guda da gudanar da binciken, sashen shari\u2019a a kamfanin na NameCheap Inc. ya aikawa DUBAWA sako ta adireshin e-mail cewa shafin na <a href=\"http:\/\/okripeti.org\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>okripeti.org<\/strong><\/a>, an dakatar da shi.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cMuna sanar da cewa shafin da ake da zargi akansa an dakatar da shi, abin da ke zama wani bangare na bincike da muke gudanarwa.\u201d a cewar sakon na e-mail.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Bayan martanin na NameCheap, DUBAWA tayi yunkuri na tantance da\u2019awar dakatarwar, amma sai alamu suka nuna cewa wannan shafi ba a iya shigarsa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><img fetchpriority=\"high\" decoding=\"async\" width=\"624\" height=\"663\" src=\"blob:http:\/\/dubawa.org\/dir\/ed31ec38-be0c-47bf-bde8-08f72e0ec80e\" alt=\"US-based website, Okripeti.org, suspended after DUBAWA exposed malicious activities\" title=\"\"><\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><em>Hoton da ya nuna cewa ba a iya shiga shafin<\/em><\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Da aka zurfafa bincike ta hanyar amfani da shafukan da ake bincike kamar su <a href=\"https:\/\/urlscan.io\/result\/scan\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>Urlscan.io<\/strong><\/a> da <a href=\"https:\/\/dnschecker.org\/cname-lookup.php?query=Okripeti.org&amp;dns=google\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>DNSchecker<\/strong><\/a> da&nbsp; <a href=\"https:\/\/ldns.com\/okripeti.org?ep=cloudflare\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"><strong>DNS Lookup<\/strong><\/a>, suma dai sun nuna cewa an samu kuskure a kokarin shiga shafin, abin da ke nuna cewa shafin baya nan.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><img decoding=\"async\" width=\"624\" height=\"381\" src=\"blob:http:\/\/dubawa.org\/dir\/447fadc7-8e35-4af7-9a66-c1c5bd9d7c2a\" alt=\"US-based website, Okripeti.org, suspended after DUBAWA exposed malicious activities\" title=\"\"><\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><em>Hoto da ya nuna gaza shiga shafin bayan amfani da\u00a0 Urlscan.io\u00a0<\/em><\/p>\n\n\n\n<h2 class=\"wp-block-heading\"><strong>Sauyi a tarihin shafin da lokacin da zai dena aiki<\/strong><\/h2>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">DUBAWA ta gano cewa tarihin kafar an sake sabuntawa don jama\u2019a su gani daga kamfanin na NameCheap Incorporation ta hanyar wasu hanyoyin a intanet.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Da aka sake bincike a wadannan kafofi na WhoIs da DNS Toolbox da ICANN Lookup, un anga sabuwar rana wato ranar 16 ga Maris,2026, abin da ke nuna tasiri na abin da muka wallafa bayan kwanaki uku.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Sai dai sunan adireshin ya nunar da 16 ga Agusta,2026 a matsayin ranar da zai dena aiki abin da ke nuna cewa shafin na <a href=\"http:\/\/okripeti.org\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Okripeti.org<\/a> an \u201cdakatar da shi zuwa wani lokaci\u201d.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><img decoding=\"async\" width=\"624\" height=\"416\" src=\"blob:http:\/\/dubawa.org\/dir\/68efcdeb-6863-497b-bbc0-a782ac90e002\" alt=\"US-based website, Okripeti.org, suspended after DUBAWA exposed malicious activities\" title=\"\"> <\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><em>Hoton tarihin da ya nunar a kafofin WhoIs and DNS Toolbox\u00a0<\/em><\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ramatullahi Musliudeen, kwararriya kan ba da kariya a shafin intanet ta bayyana cewa ranar da shafi ke dena aiki da tarihinsa basa sauya ba, duk kuwa da cewa an dakatar da shi.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Tace wadanda suka yi rijistarsa \u201csun dage\u201d yadda yake aiki ba tare da sun goge shafin ba.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201dMasu yi masa rijista suke da mallaki\u201d amma an cire shi daga tsarin da duniya za ta ganshi na (DNS), abin da ke nufin ba za a iya ganin shafin na intanet ba, haka nan idan an tura masa e-mail zai koma inda ya fito, a cewar kwararriyar.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ta kara da cewa tarihin shafin zai ci gaba da kasancewa saboda wani na iya bincika a nan gaba.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Okripeti.org, wani shafin intanet a Amurka an dakatar da shi, bayan dena aikin da kamfanin (NameCheap Incorporation) ke yi masa, abin da ke zuwa bayan da DUBAWA ta fitar da rahoto da ya bankado aika-aikar wannan shafi.\u00a0 Rahoton da aka wallafa a ranar 13 ga Maris, 2026 ya nunar da cewa okripeti.org, na lalubo bayanan \u2018yanAfurka, wannan shafin intanet da aka yi masa rijista karkashin kamfanin Namecheap Inc, na ba da dama ga hanyoyin da mazambata ke bi 18, wadanda ke ba da bayanai da suka shafi zabe a Najeriya da bayanan wasu fitattun mutane a Malawi da Ghana da Tanzaniya da Yuganda.&nbsp; Binciken har ila yau ya zargi wannan kafa da ke daukar nauyi ko yi wa shafin aiki cewa na ba da kariya ga masu wannan aika-aika karkashin dokar ba da kariya ta (General Data Protection Regulation (GDPR) saboda samar da hanya da nufin afkawa mutane da babu zargi a kansu a wadannan kasashe da aka bayyana a baya. Dakatarwa Bayan kimanin mako guda da gudanar da binciken, sashen shari\u2019a a kamfanin na NameCheap Inc. ya aikawa DUBAWA sako ta adireshin e-mail cewa shafin na okripeti.org, an dakatar da shi. \u201cMuna sanar da cewa shafin da ake da zargi akansa an dakatar da shi, abin da ke zama wani bangare na bincike da muke gudanarwa.\u201d a cewar sakon na e-mail. Bayan martanin na NameCheap, DUBAWA tayi yunkuri na tantance da\u2019awar dakatarwar, amma sai alamu suka nuna cewa wannan shafi ba a iya shigarsa. Hoton da ya nuna cewa ba a iya shiga shafin Da aka zurfafa bincike ta hanyar amfani da shafukan da ake bincike kamar su Urlscan.io da DNSchecker da&nbsp; DNS Lookup, suma dai sun nuna cewa an samu kuskure a kokarin shiga shafin, abin da ke nuna cewa shafin baya nan. Hoto da ya nuna gaza shiga shafin bayan amfani da\u00a0 Urlscan.io\u00a0 Sauyi a tarihin shafin da lokacin da zai dena aiki DUBAWA ta gano cewa tarihin kafar an sake sabuntawa don jama\u2019a su gani daga kamfanin na NameCheap Incorporation ta hanyar wasu hanyoyin a intanet. Da aka sake bincike a wadannan kafofi na WhoIs da DNS Toolbox da ICANN Lookup, un anga sabuwar rana wato ranar 16 ga Maris,2026, abin da ke nuna tasiri na abin da muka wallafa bayan kwanaki uku. Sai dai sunan adireshin ya nunar da 16 ga Agusta,2026 a matsayin ranar da zai dena aiki abin da ke nuna cewa shafin na Okripeti.org an \u201cdakatar da shi zuwa wani lokaci\u201d. Hoton tarihin da ya nunar a kafofin WhoIs and DNS Toolbox\u00a0 Ramatullahi Musliudeen, kwararriya kan ba da kariya a shafin intanet ta bayyana cewa ranar da shafi ke dena aiki da tarihinsa basa sauya ba, duk kuwa da cewa an dakatar da shi. Tace wadanda suka yi rijistarsa \u201csun dage\u201d yadda yake aiki ba tare da sun goge shafin ba. \u201dMasu yi masa rijista suke da mallaki\u201d amma an cire shi daga tsarin da duniya za ta ganshi na (DNS), abin da ke nufin ba za a iya ganin shafin na intanet ba, haka nan idan an tura masa e-mail zai koma inda ya fito, a cewar kwararriyar. Ta kara da cewa tarihin shafin zai ci gaba da kasancewa saboda wani na iya bincika a nan gaba.<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":28550,"comment_status":"open","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"hannibal_claim_source":"","hannibal_source_label":"","hannibal_card_color":"blue","_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","_wpscppro_dont_share_socialmedia":false,"_wpscppro_custom_social_share_image":0,"_facebook_share_type":"","_twitter_share_type":"","_linkedin_share_type":"","_pinterest_share_type":"","_linkedin_share_type_page":"","_instagram_share_type":"","_medium_share_type":"","_threads_share_type":"","_google_business_share_type":"","_bluesky_share_type":"","_mastodon_share_type":"","_selected_social_profile":[],"_wpsp_enable_custom_social_template":false,"_wpsp_social_scheduling":{"enabled":false,"datetime":null,"platforms":[],"status":"template_only","dateOption":"today","timeOption":"now","customDays":"","customHours":"","customDate":"","customTime":"","schedulingType":"absolute"},"_wpsp_active_default_template":true},"categories":[3137,2451],"tags":[],"verdict":[],"ppma_author":[4308],"class_list":["post-28590","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-african-languages","category-hausa"],"jetpack_shortlink":"https:\/\/wp.me\/p8R6dE-7r8","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"authors":[{"term_id":4308,"user_id":0,"is_guest":1,"slug":"toheeb-babalola","display_name":"Toheeb Babalola","avatar_url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/?s=96&r=g","author_category":"","user_url":"","last_name":"","first_name":"","job_title":"","description":""}],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/i0.wp.com\/dubawa.org\/dir\/wp-content\/uploads\/2026\/04\/image-10.png?fit=1536%2C1024&ssl=1","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/28590","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=28590"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/28590\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":28591,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/28590\/revisions\/28591"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media\/28550"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=28590"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=28590"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=28590"},{"taxonomy":"verdict","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/verdict?post=28590"},{"taxonomy":"author","embeddable":true,"href":"https:\/\/dubawa.org\/dir\/wp-json\/wp\/v2\/ppma_author?post=28590"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}