Dubawa
  • About
    • Dubawa
    • Governance & Organisation
    • Team
    • Content Categories
    • Our Fact-Check Process
    • Corrections Policy
    • Publishers Correction Policy
    • Independence Policy
    • Funding
    • Terms of Use
  • Fact Checks
  • DUBAWA In-depth
    • Research
  • African Languages
    • Hausa
    • Yoruba

Fact checks

01
Fact Check

Facebook claim Liverpool’s right-back, Alexander-Arnold, becomes guardian to abandoned baby, false

Cole Praise · 237 views · Apr 28, 2025

Facebook claim Liverpool’s right-back, Alexander-Arnold, becomes guardian to abandoned baby, false
02
Economy

Bundles in Air: Are Nigerians outsmarting EFCC’s crackdown on Naira abuse? 

Sunday Awosoro · 344 views · Apr 28, 2025

Bundles in Air: Are Nigerians outsmarting EFCC’s crackdown on Naira abuse?
03
Fact Check

Viral Facebook image unconnected to recent Plateau crisis

Sunday Awosoro · 138 views · Apr 28, 2025

Viral Facebook image unconnected to recent Plateau crisis
04
Explainers

#Next-of-Kin Saga: The legal position of inheritance in Nigeria 

Mohammed Taoheed · 392 views · Apr 28, 2025

#Next-of-Kin Saga: The legal position of inheritance in Nigeria
05
Fact Check

Facebook video showing rituals involving Pope Francis, misleading 

Juliet Buna · 124 views · Apr 28, 2025

Facebook video showing rituals involving Pope Francis, misleading
06
African Languages

Zancen ganawar Sanata Wamakko da Kwankwaso da Yusuf Datti, ba gaskiya ne ba!

Ukashatu Wakili · 88 views · Apr 27, 2025

Da’awa: Rabi’u Kwankwaso na NNPP ya yi ganawar sirri da jigon APC Wamakko kan komawa jam’iyyar. Hukunci: Yaudara ce. Bincike Dubawa ya gano cewa Wamakko bai gana da Kwankwaso ba, tsohon hoto ne da aka yi 2020 ake yadawa. Cikakken Bayani Ana ci gaba da rade-radin sauya shekar madugun siyasar Kwankwasiya kuma tsohon dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar NNPP a zaben 2023, Rabi’u Musa Kwankwaso, zuwa jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya, lamarin da jam’iyyar APC ta ce abin farin ciki ne. Sai dai bangaren NNPP sun bayyana cewa jigon nasu, kuma tsohon gwamnan jihar Kano bai da nufin zuwa jam’iyyar ta APC, kamar yadda shugaban jam’iyyar na jiha Hashimu Dungurawa ya bayyana. Duk da haka wasu rahotanni na cewa ana ci gaba da tattaunawa ta karkashin kasa domin komawar Kwankwaso zuwa jam’iyyar ta APC. Ana wannan sai wani labarin ya karade shafukan sada zumunta cewa, Sanata Aliyu Wamakko kuma makusancin Shugaba Bola Tinubu ya yi wata ganawar sirri da Kwankwano da kuma wanda ya yi wa Peter Obi takarar mataimakin shugaban kasa karkashin jam’iyyar LP Yusuf Datti Baba-Ahmed. Wani shafin Facebook na NNPP Kwankwasiyya ya yi da’awar cewa wannan ganawar an yi ta ne a gidan Sanata Wamakko dake Asokoro a Abuja. Zuwa ranar 25 ga watan Afrilun 2025, sama da mutum 50 ne suka yi sharhi akan labarin, inda mutum 56 suka yada shi. Daga cikin masu sharhin, wani Auwalu Sabiu Nafada ya ce “neman kamun kafa yaje” amma Mohammed Hamza cewa ya yi “wannan fa tsohon hotone tun ana covid”. Rudanin da mutane suka shiga akan wannan labarin ne ya sa DUBAWA yi bincike domin tabbatar da sahihancinsa. Tantancewa DUBAWA ta saka hoton a shafin neman hotuna na Google domin gano asalin wannan hoton da ake yada wa. Mun gano cewa hoton an fara wallafa shi ne a ranar Talata 15 ga watan Satumban 2020, a shafin Facebook na Rabi’u Musa Kwankwaso. Kwankwaso wanda ke tare da Yusuf Datti da Wamakko a cikin hoton, ya wallafa cewa ya kai “ziyarar ta'aziyya zuwa ga iyalan Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko bisa rasuwar diyarsu, Sadiya Wamakko”. Shima Sanata Wamakko ya wallafa wani hoton a shafinsa na Facebook wannan ranar, inda yake sanar da cewa ya karbi bakuncin Kwankwaso wanda ya zo domin yi masa ta’aziyya. Hakam mun tuntubi mataimaki na musamman ga Sanata Wamakko akan yada labarai, Bashar Abubakar ya shaida min cewa labarin ganawar sirri tsakanin jagororin ba gaskiya ba ne. “Lalle ba gaskiya ne ba. Mun gode” in ji A Karshe Yaudara ce, Kwankwaso bai ganawar sirri da Wamakko ba a kwanan nan.
07
Fact Check

Round-Up: Ali Ndume in Senate, Juju musician’s death hoax, others, top claims we fact-checked this week

Sunday Awosoro · 59 views · Apr 27, 2025

Round-Up: Top trending fact-checks by DUBAWA this week
08
Elections

Liberia’s Supreme Court validates speakership of Fonati Koffa

Liberia · Gloria Wleh · 148 views · Apr 26, 2025

Photo of Liberia’s temple of justice. Photo source: Getty Images
09
Fact Check

Did ALCOP put out press release endorsing Samuel Korgar’s candidacy?

Liberia · Gloria Wleh · 99 views · Apr 26, 2025

Photo of ALCOP’s logo. Photo source: ALCOP
10
Elections

Samuel Kogar wins Nimba by-election

Liberia · Gloria Wleh · 274 views · Apr 26, 2025

Photo of Samuel Kogar Photo source: Samuel Kogar

Posts pagination

← Previous 1 … 220 221 222 223 224 … 610 Next →

Submit a claim

Seen something suspicious? Send us a link or describe the claim and our team will investigate.

dubawa.

Amplifying truth

DUBAWA is an independent verification and fact-checking project, initiated by the Centre for Journalism Innovation and Development (CJID) to help amplify truth in public discourse.

EEAS Partner CJID

Explore

  • Home
  • Dubawa
  • Contact Us

Countries

  • Liberia
  • Sierra Leone
  • Côte d’Ivoire
  • Senegal
  • The Gambia
  • République de Guinée
  • Bénin
  • Burkina Faso
  • Côte d’Ivoire
  • Liberia
  • Mali
  • Niger
  • All countries →

Organisation

  • About DUBAWA
  • About CJID
  • Our methodology
  • Corrections policy
  • Submit a claim
  • Contact us

© 2026 Dubawa. All rights reserved.