Hausa
-
Da gaske ne! Akwai rahotanin da su ka tabbatar da cinikin kuri’u a Owo a zaben da ake yi a jihar Ondo
Bincike: Wani rahoton BBC Pidgin ya tabbatar da sahihancin bidiyon da aka dauka a adireshi mai lamda 016 ko kuma…
Read More » -
Shin da gaske ne Gwamna Fubara ya rufe kamfanin mai na NNPCL da wasu kamfanoni a jihar Rivers?
Da’awa: Wani mai amfani da shafin Facebook yayi da’awa (claims) cewa Gwamna Fubara ya ba da umarni na a rufe…
Read More » -
Yaudara ce ! Akpabio baya yin sallah a masallacin Abuja kamar yadda aka yi da’awa
Da’awa: Wani mai amfani da shafin X Morris Monye yayi da’awar cewa Akpabio na yin sallah a cikin babban masallacin…
Read More » -
Shin da gaske ne Elon Musk na kirkirar mutum-mutumi da zai taimaka wa mata wajen goyon ciki kamar yadda wata mai da’awa a shafin Facebook ta wallafa?
Da’awa: Wata mai amfani da shafin Facebook Judith James tayi da’awa (claims) cewa Elon Musk na aikin samar da wani…
Read More » -
Al’adu da zamantakewa: Kaciyar mata da matsayinta a wajen Hausawa
Kaciya wata hanya ce da al’ummomi daban-daban a cikin wannan duniya suke bi wajen cire fatar da ta rufe kan…
Read More » -
Labarin da ke bayanin cewa gwamnan Imo ya ce gwamnatinsa za ta dauki nauyin aure tsakannin wasu kabilun jihar yaudara ce.
Da’awa: Wani mai amfani da shafin Facebook na da’awar cewa gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya sanar cewa za’a gudanar…
Read More » -
Wani kiyasi da ya bazu cewa matan Najeriya basu da biyayya ba haka bane
Da’awa: Wasu masu amfani da shafin Facebook da dama sun bayyana cewa bayanan da Durex survey ya fitar ya nunar…
Read More » -
Sojoji sun yi watsi da da’awar cewa shugaban sojan kasa ya mutu
Da’awa: Akwai kafafan yada labarai da dama a shafin Facebook wadanda ke da’awar cewa shugaban sojan kasa a kasar Taoreed…
Read More » -
Ayyukan da ‘yar majalisa Ireti Kingibe ta Birnin Tarayya Abuja tayi da’awar aikatawa Karya ta jagoranci Gaskiya
Ireti Kingibe, ‘yar majalisa daga jam’iyyar Labour Party da ta cika shekara guda akan kujerarta a majalisa a ranar 12…
Read More » -
Yaudara ce! Hoton mutum dauke da kan mutum daga “gasar hako kan mutane”
Da’awa: Wani hoto image mutum dauke da kai ya daga sama da ya bazu a shafukan sada zumunta an yi…
Read More »