African Languages
-
Reshe guda na cocin RCCG, ba cocin baki daya ya kaddamar da shafin da ke taimaka ma masu sha’awan samun saurayi ko budurwa ba
Zargi: Wani labarin da ya bulla a shafin twitter na zargin wai cocin RCCG ya kadamar da shafin yanar gizon…
Read More » -
Zargi Kan Maganin Cutar Daji ko Cancern da aka yi a Shafin Facebook ba daidai ba ne
Zargi: Wani mai amfani da shafin Facebook na zargin wai cutar daji wato Cancer ba ta kissa, wai ana iya…
Read More » -
Mutanen da ke hijira a tsohon bidiyon da ke yawo, ‘yan Burkina Faso ne ba wani wuri a jihar Nejar Najeriya ba
Zargi: Wani mai amfani da shafin facebook ya wallafa wani tsohon bidiyo yana zargin wai wasu al’ummomi ne a kauyukan…
Read More » -
Shin shan ruwa a daidai lokacin da ake cin abinci na da lahani?
Zargi: Wani mai amfani da shafin tiwita na zargin wai shan ruwa yayin da ake cin abinci na da hadari…
Read More » -
Ba Marigayiya Osinachi ce a bidiyon da wani ke dukar wata mata da dutsen guga ba
Zargi: A wani bidiyon da ake ta yadawa inda wani mutumi ke dukar wata mata da dutsen guga, ana zargin…
Read More » -
Labarin Karya: Paparoma Francis bai ce ya soke Bible a matsayin littafi mai ba
Zargi: Wani mai amfani da shafin Facebook na zargin wai Paparoma Francis ya ce ya soke Bible ya kuma bayar…
Read More » -
Da gaske ne albasar da aka yanka aka rage na da lahani ga dan adam?
Zargi: Wani mai amfani da shafin facebook na zargin wai bayan an yanka albasa, wanda aka rage aka ajiye na…
Read More » -
Bidiyon da ke zargin wai hoton maboyar maharan da ke hare-hare a Najeriya ne daga Kenya aka samu
Zargi: Wani mai amfani da shafin Facebook na zargi wai hotunan bidiyon da ke zargin an gano wadansu mahara a…
Read More »