HAUSA Yadda ake amfani da shafukan Facebook a yada bidiyo na karya da ya shafi tsaron Najeriya wadanda ake hadawa da fasahar AI 13 October 2026
Bidiyon da Gumi ke barazanar wai “zai rikita Najeria,” an gyara shi ne ta yadda zai yaudari jama’a Da’awa: Napa Boy a shafinsa na Facebook ya wallafa wani bidiyo da ya nuna shahararren malami adinin musulunci… Abdulsalam Baba Mahmud · Oct 13, 2026
Babu kwararan hujjojin da suka tabbatar da sahihancin bidiyon da ke da’awar wai mahara sun kashe kiristoci ‘yan gida daya, da ma wasu karin mutane a Najeriya Da’awa: Wani a shafinsa na Instagram ya wallafa wani bidiyo dake nuna cewa mayakan jihadi kuma ‘yan Fulani… Fadlillah Abdallah · Oct 13, 2026
Yaudara ce! Hoton mutanen da suka yi hadarin jirigin ruwa a jihar Sokoto ne ake da’awar wai harin da aka kai wani masallaci a jihar Neja ne Da’awa: Chukwudi Collins a shafinsa na Facebook ya wallafa wani hoto inda ya nuna wasu mutanen da ya… Mutalib Jibril · Oct 13, 2026
Bidiyon fasinjojin jirgin kasar da aka sace a 2022 ake nuna wa a matsayin sabon hari Da’awa: Issaiaka the blogger a shafinsa na Facebook ya wallafa wani bidiyon da ya nuna yadda wasu fasinjojin… Abdulsalam Baba Mahmud · Oct 13, 2026
Yadda ake amfani da shafukan Facebook a yada bidiyo na karya da ya shafi tsaron Najeriya wadanda ake hadawa da fasahar AI Oct 13, 2026 Muhammad Jamil Ibrahim 47 views
Bidiyon da Gumi ke barazanar wai “zai rikita Najeria,” an gyara shi ne ta yadda zai yaudari jama’a Oct 13, 2026 Abdulsalam Baba Mahmud 45 views
Babu kwararan hujjojin da suka tabbatar da sahihancin bidiyon da ke da’awar wai mahara sun kashe kiristoci ‘yan gida daya, da ma wasu karin mutane a Najeriya Oct 13, 2026 Fadlillah Abdallah 43 views
01 Yaudara ce! Hoton mutanen da suka yi hadarin jirigin ruwa a jihar Sokoto ne ake da’awar wai harin da aka kai wani masallaci a jihar Neja ne Hausa · Oct 13, 2026
02 Bidiyon fasinjojin jirgin kasar da aka sace a 2022 ake nuna wa a matsayin sabon hari Hausa · Oct 13, 2026
03 Babu hujjar cewa sojojin Najeriya sun kai wa ‘yan ta’adda hari kamar yadda aka nuna cikin wani bidiyon da aka wallafa Hausa · Oct 8, 2026
04 Da’awar wai ana cigaba da tabka rikicin kabilancin tsakanin Fulani da Kambari a jihar Neja yaudara ce Hausa · Oct 8, 2026
05 Yaudara ce kawai! Batun wai an karkata bayanin da kungiyar dattawan Arewa ta yi kan mallakar albarkun kasa. Hausa · Oct 8, 2026
01 African Languages Ƙarya ce! Sojojin Najeriya ba su kakkabo jirgin yaki mara matuki na Iran a Sokoto ba Ukashatu Wakili · 70 views · Mar 4, 2026
02 Mainstream Zargin biyan miliyan N60 kuɗin fansa da aka yaɗa an ciro ne a wani shirin BBC daga 2022 Ukashatu Wakili · 39 views · Mar 1, 2026
03 African Languages Nipah Virus: Wace cuta ce, ya take bazuwa. shin me yasa ta dauki hankali Lademi Aborisade · 51 views · Mar 1, 2026
04 Mainstream Karya ce! Ba da takardar zama dan Amurka ta girmamawa ba zai ba Amurka karfin fada aji ba a dangane da shari’ar Kanu Amarachi Onwuzulike · 60 views · Feb 26, 2026
05 African Languages Bidiyon sojojin Amurka suna ayyana nasara a Zamfara tare da sojojin Najeriya, ƙarya ce Ukashatu Wakili · 80 views · Feb 26, 2026
06 African Languages Saƙon ɗaukar ma’aikatan INEC da ya yadu, ƙarya ce Ukashatu Wakili · 52 views · Feb 21, 2026
08 African Languages Ranar Cutar Kansa ta Duniya: Jita-jita biyar da ‘yan Najeriya har yanzu suka yarda da su Lademi Aborisade · 57 views · Feb 19, 2026
09 African Languages Rabe-raben Asusun Ba da Lamuni na IMF ya sanya Najeriya a Gaba Wajen ba da Gundunmawa a Mizanin Tattalin Arziki na GDP a Duniya Elizabeth Ogunbamowo · 79 views · Feb 11, 2026
10 African Languages Shin Takardun Epstein sun tabbatar da cewa an aika wani ƙyalle na Ka’aba zuwa ga Jeffrey Epstein? Ukashatu Wakili · 57 views · Feb 6, 2026