May 13, 2026

A kimiyance dai babu wata hujjar da ke nuna cewa shan madara tare da lemun kwalba ta malt ko maltina na kara yawan jini a jikin dan adam. Kowanne na da na shi alfanun a jiki amma banda kara yawan jini

Translate »