Ukashatu Wakili
-
African Languages
Bidiyon bera a ɗakin yaɗa labaran Al Jazeera ba na gaske ba ne, fasahar AI ta ƙirƙire shi
Da’awa: Bidiyon da ake yadawa a kafafen sada zumunta ya nuna cewa wani bera ya katse wata mai gabatar da…
Read More » -
African Languages
Shin Najeriya ce kasa mafi tsadar mai a cikin kasashen masu arzikin man fetur?
Da’awa: Wani mai amfani da Facebook ya yi ikirarin cewa Najeriya ce kasa mafi tsadar mai a cikin kasashen masu…
Read More » -
African Languages
Shin gaskiya ne matan shugabannin kananan hukumomin Adamawa sun tafi Turkiyya dan samun horo?
Da’awa: Wasu hotuna sun karade shafukan sada zumunta da ke nuna cewa matan shugabannin kananan hukumomin jihar Adamawa sun je…
Read More » -
African Languages
Maganar cewa an kirkiri shafin yanar gizo da AI don karyata digirin girmamawa na Rarara ba gaskiya ba ce
Da’awa: Wani jarumin barkwanci ya yi ikirarin cewa an yi amfani da AI wato manhajar da ke kwaikwayon dabi’un dan…
Read More » -
African Languages
Babu hujjar kimiyya kan ikirarin wani malami cewa kashin beraye na warkar da cututtuka
Da’awa: Wani da ya bayyana kansa a matsayin malamin addini, ya yi ikirarin cewa kashin beraye na iya warkar da…
Read More » -
African Languages
Majalisar Najeriya ba ta amince da ƙirƙiro sabbin jihohi 12 ba, labarin yaudara ne ake yadawa
Da’awa: An yada wani labaria kafafen sada zumunta da ke cewa Majalisar Tarayya ta amince da ƙirƙiro sabbin jihohi 12.…
Read More » -
African Languages
Ba hotunan zuwan gawar Buhari a Najeriya ne ba – hoton jana’izar Sarkin Awujale na Ijebuland ne
Da’awa: Wasu hotunan da wani mai amfani Facebook sun nuna gawar da ke cikin akwati, tare da ikirarin cewa gawar…
Read More » -
African Languages
Da gaske an yi karin kudin rajistar BVN da NIN da kuma sauya layin da ya bata?
Da’awa: Wasu saƙonni da ke yawo a dandalin sada zumunta suna iƙirarin cewa an kara kudin yin rajistar BVN a…
Read More » -
African Languages
Me ya sa mata ba su cin naman ‘yan gwailon dabbobi, kuma shin ya na hana haihuwa?
A kwanan nan ne al’ummar musulmi a fadin duniya suka gudanar da ibadar sallar layya, wadda ake yanka dabbobin ni’ima…
Read More » -
African Languages
Karya ce! Jirgin Mahajjatan kasar Mauritaniya bai yi hadari ba
Da’awa: Wasu hotuna da bidiyo a shafukan sada zumunta sun nuna jirgin mahajjatan kasar Mauritaniya ya yi hadari kan hanyar…
Read More »