HAUSA Yadda ake amfani da shafukan Facebook a yada bidiyo na karya da ya shafi tsaron Najeriya wadanda ake hadawa da fasahar AI 13 October 2026
Bidiyon da Gumi ke barazanar wai “zai rikita Najeria,” an gyara shi ne ta yadda zai yaudari jama’a Da’awa: Napa Boy a shafinsa na Facebook ya wallafa wani bidiyo da ya nuna shahararren malami adinin musulunci… Abdulsalam Baba Mahmud · Oct 13, 2026
Babu kwararan hujjojin da suka tabbatar da sahihancin bidiyon da ke da’awar wai mahara sun kashe kiristoci ‘yan gida daya, da ma wasu karin mutane a Najeriya Da’awa: Wani a shafinsa na Instagram ya wallafa wani bidiyo dake nuna cewa mayakan jihadi kuma ‘yan Fulani… Fadlillah Abdallah · Oct 13, 2026
Yaudara ce! Hoton mutanen da suka yi hadarin jirigin ruwa a jihar Sokoto ne ake da’awar wai harin da aka kai wani masallaci a jihar Neja ne Da’awa: Chukwudi Collins a shafinsa na Facebook ya wallafa wani hoto inda ya nuna wasu mutanen da ya… Mutalib Jibril · Oct 13, 2026
Bidiyon fasinjojin jirgin kasar da aka sace a 2022 ake nuna wa a matsayin sabon hari Da’awa: Issaiaka the blogger a shafinsa na Facebook ya wallafa wani bidiyon da ya nuna yadda wasu fasinjojin… Abdulsalam Baba Mahmud · Oct 13, 2026
Yadda ake amfani da shafukan Facebook a yada bidiyo na karya da ya shafi tsaron Najeriya wadanda ake hadawa da fasahar AI Oct 13, 2026 Muhammad Jamil Ibrahim 168 views
Bidiyon da Gumi ke barazanar wai “zai rikita Najeria,” an gyara shi ne ta yadda zai yaudari jama’a Oct 13, 2026 Abdulsalam Baba Mahmud 139 views
Babu kwararan hujjojin da suka tabbatar da sahihancin bidiyon da ke da’awar wai mahara sun kashe kiristoci ‘yan gida daya, da ma wasu karin mutane a Najeriya Oct 13, 2026 Fadlillah Abdallah 157 views
01 Yaudara ce! Hoton mutanen da suka yi hadarin jirigin ruwa a jihar Sokoto ne ake da’awar wai harin da aka kai wani masallaci a jihar Neja ne Hausa · Oct 13, 2026
02 Bidiyon fasinjojin jirgin kasar da aka sace a 2022 ake nuna wa a matsayin sabon hari Hausa · Oct 13, 2026
03 Babu hujjar cewa sojojin Najeriya sun kai wa ‘yan ta’adda hari kamar yadda aka nuna cikin wani bidiyon da aka wallafa Hausa · Oct 8, 2026
04 Da’awar wai ana cigaba da tabka rikicin kabilancin tsakanin Fulani da Kambari a jihar Neja yaudara ce Hausa · Oct 8, 2026
05 Yaudara ce kawai! Batun wai an karkata bayanin da kungiyar dattawan Arewa ta yi kan mallakar albarkun kasa. Hausa · Oct 8, 2026
01 African Languages Karya ce! Sarkin Musulmi bai goyi bayan raba Najeriya ba Adeyemi Adekunle · 182 views · Sep 22, 2026
02 African Languages Tsohon bidiyon wani jami’in Kwalejin ‘Yan Sanda ta Kano da aka sace an sake yada shi a matsayin sabo Pina, Sadiya Abdullahi Yusuf · 163 views · Sep 22, 2026
03 African Languages Yaudara ce bidiyon da aka nuna wani gari yayi fata-fata bayan ayyukan ta’addanci, ba a Najeriya ba ne Miracle Akubuo · 225 views · Sep 16, 2026
04 African Languages Yadda wani bidiyo da aka dauka a Kankara, ya zama abin yada labarin Karya a Kaduna Muhammad Jamil Ibrahim · 234 views · Sep 16, 2026
05 African Languages Bidiyon da aka yada bisa zargin an yi garkuwa da wasu mata a Arewa maso Yammacin Najeriya abin ya faru ne a 2023 Abdulwasiu Olokooba · 214 views · Sep 16, 2026
06 African Languages Labaran karya kan zaben 2027, harin ‘yan bindiga a Katsina, da sauran manyan da’awar da aka tantance a wannan makon Ukashatu Wakili · 185 views · Sep 14, 2026
07 African Languages Shin babu ‘yan bindiga a Sokoto kamar yadda Gwamnan Nasarawa Sule ya yi ikirari? Ukashatu Wakili, Olakunle Maruf · 240 views · Sep 13, 2026
08 African Languages Da gaske jirgi mai saukar ungulu ta kwashi ‘yan ta’adda daga makarantar firamaren Kaboji da ke jihar Neja? Yunusa Umar · 229 views · Sep 9, 2026
09 African Languages Bidiyon dake nuna ‘yan ta’adda na habbaka dokar shari’a, an gyara shi ne ya nuna hakan Umar Babangida · 199 views · Sep 9, 2026
10 African Languages Hoton da ke da’awar wai an kashe ‘yan sanda ne a jihar Kebbi da fasahar AI aka kirkiro Yunusa Umar · 219 views · Sep 9, 2026