Hausa
-
Wani bidiyo da ke nuna yadda ake ajiyar wake ta hanyar amfani da siminta yaudara ce
Da’awa: Wani bidiyo da ya yadu a shafin WhatsApp ya nuna yadda wasu mutane a arewacin Najeriya ke zuba “siminti”…
Read More » -
Shin gaskiya ne matan shugabannin kananan hukumomin Adamawa sun tafi Turkiyya dan samun horo?
Da’awa: Wasu hotuna sun karade shafukan sada zumunta da ke nuna cewa matan shugabannin kananan hukumomin jihar Adamawa sun je…
Read More » -
Da gaske ne wai abun goge baki na da lahani ga kwakwalwar dan adam?
Da’awa: Wani mai amfani da shafin instagram, unfilteredr3ailty, ya wallafa bidiyon da ke da’awar cewa sabulun goge hakora ko kuma…
Read More » -
Bidiyon Fafaroma Francis da ya bayyana da hannayensa uku kirkirarre ne da fasahar AI
Da’awa: Santa Trump ya wallafa ( posted) wani bidiyo na Fafaroma Francis mai rasuwa shafin X inda ya nuna shi…
Read More » -
Yadda shafin Facebook, bayanan da ba daidai ba, da gazawar dokoki ke jefa matan Najeriya cikin sarkakiya in sun je daukar ciki wa wadanda ba su iya dauka da kansu dan samun kudi
Bayan da Temitope Afolabi ta fahimci cewa maigidanta na iya zuwa kurkuku saboda bashin nera milliyan 48 din da ke…
Read More » -
Al’adu da Zamantakewa: Marinar kofar mata guda cikin wuraren tarihi muhammai a Kano
Marinar Kofar Mata wuri mai dadadden tarihi da aka kafa ta a shekarar 1498 kamar yadda littafan tarihi da makaloli…
Read More » -
Maganar cewa an kirkiri shafin yanar gizo da AI don karyata digirin girmamawa na Rarara ba gaskiya ba ce
Da’awa: Wani jarumin barkwanci ya yi ikirarin cewa an yi amfani da AI wato manhajar da ke kwaikwayon dabi’un dan…
Read More » -
Fasgo na Seychelles shi ne mafi karfi ba na Afurka ta Kudu ba
Da’awa: Wani mai amfani da shafin Facebook ya yada hoto (screenshot) na da’awar wani me amfani da shafin X wanda…
Read More » -
Karya ce! Ba Najeriya bace kasa da ke kan gaba da mafi yawan masu ilimi a Afurka ba
Da’awa: Wani mai amfani da shafin Facebook ya fitar da wata wallafa (posted) dauke da jerin sunaye na “kasashe da…
Read More » -
Shin Najeriya ta amince da sabuwar Dokar Yaki da masu Zamba a Intanet?
Da’awa: Wasu daga cikin masu amfani da shafin Facebook kamar a wadannan wurare here da here da here sun yi…
Read More »