African Languages
-
Bidiyon bera a ɗakin yaɗa labaran Al Jazeera ba na gaske ba ne, fasahar AI ta ƙirƙire shi
Da’awa: Bidiyon da ake yadawa a kafafen sada zumunta ya nuna cewa wani bera ya katse wata mai gabatar da…
Read More » -
Shin Da gaske ne wai ilimin boko kyauta ne a makarantu mallakar gwamnati a Najeriya?
Da’awa: Wani mai amfani da shafin X @TemidayoOniosun, kwananan nan ya yi da’awar cewa makarantun firamare, sakandare da jami’a duk…
Read More » -
Shin Najeriya ce kasa mafi tsadar mai a cikin kasashen masu arzikin man fetur?
Da’awa: Wani mai amfani da Facebook ya yi ikirarin cewa Najeriya ce kasa mafi tsadar mai a cikin kasashen masu…
Read More » -
Gwamnan Kano ya yi kuskure wajen bayyana sakamakon shekarar ta 2025 na jiharsa a jarrabawar SSCE na cikin gida wadda hukumar NECO ke shiryawa kowace shekara
Da’awa: Gwamnan jihar Kano Abba Yusuf ya yi da’awar cewa daliban da suka rubuta jarrabawar kammala makaranta na SSCE a…
Read More » -
Aarun Ebola: oun ti o ni lati mọ̀, àpeere aisan ati bi o ṣe le daabo bo ara rẹ
Ẹkunrẹrẹ alaye Ni oṣù kẹsan ọdún 2025 ni a gbọ iroyin pe aarun Ebola tun ṣ’ẹyọ ni orilẹede Congo ti…
Read More » -
Wani bidiyo da ke nuna yadda ake ajiyar wake ta hanyar amfani da siminta yaudara ce
Da’awa: Wani bidiyo da ya yadu a shafin WhatsApp ya nuna yadda wasu mutane a arewacin Najeriya ke zuba “siminti”…
Read More » -
Shin gaskiya ne matan shugabannin kananan hukumomin Adamawa sun tafi Turkiyya dan samun horo?
Da’awa: Wasu hotuna sun karade shafukan sada zumunta da ke nuna cewa matan shugabannin kananan hukumomin jihar Adamawa sun je…
Read More » -
Da gaske ne wai abun goge baki na da lahani ga kwakwalwar dan adam?
Da’awa: Wani mai amfani da shafin instagram, unfilteredr3ailty, ya wallafa bidiyon da ke da’awar cewa sabulun goge hakora ko kuma…
Read More » -
Bidiyon Fafaroma Francis da ya bayyana da hannayensa uku kirkirarre ne da fasahar AI
Da’awa: Santa Trump ya wallafa ( posted) wani bidiyo na Fafaroma Francis mai rasuwa shafin X inda ya nuna shi…
Read More » -
Òye àtọwọ́dá ni wọn fi ṣ’ẹda àwọn fọnran akalekako ori ikanni TikTok wọnyi ti o ṣ’eleri owó iranwọ
Ahesọ: Àwọn fonran kan gbode kan lori ikanni TikTok, ede abinibi Hausa ati Yoruba ni wọn fi se, àwọn eniyan…
Read More »