Ukashatu Ibrahim Wakili
-
African Languages
Karya ce! Hamshakin Attajiri Elon Musk ba ya auren mutum mutumi (robot)
Da’awa: Wani mai amfani da shafin Facebook ya ce hamshakin attajirin duniya Elon Musk ya auri mutum mutumi (Robot) Hukunci:…
Read More » -
African Languages
Shin Da Gaske Ne Gwamnatin Bola Tinubu Za Ta Kafa Dokoki Ga Masu Yin Wa’azi A Najeriya?
Da’awa: Wasu shafukan yada labarai sun ce gwamnatin Najeriya za ta fitar da wasu dokoki da kowane malami mai wa’azi…
Read More » -
African Languages
Abinda Muka Gano Kan Da’awar Shigar Da Dabbobi A Saudiyya Lokacin Aikin Hajji, Da Kuma Yawan Mahajjata na Shekara ta 2024
Cikakken Bayani Wani labari da aka rika yadawa a kafafen sada zumunta musamman shafin Facebook na cewa “Hukumomi a Saudiyya…
Read More » -
African Languages
Shin Hukumar EFCC ta kama Jagoran Jam’iyyar NNPP Sanata Rabi’u Kwankwaso?
Da’awa: Wani shafin yada labarai a Facebook ya wallafa labarin cewa hukumar EFCC ta bada belin Rabi’u Musa Kwankwaso. Hukunci:…
Read More » -
African Languages
Tsohuwar Magana Ce Ake Yadawa! Inda Sarki Sanusi II Ya ce “Idan Mijinki Ya Mareki Ki Rama,” Bashi Da Nasaba Da Cece-Kuce Akan Rushe Masaratun Kano
Da’awa: Wasu masu amfani da shafin Facebook sun yada labarin dake da’awar cewa Sarkin Kano Muhammad Sanusi II yace idan…
Read More » -
African Languages
Shin Namijin Goro Da Tom Tom Na Karawa Namiji Kuzari A Yayin Mu’amalar Aure?
Da’awa: Hada Namijin Goro da Tom-Tom na karawa namiji karfin kuzari a lokacin saduwa. Hukunci: Yaudara ce! Babu wata hujja…
Read More » -
African Languages
Bincike kan Da’awar Nuhu Ribadu Game Da Matsalar Tsaro a Najeriya Sadda Ya Kai Ziyara Sokoto
Cikakken Bayani Matsalar tsaro a Najeriya ta jima tana ci wa gwamnati tuwo a kwarya, shugabannin da suka gabata duk…
Read More » -
African Languages
Shin Da Gaske ne Gwamnatin Najeriya ta Mayar da Tallafin Man Fetur?
Da’awa: Gwamnatin Najeriya ta Mayar da Tallafin Man Fetur. Hukunci: Karya ce! Babu wata shaida da ke nuna cewa gwamnati…
Read More » -
African Languages
Eh! Gwamna Uba Sani ya taba yin ikirarin cewa a kama shi da laifi idan Nasiru Elrufa’i bai yi aikin ci gaba da bashin dala miliyan 350 na bankin duniya ba, amma bai ce a kama shi idan ya gaza biyan bashin ba
Da’awa ta 1: Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya yi ikirari a baya cewa, idan Malam Nasiru Elrufa’i ya kasa…
Read More » -
African Languages
A’a! Facebook ne ke cewa a saka lambobin sirri a shafin tura sakonni na Messenger ba Masu Kutse ba.
Da’awa: Masu kutse na cewa a saka lambobin sirri domin bada tsaro a manhajar tura sakonni ta Messenger, kuma duk…
Read More »