African Languages
-
Rabe-raben Asusun Ba da Lamuni na IMF ya sanya Najeriya a Gaba Wajen ba da Gundunmawa a Mizanin Tattalin Arziki na GDP a Duniya
A baya-bayan nan rahoto da Asusun ba da Lamuni na IMF ya fitar ya sanya Najeriya cikin kasashe 10 da…
Read More » -
Shin Takardun Epstein sun tabbatar da cewa an aika wani ƙyalle na Ka’aba zuwa ga Jeffrey Epstein?
Da’awa: Wani mai amfani da Facebook ya yi ikirarin cewa sabbin takardun Epstein Files, sun tabbatar da cewa an aika…
Read More » -
Da’awa guda biyar da ta yi shuhura lokacin da ake tsaka da batun kisan kiyashi ga mabiya addinin Kirista a Najeriya
A watan Nuwamba,2025 tattaunawa ta yi tsauri kan batun cewa akwai kisan kiyashi na mabiya addinin Kirista a Najeriya. Yayin…
Read More » -
Shin da gaske ne birnin New York a karon farko ya cimma nasarar warkar da mai cutar amosanin jini ko sikila?
Da’awa: Wani shafin Facebook mai suna @Culture Collective ya fitar da wata wallafa inda yace birnin New York ya cimma…
Read More » -
Bidiyon da ake yadawa na gargadin Ministan Tsaro ga gwamnonin jihohi kan sulhu da ’yan ta’adda, ƙirƙirar AI ne
Da’awa: Wani bidiyo da ke yawo a Facebook ya yi ikirarin cewa Ministan Tsaron Nijeriya, Christopher Musa, ya ce duk…
Read More » -
Gaskiya ne: Dala ɗaya ta kai sama da miliyan ɗaya a kuɗin Iran
Da’awa: Wani mai amfani da Facebook ya yi ikirarin cewa dala ɗaya kacal ($1) ta kai sama da miliyan ɗaya…
Read More » -
Da’war cewa Bill Gates ya bukaci a tattara bayanan jarirai (digital IDs) a Kenya, yaudara ce
Da’awa: Wata mai amfani da shafin Instagram tayi da’awa cewa Bill Gates ya bukaci a tattara bayanan yara ta hanyar…
Read More » -
Hoton Shugaba Tinubu ya kai wa Anthony Joshua ziyara a asibiti an yi amfani da kirkirarriyar fasaha ce ta AI
Da’awa: Wani mai amfani da shafin Facebook ya yada wasu hotuna yana da’awa cewa Shugaba Bola Tinubu ya ziyarci Anthony…
Read More » -
Karya! Najeriya ba ta hana matafiya ‘yan asalin Amurka shiga kasarta ba
Da’awa: Wani mai amfani da shafin Instagram na da’awar cewa Najeriya ta sanar da haramtawa ‘yan Amurka shiga kasarta a…
Read More » -
Shin harin Amurka ya lalata gidan Gumi?
Da’awa: Wani shafin Facebook mai suna LAMBO GINI PROMOTION, yayi da’awar cewa Amurka ta kai hari a Kaduna a ranar…
Read More »