HAUSA Binciken mako: Hotunan AI, kalaman siyasa na ƙarya, da bidiyon sojoji na yaudara ne suka fi fice a abubuwan da aka tantance 15 November 2026
Yaudara ce! Babu inda aka tilasta mabiya addinin Kirista su sauya addini kamar yadda aka nuna a bidiyon da ya yadu Da’awa: Wani mai amfani da shafin X yayi da’awa cewa wasu iyalai mabiya addinin Kirista an tilasta masu… Lademi Aborisade · Nov 15, 2026
Karya ce! Wani bidiyo da ya yadu ana fada a kan shinkafa a wani masallaci a Kano Da’awa: Wani mai amfani da shafin Facebook ya yada wani bidiyo da ke nuna yadda wasu mutane a… Rejoice Taddy · Nov 15, 2026
Yaudara ce! Bidiyon al’ummar Sokoto na kiran Obi ya maye gurbin Tinubu ya tsufa Da’awa: Wani mai amfani da shafin Facebook ya yada wani bidiyo wanda ya nuna wani yanayi na al’ummar… Rejoice Taddy · Nov 15, 2026
Karya ce! ‘Yanfashin daji basu yi garkuwa da dalibai ba a Zamfara Da’awa: Wani mai amfani da shafin Facebook, Innocent Case, ya yada wani hoto inda yayi da’awar cewa anyi… Mutalib Jibril · Nov 15, 2026
Binciken mako: Hotunan AI, kalaman siyasa na ƙarya, da bidiyon sojoji na yaudara ne suka fi fice a abubuwan da aka tantance Nov 15, 2026 Ukashatu Wakili 160 views
Yaudara ce! Babu inda aka tilasta mabiya addinin Kirista su sauya addini kamar yadda aka nuna a bidiyon da ya yadu Nov 15, 2026 Lademi Aborisade 141 views
Karya ce! Wani bidiyo da ya yadu ana fada a kan shinkafa a wani masallaci a Kano Nov 15, 2026 Rejoice Taddy 144 views
01 Yaudara ce! Bidiyon al’ummar Sokoto na kiran Obi ya maye gurbin Tinubu ya tsufa Hausa · Nov 15, 2026
03 Hoton da aka yi amfani da shi don nuna wadanda ake zargi da kai hari a jihar Niger, yaudara ce Hausa · Nov 15, 2026
04 Yaudara ce! Donald Trump bai bayyana Miyetti Allah a matsayin kungiyar ‘yan ‘ta’adda ba Hausa · Nov 15, 2026
01 Hausa Babu hujjar cewa bidiyon da ya kareda yanar gizo na nuna yadda mazauna jihar Zamfara ke kokarin tserewa daga mahara ne Abdulsalam Baba Mahmud, Salihu Abdulmumini Bamle · 252 views · Oct 8, 2026
02 Hausa BINCIKE: Mutuwar fararen hula, raunatawa da wasu labarai boyayyu a harin jirgin sama na yaki a Shiroro Abdulsalam Baba Mahmud · 273 views · Oct 8, 2026
03 African Languages Shin gaskiya ne gwamnatin Sokoto ta haramta kyaututtuka a aure da taruka tsakanin maza da mata Musulmi da Kirista? Olakunle Murphy · 331 views · Oct 3, 2026
04 African Languages Bidiyon rikicin Ethiopia ake yadawa a sunan mamayar ‘yan jihadi a yankin Arewacin Najeriya Maryam Umar · 313 views · Oct 3, 2026
05 African Languages Shin gaskiya ne Asusun Tallafawa Kananan Yara ta Majalisar Dinkin Duniya UNICEF na hasashen cewa ba za’a sami yara maza a azuzuwan farko na wasu makarantun sakandaren jihar Neja ba a shekara mai zuwa ta 2027? Mariya Shuaibu Suleiman · 358 views · Oct 2, 2026
06 African Languages Wasikun Tinubu zuwa ga MDD da Amurka domin boye takardun FBI na bogi ne Ukashatu Wakili · 326 views · Sep 27, 2026
07 African Languages ‘Ƴan bindiga bakwai ne suka kai hari wata al’umma a Katsina, ba sama da 100 ba Umar Babangida · 319 views · Sep 27, 2026
08 African Languages ‘Yan bindigan da suka tuba ne suka halarci nadin sarauta a Batsari, ba masu tayar da kayar baya ba Muhammad Jamil Ibrahim · 292 views · Sep 27, 2026
09 African Languages Ƴan bindiga sun wuce ta Magama ne, ba Mashegu ba Abdulsalam Baba Mahmud · 299 views · Sep 27, 2026
10 African Languages Babu tabbacin cewa bidiyon da ake yadawa ‘yan bindiga ne ke daukar sabbin mambobi a Najeriya Amina Bello Abbas · 262 views · Sep 23, 2026