Hausa
-
DUBAWA, DAIDAC sun kaddamar da shirin dakile yaduwar bayanan karya da wadanda ba daidai ba dan inganta zaman lafiya da kwanciyar hankali a yakin arewacin Najeriya
Yayin da ake cigaba da samun bayanan da ke shigowa da tallafin kasashen waje dan yaudarar jama’a wadanda kuma su…
Read More » -
Yaudara! Ba Amurka ce ta kai hare-hare ta sama a Kaduna ba
Da’awa: wani mai amfani da shafin Facebook da wasu a X na da’awar cewa Amurka ta kaddamar da hare-hare ta…
Read More » -
Yaudara ce! ‘Yan ta’adda ba su cire kan shugaban kungiyar kiristocin CAN a jihar Adamawa ba
Da’awa: Wani mai mafani da shafin Facebook na da’awar wasu ‘yan ta’addar da ake zargi Fulani ne sun cire kan…
Read More » -
Bidiyon da ake yadawa na wani mutum yana dukan masu bara ba a Najeriya aka dauka ba
Da’awa: An yada wani bidiyo a kafafen sada zumunta da ke nuna wani mutum yana dukan mabarata tsofaffi mata da…
Read More » -
Yaya sabuwar dokar haraji ta shafe al’umma? Ga abubuwa biyar da ya kamata ku sani
Ranar 26 ga watan Yunin 2025, shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sanya hannu kan wasu dokokin kwaskware tsarin harajin kasar…
Read More » -
#Anambra2025: Yadda masu jefa kuri’a za su iya kaucewa bayanan karya a rumfunan zabe
Wayewan garin 8 ga watan Nuwamba ne masu jefa kuri’a a jihar Anambara za su nufi rumfunan zabe dan zaban…
Read More » -
Sahara Reporters ta yi da’awar cewa Wike ya kauracewa taron majalisar koli wanda karya ce
Da’awa: Kafar yada labaran Sahara Reporters ta ba da bayanai (asserted) cewa Nyesom Wike, ministan babban birnin Najeriya ya kauracewa…
Read More » -
Babu sheda cewa Zamafara ta tura Askarawa 500 don yakar ‘yanfashin daji su kadai
Da’awa: Wata wallafa a shafin Facebook (claims) ta yi da’awar cewa gwamnan Zamfara ya tura ‘yanbijilanti da aka fi sani…
Read More » -
Shin da gaske China ta gargadi mutanenta da su dena gine-ginen kamfanoni a Legas?
Da’awa: Masu amfani da shafin Facebook da dama sun yi da’awa (claim) cewa China ta yi gargadi ga mutanenta su…
Read More » -
Shin da gaske ne Putin yace Najeriya ta yi watsi da taimakon da Rasha ta so ba wa kasar a 1980?
Da’awa: Wani shafin Facebook Afrocania yayi da’awar cewa Shugaban Rasha Vladimir Putin yace Najeriya ta yi watsi da tayin da…
Read More »