Muktar Balogun
-
African Languages
Gwamnatin Dubai ba ta bayar da kudaden tallafi na watan Ramadan kamar yadda wani sakon WhatsApp ke zargi ba
Zargi: Wani sakon da ke yawo a WhatsApp na zargin wai gwamnatin Dubai na bayar da $110 a matsayin kudin…
Read More » -
Fact Check
Old video from Nigeria used to make ‘homosexuality’ claim in Uganda
Claim: A Twitter user shared a video of a young man beaten for allegedly being gay in Uganda. Verdict: FALSE.…
Read More » -
Fact Check
Dubai government not giving Ramadan relief funds as claimed in viral WhatsApp message
Claim: A viral WhatsApp message claims that the government of Dubai is giving out $110 as a Ramadan relief fund.…
Read More » -
Hausa
Tinubu bai ce magoya bayansa su kwace akwatunan zabe kamar yadda wani mai amfani da TikTok ya bayyana ba.
Zargi: Wani mai amfani da TikTok na zargin wai lokacin da su ke wani taro na APC Bola Tinubu, ya…
Read More » -
Hausa
Idan har ta aka zabe ta gwamna, Aisha Binani ba za ta kasance macen farko a mukamin ba domin an taba gwamna mace
Zargi: Bashir Ahmad, mataimakin shugaba Muhammadu Buhari na musamman kan kafofin sadarwa na zamani na zargin wai sanata Aisha Binani…
Read More » -
Hausa
Takardun kudin euro aka yi amfani da su a sunan nera a cikin wani bidiyon da aka hada da nufin yaudarar jama’a.
Zargi: Wani mai amfani da shafin tiwita ya wallafi bidiyon wani tarin kudi yana zargi wai sabbin takardun kudin Najeriya…
Read More » -
Hausa
Wai shin birnin Legas ne mafi karfin tattalin arziki a mataki na uku a Afirka kamar yadda Shettima ke zargi?
Zargi: Dan takarar mataimakin shugaban kasa a karkashin inuwar jam’iyyar APC Kashim Shettima na zargin wai a cikin jerin biranen…
Read More » -
Hausa
Binciken gaskiyar wadansu zarge-zarge dangane da cututtukar koda
Zargi: Wani mai amfani da shafin Facebook ya yi zarge-zarge da damda dangane da yadda kodar dan adam ke aiki…
Read More » -
Hausa
Gizo-Gizon da ake kira Cyclocosmia a turance ba shi da lahani ga dan adam kamar yadda ake zargi
Zargi: Wani mai amfani da Facebook na zargin wai gizo-gizon Cycloscomia na da dafi kuma yana iya hallaka dan adam…
Read More » -
African Languages
Hoton gidan kajin da ke cike da ruwa ba a jihar Legas ba ne
Zargi: Wani mai amfani da shafin Tiwita ya wallafa hoton wani gidan kaji cike da ruwa ya na zargi wai…
Read More »