HAUSA Yadda ake amfani da shafukan Facebook a yada bidiyo na karya da ya shafi tsaron Najeriya wadanda ake hadawa da fasahar AI 13 October 2026
Bidiyon da Gumi ke barazanar wai “zai rikita Najeria,” an gyara shi ne ta yadda zai yaudari jama’a Da’awa: Napa Boy a shafinsa na Facebook ya wallafa wani bidiyo da ya nuna shahararren malami adinin musulunci… Abdulsalam Baba Mahmud · Oct 13, 2026
Babu kwararan hujjojin da suka tabbatar da sahihancin bidiyon da ke da’awar wai mahara sun kashe kiristoci ‘yan gida daya, da ma wasu karin mutane a Najeriya Da’awa: Wani a shafinsa na Instagram ya wallafa wani bidiyo dake nuna cewa mayakan jihadi kuma ‘yan Fulani… Fadlillah Abdallah · Oct 13, 2026
Yaudara ce! Hoton mutanen da suka yi hadarin jirigin ruwa a jihar Sokoto ne ake da’awar wai harin da aka kai wani masallaci a jihar Neja ne Da’awa: Chukwudi Collins a shafinsa na Facebook ya wallafa wani hoto inda ya nuna wasu mutanen da ya… Mutalib Jibril · Oct 13, 2026
Bidiyon fasinjojin jirgin kasar da aka sace a 2022 ake nuna wa a matsayin sabon hari Da’awa: Issaiaka the blogger a shafinsa na Facebook ya wallafa wani bidiyon da ya nuna yadda wasu fasinjojin… Abdulsalam Baba Mahmud · Oct 13, 2026
Yadda ake amfani da shafukan Facebook a yada bidiyo na karya da ya shafi tsaron Najeriya wadanda ake hadawa da fasahar AI Oct 13, 2026 Muhammad Jamil Ibrahim 106 views
Bidiyon da Gumi ke barazanar wai “zai rikita Najeria,” an gyara shi ne ta yadda zai yaudari jama’a Oct 13, 2026 Abdulsalam Baba Mahmud 87 views
Babu kwararan hujjojin da suka tabbatar da sahihancin bidiyon da ke da’awar wai mahara sun kashe kiristoci ‘yan gida daya, da ma wasu karin mutane a Najeriya Oct 13, 2026 Fadlillah Abdallah 96 views
01 Yaudara ce! Hoton mutanen da suka yi hadarin jirigin ruwa a jihar Sokoto ne ake da’awar wai harin da aka kai wani masallaci a jihar Neja ne Hausa · Oct 13, 2026
02 Bidiyon fasinjojin jirgin kasar da aka sace a 2022 ake nuna wa a matsayin sabon hari Hausa · Oct 13, 2026
03 Babu hujjar cewa sojojin Najeriya sun kai wa ‘yan ta’adda hari kamar yadda aka nuna cikin wani bidiyon da aka wallafa Hausa · Oct 8, 2026
04 Da’awar wai ana cigaba da tabka rikicin kabilancin tsakanin Fulani da Kambari a jihar Neja yaudara ce Hausa · Oct 8, 2026
05 Yaudara ce kawai! Batun wai an karkata bayanin da kungiyar dattawan Arewa ta yi kan mallakar albarkun kasa. Hausa · Oct 8, 2026
01 African Languages Shin da gaske ne shugaban majalisar dokokin Legas ya bukaci a zabi dantakara da aka taba kama shi da laifi ? Mohammed Taoheed · 60 views · Jun 27, 2025
02 African Languages Shin da gaske ne an jefi sarkin Kano Sanusi II a gidan gwamnatin Kano? Yusuf Nayaya · 88 views · Jun 19, 2025
03 African Languages Laberiya ta samu kujera a Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya Jackson C. Clay Jr. · 60 views · Jun 17, 2025
04 African Languages Da gaske ne EFCC za ta kama ka don ka aika miliyan 5 na Naira? Abubuwa da ya kamata a sani a game da dokar almundahnar kudade a Najeriya Caleb Ijioma, Sunday Awosoro · 67 views · Jun 11, 2025
05 African Languages Da gaske ne za a tiso keyar Simon Ekpa don ya fuskanci tuhumar ta’addanci a Najeriya? Rejoice Taddy · 45 views · May 31, 2025
06 African Languages Karya ce! Jirgin Mahajjatan kasar Mauritaniya bai yi hadari ba Ukashatu Wakili · 105 views · May 31, 2025
07 African Languages Shin da gaske ne yara na bukatar yawaita shan sukari kafin kwakwalwarsu ta girma? Elizabeth Ogunbamowo · 67 views · May 14, 2025
08 African Languages Sakon WhatsApp da ya bazu cewa shugaban INEC ya ba da hakuri kan yadda aka sauya sakamakon zabe, na jan hankali ne kawai Phillip Anjorin · 27 views · May 12, 2025
09 African Languages Wakilan kasashen da ke amfani da harshen hausa na Taron Hausa a Burkina Faso tare da tallafin Kungiyar Tarayyar Afirka Dubawa · 69 views · May 10, 2025