Deborah Majingina Habu
-
African Languages
Shin idan har abinci ya yi kwana uku a firji zai iya yin lahani ga mutun har ma ya kai ga mutuwarsa?
Da’awa: Ajiye abinci a firij na tsawon kwana uku zai iya kashe mutum Hukunci: Yaudara ce! Abincin da ya yi…
Read More » -
African Languages
Gwamnatin Tarayya ta ce ta na nan kan bakarta dangane da janye tallafin man fetur
Da’awa: Gwamnatin tarayya ta amince ta biya tallafin man fetur. Hukunci: Yaudara ce! Shugaba Tinubu bai ce zai bada tallafin…
Read More » -
African Languages
Hotunan da aka wallafa a sunan wai birnin Abuja ne da daddare na bogi ne
Da’awa: ATP hausa ta wallafa hotuna na Birnin tarayya Abuja masu daukar ido sosai da da’awar a cikin dare a…
Read More » -
African Languages
Wai wata ‘yar ƙasar Brazil wadda ta auri dan tsana ta haifi yara uku, shin da gaske ne?
Da’awa: Wata yar ƙasar Brazil da ta auri dan tsana ta haifi yan Uku Hukunci: Yaudara ce! Bincike ya nuna…
Read More » -
African Languages
Ba mu ga inda aka bayyana taka mai-mai cewa Burtaniya ta tasa keyar Emdee Tiamiyu ba, dan Najeriyar da ake zargi ya tsere da makudan kudaden da da kasar ya ba shi
Da’awa: An maido da dan gwagwarmayar Najeriya Emdee Tiamiyu, wanda ya tsere Ingila neman mafaka amma bayan da gwamnatin ƙasar…
Read More » -
African Languages
Karya ne ba’a dakatar da Bello El-Rufai daga mukaminsa ba a lokacin da ya rubuta wasu kalaman da aka yi wa kallon ‘rashin da’a’ a shafin X
Da’awa: DDL Hausa tayi da’awar cewa, shugabannin Jam’iyyar APC na Mazabar Kawo Sun Dakatar da Dan Gidan Malam Nasiru El-Rufa’i…
Read More » -
African Languages
Rassan bankunan UBA da aka ce an rufe na wani tsawon lokaci a Kaduna ba su kai shida ba kamar yadda ake da’awa
Da’awa: Gwamnatin jihar Kaduna ta rufe rassan bankin UBA guda shida Hukunci: Yaudara ce! Gwamnatin ta karyata wannan da’awar a…
Read More » -
African Languages
Farashin man fetur ba zai sauka zuwa N550 idan har Dangote ya fara sayar da man a cikin gida ba
Da’awa : Dangote zai sayar da man fetur a kan N550 kowace lita . Hukunci : Yaudara ce! Bincike ya…
Read More » -
African Languages
Da gaske ne! Tsohon gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da mai dakinsa za su gurfana a gaban kuliya bisa zarginsu da almundahana
Da’awa: Babbar kotun jihar Kano zata gurfanar da tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje da matarsa, da wasu mutane shida…
Read More »